Abinda ya farua sabuwar shari'ar abdul jababr daga kotun daukaka kara.

  Рет қаралды 17,629

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Ай бұрын

Пікірлер: 52
@yusufabdullahi4776
@yusufabdullahi4776 Ай бұрын
Allah ya kare mana malaman ahalulsunnah
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Ай бұрын
amin
@issahoussaini5730
@issahoussaini5730 Ай бұрын
Alla ya saka da alheri da nasiha mlm amine
@abdoulrahimyousouf7017
@abdoulrahimyousouf7017 Ай бұрын
Allah ubangiji ya bada ikon yin adalci gakowa akan wannan al'amari
@issakayaou9013
@issakayaou9013 Ай бұрын
Allah ya ganar damu gaskiya,ya bamu ikon binta,ya ganar damu karya ya bamu ya bamu ikon kaucemata.
@user-df9dg4kn7i
@user-df9dg4kn7i Ай бұрын
ALLAH MADAUKAKIN SARKI YA KYAUTA Malam baku fahimci maqri ba amma wata rana zatazo da zaifito fili yayi qoqari. Kare abduljabbar
@MuhammadSulaiman-cg3xw
@MuhammadSulaiman-cg3xw Ай бұрын
Hasbukallahu sheikh Dr Abdul jabbar Nasir kabara
@ALHUSNAAA
@ALHUSNAAA Ай бұрын
Aiba zindikin dayafi masuwa iyeyen Annabi subjanallah
@kamaladeenhamisu3857
@kamaladeenhamisu3857 26 күн бұрын
Gsky Kana da Adalci, tsakani da Allah da farko ban fahimce kaba. Amma daga bisani na fahimci alqibilarka Tabbas cikin yan Izala a kwai masu adalci. Allah ya yi maka albarka ya kara daukaka wannan channel naka.❤❤❤❤
@sanibashir
@sanibashir Ай бұрын
Abduljabbar dai an jijjiga shi a wannan ranar.
@fatimamuhammad7967
@fatimamuhammad7967 Ай бұрын
Allah yasa mudace duniya d lahira,adalci shine sama d komai a rayuwa kudena sa akidanci sama d komai
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h Ай бұрын
Masha Allah S A W😢😢😢😢😢
@user-gx4yh6yb8t
@user-gx4yh6yb8t Ай бұрын
In sha Allah sai ankasheshi
@abduleabdulmaman4742
@abduleabdulmaman4742 Ай бұрын
Allah kyau ta
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h Ай бұрын
S A W😢😢❤❤
@user-qm4lk9wb7h
@user-qm4lk9wb7h Ай бұрын
S A W😢😢😢❤❤
@mahamedbello4552
@mahamedbello4552 Ай бұрын
Allah ya saka da alheri
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz
@MUHAMMADSULAIMAN-qk4wz Ай бұрын
ABU A'ISHA. KAJI TSORAN ALLAH. ANAN KAYI ANNAMIMANCI. PROFESSOR MAQARI YAYI DAMA NA SANI DA MAGANAR DA YAYI. DAMA CAN YAN IZALA NE SUKA ZOZOTA QARYA. AMMAN DA GA BAYA JAMA'A SUN GANE KUMA INSHA'ALLAH ABDULJABBAR SAI YA GA BAYAN KU A YAU TSAKANIN IZALA DA IZALA YAYA SUKE A YAU????
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Ай бұрын
Sai dai ku mutu Kuma in Sha Allah abduljabbar ko Ba kashe shi ba bazai shaki iskan yanshi ba. Kuma yaje can yayi bayani a gaban Allah.
@bachirbachir-tu8fbNiger
@bachirbachir-tu8fbNiger Ай бұрын
❤❤❤
@abdurrahmanumarwali
@abdurrahmanumarwali 27 күн бұрын
Makaryaci wanda bayason gaskiya makiyin ANNABI MUHAMMADU wannan gdn channel dinnaka inshallahu sai anrufe shi
@usmanabdullahi8610
@usmanabdullahi8610 Ай бұрын
Kabar dawo da magana baya Dan Allah
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 Ай бұрын
Masha Allah
@SaniLawali-vh8gz
@SaniLawali-vh8gz 17 күн бұрын
BBC News Hausa
@ILLIASS.M
@ILLIASS.M Ай бұрын
AMMA GAMEDA WAYANDA SUKA SABAMA AKAN QADIYAR IYAYEN MANZO SAW, SAI BAKAYI MUSU ADALCI BA, KAYI MUSU QAZAFIN WAYENSU KALAMAI, MI YASA?
