inshAllah ta Allah batasuba Allah ya cigaba da baki kariya kuma ubangiji ya karemanake daga sharrin masu sharri ameen
@rabiunura435613 күн бұрын
hamida ubangiji allah yadoraki akan azzalumai❤❤ fatan alkairi 🙏 allah yakarawa rayuwa albarka
@RabiouMaazou-pg5br13 күн бұрын
Allah ya tsareki yakuma kareki yar ouwata ❤❤❤❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@husnabashir576614 күн бұрын
Allah ya taimakeki, sannan kuma ina mai jajan ta miki akan abinda ya faru dake Allah ya dada shiga lamuranki
@LadidiUba13 күн бұрын
Allah ya shiga lamuran ki ya rabaki da sharrin Makiya🤲
@muhammadubuharisulaiman41614 күн бұрын
Allah Yamaki kariya da magautarki Ameen
@MansurBashir-hh1je14 күн бұрын
Hasbulanlahu wani imal wakil la,ilafi quraishi allahuma salli ala nabina Muhammadu Wasallim Allah zaikareki amma idanmu sunkasheki ko suncutar dake wllh Allah yana madakata yana jiransu dan haka kici gaba da aikin Allah aduk mgnr ki inane kikai mgn mai zafi kawai dai Allah yahadamu da talakawan da basusan kansu ba da masu mulki irin na namun daji
@maryamusambo55088 күн бұрын
May God protect you.
@SaratuAdamu-s8f14 күн бұрын
Allah ubangiji yataimakeki hamdiya
@SahibulanbiaNigeria8 күн бұрын
Shawara kirinƙa karanta YAMUHAIMINU 140 kullum cikin dare za a gwada miki maƙiyanki cikin bacci in sha Allah
@ibrahimismail75311 күн бұрын
Masha allah
@khadijatusmanmusa462114 күн бұрын
Allah ya tsare ki daga sharrin masu sharri. Amin A gaskiya arewa akwai matsala.
@imranyusif83268 күн бұрын
Allah yakare ki yakare mutuncinki duniya da lahira yakuma sa muga karshen makiyan Arewa
@hassanharuna564014 күн бұрын
Hamdiyya insha'Allah Allah Yana tare dake, shene mafi girman Kalmar dazan iya Gaya Miki...
@firdausjafar525713 күн бұрын
Dan bello vs Hamdiya our legends of northern Nigeria
@AhmedAlisesr7 күн бұрын
hamdiya allah ya kareki dun indaki kk e allah ya xareki hamdiya Dan kirebuda kowa
@AliyuHamza-v7e7 күн бұрын
Hadiyya kimika komai am Allah shine Mai share hawayen bayin kihuta lafiya
@UmmiUbaleBuba10 күн бұрын
Wallahi hamdiya jinake kamar inzamake Allah ya kareki da izinin sa
@YusifAdampro13 күн бұрын
Allah yadoraki Akan makiyanki Allah yakareki Aduk indakike
@abdulhayatmumar3154Күн бұрын
Hamdiya Allah ubangiji yakareki yakara miki kwarin gwewa
@MabiloGuira13 күн бұрын
Hakayaki ham diya Allah ya cigaba dasariki Amin ya Allah 🤲🤲🤲❤
@rukayyaabubakar609712 күн бұрын
Allah y tsaremu.y tsare imaninmu d addinimu d.mutyncin mu
@surajfarawa187712 күн бұрын
Allah ya tsareki da tsarewarsa
@RabiouSalissu-n3cКүн бұрын
Yaallahu yakareki duniya dalahira
@MalamMuhdhurumi-w9g13 күн бұрын
Allah yakaeiki gaduk masuso sugabayanki hamdiya yaallah gabaiwarka Allah dukwanda a dasa han nu acutamata Allah bamusanshiba kaikasanshi ya Allah kaimana maganisa Dan alfarmar an nabi da alkurani Allah kabata kariya gabanta dabayanta yahayu yakayumu
@nasiryakasaishuaibu606310 күн бұрын
Ku sanar da yarinyar Nan na bada sunanta waje ordinary president tazo yana nemanta daga berekete family
@moduburahimi255013 күн бұрын
Kuma zakaranta Miki قل اعوذ برب الفلق من شر مخلق ومن شر غاسق اذاوقب ومن شر النفاثات في العقد ومن شر حاسداذاحسد
@moduburahimi255013 күн бұрын
Inshallah Babu aninda Zai same ki - بحر مة اللهم صل على سيدنا محمد الفاتح لما اغلق والخاتم لما سبق الناصر الحق بالحق والهادى الى صراطك المستقيم وعلى ءاله حق قدره ومقداره العظيم
@AbubakarMohammed-yx2fr13 күн бұрын
Ina me jinjina maki mace me alin Maza. Allah ya maki jagora.
@umar24tv12 күн бұрын
Ba wanda zai goyi bayan zalunci, sai gaskiya.
