Masha Allah ubangiji yakara miki zaman lfy yabaki Zuri'a masu albarka
@AminaDanlami-y9qАй бұрын
Masha Allah Allahu yabaki zuri'a dayyiba
@mariyaibrahim-b3uКүн бұрын
Ma shaa Allah, Allah y kawo babban rabo, babban abinda yasa naji kin birgeni komae saeki padawa ubangiji congrats Allahu y qara girma❤❤❤❤
@SaratuAdamu-s8fАй бұрын
Masha Allahu ubangiji yakaramiki lfy da zama lfy
@NANA111...Ай бұрын
Allah ya baki yara masu albarka
@jamiluadam216Ай бұрын
Masha Allah Allah yawa rayuwa Albarka chef amos
@HarunaShamsiyya-pq7biАй бұрын
Masha Allah Allah yabaki haihuwa Mai albarka
@AMINAADAMU-k8hАй бұрын
Masha allah
@hauwadanyarohАй бұрын
Allahumma bareek Allh baki yara masu albarka
@MaryamAbdulazziАй бұрын
Allah yabaki zuri a masu albarka ❤
@khaidirbako8244Ай бұрын
Really nice
@husseinsaudatuАй бұрын
Allah ya kara daukaka da nisan kwana,much love from Ghana❤
@JamilaADAMOU-e7xАй бұрын
Masha Allah ❤❤❤❤
@KhadijaSabari-vb2ddАй бұрын
Rabbul izzati ya baku yara masu albarka
@aminaharunadam5258Ай бұрын
Masha allah, Allah ya Baku zuri,a dayyaba
@SybakGalleryАй бұрын
Masha Allah ❤ my favorite chef
@nuraddeenyusuf9212Ай бұрын
Ma sha Allah, Allah Ya kara albarka.
@RahmaAbubakar-zq7wbАй бұрын
My Chef❤❤❤
@hafsaibrahim2824Ай бұрын
Masha Allah Allah ya saka da alkhairi
@FatimaSabiuAhmad-nj4tqАй бұрын
MAsha Allah ❤
@Fatma.MarhoonАй бұрын
Masha Allah najidadin tattauna WA da hadiza❤
@AishatuYahayaMahmood-el8zrАй бұрын
Masha Allah Allah ya Kara daukaka ya Kara basira yasamu a madamacin ku
@HajaraIdris-j4dАй бұрын
Agaskiya ina qaruwa Dake Allah ya qara lpy proud of u chef amor
@UsmvnnnАй бұрын
My chef❤
@rukayyamustapha-l1lАй бұрын
Masha Allah
@FatimaAbdulazizmuhammadАй бұрын
Masha Allah Allah Ubangiji yacigaba da taimakawa Gsky nayi matukar Jin dadin hiranan Kuma na qaru sosai na qarajin kaunarki sabida Allah chef amors hakika Allahn dakika dogara dashi bazai taba Baki kunyaba Allah ya cigaba da daukakaki ya dafamiki ya Baki zuri'a dayyibah ya tsareki da duk sharrin me sharri ya karamuku zaman lafiya da maigidanki your words of encouragement make my day May God bless you and your parents 🤲 @Chefamors
@AbdullahiMohd-q4tАй бұрын
Masha Allah Allah ya kawo zuria dayyiba
@fadimatumuhammad828Ай бұрын
Masha Allah, Allah ya Kara basira, wallahi Nima Ina so na zama chef
@aishaabdulkadir4183Ай бұрын
Alhamdulillah,kina burge ni,Allah ya Qara maki daukaka ya biya maki buqatunki💯🙏Amin
@amiracakes-t2uАй бұрын
Alhamdulillah Amors tayi ❤❤🎉Allahumma amin ya Allah @ all prayers.. Met her Mum once amma kamar ta sanni da man, she is a jovial person ❤Allah kara girma ya ja da rayuwa mai albarka. Allah kawo yara masu albarka🙏
@Abou_sadiqАй бұрын
Wlhy ydda ta ydda Allah shine meyin komai yasa ta burgeni Allah ya kara daukaka ki
@DaudaMuhammadbappah-v1nАй бұрын
Allah yabaku zuriya dayyiba
@ummu-Al-ateeqАй бұрын
Wallahi she knows how to talk mashaa Allah
@AminaTuraki-dh9lbАй бұрын
Koni nayi yogurt training dake Kuma masha Allah ban barnatar da kudina ba muna godiya chefAmors
@Meenah204Ай бұрын
So inspiring Gaskiya
@Lilian-rl7rkАй бұрын
Much love from kenya
@HaajaraАй бұрын
ماشاءالله❤❤
@ramatouchaibou8525Ай бұрын
Allah y’a kara zaman lfy d’à ziria tahiba amine amine
@ayishatabbas2402Ай бұрын
Allah ya ba ki 🙏🙏🙏💕💕
@fatiladan8971Ай бұрын
Awesome ❤ Barakallah feek❤
@aminaabubakar5521Ай бұрын
Allah ya baki haihuwa sister
@Albarnawis_kitchenАй бұрын
Where are the Amorians? 🥰🤍
@MaryammikooАй бұрын
Present
@zainababdullahi3566Ай бұрын
🙌🏻
@usmanbashir8972Ай бұрын
Here we are💯🥰
@aishamuhammad4511Ай бұрын
We are here❤
@HauwauAdam300Ай бұрын
We are here
@maryamhashim3582Ай бұрын
Masha Allah, Allahumma barik gaskia duk Wanda ya yarda Allah shine jigon komai ,sai ya zama Dan gata ga biyayyah ga iya ye,kema Allah ya azurtaki Dana gari masu albarka da alkhairi.
