TAFARU TA KARE: IMAM JUNAIDU YASA ASADUSSUNNA ZUBDA HAWAYE DA RUWAN HUJJOJI A MUQABALA.

  Рет қаралды 351,537

ZAWIYYA TV

ZAWIYYA TV

2 жыл бұрын

Mungode Da ZIYARTAN SHAFIN MU DAKAYI Muna Alfahari Dakai, Dafatan Za Ka DANNA SUBSCRIBE Sannan Kadannan Alaman Kararrawa 🔔, Kayi SHARING A Shafuffukan Facebook WhatsApp Domin Amfandda Alumma.
Wannan Shafi Namune Baki Daya Sabida Haka Muna Karban Shawara Domin Mucigaba Tare
#Zawiyyaonlinetv#SheikhDahirubauchi#Zumuncinmutv #Hausa #arewa #hausafilms #albarkatv #Mubarakeeytv #arewa24 #bbchausa #qwqretech #SayyaddiDrMunnirAdamkoza #karatuttukanMalamanDarika #murnatv #hausacomedy #mazajene #halidubuhausamoviestv #wa'azi #Muslunci #almajiranci #Almajiri #ibro #alinuhu #bushkido #albarkatv #adamzango #rahmasadau #Muassasatv #alminhajtv #aliartwork #sunnah #alfaidatv #izalaonlinetv #darikartijjaniyyatv #Zumunci #kano #sarkinKano #kannywood #professorIbrahimAhmadMaqari #asadussunnah #africa #SheikhjaafarMahmudadam

Пікірлер: 757
@tauraruwar-hausa-Africa.Tv1
@tauraruwar-hausa-Africa.Tv1 26 күн бұрын
Wallahi 'Yan Tijjaniya Muna kan dai dai, Alhamdulillah
@user-th2oh2lf5f
@user-th2oh2lf5f 12 күн бұрын
Shehina imam junaidu Allah yakara lfy malam da Nisan kwana imam junaidu Allah yakara mana kusanci da shugaba muhammadu rasulullah salallahu alaihi wasallam 💕💕 💕💕
@AbdulhamidAbubakar-oe8qd
@AbdulhamidAbubakar-oe8qd 16 күн бұрын
Allah ya Kare malam junaidu
@ABUBAKARYUSUFMUHAMMAD-cy8ih
@ABUBAKARYUSUFMUHAMMAD-cy8ih Ай бұрын
Allah ya saka da Alkhairi asadussunnah babu abinda suka iya sai hauma hauma
@LawanLabaran
@LawanLabaran 8 күн бұрын
Lalam junaidu Allah yakara Iafiya
@AbubakarIbrahim-zf8mg
@AbubakarIbrahim-zf8mg 23 күн бұрын
Imam Junaid allah yakara lfy
@user-oh6eu7bp9p
@user-oh6eu7bp9p Ай бұрын
Fahimtarmu assadus sunna karya yakeyi wanchan shine fahimtan gaskiya
@zubairuahmad3503
@zubairuahmad3503 4 күн бұрын
Masha Allah Sheik Junaid Allah yakara Lpy da Nisan kwana
@usmanmuhammadgiwa
@usmanmuhammadgiwa 21 күн бұрын
Sheikh Junaid
@AbubakarIbrahim-zf8mg
@AbubakarIbrahim-zf8mg 23 күн бұрын
Imam Junaid allah yakara lfy 28:13
@SulaimanIsmail-rn5oy
@SulaimanIsmail-rn5oy 29 күн бұрын
Malam Junaid Allah ya Qara lpy
@tumbingiwatv3193
@tumbingiwatv3193 18 күн бұрын
Allah ya albarkaci raywarka sheik imam Junaidu
@BasiruUmar-ts9vm
@BasiruUmar-ts9vm 16 күн бұрын
Allah yasakama da alhairi Malam assadussah wlh basuson gaskiya
@IDidrissakmAllahkabamu-nw9sb
@IDidrissakmAllahkabamu-nw9sb 11 күн бұрын
Sunnah sak ❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@ShamsudeenMusaGumel
@ShamsudeenMusaGumel 8 күн бұрын
Tijjaniyya duniya wlh Allàh ubangiji yaqara kare mu
@user-xl9yp2zy8k
@user-xl9yp2zy8k 27 күн бұрын
I love you ml lmam junaidu Allah ƙara lafiya ❤❤❤❤
@fatimaalhassandanbatta9086
@fatimaalhassandanbatta9086 21 күн бұрын
Subahanallah ance bakaja ayar daidaiba Amma kadage abaka amsa kafara kyara bakinka tukunna amsarka tana jiki
@user-hc7rz2bb9q
@user-hc7rz2bb9q Ай бұрын
Masha'Allah jazakumullahu kairan Allah yasamudace yatabbatar damu akandaidai Sunnar annabi sallallahu alaihiwasallam
@aliyumagajidabo5071
@aliyumagajidabo5071 Ай бұрын
Allah yakarawa rayuwa albarka sheikh Imam Junaidu. Allah yasakawa shehunnanmu da alkhairi.
