AISHA RIMI: Marubuciya a kasar Birtaniya

  Рет қаралды 21,436

Usman Kabara

Usman Kabara

3 жыл бұрын

Aisha Rimi ‘yar kasar Birtaniya ce wacce iyaiyenta ‘yan asalin Arewacin Najeriya ne. Duk da fadawa hatsarin da ya yi sanadiyyar rabata da kafarta daya, to amma hakan bai canza komai a samun nasararta a rayuwa ba.

Пікірлер: 55
@aminafaruk8305
@aminafaruk8305 Жыл бұрын
Ma Shaa Allah! Aisha Rimi ta yi kokari kwarai! Ma Shaa Allah! Allah shi yi mata Albarka! Akwai sha'awa kwarai ganin yayan mu ma su zaman kasashen turai sun rike kalmar Hausa da kyma Al'adyn Hausa kwarai don its not easy a yau a sami yara masu yin yaren su a nan,...Ma Shaa Allah! Very interesting piece!😊
@bashirsirajo3155
@bashirsirajo3155 3 жыл бұрын
Maa shaa Allah. batada matsala she's happy with beautiful smile on her face.Allah yataimaka ranka ya dade.
@aliyuumargumel7869
@aliyuumargumel7869 Жыл бұрын
I don't know why, ire-iren waɗannan hirarrakin bana gajiya da kallonsu Wlh. Kudos to you sir. Allah ƙara ɗaukaka da basira. Send my regards to her pls.
@magajirabiusaraki1348
@magajirabiusaraki1348 2 жыл бұрын
Masha Allah wallahi Na Kabara wannan shira tayimin Armashi. Kuma Aisha ta birgeni matuka, har naji Ina kaunarta saboda yadda take da hazaka.Allah ya taimaka, Kia kuma Allah ya baka azamar ci gaba da wannan shirin.
@sboyusaini7581
@sboyusaini7581 3 жыл бұрын
She’s so amazing soul😻
@abbaabubakar8334
@abbaabubakar8334 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah yakara basira mln usman acigaba dakaratunamusu da hausannan
@mj-tech-arewa7077
@mj-tech-arewa7077 3 жыл бұрын
Mashallah ta burge ni sosai. Tana da confidence. ALLAH YA SA ALBARKA A RAYUWAR MU GABADAYA. DA KUMA kaima Allah ya saka maka da irin wannan dawainiya da kake yi wajen fadakar wa.
@ashaqatahausa2578
@ashaqatahausa2578 5 ай бұрын
masha Allah ❤❤
@sadiyamuhammadadam3473
@sadiyamuhammadadam3473 Жыл бұрын
Masha Allah 😊
@olivezaitun
@olivezaitun 2 жыл бұрын
Masha Allah such a beautiful soul
@oumaryahayachapiou8090
@oumaryahayachapiou8090 2 жыл бұрын
Mashallah this 's beauteful soul
@yusufabubakarabubakar10
@yusufabubakarabubakar10 3 жыл бұрын
Allah ya kara daukaka
@xainabummeexeezeesarki5786
@xainabummeexeezeesarki5786 2 жыл бұрын
MashaAllah 👌
@intwa
@intwa Жыл бұрын
Allah Sarki wlh har download na video nayi saboda shirar da qayatar. Allah yaqara basira kaida ita. ta burgeni sosai
@aminubena9613
@aminubena9613 4 ай бұрын
Interesting interview. I wish to contribute too.. Usman.
@jibrinalhassan121
@jibrinalhassan121 3 жыл бұрын
Excellent...
@hamdekalide985
@hamdekalide985 2 жыл бұрын
Mashaallah dakyau
@fadeematuibrahimhamman1656
@fadeematuibrahimhamman1656 2 жыл бұрын
Masha Allah what a beautiful soul
@ttccalkaser1133
@ttccalkaser1133 Жыл бұрын
Nice one
@Salissouibrahimroufaida
@Salissouibrahimroufaida Ай бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@Salissouibrahimroufaida
@Salissouibrahimroufaida Ай бұрын
My love aisha❤❤❤❤❤
@HimmaBataGaRaggo
@HimmaBataGaRaggo 11 ай бұрын
Bonjour, kuna lafiya. Sai da tabani tausayi. Merci.
@hananzacks4858
@hananzacks4858 2 жыл бұрын
Masha Allah
@asmauibrahim2739
@asmauibrahim2739 11 ай бұрын
Hakika nayi matukar jin dadin kallon wannan tattaunawar da akayi tare da Aisha rimi yarin kyakykyawa mai hankali wacca bata damu da musakantar da take da ita ba tana rayuwar ta hankali kwance
