Allah' ya saka muku da alkhairi malam abu aisha muna rokon Allah daya saka maka da alkhairin sa amin 🙏
@ibsnomaa4 сағат бұрын
Hasbunallah😢😢😢
@mahammeduadammainamahammed51293 сағат бұрын
Kullum kuna kafurta mutane ya za'a yi kai ya hadu maimakon kuyi shikima da lalashi don Kujawo zukatansu amma sai kuka bigeda Bidi an tarwa Sai kace baa al'umma kuba
@abuaishaalfurqanСағат бұрын
to mutanen su daina kafiricin mana yaua zakayi da masu cewa komai Allah ne karmu kafirta su?