@saifullahiahmad-vt3bx
@saifullahiahmad-vt3bx 14 күн бұрын
Malam Junaidu Allah yasaka da alheri
@aliyumsani24muhammad14
@aliyumsani24muhammad14 10 ай бұрын
Wallahi Shawara gareku tijjanawa. Kuyi kokarin kawar da wannan Aqidar komai Allah ne, acikin tafiyar ku. Munsani adacen Shehu Dahiru Usman Bauchi baida wata hujja dahuce cewa yan Izala suna kafirta su, kuma suna firta LA'ILAHHA'ILALLAH saigashi Allah ya kawomu lokacin dashi kanshi yake kafirta masu LA'ILAHHA'ILALLAHA din Domin ya kafirta yan Haqiqa da bakinshi dakanshi. Wallahi kuyi hattara. Kuzama masu fadan gaskia
@MukaddisuIsmaila
@MukaddisuIsmaila 8 күн бұрын
Allah yatai maki mln junaidu da jbakoismaila
@NawasiAdamu
@NawasiAdamu 12 күн бұрын
Imam Junaidu abubakar bauchi Allah ya kara lafiya da nisan kwana Al farman mazon Allah s a w bashi wuta shehi
@saniyahaya8620
@saniyahaya8620 28 күн бұрын
Gaskiya an samu matsala malamai na zagi, kuma ai bai kamata ka zagi malamin sa ba gaskiya.
@aliyuyahaya8869
@aliyuyahaya8869 2 ай бұрын
Gaskiya izala karyace
@fatimaadamumar6646
@fatimaadamumar6646 19 күн бұрын
Wlh kuwa taron marasa tarbiyya ne
@muhammadshurahabil5079
@muhammadshurahabil5079 8 ай бұрын
Gaskiya assadu kasha duka Allah yakarama lfy malam junaidu Allah yasakamaka da alkhari Alhamdulillahi 🎉
@NawasiAdamu
@NawasiAdamu 12 күн бұрын
Imam bashi wuta har gitsashi imam
@ahmadrufai9645
@ahmadrufai9645 Жыл бұрын
To shehu. Ya ci Allah ya bashi abu bawaniba anan Allah bazai iyabayarwsbane kokuma zai iya
@amadoutidjanihabouibrah9305
@amadoutidjanihabouibrah9305 2 жыл бұрын
Cheik junaidu Allah ubangiji ya qara lahiya, Wallahi wannan malamin dolone
@twinstvchanneltv
@twinstvchanneltv Жыл бұрын
Amin
@user-pv1uh9hp7r
@user-pv1uh9hp7r 8 ай бұрын
Gaskiya hakan baikamataba allh yabada hakuri
@user-rz2sp1yt3o
@user-rz2sp1yt3o 5 ай бұрын
Duk abuda annabi Muhammad s a w yafada lokacin kusantiwar alkiyama to wallahi tallahi billahil azimu shine muke fuskanta kulu yaumine yakamata mugeara rayuwa batabbas Allah yabamu ilimi amma bama aiki dashi kuma bama koyarwa yeyenmu saidai mukareshi tahanyar hasada da gaba da keta
@issakahaladu6705
@issakahaladu6705 2 жыл бұрын
Allah ya Kara mumu San anabi Muhammad's w s da bassira
@abdullahihassan66
@abdullahihassan66 2 жыл бұрын
S.a.w
@autanmasoya2
@autanmasoya2 Ай бұрын
صلى الله عليه و سلم
@belloyahaya9382
@belloyahaya9382 15 күн бұрын
Shehu Ibrahim mushen kura, wawa Mai hawa mukamin Allah , ai ba wani mushen kura da yakaishi, wawa jaki ya cutarda mutanen Annabi (SAW)
@AnasShehuYahaya-yh3cq
@AnasShehuYahaya-yh3cq 8 күн бұрын
Damme zaka zage shi Ko kanason muyi namu ne
@AbdullahiUkasha-zs9bo
@AbdullahiUkasha-zs9bo 27 күн бұрын
Kuma Sibabul Muslimu........ Aqarasamun.