@kanefatimakanefatimazahara3410
@kanefatimakanefatimazahara3410 2 жыл бұрын
Asha.allah
@abdoulrazaktoujani2557
@abdoulrazaktoujani2557 2 жыл бұрын
Masha Allah mallam Usaman
@usmannadaboadodaura9463
@usmannadaboadodaura9463 2 жыл бұрын
Masha allah
@NuhuShekarau-oh2ry
@NuhuShekarau-oh2ry 9 ай бұрын
Kabara, barka da warhaka! Please ka lalumana, Grace Alheri Abdul, mana mu dan ji albarkachin bakin man! Kamar yadda ka yi hira da su Halima da Binta Zurmi please. Na gode.
@mahamadouismail3914
@mahamadouismail3914 2 жыл бұрын
Macha Allah baiwar Allah batada damuwa gaskiya Allah yasama rayuwa Albarka
@shaawaabdullahi3042
@shaawaabdullahi3042 2 жыл бұрын
MashaAllah tayi kokari
@bappahrufai7108
@bappahrufai7108 2 жыл бұрын
Goog
@mankaudi7845
@mankaudi7845 Жыл бұрын
Nice one 👍🏽
@intwa
@intwa Жыл бұрын
shin dan Allah ko akwai inda xan sami littafin anan Nigeria
@bappahrufai7108
@bappahrufai7108 2 жыл бұрын
Good Girls
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 жыл бұрын
masha allah allah ya tenmaka
@hajiyahauwasaudiyya3585
@hajiyahauwasaudiyya3585 2 жыл бұрын
masha allah tana dafa a
@ousmanemika1197
@ousmanemika1197 2 жыл бұрын
Ta burge ni Macha Allah
@basherabubakar583
@basherabubakar583 Жыл бұрын
Masha Allah gaskiya tayi kokari sosai
@auwalabdussalam8681
@auwalabdussalam8681 2 жыл бұрын
Gaskiya dainada dama dananemi aurenki aisha
@BestPrankPage
@BestPrankPage Жыл бұрын
Let's organize a session together sir.
@jafaarabubakar3065
@jafaarabubakar3065 Жыл бұрын
Aslm Usman kabara
@auduinusa
@auduinusa 6 ай бұрын
Aslm Mallam Usman kabara pls Dan tayaya Ake iya samun visa na American pls Dan Allah.
@kanefatimakanefatimazahara3410
@kanefatimakanefatimazahara3410 2 жыл бұрын
Bonsoir depui
@nasirabubakar1658
@nasirabubakar1658 2 жыл бұрын
Wlh nagani inaso sosai
@Aboubakaralhassan
@Aboubakaralhassan 3 жыл бұрын
Barka da salah usaman
@fatimausman811
@fatimausman811 2 жыл бұрын
Kai Masha.Allah ba.irin yan saudi ba basasan yaransu sun rena asalinsu
@moona1246
@moona1246 2 жыл бұрын
Innasonka kabara
@aminuibrahim5028
@aminuibrahim5028 2 жыл бұрын
Wallahi kar kizo indai Nigeria mugaye da hassada da jakan shugabanni ne damu in kika zo you should regret it forever
@MMC_Channel01
@MMC_Channel01 2 жыл бұрын
sai tazo din🙄🙄🙄
@intwa
@intwa Жыл бұрын
Allah Sark, He is happy all the time. tuba nake usman kabara. wani Gyara nagani kadan instead of marubuciya, you wrote marubiya.
@intwa
@intwa Жыл бұрын
bakomai ranka yadde. nima nasani lbrn wanna qoqarin dakake a wurin umar isah dandago Allah ya qara basira yayi riqo da hannaye Amen. daga mai qaunarka. Ramadanlawan Abubakar . kano
@dalhatuatibis
@dalhatuatibis Жыл бұрын
Tofa kabara kalubale gareko
@Alvarkaxpress
@Alvarkaxpress 2 жыл бұрын
ta samu mijine ko kuma na futo?
@auwaluahmadu2144
@auwaluahmadu2144 Жыл бұрын
Tana Neman mijine?
@albishir5891
@albishir5891 2 жыл бұрын
Masha Allah
Babur din lantarki ya zo Kano
2:30
Usman Kabara
Рет қаралды 717
Black Magic 🪄 by Petkit Pura Max #cat #cats
00:38
Sonyakisa8 TT
Рет қаралды 35 МЛН
CAN YOU HELP ME? (ROAD TO 100 MLN!) #shorts
00:26
PANDA BOI
Рет қаралды 36 МЛН
Sana’ar aski sai da izini a Amurka
4:59
Usman Kabara
Рет қаралды 258
Wajen gyaran keke a kyauta
2:06
Usman Kabara
Рет қаралды 524
Masallacin da wani ya kona mutane
2:00
Usman Kabara
Рет қаралды 259
Ya tallafawa dalibai 650
17:08
Usman Kabara
Рет қаралды 561