Masha'Allah! Allah ya jikan malan!! Kowa ya sani kwangila su ka karbo!!!
@IbrahimAli-wk9mvАй бұрын
Masha'Allah ALLAH YA KARA lafiya da karama da nisan kwana
@SHEHUINYASАй бұрын
Allah yasaka da alkhairi maulana masu zagi kundade bakuyi ba hakan bazai canja Gaskiya ba, maulana Allah yakara kusan ci sbd annabi s a w ameen ya ❤❤❤❤
@bashirhabibuibrahim385Ай бұрын
Allah ya tsinewa mai kariya
@IbrahimMahamadou-qu7qwАй бұрын
Wayyo Allah har ka ban tausayi ba ka jin kunyar karya
@ahmadsaad9465Ай бұрын
Gaskiya ne wallahi ni ba salafiyyah
@abubakarmibrahim2368Ай бұрын
Kai wannan Allah ya shiryeka, Amma ka tabbata, cikekken kasugumin makryacine, wallah Babu daya na gaskiya abin da ya fada. Allah ya shiryeka. Kasuwarku dai ta kare.
Wallahi tallahi harisu ka ji tsoron Allah, ko dayake wallahi tallahi baka san Allah ba, za ku tsaya agaban Allah SWT ka maimaita wannan batu. Ka zauna gaban wawaye ka yi ta shirga musu karya wai kai amatsayin malami...
@abubakarsadiqlawal3372Ай бұрын
Gaskiya Kai makaranta yacine Allah ya sheryeka
@umarbala2713Ай бұрын
Aslm Kai Allah sarki Allah ya shiye ka
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
Harisu shaaye shaayen rubuwtun lamboobin aljanuw da suwnannakin aljanuw naa aiki. Allaah ya shirye ka
@Nuramuhammad-uy4okАй бұрын
Allah zai tambayeka
@محمدسانىموسАй бұрын
Allah yakara kareku dan hasken Annabi Allah ya jagoran ceku
@محمدسانىموسАй бұрын
Allah ya saka da alkairi wallahi bakaryabane saboda makaryaci kama garechi
@ibrahimsaleh8166Ай бұрын
Shehu me labarin nafisatus saliha da ibn sinaah,darika gidan labaran qarya.
@NasiruYahaya-kw1luАй бұрын
Katuna za'ka mai-maita a gobe
@muhammadmuhammadnur5854Ай бұрын
Allah yakara lafiya, kuma yabada lafiya
@muhammadbellogsm2893Ай бұрын
Yaqara Kare manakai ya sheikh
@AbdullahMohammed-c9uАй бұрын
Allah ya shiryeka Amma tambayata itace Wannan labari dakafada alokacin kana inane abun ya faru Kuma Kai kafi Shiek Dahiru Usman kenan Gaskiya watakila kana da ilimi Sai daifa Yanzu kanmutane ya waye mutane basa aiki daka kawo hujja zakayi bahiraba kaja Aya ko hadisi wanda Mahmud Gumi yakawo nashi Irin Salatil fati da su jawahirul ma,ani dakuma falalar Mauludi Allah yasa mugane mudai bazamu zagekaba Amma gaka ga duniya
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
Harisu shaaye shaayen rubuwtun lamboobin aljanuw da suwnannakin aljanuw naa aiki. Allaah ya shirye ka
@MuhammadNadaboАй бұрын
Molanka baiba gaskiya
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
Harisu shaaye shaayen rubuwtun lamboobin aljanuw da suwnannakin aljanuw naa aiki. Allaah ya shirye ka
@MuhammadNadaboАй бұрын
@@alhassanmudasiru4066 bana iya karanta yaren dakai rubutu dashi dan uwa
@Ustax_NGАй бұрын
Karya kan karya
@ahmadsaad9465Ай бұрын
Gaskiya yeke fada ni dan izalane
@aleeyuahmadusman9676Ай бұрын
Zaka meyar a gaban Allah Ma qaryashi ina hujjar ka
@wahibbraydjiАй бұрын
Wannanfa wlh shine yacce tijjanine annabinsu wlh
@abdulhadiyusuf8997Ай бұрын
Ka yi ma kan ka adalci. Wannan maganar da ka ke babu hujja a kai don ba ka kawo bayanai na ilmi ba da litattafan da a ka ce haka. Kana yaudarar mabiyan dariqah ne. Kuma za ka tsaya gaban Allah ka kare wannan iqrarin naka.