@HassanumarMuazzam
@HassanumarMuazzam 21 күн бұрын
Tab wlh malam junaid kaji tsoron Allh
@ibrahimumar2164
@ibrahimumar2164 2 жыл бұрын
Kai jama'a Allah ya kyauta malamai koda yaushe mahaura muda ba malamai ba Ya zamu yi da rayuwar Mu, ana ta rikitamu tunani Allah dai ya ɗora Mu akan daidai
@muhammadadamudanadaajiralo1495
@muhammadadamudanadaajiralo1495 2 жыл бұрын
Ameen ya rabil alamina
@tijjaniabubakar9444
@tijjaniabubakar9444 2 жыл бұрын
Wallahi bro dukkansu suna bukatar karin ilmi ni ban ga abin wahala anan ba
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 2 жыл бұрын
Kuwa dai amma shi Asadus-sunnah fa neman suna yake wanda dai zai ce ya yiwa jikan Annabi sallallaahu alaihi wasallam gyaran larabci😂😂😂 Saboda shi ya ma fi balarabe iya larabci kenan, wanda tsamin bakin shi ma baya iya fitar da harufan larabci daidai Idan aka kawo mai abu sai yace ya fi karfi daga zuwan Sheikh Junaid ya firgice ya gigice ya ma hana shi magana
@MuktariIbrahimmusa
@MuktariIbrahimmusa 2 жыл бұрын
Sairkizaki,kajistoron,Allah, ayigaskiya,kunrikitamamalan,lisyafi,kujistoron,Allah
@bashirisyaku6612
@bashirisyaku6612 Ай бұрын
Allahu yasaka sheikh assadussunnah
@mahamadoumina9659
@mahamadoumina9659 Жыл бұрын
Dan Allah cu bar rigima sa ni geibou sai Allah
@SadiSabomuhammad
@SadiSabomuhammad Ай бұрын
Imamu junaidu mungode karaxanasu wlh daman kai basa anninka bane makiya gaskiya kawai agaya musu sukoma karatun soro ana ake diban ilimi
@user-rf8we3rc3p
@user-rf8we3rc3p 5 ай бұрын
Jzk chair Shirk Imam Junaid am very proud of you this asadussunah was so confused in the sense that he even running away. Imam junai said it all he clearly stated the meaning and it was clearly understood. Asadussunnah sufayennan sun muku nisa sai haquri. Kana ta kuri da pariya wai a hakan kai malami ne, Allah ya sauwaqa. Aje a qara karatu
@balkisumuhammad8318
@balkisumuhammad8318 2 жыл бұрын
😭😭kaijama,a malamai dazagi Kuma 😭 Allah 🤲 ka kawomana sauki 😭
@abdullahilecturer
@abdullahilecturer Ай бұрын
Shiek musa Allah ya kara Maka daraja
@AbubakarNasirusman
@AbubakarNasirusman Ай бұрын
Gaskiya Assadu-sunnah Bai kamata ka ringa zagi ba a matsayinka na me amsa sunan malami , idan jahili yayi acemasa me Shi kuma
@user-pd6nb4cb4q
@user-pd6nb4cb4q 6 ай бұрын
Ummm maliman mu kuji tsoron Allah wlh har yanxu wlh a Al’uman mu Akoi wadan da basu iya tsarki ba wlh so Aji tsoron Allah Allah sa mudaci yan uwa 🙏🙏🙏
@auwalmuhammad3315
@auwalmuhammad3315 Жыл бұрын
Masha allah ml juned
@khamisgarba5147
@khamisgarba5147 Ай бұрын
Hasadussunnah Dan Allah kaje makaranta
@HarunaKhadija-zq6xv
@HarunaKhadija-zq6xv 21 күн бұрын
Mlm junaidu aji tsoron Allah, Allah ya karbi rayuwan mu akan daidai
@almustaphaabdullah
@almustaphaabdullah Ай бұрын
Kai Asadu bakada kunya wallahi
@fatimaadamumar6646
@fatimaadamumar6646 19 күн бұрын
Haka suke basu da tarbiyya
@user-yk8un9zm2v
@user-yk8un9zm2v 8 ай бұрын
😢😢😢 waiyyo Allah ka hada kawunanmu musulmi
@shafiuabubakar8387
@shafiuabubakar8387 2 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya saka da alhkairi sherkh junaidu
@alibouziane6924
@alibouziane6924 2 жыл бұрын
Wanann shermene kawaii yakeye asadu wawane jihili mai ke damunka
@babanabdul5534
@babanabdul5534 2 жыл бұрын
Allah ya kara mana son annabi Muhamadu s..a..w..!!
