Batun naziru da yan uwansa yan film, nazari da nasiha.

  Рет қаралды 69,377

Alfurqan  Ta'alim Tv

Alfurqan Ta'alim Tv

Күн бұрын

Пікірлер: 87
@mansirmagaji9486
@mansirmagaji9486 2 жыл бұрын
Allah ya sakawa naziru da alkairi yayi tunani mai kyau maganar da zamu hankalta mu musulmi
@shamsuddeenmuhammad5809
@shamsuddeenmuhammad5809 2 жыл бұрын
masha allah malan muna godiya sannan malan maganata akan baban chinedu to shi banda munafurci shida yace bashida alaqa da ita ya akai yasan cewa saboda taki shiga film dinsa ne hakan yafaru astakaninsu kuma menene nakawo zancen naziru yana dagawa da jiji da kai a film shi gabadaya soki burustunsa kawai yake bashi da hujja saboda idan kaduba magan ganunsa dama akwai abin dayakeso yafada akan naziru yakasa samun hanyar dazai isar da sakonsa nacikin zuciyarsa sai yanzu yasamu kawai idan kakalli maganar baban cinedu akwai manufarsa idan gaskiya zai fada kaistaye kawai yayi magana akan abin data fada amma sai kame kame yakeyi shima idan akaduba yanayin maganrsa wllh yanada manufarsa saboda bai fadi abinda yafaruba zakaga yawanci maganarsa kawai akan dagawa yake mana ba akan abin dayafaruba nabarka lpy malan muna godiya
@zanderhaskitv51
@zanderhaskitv51 2 жыл бұрын
gaskiya ne
@sheikhumarubatofa4241
@sheikhumarubatofa4241 2 жыл бұрын
Allah yayi maka Albarka Naziru
@abdousalambaba5459
@abdousalambaba5459 2 жыл бұрын
Macha Allah malam Allah yakar basira Ameen
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@uzairuabubakar1748
@uzairuabubakar1748 2 жыл бұрын
Allah yasakucika da imani
@suleadamtsaki8255
@suleadamtsaki8255 2 жыл бұрын
Allah gafarta anman malan aishi megaskiya akanta ake tsanarshi
@MuhammadMusa-ky6bs
@MuhammadMusa-ky6bs 2 жыл бұрын
Allah yasa da alkairi
@UmarSamaila-ds6bl
@UmarSamaila-ds6bl Жыл бұрын
Lallai akwai lauje cikin nadi tinda sarki sunusi yayi maganganu kan almajirai Kai tsaye amma naziru bai Mar martaniba.
@abdouibrahim9205
@abdouibrahim9205 2 жыл бұрын
Ina jijinama alfurguan TV Allah ya ƙara daukaka
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin amin godiya
@muhammadusmansanusi6794
@muhammadusmansanusi6794 2 жыл бұрын
Allah yabaku lfy
@fatimausman811
@fatimausman811 2 жыл бұрын
Bama goyonbawan.bara Allah yakawo mana karshan ta ..malam baban chinedu bakatsine ne 😀
@abdoulghanimouhamadadamoua8558
@abdoulghanimouhamadadamoua8558 2 жыл бұрын
اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني الحمد لله الذي بنعمته تتم الصالحات بارك الله فيكم شيوخنا الكرام حفظك الله ياحي ياقيوم على الكتاب والسنة بفهم السلف الصالح
@حليمهالهوساوي-ر4ه
@حليمهالهوساوي-ر4ه 2 жыл бұрын
Mlm almajirai fa abin tausayi ne kowa yariqe danshi kawai ya ilmantar dashi yariqe shi tsakanin da Allah yafita haqqinshi
@abbakeffi4948
@abbakeffi4948 2 жыл бұрын
Masha Allah, naji dadin wannan karin baya da gyara da Malan yayi, Allah yawa rayuwa albarka da kyakkyawan karshe.