@nuradansoja1546
@nuradansoja1546 Ай бұрын
Him nigeria kekana
@harunasulaiman3783
@harunasulaiman3783 29 күн бұрын
Abu Aisha Ina maganar Wanda suke kai iyayen Ma'aiki S,a,w Wuta banji ka Kirasu Zindikai ??
@user-ir8wv2pw3m
@user-ir8wv2pw3m Ай бұрын
Allah ya wulakanta ganduje duniya 🌍 da lahira dashi da Malaman Maja
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 Ай бұрын
Kano a zahiri babu shara'ar musulunci
@ahalulkisaijmd
@ahalulkisaijmd Ай бұрын
Anan kam mai ta'alim kafadi a jarrabawa saboda kai kayi karo akanka da kanka.
@alyameentv7540
@alyameentv7540 Ай бұрын
munga cikakkiyar muqabalar Kuma mun fahimchi komai da komai, tsantsar son kanka ya bayyana, da alamar nifaqa atattare dakai, domin akowanne lokachi aqidanchika bayyana yake, Kuma yanzu ai anyi walqiya mutane da yawa sun fahimchi gaskiya, Kuma qoqari kake ka wassafa wata manufa taka, da wannan mummunan sharhin naka.
@LawanAdamu-qt2mu
@LawanAdamu-qt2mu Ай бұрын
Siyasace kawaii tasa aka kama mlm
@NrsKDDano
@NrsKDDano 29 күн бұрын
Matsalar mu a wann lkchin shine kungiyanchi, da kuma rashi adalchi ga mutane idan ba,sa qungiyar su
@grando3537
@grando3537 Ай бұрын
Allah yasa kayi mugun karche Abu aisa magaganuka duka munafurtciné
@zynarbmustapher6588
@zynarbmustapher6588 Ай бұрын
Kaine Munafuka da akwai munafunci a tattare da Kai.
@user-kl8hh6zt2c
@user-kl8hh6zt2c Ай бұрын
To wane dalibin Abdul jabbar ne ,ya zagi Annabi saw?
@user-kl8hh6zt2c
@user-kl8hh6zt2c Ай бұрын
Dan Allah Dan Allah Abu Aisha ka Bani in har ka karanta comments dina,shin kafuraine makka da suka kira Manzon Allah mahaukashi Mai tsafi Allah maimaita kalmomin yayi shikin Qur anic Dan mu guji Kafuraine ko boyewa yayi ??Gasu Nan dai shikin Qur anic idan Kuna da contact Pro maqari Kuban in mass wannan tambayan?Yan uwana Annabi Yusuf da suka shushi Annabi Yusuf Allah ya boye ko yayi Kara?Dan haka akan me malam Abdul jabbar zai boye munanan kalmomin akan Manzon Allah ?kowa yasan na haka yake nufi Kuma bayani take filla filla kowa na ganewa Baqar hassadarku ne Kawai da zalunchi
@usainiumaribrahim1038
@usainiumaribrahim1038 Ай бұрын
Makaryata en wuta kawai
@ahalulkisaijmd
@ahalulkisaijmd Ай бұрын
Allah mai iko. Wato wai malam abdul jabbari wai shine yake zagin Annabi!!!! Allah ya kyauta!!!
@AbdullahAbdullah-mo5fm
@AbdullahAbdullah-mo5fm Ай бұрын
💓💪💪💪💪💪💪🥰🥰👍👍👍👍👍👍💪💪💪🥰🥰
@user-kl8hh6zt2c
@user-kl8hh6zt2c Ай бұрын
Tayaya zakuce masa Jahili kun Kasa dauko Hadisan warware maganganunsa,ko an fadama muku jakuna ne we don't have brain Wai ma tukun wait..waye shi Prof din?dashi Mai ilimin ba zagin shi zaiyi ba dauko Karatun ya warware zaiyi,mun ganoku Abdul jabbar yafi qarfinnku indai ilimi ne wallahi Baqar hassadarku ne Kawai da zalunchi .
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz Ай бұрын
Amma mu mabianka abu Aisha bakayimana adalciba wajen qadiyar iyayen annabi saw ba!! Harma nagani a raddinda kayi wajan qadiyar iyayen annabi Saw kanacewa way wani malami yana saman kujerar harma yana layi yana fara'â kana sukar dr tawhidi né munganéka amma mun sheda kayiwa maqari adalci amma bakayiwa dr idiris mujadaddi tawhidi adalciba to mizakace gameda gameda tsohuwar ajiya vidion marigayi Albani zaria shima kamay naqadi!!!