@abdullahihassan66
@abdullahihassan66 2 жыл бұрын
S.a.w
@abdulmujeeb8762
@abdulmujeeb8762 2 жыл бұрын
SAW 💚
@autanmasoya2
@autanmasoya2 Ай бұрын
صلى الله عليه و سلم
@bashariabdullahi9649
@bashariabdullahi9649 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta . Mu dai mun San zagi ba Musulunci bane
@umarsamaila9193
@umarsamaila9193 7 ай бұрын
Allah ya ƙara maka yarda Habibi wa Maulaya❤️🙏janedu
@usmanatadda3353
@usmanatadda3353 9 ай бұрын
Muna godiya sheikh Junaid
@user-xk2ph3gn4d
@user-xk2ph3gn4d 8 ай бұрын
Wallahi basada hujja Allah yabar muna mln musa
@abubakardson4739
@abubakardson4739 7 ай бұрын
Wannan shirmammen naku meyasani?
@RabiouSani-ib2zn
@RabiouSani-ib2zn 14 күн бұрын
Slm barka da warhaka
@elhbabagadjozoubeirou6479
@elhbabagadjozoubeirou6479 Жыл бұрын
Masha Allah
@umarsamaila9193
@umarsamaila9193 7 ай бұрын
‏وَهَــذَا أَوَانُ الْخَيْرِ مِنْكَ فَإِنَّهُ تَلاَطُمُ أَمْــــوَاجٍ لِشَــرٍّ مُمَهَّــدِ
@AbubakarIbrahim-zf8mg
@AbubakarIbrahim-zf8mg 23 күн бұрын
Asadussunnah meyayi zafi zakamaida Abu fada
@ARMAYAUSani-gq1gn
@ARMAYAUSani-gq1gn Ай бұрын
Imamam janaydu allayabiyaka
@dalhatusadeeq224
@dalhatusadeeq224 2 жыл бұрын
Wai su hasadussunnah ansha wahala wai kaji qaton banza ba ilimi se jahilci da zagin malamai zaka mutu mushe wlhi😁😂😂😂😂
@JaafarMustapah
@JaafarMustapah Ай бұрын
Wawa anamasa gyara amman girmankai yahanashi yasaurara
@umaribrahimkhalil1233
@umaribrahimkhalil1233 Жыл бұрын
The caller is very clear in his explanations. The presenter is objective The guest is not accommodating to his listeners. More time is needed for both of them.
@ibrahimabdullahi995
@ibrahimabdullahi995 Ай бұрын
Ga hadithil qudisi nan a cikin arbauna Hadith wan da ke cewa in Allah ya so mutun Yakan zamo ido da yake gani dashi, Yakan zamo Baki da yake maga dashi. Bi mana, idonsa idon Allah, bakinsa bakin Allah. Bakin Allah Kun fayakunne, soboda haka, bakinsa shima ya zamo kunfayakun. Komi dakomi na Allah kunfayakunne. Saboda haka komi da komi nashi mutumin ya zamo kunfayakun. Saboda haka in Sheikh Ibrahim ya ce ambashi kunfayakun balefi bane don kusancinsa da Allah. Wallahu a'alam.
