Tamanin cikin Dari na masu kallo yan wutane, Kiyasi a kan maganar shugaban tace fina finai

  Рет қаралды 10,958

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 37
@NouradinAlkassoum-zp9ht
@NouradinAlkassoum-zp9ht 4 ай бұрын
Toh Macha Allah gaskiyar Magana mafi yawan mutané sunfi shagala wajjan rayuwa ta duniya saidai mucé Allah ya taimakému
@garbashehu-gf4bn
@garbashehu-gf4bn 4 ай бұрын
Kalma Daya fassara dabam-dabam mallam ya Allah Kara basira tare da haskin makaranta Amin
@Souleymaneaboubacarabbaadamouj
@Souleymaneaboubacarabbaadamouj 4 ай бұрын
Allahu akubar Alha kasa mucika da imani ya alha chiryemu
@NouradinAlkassoum-zp9ht
@NouradinAlkassoum-zp9ht 4 ай бұрын
Toh Macha Allah gaskiya yafadi ra'ayinshiné
@mouktarabdal8403
@mouktarabdal8403 4 ай бұрын
Allah yastare ban ga abin kallo a film 🎥 ba basa burjeni ban San kallon wonnan ba Koh Sabida ban yedda da suba Baya burgeni wallhi nastanesu ma
@NrsKDDano
@NrsKDDano 4 ай бұрын
Abu Aisha yin magana kan irin wann maganganun yan was an Hausan bai da wani amfani, yana kara sa suji su wasu ne
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 4 ай бұрын
Yazakace Duk Wanda yasayi waya danwutane tabbijam
@saadouaboubakarsaadouaboub4812
@saadouaboubakarsaadouaboub4812 4 ай бұрын
Slm mlm gaskiya masu kallon ball sunfi masu kallon Film yawa Allah yasa mu dace
@UsmanHuseyni
@UsmanHuseyni 4 ай бұрын
Allah ya saka da Al hairi
@SalehIbrahimsaleh-io4qj
@SalehIbrahimsaleh-io4qj 4 ай бұрын
Nagodewa Allah daya hadani da wannan channel din, domin ni a karan kaina na DAUKE SHI NE A MATSAYIN MAKARANTA DA NAKE KOYON ABUBUWA DAYAWA NA ADDINI NA DA RAYUWA DA ZAMANTAKEWA DA WAYEWA, shi yasa na zana shi a cikin time table din schedules na yau da kullum... Allah yayi jagora kuma ya daukaka wannan channel
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 4 ай бұрын
Allahu akbar Allah ya saka da alkhairi dan uwa muna godiya ta musamman.
@UmmiAhmad-is7yo
@UmmiAhmad-is7yo 4 ай бұрын
A slm barka da wannan lokacine yaqarawa malan lfy da daukaka amen
@AbdoulayeIssasani
@AbdoulayeIssasani 4 ай бұрын
Allah yasa mudace allah yasa mucika da imani ameen yahayyu yaqaiyum
@moustaphaamadou3352
@moustaphaamadou3352 4 ай бұрын
Allah ya saka Da alkhairi
@yusufabdullahi4776
@yusufabdullahi4776 4 ай бұрын
Slm abu aisha maganr gaskiya mafi yawancin masu kallon su mata ne Allah ya ganar damu 'Yan uwa mata 😮
@ليثوسام-غ1ك
@ليثوسام-غ1ك 4 ай бұрын
Koma agaskiya yakamata ace duk wani abuna addini ace Muslimine akangaba wallahi irin finafinannan duk Muslim yadunga kiyayewa
@rabiourab-gv4pi
@rabiourab-gv4pi 4 ай бұрын
Allah ya sa mudace malam
@omarmohamad9196
@omarmohamad9196 4 ай бұрын
Toh Allah ya kiyae muna godiya mallam allah ya baka Lada¿?
