Very educated and smart northern woman we are proud of u
@aishatumukthar46712 ай бұрын
Masha Allah. Mallama Laila na yaba sosai, Allah ya kara basira
@Bilaji_21213 күн бұрын
Muna godiya laila Allah ya kara lfy da nisan kwana 🤲
@tasiumusa21582 ай бұрын
Nikuma ninanima kudi dakaina da zufana 200k Ayanzu wlh nafi karfin 10m 2 years nafara I'm always proud of you, Because kina ba mata kwarin gwiwa
@fatimamustaphaalhassan2 ай бұрын
Ni ina da 150k har yanzu bansan me zanyi ba wlhi Recommend please 😢
@YunusAbdul-qt2gx2 ай бұрын
Which business do u start with 200K in generate 10M in Less than 2years ?
@SaidaMAdam-vx2rg2 ай бұрын
@@fatimamustaphaalhassanthere are somany businesses da zakiyi da 150k kuma kiga Allah yasa musu albarka.
@hindatusaeed73102 ай бұрын
Kaga inda ake talk show na natsuwa We really enjoyed today's episode Allah ya qara daukaka
@zainabibrahimabubakar21082 ай бұрын
Masha Allah 🥰 ya Allah muma ka bamu jari ko me kankantan sa mu samu abunyi wlh inason nafara sana'an mayafai amma banida kudin dan zan seya kayan aikin😢
@BalkisuUmarMohammed2 ай бұрын
Masha Allah Ubangiji yabaki kariya ya km cigaba da Buda maki qofofin alkhairi da nasara, mu km allah yabuda Mana domin muzamo misali me kyau ga sauran al'umma.🙏🏼 I so much like and luv this woman wlh 🥰🤍
@maryamsynabordo16782 ай бұрын
Mashaaa Allahu Allah ya ƙara ɗaukaka I always find something beneficial in ur videos
@habibaardochindo53282 ай бұрын
Allah ya qara basira. Kullum ina tare da ra'ayinki,da kuma kyawawan dabi'unki. Allah ya taimakemu duka ya bamu ikon tsayawa da qafafuwanmu. Amin. Love you fisabillah ❤
@simongabriel81202 ай бұрын
Thank u very much hajiya for ur ward of incoragement u really motivate my spirit God bless you ma.🙏🙏🙏
@LuxurySupplements2 ай бұрын
Masha Allah barikallah I'm really appreciate and motivated from this as well as always ❤👌👍👏😍🥰
@nurahashimtukur70712 ай бұрын
Hmm that was then and the money has more value that time unlike now adays but may Allah continue to guide u and boost ur businesses
@bilkisusalisu58172 ай бұрын
I love every bit. Thnk u for d motivation ma'am❤
@zainabumar89972 ай бұрын
Allah yasa kinyi don shi..Allah yabaki aljannah albarkacin tallafawa yara dakikeyi, Allah ya kara taimaka miki
@AbubakarKamal-g5g2 ай бұрын
ma sha Allah. Hajia laila mace mai kaman maza kinyi kokari kin jajirce Allah ya kara daukaka.
@zubaidahaliyu26772 ай бұрын
ماشاء الله تبارك الله اللهم بارك عليك يا اختي ليله.❤
@HalimaUmar-j3l2 ай бұрын
Ya Allah kanunamin wannan baiwa taka idan haduwarmu da alkhari kasadata da rahamarka kayafemata kura2nta Allahumma Amin
@UmmulkhairiMustapha2 ай бұрын
Masha Allahu wannan Shirin nakaramin karfin gwiwa kwairai da gaske Allah ykrmn albarka cikin nemanmu yahayyu yakayyum nagode
@naimahamisu28062 ай бұрын
Always giving the precious advice to the northerners.kudus
@MUHAMMADZAKARYAU2 ай бұрын
Masha Allah we are proud with you my mentor, my state indigent
@suwaibaahmad61632 ай бұрын
😂😂astaghfirullah
@abban_zee2 ай бұрын
One of the astonishing interviews ever ❤🎉
@Hauwau-e5r2 ай бұрын
Masha ALLAH wlh aunty Laila kina matukar birgeni,inason nazamo mace irinki Wlh
@aishamansur28452 ай бұрын
Masha Allah Allah sarki aunty Allah ya Shiga lamuranki Allah ya kareki daga dukkan abunki yasa kigama lfy
@jawahirmuhammad47072 ай бұрын
Wow🎉I don't know how to express my feelings and gratitude towards you for the encouragement ma😊,May Almighty Allah bless you and rewards you with his pre-eminently graciousness, ameen yaa Rab ❤❤❤.