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
Harisu shaaye shaayen rubuwtun lamboobin aljanuw da suwnannakin aljanuw naa aiki. Allaah ya shirye ka
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
4:22
@gmc5861Ай бұрын
Allah doraka kan daidai
@danicool3298Ай бұрын
Ameen
@abubakarumar4146Ай бұрын
Harisu wallahi karyakakeyi
@AbubakarMuhammed-p6iАй бұрын
Sarkin hasada kai,wawa
@ABBASADAUKI2Ай бұрын
Qarya kk
@BalarabeAbdullahi-n7rАй бұрын
Shi Kuma tijjani da inyas fa
@binsaeed7325Ай бұрын
A a wallahi salafi da wahabi da izala duk daya ne kaine keso ka raba kan ahlussunna kuma ba zaka iya ba wallahi, sunnah sak bidi'a sam bazamuyi ba insha Allah.
@AlhassanYusuf-q9kАй бұрын
Allah yasa kafin kamutu katuba dakarya
@Nouradine_SanoussiАй бұрын
Amin
@hassanmaikwalisam.142Ай бұрын
Kaima haka yaro Allah yasa ku game Izalah karya ce zalla
@danicool3298Ай бұрын
Ameen
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
Harisu shaaye shaayen rubuwtun lamboobin aljanuw da suwnannakin aljanuw naa aiki. Allaah ya shirye ka😂
@AboubacarabdouSalifou-hn7tuАй бұрын
Allah ya shirye ka. Ka san cewar adalci alamun ne n'a ingantaccan Imani.
@dantudunwadaАй бұрын
Sai kuma ba mu ji rigjima tsakaanin iyaalin Sheikh Gumi da Alhaji Chanchangi ba a kan duukiya ba.
@nurasalisu6031Ай бұрын
Kaidai Makar yacine
@AlassaneGuidanDjibo-e2sАй бұрын
Kai jama'a wai harisu mai tabin hankali shine malami wanan musailamatul kazzãb ai saura kiris yajayomuku husin Allah
@algaibutv2959Ай бұрын
Amma kai dai bazaka yi albarka ba har abada, Allah ya tsine maka
@abubakarlawal3991Ай бұрын
Mallam akwai kuskure ah maganarka wajen lokacin kisar sardauna ankashe shine ashekarar 1967watan janairu ba 1964 ba kamar yadda kafadaba, mallam aji tsoron Allah kar asanya san rai.
@usmanibrahimyaro5410Ай бұрын
Na ji daɗi da na samu wannan ilmin, na gode Allah da ya bar mana irinku masu fayyace gaskiya.
@ibrahimsaleh8166Ай бұрын
Wannan ilimine ko?
@dantudunwadaАй бұрын
Malam ka gyara bayaanin nan. An faara hakar man fetur a Saudiyya ne a shekarar 1938 ba a 1970 ba. Duk da haka ai As-saud da Abdulwahab ai sun kusa shekara 200 da rasuwa a daidai lokachin da a a ka saamu dukiyar man fetur din da Malam ke cewa sun raba.
@danicool3298Ай бұрын
Tasoniya
@qskabirumusatahir8606Ай бұрын
Shi shehu Dahirun Kun-faya-kun yake amfani da ita?
@AnasShehudukkuАй бұрын
Allah yasaka da alkhairi malam..muna godiya 🙏🙏🙏🙏
@abdulrahmanmuhammad2349Ай бұрын
with due respect mallam karya kke a duka bayanan ka bbu hujjoji
@UTHMAANBINAFNACDMY1984Ай бұрын
Allah taalaa ya shiryeku ku bautawa Allah shikadai karku hadashi dakomai har shehunnaai
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
Harisu shaaye shaayen rubuwtun lamboobin aljanuw da suwnannakin aljanuw naa aiki. Allaah ya shirye ka
@MbmmusicalStudio-h2vАй бұрын
Munata godiya Maulana
@nuhumaishanu6944Ай бұрын
An̈ kashe Sardauna a 1966 January 15 ne , ba a 1964 yadda kaceba
@bashirmuhammadidris1341Ай бұрын
Yanzu ka ga a wannan maganar ya muna bai san Abubuwan ba, sheikh Abdulwahab ne ya fara Zuwa kafin Ibn Taimiyyah
@NuraddeenUsman-tr8feАй бұрын
Maqaryacin banza
@mohammedgarbabashirАй бұрын
Mallam bakada Tarihi!
@JamiluAlhassan-m6uАй бұрын
Shidan darika indai da ilimine wllh bayadda zeyi da Ahlussunna shiyasa sedai karere da sharri da kage da yiwa mabiya dabarbaru
@qskabirumusatahir8606Ай бұрын
Ni wallahi bana tareda Gumi ko Dahiru Bauchi. Amma dai kaji tsoron Allah. Tun da kana da hujja, to kaje kayi Kara a kotu cewa Gumi ya cinye kudin Gina Massallaci a Abuja. Sai magadan Gumi su sayar da kaddarorin da kace Gumin ya Tara (gidajen) sai su biya ko su Gina masallacin don amfanin musilmi.