@AIRDROP-INSPECTOR
@AIRDROP-INSPECTOR Ай бұрын
Wa Iyazubilla Allah Yashirya, Allah Yasa Mucika Da Imani
@bukaribrahim5750
@bukaribrahim5750 2 жыл бұрын
Masha'allah Allah yasakada alkahairi shek junaidu
@ishakhassankawu3303
@ishakhassankawu3303 Жыл бұрын
Masha Allah sheihk malam junaidu munyaba da qoqarinka wlhy kayi hakuri domin bazasu fahimci gaskiyaba domin basonta sukeyiba
@AdananMukhtar-ez7iq
@AdananMukhtar-ez7iq 7 ай бұрын
Ya Allah kadoramu Akan dai dai 🤲🤲
@sadamyahaya-ty2pe
@sadamyahaya-ty2pe Ай бұрын
ALLAH yasakamaka malam junaodu da alkhairi Ameeen ❤
@hussainabdullahi4668
@hussainabdullahi4668 Ай бұрын
Gaskiya sankai wajan Wannan jahilin wallahi
@KhaleedAhuta
@KhaleedAhuta 4 ай бұрын
Masha allahu Malam junaidu Allah yasaka da alkairi
@abusiyama9511
@abusiyama9511 28 күн бұрын
كن أنت من يقول الحق والعدالة، فهناك تقريباً من يراقبك
@darullhadithssalafiyyaaiwa1748
@darullhadithssalafiyyaaiwa1748 2 жыл бұрын
Allahu akbar izala ikon allah allah karama malaman izala lapiya
@twinstvchanneltv
@twinstvchanneltv Жыл бұрын
Izala batada tushe wadan da suke izala dayawa sunsan cewa yaudararsu akeyi kuma sun maidashi business addini ba akan business yake ba Allah yasa mucika da Imani
@yusufabubakar1751
@yusufabubakar1751 Жыл бұрын
Wlh Izzala babu komai sai jahilci Dan Allah Assadul jahil a koma makaranta
@yusufabubakar1751
@yusufabubakar1751 Жыл бұрын
Mai yasa Baka yarda Ka zauna BA dashi idan kana son gyara ne
@NuraWada-jj6cx
@NuraWada-jj6cx Ай бұрын
Junedu Allah yatsaremuna kai
@inusamuhammad6046
@inusamuhammad6046 2 жыл бұрын
Allah yatsinema muchen kura albarka tsinene
@BelloAdam-gw3nb
@BelloAdam-gw3nb 9 ай бұрын
Malan zinedu Allah shiyima albarka
@sanusiahmad8171
@sanusiahmad8171 7 күн бұрын
Babu hujja taridakai sai kami kami
@daharatumaiganamaigana-is2bv
@daharatumaiganamaigana-is2bv 8 ай бұрын
Allah ka kabamu malamai na gari bamasu sa in sa insa ba
@AhmadGarba-jf7hk
@AhmadGarba-jf7hk Ай бұрын
Allah ya sakawa mlm asadu da alkairi, mlm junaidu kagaza, idan ance ina kunnenka kace gashi bawuya bane.
@rabiluumar5696
@rabiluumar5696 2 жыл бұрын
Kafadi inda allha ya bashimana ai shikenan babu abinda allha yayi wannada babu a aya kohadisi
@KabeerAbdulkadir
@KabeerAbdulkadir Ай бұрын
Mallam asadussunah akoma makaranta
@ABDULJALALHALLIRU-em6cv
@ABDULJALALHALLIRU-em6cv Ай бұрын
Masha Allah Amma dun Allah inda za'a gane duk da andena wannan abun saboda Allah
@user-vl5xj7wd5q
@user-vl5xj7wd5q 5 ай бұрын
Allah ka doramu akan hanya madaidai ciya
@Officialbadulbaseerhabeeb
@Officialbadulbaseerhabeeb Ай бұрын
hakika imam junaidu kafisu hujjoji, ba yadda zasuyi dakai wallahi, idan zasu dawo hanya kawai su dawo. Imam junaidu ba saarku bane wallahi.