@firdausjafar5257
@firdausjafar5257 4 ай бұрын
Hmmmmm
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 4 ай бұрын
Wlh ni natsani kallon film din hausa film bakumai sai lalata tarbiyar Alummar muslimai
@yahayasamira3865
@yahayasamira3865 4 ай бұрын
Wlh koni natsani film koma wane iri
@aboubacarhaaboubacarhassan2688
@aboubacarhaaboubacarhassan2688 4 ай бұрын
fatima inason kisan wani Abou tin kafin film na Hausa tarbiya mutane talalace kawai sude sunansu yabaci saboda yanzu cikin waya dari tsakanin maza da mata idan zakaduba sekasamu kashi tamanin duk akwai sexy to saboda Allah ba gwanda kallon film na Hausa yanzu kidubu film na kudancin Nigeria minene basayi cikin film nasu kuma kallon su akeyi aman wly Hausa film kawai ande nuna sune ke Bata tarbiya aman wly Inde gaskiya za abi anjima da lalacewa Dounia kuma wly gwanda Hausa film da kallon wasu finafinai awanan lokacin saboda abin yanzu sede Allah yamana mai kau
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 4 ай бұрын
Gaskiyane wannan yaya Ubangiji yashiryemu bakida amma rayuwar yanzu tazama abinda tazama sai Allah yasa mudace ngd da tunatarwa Allah yasaka da Alkairi 🙏
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 4 ай бұрын
Kibari kawai yar uwa Allah yasa mudace
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 4 ай бұрын
Kariya yakeyi banasiha ba Magana yakeyi don baida ilimi kọ don yaga yadena fim yatuna meyayi a fim her an koresu don Saba hanyan day sukayi
@AbdaDaninna
@AbdaDaninna 4 ай бұрын
Kay Komi Sai kayi Magana kace yafadi gaskiya to miye Na Magana da tawili
@Saleh-005
@Saleh-005 4 ай бұрын
Nidai malan abu-aisha wata ban kali flim ba a waya ta
@zakirugarba5289
@zakirugarba5289 4 ай бұрын
Allahu Akbar
@AliAbdullahi-t5p
@AliAbdullahi-t5p 4 ай бұрын
Malam allah ya baka lapiya da nisan kwana
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 4 ай бұрын
Amin amin, dan uwa mai albarka tare da kai na gode.
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 4 ай бұрын
Ni kogawaya ballé Kaniwud banza arewa 24 banza télévision
@mammanalhajikime4553
@mammanalhajikime4553 4 ай бұрын
Wannan fahintansane ine liwannum muda kanny wood
@NafiuahmadNakowa-wm5pr
@NafiuahmadNakowa-wm5pr 4 ай бұрын
Wlh karya yake ban taba siyan data domin kallon wawancin da kannnywood sukeyi bah uban maye a kannnywood din wannan ra'ayinsa ne kawai
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 4 ай бұрын
Allah ya kyauta
@ismailchikaire5727
@ismailchikaire5727 4 ай бұрын
Ni kuma shawari na gareka shine ita aikin Jarida ya dace ka koya. Don maganan da ya dace kayi shi cikin one to two minutes amma karinga mai maita magana har sai ka cinye lokaci kan abu daya
@suleimangane8175
@suleimangane8175 4 ай бұрын
Meyasa daqiqanchi yayiwa mutanenmu yawane?
@OkashaabdullahAlfauzan
@OkashaabdullahAlfauzan 4 ай бұрын
ƙarya yake,,,mu wayoyin mu dan karatu mu ka saya,
哈莉奎因怎么变骷髅了#小丑 #shorts
00:19
好人小丑
Рет қаралды 48 МЛН
Новый уровень твоей сосиски
00:33
Кушать Хочу
Рет қаралды 4,2 МЛН
POV: Your kids ask to play the claw machine
00:20
Hungry FAM
Рет қаралды 17 МЛН
Babban Masallacin Cologne Central Mosque Germany
16:35
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 7 М.
Rayuwar Aure A Kasar Turai | Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
49:49
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 8 М.
Saurari shirin In Da Ranka na ranar Laraba 11-09-2024.
16:10
Freedom Radio Nigeria
Рет қаралды 3,8 М.
Hirar Dan Bello da @AREWA24
11:53
Dan Bello
Рет қаралды 35 М.
Huɗubar Juma'a Tare Da Dr Idris Abduaziz Dutsen Tanshi
1:07:22
HAUSA ROOM 24
Рет қаралды 6 М.