@babasani5352
@babasani5352 2 жыл бұрын
Baban chinedu, Kana magana da masu ilimi ne na fahinci akoi hassada tattare da kai sbd kayi magana guda uku dana fahinta: 1, kace shi sarkin mawaka ne shiyasa yake takama. 2, ka nuna gwamnati tabashi millions of naira. 3, kanuna yana takama da kanshi. Mal, Alh, sheikh Nazir sarkin Mawakan hausa a Nan Nigeria Mungode🙏 Mungode 🙏 Mungode 🙏Allah yasa ka da alheri muna tare dakai wlhi tallahi na fahinci kanada kishin addini kuma Kai ba fasiki bane sbd duk fasiki bai iya fitowa yana yawan fadin gsky..saboda haka Allah ya cigaba da kareka alfarman sayyadina rasulullahi 🤲🤲🤲
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
gaskiya nima abinda na gani kenan
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
gaskiya nima abinda na gani kenan
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 2 жыл бұрын
Ameen ya Allah
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 2 жыл бұрын
@@abuaishaalfurqan malam kaima Allah yakareka masha Allah kana kokari kanawayar mana dakai Allah yakarama basira
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
@@teemahabdulssalam6020 amin amin tare da ke na gode
@ibrahimbellobature7768
@ibrahimbellobature7768 2 жыл бұрын
Gaskiya naziru yayi magana ta ilimi anan Allah kasa mudace AMMA MAGAN GANUN BABAN CINEDU BANA ILIMI BANE
@abdulsani7935
@abdulsani7935 2 жыл бұрын
Karya kake saboda ya kare addinin Allah shjyasa ka biyu ta nan Allah ya shiryeka kai da ita
@abasumamakisadaukiabasumam3881
@abasumamakisadaukiabasumam3881 2 жыл бұрын
Allah yasaka da alheri
@muftaualiyu6883
@muftaualiyu6883 2 жыл бұрын
Allah yasakawa Mal. Naziru da Aljanna
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
amin
@hassanmujitabazander8538
@hassanmujitabazander8538 2 жыл бұрын
Allah yasaka da Alkhair
@اعليةاسدلمن
@اعليةاسدلمن 2 жыл бұрын
Allah yakareka Malan
@abdoulcrypto4582
@abdoulcrypto4582 2 жыл бұрын
Wlh hakane kam akwai personal issue a tsakaninsu, duk da cewar gaskiya ya phada amma akwai caccaka a ciki
@muazumanikofarbai660
@muazumanikofarbai660 2 жыл бұрын
Assalamualaikum yan uwa musulmi. Gaskiya musake tunani muso jinanmu kada muyi amfani da addinni don cin mutuncin wani. Shi addinin islama nasihane. Da megidan media dinnan da naziru da baban cinedu da ita hajiyar duk kuji tsoron Allah ku kula da bakinku. Allah ya sauwaka. Mungode.
@abdoudanja2743
@abdoudanja2743 2 жыл бұрын
Good my
@aboubacarsahibou.adarnagat414
@aboubacarsahibou.adarnagat414 2 жыл бұрын
Nazirou dan bidan sunane kaway
@moussamariama5965
@moussamariama5965 2 жыл бұрын
Ka ji Wanda ya ganer bakin zaren
@maajaenengineering
@maajaenengineering 2 жыл бұрын
Baban kwadi makar yacin banza
@saniibrahim8903
@saniibrahim8903 2 жыл бұрын
Lokacin da sarki sanusi yayi mgana kan almajiranci kana Ina Naziru?