@habeebahassan45782 ай бұрын
I always love the way you do your things .Allah Ya qara basira. I wish I will meet you one day❤
@sakinadeeni47132 ай бұрын
Ma sha Allah tabarakalallah. Allah yasa ana hadawa da neman ilimin addinin Allah ba duniyar kadaiba
@MustaphaSaleh-f5i2 ай бұрын
Masha Allah antyi lailah allah ya karama rayuwa albarka
@marbihadja12092 ай бұрын
My role model may rabbi continue blessing your life i prayer to Allah to bless you with kids
@FatimaUmar-wn2ww2 ай бұрын
Aslamu alaikum warahmutullahey wa barakhatuh, don Allah don girman Allah ku hadani da wannan baiwar Allah👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏
@AliyuFatimaGezawa2 ай бұрын
Wlh Aunty Laila your words always give me hope😇shiyasa bn ganin video ki ki yayane in wuce 😂Allahumma bareek❤
@SaadatuShaibu-c3z2 ай бұрын
Auntie laila in sha Allah she’s my role model
@mubarakhussaini63622 ай бұрын
Masha Allah Gaskiya Ina Matukar Son Ganin Mace Hustler❤
@zainabumar86032 ай бұрын
Ina maki ftr Alheri hjy Layla Ali Usman inason ki wlhi ❤
@safiyaabdulrahman61672 ай бұрын
See Me smiling all through... The way I take love this fellow... Thanks for your words of inspiration
@aishamuhammadsaid-ym8wu2 ай бұрын
Masha Allah Allah ya karawa rayuwa albarka
@IbrahimAbdullahi-b6g2 ай бұрын
Masha Allah.allah yaqara daukaka
@BA_SO_BA_NE2 ай бұрын
Har da yan Kannywood da mawakan Hausa especially mata da bamu sansu a fuska ba sai a voice
@yauyusuf2 ай бұрын
Like mawaka mata
@FiddausiAbdurrashid2 ай бұрын
Masha Allah wllh nakara samun kar fin gwiwa ina kaunar hjy Laila ya Allah ina rokon ka Allah kahadani da wannan Bai war taka idan kuma kuma banida rabon ganinta Allah yahada fus kokinmu a jannatur firdausi
@SadiyaAliidrisSaadosha2 ай бұрын
Ma sha Allah tabarakallah Allah ya Karawa Rayuwa albarka
@AmmaruIbrahim-n4xАй бұрын
Assalamu alaikum Don ALLAH KUCE MATA TAKULA WASU SUNAYIN KUTSE A SHAFINTA
@mmaa-v9x2 ай бұрын
Masha Allah aunty laila😊
@muhammadjabbi76972 ай бұрын
Wallahi wallahi ina matukar kaunar lailai dan Allah ina zanga lailai biyar Allah wadda bata kyamar kowa
@MOULANAMALLAMBASHIRBASHIR2 ай бұрын
Rabbi Anne MASSANIYA RRURRU WA ANTA ARHAMU RAHIMIN
@KhadijaAbdulkarim-n3sАй бұрын
I love your dress code, often
@RukayyaHamisu-k6j2 ай бұрын
Masha Allah ubangiji ya yiwa rayuwarmu albarka 😊 Allah ya sawa nemanmu Albarka
@FirdausiBaturesani-lh6ho2 ай бұрын
Ameen
@SaidaZara-k4h2 ай бұрын
Dan Allah hadjia Laila ina ku koma kawancen ku da Hadiza Gabon ina son in ganku tare❤❤❤❤
@jabirbinabdullahi27112 ай бұрын
Alhamdulilah Allah yaqarawa rayuwa albarka ❤
@SalehYones-uh3to2 ай бұрын
Macha Allah yayi fatan allekairi 💯💯
@hu2boy_studios2 ай бұрын
Allah Sarki.. wallahi shirin nan yaman dadi kuma na karu sosai.. Allah ya saka maki da alheri.
@hafsaaboubakar71012 ай бұрын
Je me reconnais en toi. Courage !!
@hajaraAbubakar-u4u2 ай бұрын
Masha Allah Dan Allah Nima kitaimakamin kibani haske Nima inason nabude gidan abinci Dan Allah kitaimakamin da ilimin abin
@Sasma_Scents2 ай бұрын
Gasky ina matuqar son baiwar ALLAH din nan, Allah ya dafamki a lamurranki🤲🤲🤲
@Abusarag26-uu4fp2 ай бұрын
ما شاء الله تبارك الله كلامك صحيح وجميل جدا الصراحه التفكير الجيد أكثر الناس ما يبوا الحقيقه الناس أكثرهم ماشين غلط ويشوفون ناس هم الغلطانين يتكلموا كلام وما هو قادرين يطبقوا الكلام الحياه حلوه الله المستعان 1-الناس اللي يظلمون الناس في الزواج خاف الله 2- الناس اللي يظلم الناس في التجاره خافوا الله،، 🙏
@saiyadikhalid80172 ай бұрын
Masha allah allah ya yiwa albarka
@zulaihatallahyamatarahmaib20492 ай бұрын
Masha Allah Lailah kinbirgeni Neman halak yayi Allah yasa mana Albarka a nemanmu Ameen
@sadeeqkado71362 ай бұрын
🎉 Allah ya albarkaci rayuwar Kih
@KarimaSani-m6s2 ай бұрын
Ma sha Allah ❤❤❤
@abbaadam38212 ай бұрын
Masha Allah tabarakallah Allah yasanya albarka
@habeebahassan45782 ай бұрын
My sister you have everything since the support parents is your foundation. Allah Yasa alannah ma koman iyayen mu da mu gaba daya. I love you for Allah's sake . I really want to meet you sis.
