Karabuda fantami yaqoshine yadena kuka shiyasa da dayana cikin yunwa harkuka yakeyi inyatina dayunwa 🤣🤣🤣🤣 Amma zanzu yausherabo da kaji kukansa
@ibsnomaa4 сағат бұрын
Jazakallahu khairan Abu A'isha
@زيتزيت-د6ع7 сағат бұрын
Talakawa mucigaba da addua karmugajiya Allah Yana amsawa gashinan asirinsu Yana tonuwa anakamasu mudage daaddua tinbamagani anayimusu hukunci zaazo anayimusu hukunci abainannasi inshaallahu rabbi
@زيتزيت-د6ع6 сағат бұрын
Malam Allah yasaka daalhkairi aikwade wasu mutane sundauki addini abinwasa sunaganin Babu wata matsala tinda aisu musulmaine
@فاطمه-ذ1ك2 сағат бұрын
Innalilahi wa ina ilai raji un Allah kayimana maganin azzaliman akasarmu nigeria yakara tona asire irinko ameen wacthing from Saudia arabia
@abdullahiabubakar91967 сағат бұрын
Innalillahi wa'inalillahi Raji'uun aiko mutane sun kafurta. Allah ya shirya harshen mu da zuciyarmu
@ibsnomaa4 сағат бұрын
Dan rainin wayau, wannan Pantamin dan duniya ne. Ja gama koke koken ka, ka gama raina mana wayau. Acikin bala'i kayi shiru kama ba duniya sai yanzu da kake neman takara
@fatimamuhammadkeraukerau83388 сағат бұрын
Allah yasa muyi kyakkyawar karshe
@nuraabdulrazak19803 сағат бұрын
Malan kana mamakin me tsohon zai yi da kurdi to shi Tinubu yaro ne
@MuhammadNasirBkAndamin-n2f7 сағат бұрын
Masha Allah
@blackmambablackwidow97007 сағат бұрын
Abu Aisha kaga akwai wani halaiya tare da wasu mallaman . kama man musali Sheik patami baya irin wannan waazin lokacin dayake tare da buhari dan gane da yabasa minister. Amma kaga wannan govt natin batayi tashi yanzu kaga bakishi ya bude...... Dan neman talakawa suce yana musu Aikin neman mafita. Amma lokacin da zai magana baiyi ba. Shi yasa kaga bamu yadda da irin tafiyarsa ba. Dan akwai san zuciya