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 2 жыл бұрын
abu aisha har yanzu bakace komai ba wlh kayi magana batun tsarin almajirancin a yanda take yanzu shi ake bukata da da yanzu daban ne
@ibrahimabdusamamorey9665
@ibrahimabdusamamorey9665 2 жыл бұрын
Masha Allah
@iddizango8815
@iddizango8815 2 жыл бұрын
Nafisa Abdullahi was right 100%
@auwalmuhammad2264
@auwalmuhammad2264 2 жыл бұрын
Naziru bagirman kabane nanu na ban ban ci kabi lan ci
@banamodu3363
@banamodu3363 2 жыл бұрын
Gaskiya yanzu haka Ina da da matata Kuma shekarunta 14 ne kacal me yasa ba a Hana saurin zina
@abubakarshehu2808
@abubakarshehu2808 2 жыл бұрын
Hhhhhhhh Allah ya gafarta malam Baban chinedu bahaushe ne kuma Dan jahar katsina ne kuma Dan Funtua local government ne, shidai yana fitowa ne a Baban chinedu a Fina finan Hausa shiyasa sunan yabishi.
@IbOnekedaTV
@IbOnekedaTV 2 жыл бұрын
Naziru Sarkin waka Suna kin Shine Saboda baya cikin kungiyar 13x13
@moussamariama5965
@moussamariama5965 2 жыл бұрын
Dan baya tchinkin koungiyar saye daye kouloun saye ya fito ya n'a zaguin sou
@shahuabdullahi1196
@shahuabdullahi1196 2 жыл бұрын
Yakira sunantane kaima Dan ALLAH kafita daga irin wannan abubuwan Daba hidimarka ba sai Kaita damun kanka zai jawowa channel dinka damuwa
@moussamariama5965
@moussamariama5965 2 жыл бұрын
Gaskiya
@issalawalioumarou2822
@issalawalioumarou2822 2 жыл бұрын
السلام عليكم عبد الكريم
@dahirunarasulutv7935
@dahirunarasulutv7935 2 жыл бұрын
Wan nangaskiyane malam
@rafiarafeeapeciden8326
@rafiarafeeapeciden8326 2 жыл бұрын
Nifa dama naziru baya Burgeni Sabi da Bana son girman kai😏
@hajjajuwakili6488
@hajjajuwakili6488 2 жыл бұрын
Bakasan dumu dumu da rashin tarbiyyar da take cikin Film bane malam shiyasa...........naziru duk suna tare yana bankada asiri sune munajin dadin hakan masu sha,awarsu sugane su daina.
@Onome-x4q
@Onome-x4q 2 жыл бұрын
Ai Yanda tsarin film take.in aka Biya actor kudin Da yace abiyashi.to Duk Wani kudi da producer Zai Samu to Nashi ne.kuma nafisa Da almajirai take.ita Da rahama sadau Suna son Burge kafirai.kullin shishshige musu suke.don Basu Samu karbuwa bane a Nollywood shiyasa Sukai zauna a kanywood.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
malama aisha haka maganar take so ake kawai a juyar da maganar.
@raelsumyya
@raelsumyya 2 жыл бұрын
Aslm, Allah yasa mudace..Amma baban chinedu bahaushe ne Dan Katsina acting ne yasa yake fitowa a inyamiri 😄
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
haba dan Allah, amma kuna kamar abin ya zame masa jki naga ba a film din bane gashi yana gwaranci
@susueslamnewhiwete6540
@susueslamnewhiwete6540 2 жыл бұрын
Baban shinedu yanada hassada wlh Amma maganar nazeru gaskiya yafada Amma dama gaskiya daci gareta
@hausafilmcity229
@hausafilmcity229 2 жыл бұрын
Sarkin wq mutmnne maimutuqar tunani wadda za'a iya tara mutum dubu ba'asamu mutun daya maitunani irinnasaba dan'allah maganganunsa'dan'allah baiburgekuba dawannan ilimittaccen bayanindayayi inayinka saboda Allah da manzonsa Allah ya samudace
@aliyuhamisu8113
@aliyuhamisu8113 2 жыл бұрын
Sarki daraja dai
@abdullahihafsat438
@abdullahihafsat438 2 жыл бұрын
Mallam, bai kamata ka rika bari matsi da pressure ta na tasiri akan ka ba. Su, su baban Chinedu da yan gwamnati mi yasa su ka danganta maganar Naziru da film din labarina? Kiyayyar su, kawai kiyayya ce ta ya ki goyon bayan yan 13,13 da wannan gwamnatin. Ai film din labarina ba na Naziru ba ne. Amma, Mallam ka daina bari wasu na zuwa su na tursasa ma ka, akan channel din ka, ko maudu'in da ka ke magana a kai. Bissalam.
