Rikicin Kwace masallacin Imam Sheikh bn usmman, hira dashi akan makircin da ake masa.

  Рет қаралды 7,682

Alfurqan  iTv

Alfurqan iTv

Күн бұрын

Пікірлер
@ZahraAbubakarAli
@ZahraAbubakarAli 21 сағат бұрын
Allah Sarki Malam Inasha Allah Ba zasu taɓa cin nasara a akan ka Ba
@ahmadibrahim-in4nx
@ahmadibrahim-in4nx 19 сағат бұрын
Allah y saka maka da alkhairi shiekh mlm bn usman, kuma wllh duk kano babu kamarka kuma bakin ciki suke maka mlm amma allah yafisu
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 18 сағат бұрын
ALLAH ya sa mu dace duniya da lahira
@yakubumuhammad6460
@yakubumuhammad6460 5 сағат бұрын
Gaskiya, an zaalumci Maalam.. Allah ya hada kan al-umman musulmai..
@abubakarhabu4550
@abubakarhabu4550 20 сағат бұрын
Malam Allah ya kara lfy
@FirdausiBaturesani-lh6ho
@FirdausiBaturesani-lh6ho 20 сағат бұрын
Ameen
@saudiyakassim3357
@saudiyakassim3357 14 сағат бұрын
Salamun Alaikum. Allah Ya karawa malam lafiya. Da fatan In Sha Allahu, Imam Sheikh bn Usman zai sami damar yi mana bayanin irin siyasar Nigeria guda 5. Allah Yayi muku jagora. SHUKRAN JAZEELAN🙏
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 20 сағат бұрын
Gaskiya sheikh Ibn Usman Malami ne kuma ga dukkan Allah Yanada tsoron Allah, saboda Hakuri Alamune na tsoron Allah.
@jafaruwada2507
@jafaruwada2507 15 сағат бұрын
We really stand with Sheikh BN usman, the great scholar of d centuary
@ShehuUsmanshagari
@ShehuUsmanshagari 13 сағат бұрын
Allah ya saka da alheri mallam
@امصالح-ك9ز
@امصالح-ك9ز 11 сағат бұрын
Allah ya dauraka akan makiyan
@ibrahimaibrahims
@ibrahimaibrahims 22 сағат бұрын
Allah Akbar
@Soulaiman-m3n
@Soulaiman-m3n 16 сағат бұрын
❤😢 Allah kiyayeka mlm ❤❤❤
@yakubumuhammad6460
@yakubumuhammad6460 6 сағат бұрын
Allah ya taimaki bn Usman amma naa so da yaayi koyi da Mal. Abdurrazzaq Haifan, wanda shi anbashi Masallaci a tsakiyan garin Abuja amma yaqi karba, ya zaabi ya zama mai wa'azi a masallacin ba ma limaamin ba.. Domin na sauraari maganan kwamiti na masallacin sunce basu mallakawa mal.bn Usman masallacin ba, kuma shi ma ya san haka... Allah ya baamu hadin kai..
@umarmuhammad6367
@umarmuhammad6367 4 сағат бұрын
Allah yasamaka malam wallahianzalincheka kuma wallahi ba allah akanufaba kumabalada
@BachariBachari-h6f
@BachariBachari-h6f 17 сағат бұрын
❤❤❤😢
@jabiruabdulkarimu2877
@jabiruabdulkarimu2877 5 сағат бұрын
Allah ya kyauta
@SouleyRachida
@SouleyRachida 19 сағат бұрын
😢 Allah kataimaki Malan
@SaifillahiAbdullahi-de9sg
@SaifillahiAbdullahi-de9sg 3 сағат бұрын
😢😢😢😢😢
@aminouibrahim3863
@aminouibrahim3863 3 сағат бұрын
Marigayi Albani Zaria yayi gaskiya, rashin karban taimako shi yafi alhairi
@BabangidaIbrahim-k3x
@BabangidaIbrahim-k3x 14 сағат бұрын
Allah ya sakada alkairi
@mohammadyusuf5635
@mohammadyusuf5635 18 сағат бұрын
Allah sarki malam😂
@umarmaimunabinji3856
@umarmaimunabinji3856 17 сағат бұрын
Ya Allah ka karemu daga sharrin munafukai
@suleimangane8175
@suleimangane8175 21 сағат бұрын
Dan-adam abun storo ne.
@MoustaphaNafiou-s9e
@MoustaphaNafiou-s9e 16 сағат бұрын
Hassada gamai rabo takice malan insun fiddakai anan Allah zeibaka inda yafi nan kuma ko ina kaje masoya suna taredakai
@abbasmuhammadgumel9723
@abbasmuhammadgumel9723 6 сағат бұрын
Assalamualaikum. Malam Allah ya Kara ma hakuri. Amma matukar baza su gyara laifinsu ba. To ka janye ka dawo tsohon masallacin ka
@NaziruMurtala-si2lk
@NaziruMurtala-si2lk 20 сағат бұрын
Ka yi shal ne! Idan rana ta fito tafin hannu baya iya kareta! Allah ya tabbatar da Kai kan taqawa! Muna gaisheka uban turawa gurin turanci!
@AbubakarAgwadabe-pf5cu
@AbubakarAgwadabe-pf5cu 3 сағат бұрын
Ya Rage Naku Fulani. Wallahi Dik Bahaushe maihankali Baya Sauraron Maluma Fulani Cikin Abinda ya Shafi Muslunci. Sbd Babu inda Fulani Basu Ta'addanci.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan Сағат бұрын
Hmmm hakan. yan mission bazai cimma ruwa ba, babu yakin kabilanci a arewa hmmm
@yakubumuhammad6460
@yakubumuhammad6460 6 сағат бұрын
Allah ya taimaki bn Usman amma naa so da yaayi koyi da Mal. Abdurrazzaq Haifan, wanda shi anbashi Masallaci a tsakiyan garin Abuja amma yaqi karba, ya zaabi ya zama mai wa'azi a masallacin ba ma limaamin ba.. Domin na sauraari maganan kwamiti na masallacin sunce basu mallakawa mal.bn Usman masallacin ba, kuma shi ma ya san haka... Allah ya baamu hadin kai..
@faruksalisuumar1192
@faruksalisuumar1192 5 сағат бұрын
Kai bagidaje kaidin waje Karen munafukai.Wayekai da zaka damu mutane da wani banzan ra'ayinka.
@adamibrahimmuhammad5610
@adamibrahimmuhammad5610 30 минут бұрын
Sai kace ba kaga vidiyon ba? Bn usman tun kafin ginin sabon msallaci limamin msallacin ne, ba kaman haifan bane da an ce zo ga msallaci ne. Sai dai in kana da wani misalin kuma.
Gaza ceasefire deal: Israeli female soldier released in Jabalia
6:17
Al Jazeera English
Рет қаралды 306 М.
How Strong Is Tape?
00:24
Stokes Twins
Рет қаралды 96 МЛН
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
Zelensky Addresses Trump / Key Condition
11:59
NEXTA Live
Рет қаралды 663 М.
Mu lura da halin da muke ciki
1:19:04
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 4,1 М.
RTB - JT de 13H du 30 janvier 2025
RTB - Radiodiffusion Télévision du Burkina
Рет қаралды 492
How Strong Is Tape?
00:24
Stokes Twins
Рет қаралды 96 МЛН