@awara_and_more57622 ай бұрын
Allah ka bamu sa a baki daya 🙏❤️
@MurjanatuMuhammadsambo2 ай бұрын
My role model Ina sonki domin Allah
@muttakahadi83492 ай бұрын
Gaskiya naji daɗin wannan tattaunawa sosai.
@daudaabubakar33872 ай бұрын
Masha Allah Allah Ubangiji Yasanya Albarka
@ZahraMuhammed-q1f2 ай бұрын
Mashaa Allahu tabarakallah Allah feeki,we are proud of you,Allah ya Kara daukkakah 😂😊
@aishainusa54152 ай бұрын
Masha Allah .ina yinki sister
@abdulhamidsaleh26772 ай бұрын
Masha Allah yakara Miki daukaka 5:44
@Abbathyy2 ай бұрын
Is the background sound necessary. You'll hear these annoying background music only on Hausa podcasts. Ku bakwa ganin yadda wasu sukeyin podcast ne? Mtsssew
@UmmuUmarbk2 ай бұрын
Masha Allah Allah ya bamu danshinki
@zainabdanjuma57992 ай бұрын
bless u dear 👍
@fatimabaffa5632 ай бұрын
The background sound is just too much and making it very hard to hear the interview
@Sasma_Scents2 ай бұрын
Ko dai sound din wayarki yanada matsala ne
@engrahmadjos83552 ай бұрын
It true the sound is loud
@zainabumarabdullahi94462 ай бұрын
Indeed
@abotronicstek33162 ай бұрын
Yeah most pple fail to notice that background music is useless, as far as info sharing is concerned.
@zainabumarabdullahi94462 ай бұрын
@@abotronicstek3316 absolutely, that’s true
@amidatumouktar89502 ай бұрын
Maa Shaa Allah ❤❤❤
@abdulhamidsaleh26772 ай бұрын
Masha Allah yakara Miki daukaka
@MaimunaAbdullahi-w9o2 ай бұрын
Don girma Allah aunty Laila ki daukeni aiki a wajen abinci ki don darajar manzo Allah please 😭😭😭😭😭
@MOULANAMALLAMBASHIRBASHIR2 ай бұрын
Allah SARKI wayyoo Rayuwa kenan
@azhausatv96942 ай бұрын
Kije kisameta tana d saukin hali ko kitura Mt mail
@MaimunaAbdullahi-w9o2 ай бұрын
@@azhausatv9694 bansan Ina zan sameta ba Kuma idan nace zanyi magana da ita bansan ya zanyi ba saboda mutane suna bude account da suna nan ta shiyasa Bansa ya zanyi ba 😰
@Rahinatuy6242 ай бұрын
Wlh naji dadi mgn akan zaman aure da kika yi nima nafitane sabo da insamu sauqi ara yuwata❤
@annsaleh44502 ай бұрын
You are doing well ma
@isaadamu31372 ай бұрын
I’m proud of you anti L
@MurjanatuMuhammadsambo2 ай бұрын
Allah ya Kara dauka ka
@Habiba779-om5bd2 ай бұрын
Masha allah ❤❤❤
@عبدالرؤوف-ش9ي2 ай бұрын
ماشاء الله الله يوفقك ي ليلى احبك
@MurjanatuMuhammadsambo2 ай бұрын
U are d best
@ricemillchannel9372 ай бұрын
Masha Allah
@marjanahamed7882 ай бұрын
Masha Allah 🥰 🥰 🥰 🥰 🥰
@hafsatyayaahmad59262 ай бұрын
Masha Allah ❤
@amdariashshuaibu58992 ай бұрын
Masha Allah❤😊
@MaimunaTafida2 ай бұрын
Allah yaqara daukaka
@zainabahmad39502 ай бұрын
mashaAllah, i like you for the sake of Allah layla
@doctordodo37422 ай бұрын
Layla Allah Ya Qara Miki Albarka. Kullum Qara Burgeni Ki Keyi. Kina Qoqari Da Gaske Kan Taimakawa Arewacin Najeria Da Ma Najerian Gaba Ki Daya. Allah Ya Biya Ki.
@mstts65912 ай бұрын
Ina yinki wanna matan tun she karu da dama Allah ya kiyayeki da sharrin maqiya ya kuma qara zaman lfyl da keda MEGIDAN ki
@aichatoumahammedd99642 ай бұрын
Allah ya kara daukaka
@Zainabsani-r2j2 ай бұрын
Gaskia kam Ke macece jarima Allah yakaro dau kake muma Allah yasa muxama kamar ke don Allah ke macece abin ayi koyi dake Allah ya kara tsarrki
@yakakaadam19992 ай бұрын
MaashAllah❤
@HussainaTahir-p7v2 ай бұрын
Masha Allahu hokku jammai
@aminukhalid2 ай бұрын
Fatan Al-khairi hajiya Allah yaqara dafamiki 😢❤
@auwalismail2652 ай бұрын
Please next time a rinka cire sound din
@HajaraAliyu-t8x2 ай бұрын
Allah sarki inama rayuwata tazama haka wllh inacikin damu wllh kuwa