@mourtalahmohamed1855
@mourtalahmohamed1855 11 күн бұрын
Muna kallo daga camerun
@user-rf5qk5cz7n
@user-rf5qk5cz7n Ай бұрын
Dan Allan Abu Aisha ya labarin Yakin Israël da Gaza kwana biyu kabar maida hankali akan labarin
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat Ай бұрын
Yanzu hadisin Annabi yayi fitsari tsaye bisa bolar wasu jamaa da hadisin Annabi nashiga gidan matar usama tacire masa kwarkwata basa daukeda wani Aibu...? 😢 wlh bakwa Tsoron Allah Amma Allah zai kawo Qarshenku
@abbahassan4863
@abbahassan4863 Ай бұрын
Haba Mal ! Hala ba ka ji lokacin da shi Prof din ya ce wai irin wannan hukuncin da a ka yiwa Abdul-Jabbar can baya ma kawai na siyasa ne ba a kan addini ba ne . Watau ke nan hukuncin Abdul-Jabbar siyasa ce kwai ba a kan addini ba ne. Saboda haka , wallahi kare Abdul-Jabbar ya ke yi , kai dai idan ba ka ji ba , to mu mun ji Kuma mun fahimce shi sosai domin har rantsuwa ya yi
@ALHUSNAAA
@ALHUSNAAA Ай бұрын
Son zuciya baiyiba
@ismailabdurrahman9842
@ismailabdurrahman9842 Ай бұрын
Jahili makaryaci kaji tsoran allah
@Isaikayakub
@Isaikayakub Ай бұрын
Hmm babu Wanda zai ga Bawan Allah nan yace Wai shi jahili ne ban San ka ba Amma wlhi baka fi Abu aisha karatu ba
@UsmanAbdussamad-lr2yf
@UsmanAbdussamad-lr2yf Ай бұрын
ASSALAMUALAIKUM gaskiya Abu Aisha bakafahinci prof makariba maganar gaskiya kariya yakebashi shiyasa Dr abdallah gadon kaya yaymasa raddi maizafi saboda haka wannan fahimtarkace haka amma wallahi tabbas prof kariya yakebashi Kuma kajitsoran Allah Abu Aisha!
@md.ajijjiga.6083
@md.ajijjiga.6083 Ай бұрын
kaima baka fahimci prof maqari ba kuma inzakayi hukunci bazakayi adalci ba, Duniyya fa yanxu ta waye babu abida ke boye babu wanda baigani ko yaji maganar maqari da yayi ba. da kake cewa Gadon kaya yayi mishi raddi mai zafi in gaskiya ne meyasa bai fito da hujjojin da yace yana tukhumar maqari dasu ba. kai kataba ganin wanda yake da hujja kuma aka titsiyeshi yaki kawo wa, ay video yayi a fallown shi yana bada hakuri yana kira azo ahada kai, yanzu kai wannan ba abin kunya bane agunka har zaka fito kana tono maganar, mai magana ya gagara kawo hujja har yanemi ayi sulhu, to kai kuma a suwa kena..? yanxu anwaye an daina karya saboda komi yana kan KZbin. kuji tsoron allah kudaina yada karya da son zuciya. muna nan malaman mu sai hadamu fada suke tayi suna gwara kanmu, Arna da kafurai sai dadi suke ji suna mana Dariyya, Hhuumm Allah ya ganarda malaman mu. ALLAH YA HADA KAN MUSULMAI A DUK INDA SUKE, ALLAH KUMA YA KARYA KAFURCI DA KAFURAI..
@user-kl8hh6zt2c
@user-kl8hh6zt2c Ай бұрын
To wane dalibin Abdul jabbar ne ,ya zagi Annabi saw?
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale (Official Music Video)
6:38
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 770 М.
Каха инструкция по шашлыку
01:00
К-Media
Рет қаралды 4,4 МЛН
Be kind🤝
00:22
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 22 МЛН
Make me the happiest man on earth... 🎁🥹
00:34
A4
Рет қаралды 8 МЛН
Чай будешь? #чайбудешь
00:14
ПАРОДИИ НА ИЗВЕСТНЫЕ ТРЕКИ
Рет қаралды 2,3 МЛН
I SEE A SECRET MEETING GOING ON NOW! MAJOR PROPHET POSSIBILITY TV.
15:07
Sh Abdul Basit vs the Kaduna Mallam - Heated!!
29:19
Qibla FM
Рет қаралды 10 М.
Sheikh Muhammad Bin Uthman kan CriptoCurrency da Mining ⛏️ tsaya ka saurara.
20:51
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 7 М.
Каха инструкция по шашлыку
01:00
К-Media
Рет қаралды 4,4 МЛН