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
gaskiyane tabbas so ake a siyasantar da maganar tasa.
@aliyyumustapha8853
@aliyyumustapha8853 2 жыл бұрын
Nazir sarkin waƙa almuhajirun ba almajirai ake nufi ba, almajiri daban al muhajirun daban.
@zahraddeensalis4460
@zahraddeensalis4460 2 жыл бұрын
To ai sai ka fayyace mana abinda ake nufi
@aliyyumustapha8853
@aliyyumustapha8853 2 жыл бұрын
Abokina tun da ka nemi karin bayani Nasan kasan me kake yi ga fassarar ayar kamar haka الذين بادروا أولًا إلى الإيمان من المهاجرين الذين هاجروا من ديارهم وأوطانهم إلى الله، ومن الأنصار الذين نصروا نبيه - صلى الله عليه وسلم -، والذين اتبعوا المهاجرين والأنصار السابقين إلى الإيمان بإحسان في الاعتقاد والأقوال والأفعال -رضي الله عنهم فقبل طاعتهم، ورضوا عنه لما أعطاهم من ثوابه العظيم، وأعدَّ لهم جنات تجري الأنهار تحت قصورها، ماكثين فيها أبدًا، ذلك الجزاء هو الفلاح العظيم.
@aliyyumustapha8853
@aliyyumustapha8853 2 жыл бұрын
Waɗan da suka yi Hijira a zamanin annabi su ne muhajirun, da nassin Alqur'ani kuma har yau har gobe a kan iya yin Hijira daga garin kafirai zuwa na musulmi ko daga kun tatacciyar guri zuwa waje mai yalwa wanda musulmi zai iya ibada cikin aminci, Allah madaukaki na cewa وَالسَّابِقُونَ الْأَوَّلُونَ مِنَ الْمُهَاجِرِينَ وَالْأَنْصَارِ وَالَّذِينَ اتَّبَعُوهُمْ بِإِحْسَانٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمْ وَرَضُوا عَنْهُ وَأَعَدَّ لَهُمْ جَنَّاتٍ تَجْرِي تَحْتَهَا الْأَنْهَارُ خَالِدِينَ فِيهَا أَبَدًا ۚ ذَٰلِكَ الْفَوْزُ الْعَظِيمُ (التوبة‎‎ 100:9)ga fassarar ayar kamar haka tunda ka nemi karin bayani na san kasan me kake yi الذين بادروا أولًا إلى الإيمان من المهاجرين الذين هاجروا من ديارهم وأوطانهم إلى الله، ومن الأنصار الذين نصروا نبيه - صلى الله عليه وسلم -، والذين اتبعوا المهاجرين والأنصار السابقين إلى الإيمان بإحسان في الاعتقاد والأقوال والأفعال -رضي الله عنهم فقبل طاعتهم، ورضوا عنه لما أعطاهم من ثوابه العظيم، وأعدَّ لهم جنات تجري الأنهار تحت قصورها، ماكثين فيها أبدًا، ذلك الجزاء هو الفلاح العظيم.