@ShehuMuhammad-iz8lw
@ShehuMuhammad-iz8lw Жыл бұрын
Gaskiya malan junaidu Allah yasakah Allah yakarakaremana imaninmu
@MUSAAHMAD-gt3nc
@MUSAAHMAD-gt3nc Ай бұрын
Masha Allah digital Imam My Allah reward you
@alilaouali6305
@alilaouali6305 Ай бұрын
Allah ya sa'ka da alkhairi malam junaidu
@rukayyaismail1853
@rukayyaismail1853 2 жыл бұрын
Allah ya kyauta. mu Allah da Annabi muke bi kuma duk Wanda yadanganta Kansa da Allah ya tabe
@musaaliyu6218
@musaaliyu6218 Ай бұрын
Akwai karanci sani sai girman Kai Allah yasa mudace
@usmanatadda3353
@usmanatadda3353 9 ай бұрын
Sheikh Junaid Allah yakaramaka lfy danisan kwana
@ibgaladima8095
@ibgaladima8095 Ай бұрын
Sheikh junaid Bauchi ikon Allah
@daharatumaiganamaigana-is2bv
@daharatumaiganamaigana-is2bv 8 ай бұрын
Yan uwansa duniya fa bakomai bace Dan Allah mugyara rayuwar mu dama mazon Allah s a w yagayama ce karshen duniya intazo malamai zasu yawaita kowa yace nashi ne gaskiya Allah ka dattardamu hanyar gsky
@mustaphaadamu-by8jf
@mustaphaadamu-by8jf Ай бұрын
Kukoyawa muna ne sallah first
@mammangarka3010
@mammangarka3010 2 жыл бұрын
Kai tafi chan !!! Burtuntunin Banza, Musa Takkwali... Ka dai jawowa kanka abinda ya kunyatar dakai.
@ibrahimaaibrahim2781
@ibrahimaaibrahim2781 2 жыл бұрын
Shak janedu waly kakai malam Allah ya kara lahiya amène
@malamrisse7642
@malamrisse7642 2 жыл бұрын
Agaskiya wannan hanyar da kouka doko ta kowa nafatar wani yayi magana wani yamichi raddi.da karatou kouke koyama moutane ko biyyaya ga mahaïfa ko babin sallah da duk yafi wannan.saboda wannan abin zay haïfar da gaba da kiyayya.fatarmou allah kaday zay bayyana me gaskiya.da chehou da mebiyar chehou annabi akache koubi da sahabbay.
@user-cw9pk8pd3j
@user-cw9pk8pd3j Ай бұрын
Allah kyauta wllsh wnn Bai daceba kuyi haquri
@Abdoulhakim-ul3gj
@Abdoulhakim-ul3gj 2 ай бұрын
Masha'allah
@abdouldaouidaouiabdoul4596
@abdouldaouidaouiabdoul4596 2 жыл бұрын
Allah ya kara dokaka
@usmanmuhammad2578
@usmanmuhammad2578 26 күн бұрын
Junaidu kadena rudar da mutani ka ji tsoron Allah
Василиса наняла личного массажиста 😂 #shorts
00:22
Денис Кукояка
Рет қаралды 6 МЛН
Final muy inesperado 🥹
00:48
Juan De Dios Pantoja
Рет қаралды 15 МЛН
Как быстро замутить ЭлектроСамокат
00:59
ЖЕЛЕЗНЫЙ КОРОЛЬ
Рет қаралды 14 МЛН
The Noodle Picture Secret 😱 #shorts
00:35
Mr DegrEE
Рет қаралды 29 МЛН
Gagarumin Taron Imam Junaidu Da Ya Jijjiga Mutane Garin Maraban Jos
1:04:29
Da Gaske Ne Malam Yayi Akidar Shi'a.?. | Waye Malam Daurawa 06
17:11
Sheikh Aminu Ibrahim Daurawa
Рет қаралды 79 М.
Zaka Sha Mamaki idan Ka riqe Waɗannan Lokuttan.
27:55
ZANCEN MUSULUNCI
Рет қаралды 87 М.
Dr Idris Abdul-Aziz ga Sheikh Awal: Koma Makaranta on Qibla FM
1:48:44
Василиса наняла личного массажиста 😂 #shorts
00:22
Денис Кукояка
Рет қаралды 6 МЛН