Allah ya jikan Su mallam ..may Almighty Allah countion to guard us to the right way and foot step of prophet Muhammad S A W
@princesseeyshatv49362 жыл бұрын
ALLAH YA JIKAN MALUMMANMU YA KYAUTATA NAMU KARSHEN😢 duk Wanda Yaga sakwannan ya min adua zan amsa masa ko mata in ban amsa ba to Allah ya amshe rayuwata .. jakazallahu khair ❤
@kadiabdoulaye15856 жыл бұрын
Allah yajikan malam ja'afar da rahama, Allah kuma yabamu ikon amfanuwa da wannan wa'azi.