@habibamusamuhammad3331Ай бұрын
Allah ya qara miki bude da daukaka❤
@haouaissa3774Ай бұрын
Allah SWT vous protège et vous aide à accomplir votre projet..❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ ❤
@zainabmhizz1670Ай бұрын
Masha Allah Hadiza ango Allah yakara daukaka Allah yakara basira Allah yabaki Masu albarka🙏 Bilhams group 😂
@AishaMahmudibrahim-c2vАй бұрын
Masha Allahu da wannan shirin naku babu shakka amatsayina na qaramar yar kasuwa wannan shirin naku yana qaramin gwarin gueewa sosai wllh
@faridaumar4896Ай бұрын
MashaAllah
@PastriesstudiomoreАй бұрын
Ma sha Allah chefamors Allah ya Kara taimakon ki, we have the same mindset I just want to become like you one day ❤
@HajaraIdris-j4dАй бұрын
Allah yabaki lpy Mai dorewa
@aishaibrahim4884Ай бұрын
🎉❤❤ love you sis 💝 Allah ya baki haihuwa
@rukkayyayusufahmad-vz8rsАй бұрын
She's one of the best
@FaroukMuazuАй бұрын
The Amorians are here. I have watched and listened to you. You have impressed me tremendously. Allah ya Kara daukaka. Allah ya biya Miki dukkan bukatun ki na alkhairi. Kudos to you dear.
@MurjanatuMuhammadsamboАй бұрын
Gaskiya kin burgeni tunda komi Allah kike sawa a komi
@Kakaglobal1Ай бұрын
Masha Allah. Mun saurari hira. Tsarin Rayuwarta abun koyone. Allah Yasakawa Tubless Media da irin wannan aiki
@BA_SO_BA_NEАй бұрын
Contant Creation ko Content creation?
@khadoo4oojkhАй бұрын
برنامج جميل جدا شكرا لكم على هذا اللقاء الرائع ولكن لو كان بدون موسيقى سيكون افضل للاستماع😊
@MuhammadsaniRuqayyamuazuАй бұрын
😊😊😊
@nafisaaminukoko4258Ай бұрын
This is me gaskiya
@ummu-Al-ateeqАй бұрын
Wallahi na ji dadin wanna interview din Allah ya saka muku da alkhairi
@finiteconsult6181Ай бұрын
Nice one from Chef Amors! I thought you were Yoruba but ...
@Northern_foodie01Ай бұрын
Amorian here we are ❤
@maryammuazu5641Ай бұрын
Allah ya Kara miki lafiya da basira
@aminasalisui5071Ай бұрын
❤
@ummu-Al-ateeqАй бұрын
Gskya chef amor tana burgeni Allah ka bani saa nima youtube din 1000+ subscribers watch hour na ne babu amma inshaa I be uploading now and be consistent, no more procrastination inshaa Allah.Alhamdulillah mungode tubeless media concept da chef amor Allah saka da alkhairi
@fatimamuhammad8577Ай бұрын
Nifa gaskiya inajin dadin videos dinta
@FaridaUsmanshehuАй бұрын
Pls you should bring maaryamah
@aishajamilu2356Ай бұрын
Ma shaa Allah ❤
@ayishatabbas2402Ай бұрын
🙏🙏🙏💕💕
@HassanMuhammad-s7wАй бұрын
Allah yabaki haihuwa me albarka😢
@SalahudeenAdamАй бұрын
Yazan sa makane😅, Allah yakara daukaka
@FatiAbubakar-r2wАй бұрын
Assalamu alaikum warahmatullah wa barakatuh. Hadiza iam highly impressed with your presentation and contents. May Allah continue to bless your endeavors amin. Allah ya bada zuriyya dayyiba. Noor ala Noor in sha Allah. Fati Muhammad Abubakar. Writes from Ohikere Road unguwan Rimi GRA kaduna. Iam retired staff of NTA kaduna.
@tasiumusa2158Ай бұрын
Kina burgeni
@asiyanajeem164Ай бұрын
Allah ya qara miki lafia
@BA_SO_BA_NEАй бұрын
In Turawa sunyi Turanci ku ringa fassara shi a Subtitle
@KhadijahRabiuAliyuАй бұрын
Nayi zaton yan zaria basa saka mayafifa yau naga me makale a wuya Allah yakara jagora yasa wataran muganki da hijab har kasa
@HaouwaKoulou-k9k5 күн бұрын
Hassada kennan
@AmeenathouMKАй бұрын
Masoya inason ataimakamiin da shawaran sana'an dazanfara na content creating banda girkii
@zainabyakubu965725 күн бұрын
Duk abunda kike sayarwa Zaki Iya content akai ko me ye ne