Wannan gaskiyane malan basuda Imani sam Allah ya sauwaka
@AdamMuhammad-vj1yiАй бұрын
Kai wannan yaron Allah ya wadaranka, meyasa kukewa shuwagabanni da talakawa bakar addu,a, Dan uwanka bafulatani ne ya lalata Nigeria
@AbduKarim-e4qАй бұрын
Lokacinda kuke ta jawabin da fadakarwa domin Allah Sukuma sunata kokarin cutar ku tawasu hanyoyi domin duk wannan tsarin turawane Yahudawa sunanan cikeda bahu😂 Domin tada hankali domin kwashe arzikin ku ta hanyar kirkiro wasu ababe kamar haka ,karin man fetur ,sabke tallafi, tahanyar karin kudin abinci domin jamaa su fito suna korafe korafe ko kuma irin abin suka aikata na zanga zanga Duk dan bukatunsu yabiya ta wani hanyar 😅 ko bakugane bane
@mohammedadamu3707Ай бұрын
ASSALAMU ALAIKUM WARAHMATULLAAHI WABARAKATUHU? MALAM- SHEIKH ALBANI RAHIMAHULLAAH YAYI MAGANA AWATA KARATUNSA YANA CEWA DOLE SAI ANYI REVOLUTION AMMA BA'ASAN KO TAWACE HANYA BACE...