@iliyasuhassanmealewa914413 күн бұрын
Kar kowa yabaki tsoro. Allah ubangiji yatsare ki.
@bashiruyusuf32229 күн бұрын
Allah yakareki
@MaîtreBianou9 күн бұрын
Allah ya saka miki
@bangise007612 күн бұрын
Allah ya kare mana ke Hamdiyya
@HarunaBabbaChinade-ki6ys12 күн бұрын
Allah yakare gabanki da bayanki
@AliyuAhmed-cu7vl9 күн бұрын
Good1
@suleimanibrahimmafara540413 күн бұрын
Allah ya tsare.
@HarissouMaidagi9 күн бұрын
Wn hakayake hamdiya Allah yataimakeki
@rakiyamusa84513 күн бұрын
Allah Ya kare ki
@SaniAbubakar-w4n13 күн бұрын
Tabbas wannan haka yake hamdiyya ❤❤❤❤❤
@suleimanibrahimmafara540413 күн бұрын
Kwantar da hankalin ki,ba abinda zai sami bawa sai wanda Allah ya ce.Kuma ki rike askar
@MouhtariMuhammad7 күн бұрын
Allah ya tsare ki
@muhammedadamu601314 күн бұрын
Ma sha allah gaba dai gaba dai
@Yawale-gk2bw13 күн бұрын
ALLAH ya shiga tsakanin nagari da mugu, ALLAH ya kyauta.
@muhammadsani611813 күн бұрын
Allah Sarki Hamdiyyah, ina yimiki addu'ar kariya daga sharrin Masu sharri. Kalamanki suna ratsa zuciya tareda karfafa gwuiwar masu rauni.
@AzumiSuleiman14 күн бұрын
ubangijin Al arshe ya kareki Hamdiya.Allah Yana tare dake
@AminuIsmail-c8l14 күн бұрын
Hamdiyya. muna yimiki. Fatan, Alkhairi, Allah yasa kishiga gidanki Lfy. kikawomu, 'ya'ya. masu, Albarka kamarki
@shehuyusuf812013 күн бұрын
Allah kareke da mu gabadaya
@BamiBami-cs6pj11 күн бұрын
👍🤲
@Aliyubawa-fq1jk13 күн бұрын
Hazbunallahi waniimalawakil malamai hamdiya Allah yasaka miki da Alhairi Kuma kiyihakuri kijajirche gwagwarmaya sai anyihakuri kadakikariya wallahi duk Maison gaskiya yanatare dake Amma kusani wannan barazanar kadatasa kijadabaya domin insha Allahu wannan abin zai zama alhairi gareka dakuma al'ummarku dakuma addininku kawaidai kikula da kanki kikula da addininku duk abinda zakiyi kusani ke musulmache kadaki ketare iyaka Kuma fadar albarkacgin bakinka kinada yanchikifada musamman chutarda al'umma da akeyi a arewa da kasa bakidaya Allah yayimuku Albarka yabakikariya munataredake Allah yanataredamu baki Daya Allah yataimakemu yakaremu yakare kasarmu ga hannun azzalumman shuwagabanni da yankanzaginsu
@ShuaibuBasiru-f3w14 күн бұрын
information ke magana Hamdiya kimanta da komai kiqara rungumar ubangijinki Insha allahu babu abunda zaisameki sai alkhairi
@AshiruRabiu-p1e14 күн бұрын
ALLAH YA TSARE KI, ALLAH YA KARE KI, ALLAH YA YI MAKI ALBARKA, ALLAH RUFA MI KI ASIRI DUNIYA DA LAHIRA ALFARMAR ANNABI MUHAMMAD (S.A.W)
@AbdulkadirMuhammad-p5e14 күн бұрын
Ni shawata Allah ya kawumiki miji nagari ki auri ki zauna lfy Allah ya kariki daga sharri
@رضوانربيع-خ5ض14 күн бұрын
Wlh inason yarinyar nan Allah ya kare ki tofa yan uwa wannan itace Nigeria ƙasar datafi kowace ƙasar yawan azzaluman shugabanni waɗanda burinsu jefa talakawa acikin kuncin Rayuwa Allah ka karya siyasar Nigeria da Yan siyasar baki daya kabamu kwanciyar hankali da jagororin dasu suke kaunarmu ba wadanda ba mune muke kaunarsu
@LawaliMuhdMk14 күн бұрын
Slm Babu abida zaimaki Wanda Allah Bai Makiba Dan haka kicigaba fa addu'a hamdiya Ina tare dake
@Frdoes14 күн бұрын
Innalilahi wa inna ilehi rajiun hamdiya ubangiji Allah yakara tsaremanake ubangiji Allah yakara doraka akansu Dan isar Annabi Muhammaduh rasulila s a w Nijeriya kenana 😭😭😭😭😭
@AliyuShuaibu-v1u11 күн бұрын
Allah ya kare ki daga makiya hamdiya
@AbubakarKashimIbrahim14 күн бұрын
Assalamunalaikum, Allah yayi maki Albarka, Allah ya tsaya tare da ke day and night. Dan Allah ki saba da sallar dare in shaa Allah Allah yana tare da ke .Am talking to you from South America.