@aliyyumustapha8853
@aliyyumustapha8853 2 жыл бұрын
وَالسَّابِقُونَ الْأَوَّلُونَ مِنَ الْمُهَاجِرِينَ وَالْأَنْصَارِ وَالَّذِينَ اتَّبَعُوهُمْ بِإِحْسَانٍ رَضِيَ اللَّهُ عَنْهُمْ وَرَضُوا عَنْهُ وَأَعَدَّ لَهُمْ جَنَّاتٍ تَجْرِي تَحْتَهَا الْأَنْهَارُ خَالِدِينَ فِيهَا أَبَدًا ۚ ذَٰلِكَ الْفَوْزُ الْعَظِيمُ (التوبة‎‎ 100:9)
@aliyyumustapha8853
@aliyyumustapha8853 2 жыл бұрын
Almajiri shi ne wanda iyayen sa suka kai su karatu kuma ayi musu tarbiyya irin ta addini, amma a yau wasu malamai na allo basa lura da tarbiyyar almajirai ni kaina almajiri ne wallahi amma a yau ba yanda muka yi almajiranci suke yi ba sai dai muna cewa idan aka samu gyara ko to almajirai zasu yi amfani fiye da kowa insha Allah.
@djibobachirou6189
@djibobachirou6189 2 жыл бұрын
Hakane nima haka sai da tiré a gida sannan nasamou nasabki hakane naziru
@auwalurabulu7620
@auwalurabulu7620 2 жыл бұрын
aminmalan
@gaskiyatafikwabo4474
@gaskiyatafikwabo4474 2 жыл бұрын
kana fadin ra'ayin ka ne wllh. Wnnn ba gaskiya ba ne. Kuma ka sake bibiyar labarin. Baban cinedu ba haushe ne ai
@barakayusuf2477
@barakayusuf2477 2 жыл бұрын
Allah karabamu da jahilci dakiki Daman haka gaskiya take idan aka fadeta sai makiya Allah suyi fushi
@hassanehabibou4442
@hassanehabibou4442 2 жыл бұрын
Sakani da allah naziru n malami ?
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 2 жыл бұрын
a hausa ana cewa malam wane ba ana nufin me karantarwa ba kusan mutanr daga alhaji eane sai malam wane
@naibijameel8044
@naibijameel8044 2 жыл бұрын
Kakuma kauwanku
@JafarFima
@JafarFima 2 жыл бұрын
Kowa ya zama mai fatawa yanxu inji Dr Isa Pantami. Na dauka zakace abubuwanda ake acikin fim ne zasu kasance haram.
@mahamanemoussa3056
@mahamanemoussa3056 2 жыл бұрын
Abu aisha kaji soron allah in malam malam in kuma labaray zakayi to kaje kachigaba kadayna shiga rigar malanta kana chi da'adini
@barakayusuf2477
@barakayusuf2477 2 жыл бұрын
Kai kamdai sakarai ne malam yashakarfin kace Yana cida addini Wawa kawai
@48HOURSSERIES
@48HOURSSERIES 2 жыл бұрын
Wannan shine magana ta gaskiya amma mutane sun zauna suna ta jujjuya maganar
@ZayyaneJaudi
@ZayyaneJaudi 3 ай бұрын
Ee tu Hj' du Un
@abdulkareemismail316
@abdulkareemismail316 2 жыл бұрын
Mal.tunda Bata ambaci almajirai ba bashi da hujja maganace Mai harcen damo
@ikramcissetv8771
@ikramcissetv8771 2 жыл бұрын
Masha Allah
@mahamadoumoutariajinimoutt7807
@mahamadoumoutariajinimoutt7807 2 жыл бұрын
Masha Allah
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
REAL or FAKE? #beatbox #tiktok
01:03
BeatboxJCOP
Рет қаралды 18 МЛН
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН
#bbchausa Hamdiyya Sidi, Gwamnan Sokoto #bbc #hausa
5:34
Gidan Labarai na Hausa
Рет қаралды 1 М.
🔻 labari kasar Iran 14/12/2024kusauraron video 👈
2:11
ONMT NIGERTV
Рет қаралды 2,5 М.
Nyalling Episode 15
35:13
Sadio Mane la Muso Drama Group
Рет қаралды 3,5 М.
Sabon Rikici ya Barke A Masarautar Kano A Yau
3:38
Anka24 Tv Channel
Рет қаралды 203
Shirin Yamma na DW Hausa 20.12.2024
DW Hausa
Рет қаралды 98
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.