@ibrahimsaleh8166Ай бұрын
QARYA BA SABON ABU BANE A TIJJANIYYA.HARISU JOS ME LABARIN NAFISATU DA IBN SINAAH
@HussainAbubakar-yh3gcАй бұрын
Izala 😂😂😂😂😂😂😂 Allah yakaremu daga sherrunsu
@abdullahiahmad7107Ай бұрын
Qurunqus kanbera
@qskabirumusatahir8606Ай бұрын
Amma dai bakayi adalci ba malam. Ai da ya dace ne ka fito da wannan maganar cin kudin da Abubakar Gummi lokacin Sheik Gumin yana da rai saboda muji martanin da gumin zai bayar.
@suleimanuthman5396Ай бұрын
Allah ya baka lafiya, psychological issues. Gabadai besan abinda yakefadiba. Allah ya baka lafiya Malam
@JamiluAlhassan-m6uАй бұрын
Koda yake karya itace kasuwar yan tijjaniya, abunda kushahara dashi kenan
@alhassanmudasiru4066Ай бұрын
Harisu shaaye shaayen rubuwtun lamboobin aljanuw da suwnannakin aljanuw naa aiki. Allaah ya shirye ka
@dantudunwadaАй бұрын
Muhammad ibn Abdulwahab an haife shi ne a shekarar 1703 AD kuma ya rasu ne a shekarar 1792 - Daga Wikipedia na nakalto wannan.
@abubakarmuhammad2288Ай бұрын
Ka wani Dan makaryaciya ko😂
@YusufNamijiАй бұрын
Najima banga mutumin banza ba irin harisu jos maqaryaci nagidi
@ibrahimmuhammad1569Ай бұрын
Ban taba ganin tataccen Dan iska gari irinka ba Dan Luwadi bisa Aqidar wahhabiyanci ta yahudajcin massoniya da Daghutu Abubakar Gumi(Allah dada masa nauyin qasa)Ya kwaso daga jikokin Bayahude mordkhai mutanen Najdu(qahon shedan)Azzaluman sarakunan wahhabiyawa na Aal sa'ud Yan Luwadi,ya fesawa sardauna suka hadu suka assassa Kaduna Mafia ta Yan Luwadi da Shan jini da wasu miyagun Yan iska a halin yanzu suke Kiran kansu manyan Arewa suka tare a Kaduna suna Luwadi da Shan jini.Ai su jagororin Izala sun San shehunanmu sun San wannan sirrin suka sanardamu , Kuma wannan shine silar kafa Izala dan a kafirta Tijjanawa dan a kare Daghutu Abubakar Gumi dan Yan dariqar tijjaniyya sun gano cewa shine asalin Kaduna Mafia ta Yan Luwadi da Shan jini da ta jawowa musulmin Arewacin Nigeria ci baya cewa yan tsiraru(wahhabiyawa)su mamaye muqaman Gwamnati da raba musu kudi a Kaduna Mafia gun Luwadi da Shan jini. Ai kana da labari cewa kafin ran Daghutu Abubakar Gumi ya fita doyin rubabben Kashi yake fita daga guminsa sanadiyyar Luwadi. Ka kiyayi Tijjanawa a Nigeria,mun San muguntar wahhabiyawa.
@naseermbaba9306Ай бұрын
Surkulle gizo da koki
@abdulsalehvlogАй бұрын
Malan ka koma makaranta ka fahinci addini mu mun fahinci addini ba kuda bakin da zaku ruda mutane
@NuraddeenAbubakarIsahАй бұрын
Wannan tatsuniya yace mudai Allah ya fahimtar damu Sunan kuma baza mu bariba. Kuma Wallahi maganar tayi kama data yan wiwi
@sambomusabinniuga7682Ай бұрын
Masha allah munagodiya shehu masoyi manzon allah sallallahu alahihi wasallam........ Izala sallafiya wahabiyawa gidan iskanchi makiya manzon allah sallallahu alahihi wasallam yan Boko Haram
@Nouradine_SanoussiАй бұрын
Zaka maimaita a gaban allah
@ibrahimsaleh8166Ай бұрын
Gaskiya Kai jarumine Kasan abinda kake fadi karyace har cikin zuciyarka amma ka rufe ido,Allah shiryemu baki daya.
@aleeyuahmadusman9676Ай бұрын
A lokacin da gumi yake Yaya kake
@ibrahimfahad4740Ай бұрын
Allah ya tsine ma makaryaci
@Biggi-m6bАй бұрын
😂😂😂😂😂😂😂
@ZakaraOusmaneАй бұрын
Kulum Haka yake
@EVOLUTION19-ji5gxАй бұрын
Hahahaha 😆😆😆😆 kafin zuwan izala Qadariyya da tijjaniyya har kisa tsakanin su suke, Sannan sau nawa Ƴan Tijjaniyya na yun kudin kai hari ga Malaman Izala ta hanyar asiri da kuma kisa
@Nouradine_SanoussiАй бұрын
Kai kuwa ai bata faduwa irin wannan kallan su kawai zaka yi