@MaryamAbubakar-zw2dm3 күн бұрын
😮
@lawalichaibuo6369 күн бұрын
Allah ya kareki do azaluomay
@MaryamAlhassan-ju1bq13 күн бұрын
Kita addua Allah yacigaba da tsareki da tsarewqrsa kinji
@sulemanmohammeddurum743114 күн бұрын
Allah ya dada kareki, da karewarsa
@AbdulMalikiMalikiAbdulMalikiMa13 күн бұрын
❤❤
@abdulqadiryahya934714 күн бұрын
Allah yataimakeki yatsareki
@DanbabaNaannabi14 күн бұрын
Ai saidai kuyi hakuri inkunyi Tunda kun zaɓi Tunubu Wallahi
@welcomeramadan311114 күн бұрын
Allah yabaki kariya duk wadda yakeda sahannu alalacewar qasarmu Nigeria Allah yatona asirin su Allah ya hadaku da Bala'in duniya da lahira hasbunallahu wani imalwakil akanku
@RabiuMara-ri2lu14 күн бұрын
Allah ya tssreki hamdiya
@ابلهسيمه14 күн бұрын
حسبي الله ونعم الوكيل
@umar24tv12 күн бұрын
Fatan alkhairi.
@ahmadrufaiusman267911 күн бұрын
Kafin muyi hukunci, wacece ke, menene aikinku ?
@Ousmane-uz3ul14 күн бұрын
Asalamu aleku hamdiya dan alla Kiabi ahakali kinsan kasarku cutatafiyaw alla yacareki
@majarazza14 күн бұрын
Allah ya taimake ki akan gaskiya
@JafarAddau5 күн бұрын
Machallah ✊🥰☝️☝️👍🇳🇪🫶👈
@AdamAAudiusoumn14 күн бұрын
Allah kyauta ya tsare ta daga sharrin masu sharri ameen
@MUSAADAMU-r6v8 күн бұрын
Ke jaruma hamdiya haruna arfafutika
@bashirmabera809713 күн бұрын
Ke ba ƴar Sakkwato bace, ƴa kannywood ce,aka ɗauki nauyin ta ,don taci mutuncin gwamnanmu na Sakkwato,kuma kisani Sakkwato ba kano bace,iskancinki ya tsaya,mu adawarmu ta Sakkwato bama buƙatar irinku.
@AboukarKanarama14 күн бұрын
Allah ya kiyaye ki hamdiya ki yi tawakali da Allah kurum
@RabiaMuhammadr14 күн бұрын
Allah ya kara tsareki
@man_likemorimado13 күн бұрын
A cikin kayan miya ba'a sata...
@HassanMuhammad-g9z14 күн бұрын
Allah yakareki Daga makiyan Allah
@AbubakarBelloMaryam14 күн бұрын
Ubagiji Allah yakareki da duk Muslim kware
@babakiliya275210 күн бұрын
all kariki
@AmadouMuhammadou13 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉
@nasirumainasuleiman314614 күн бұрын
Allah kareki
@HassanYakubu-kp7ei14 күн бұрын
Assalamualaiki warahamatullahi ta ALA wabarakatuhu hamdiya nishawarar daxan Baki it ace Dan Allah Dan Annabi Saw kibi ahankali saboda wallahi abinda yafaru dake baiyi mana dadiba wallahi wallahi munhana idanuwanmu barci munata rokon Allah ya fiddake kadasu cudardake Kuma Allah ya amsa Alhamdulillahi Dan Allah hamdiya kidena irin wayannan kalaman saboda wallahi bamason su cutar dake Dan Allah kiyi shiru dabakinki kidena magana kiyi yiwa Al ummar Annabi Muhammadu rasulillahi saw addu a sukuma shuwagabanni Muna rokon Allah ya shiryar dasu idan masu shiryuwane idan Kuma bamasu shiryuba bane ubangiji Allah yayi mana maganin azzalumai bijahi Muhammadu rasulillahi saw fatan alheri 👏👏👏
@AminuBello-u7s13 күн бұрын
Shigiyar banza karuwar banza
@adamouissaka675114 күн бұрын
Salam aleykoum ça va ❤❤❤
@KokOkl-u6u6 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭
@ChafiouChahu13 күн бұрын
😂
@AnaDariya-x7m14 күн бұрын
Kada ki karaya,rai dai hannun mai kowa da komi yake kuma shi yace ya haramta ma kanshi zalunci,muma mu kiyayi zalunci.ki jure kuma kiyi hakuri zakiyi nasara da yardar Allah..
@abubakarahmad310514 күн бұрын
Sister ki ringa yawan askar
@babakiliya275210 күн бұрын
all
@nazeeruumar247414 күн бұрын
Wawiya
@jamila737314 күн бұрын
Kaine wawa shasha wanda baisan yancin kansa ba, karen yan siyasa