matakai uku da Ecowas ta dauka kan Nijar mali burkina faso, Sako ga Albani gombe.

  Рет қаралды 33,626

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 418
@AdoAdo-j7k
@AdoAdo-j7k 3 күн бұрын
Hasada ce tchani sai ta Allah Gani Nan bari Nan incha allah
@AbbansudisAbbansudis
@AbbansudisAbbansudis 3 күн бұрын
Allah yasakada alkairi abu aisha
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 күн бұрын
Amin.
@realharunzindertv
@realharunzindertv 3 күн бұрын
Bazamukoma E C ws Har abada insha allh
@YusufFalani-zm2hj
@YusufFalani-zm2hj 3 күн бұрын
masha allah abu aisha mu yan nijer mugode allah qara basira❤❤❤❤
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 күн бұрын
Amin
@imranaawaisu3799
@imranaawaisu3799 3 күн бұрын
ALLAH ya yi mu-mu maganin abinda ya fi karfin mu
@LawaliNiger-o9m
@LawaliNiger-o9m 3 күн бұрын
Wallahi malan kaji soron Allah mu yan Niger 🇳🇪🇳🇪👈munagir mama malounmai in kanason bazumom da mata sa kai kanason jama a kasachen 3 kai kayimagana kan kasaka kanasonmumoukomabayou tourawa katouna zamanin baya 🇳🇪🇧🇫🇲🇱🤲🤲🤲👈☝️☝️☝️☝️in cha Allah gaskiyane zatayi halinta Allah yasamugama da duniya lafia
@abdorahman2557
@abdorahman2557 3 күн бұрын
Masha Allah gskiya mgn AL Furqan Wal huda TV ❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉Allah ya biyaka da fadin gskiya
@mahamadou6685
@mahamadou6685 3 күн бұрын
Ammee yahayu yakayum
@BozariOumarou
@BozariOumarou 3 күн бұрын
Abou Aicha Allah ya kara bassira
@SalifouNomaoHarouna-o2t
@SalifouNomaoHarouna-o2t 2 күн бұрын
muna godiya Abu Aisha dan Allah ka gaya wanan Wawa malamin cewa sunan shugaban mu Genanral Abdourahamane Tchiani ya Daina magana akan jahilci daman ya saba kwaba da maganganun batsa da iskanci sanan ya dawo yace ya janye
@juriumar5095
@juriumar5095 3 күн бұрын
Allah yasaka da alkairi abu aisha Allah ya kara lfy da nisan kwana da imani
@abuaishaalfurqan
@abuaishaalfurqan 3 күн бұрын
Amin ya rabb
@babangayougayou1094
@babangayougayou1094 3 күн бұрын
Allah maka albarka Mallam Abu baka munafucci A bayanan ka masu neman kushe mana shugaban kasar suci gaba dayi domin wallahi ƙara ƙaunar shugaban mu kurum muke abdurahamane ba ❤❤❤❤❤❤
@abdoulnasserilleamadou8694
@abdoulnasserilleamadou8694 3 күн бұрын
Masha Allah malam Allah ya Kara lfy 🤲🤲
@SuleimanmujahideenSuleimanmuja
@SuleimanmujahideenSuleimanmuja 3 күн бұрын
Thank you very much Merci beaucoup Allah ya Taimakawa masu a'dalci
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 күн бұрын
Amin ya rabb
@TidjaniMahamadou-x6e
@TidjaniMahamadou-x6e 3 күн бұрын
Bayani da kayi Malan Allah sakamaka da alkhairi chi kuma Albani mai tauratsa al'uma Allah ya chiriyechi in yanada rabon chiriya inkumma bayada robon chiriya allah yasan abinda zayi dachi yafidachi cikin al'umma kar ya gurbatassu
@AlbachirAbouzaidi-th9pe
@AlbachirAbouzaidi-th9pe 3 күн бұрын
Dan Allah malan atambaya mana malan chi Allah dake bada mulki yafadi hanya guda da yake bada mulki
@MammaMaman
@MammaMaman 3 күн бұрын
Jazakallahu bikairun❤ya aba aisha❤❤❤
@SaniUmar-oh9yr
@SaniUmar-oh9yr 2 күн бұрын
Kaji aykin gaskiya malamay kuja bakinku inday bakwa son ku sauka daga masayi ku ❤❤❤❤❤
@MahamadouAbdalkadir
@MahamadouAbdalkadir 3 күн бұрын
Macha Allah abu aisha Allah yakara nisan kona chin zaman lpy❤❤❤
@djibirrildjibirril3128
@djibirrildjibirril3128 3 күн бұрын
Masha Allah 🎉🎉
@ayoubaCisse-oc4ih
@ayoubaCisse-oc4ih 3 күн бұрын
ماشاءالله جزاك الله بركلفيك شكرا
@mamanekabirou840
@mamanekabirou840 3 күн бұрын
Masha allah mallam allah ya karama basira allah ya baka ladan
@abdussalamlawan5614
@abdussalamlawan5614 3 күн бұрын
Allah ya shirye shi, Allah ya saka maka da Alkairi malam abu Aisha Allah ya kara daukaka
@maazouismael4308
@maazouismael4308 3 күн бұрын
Macha allahou malamou chek tabas wanane magana gaskiyane kouma allaha yayi moukou albrka et vivi lavertte et merci
@AdamAdam-d6j
@AdamAdam-d6j 3 күн бұрын
Masha allah Allah yakaraka Abu aisha
@AliyuIsah-e3w
@AliyuIsah-e3w 3 күн бұрын
Aslm, Ya Abu Aisha, Jaza kallahu khair.
@SouleyRachida
@SouleyRachida 3 күн бұрын
Gaskiya ne abu Aïcha Allah ya karama lahiya da nisan kwana
@sanidanmamazxzdsani5662
@sanidanmamazxzdsani5662 3 күн бұрын
Masha Allah
@NouroudineIlbou
@NouroudineIlbou 3 күн бұрын
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته بارك الله فيكم ياشخنا نشكر الله تعالى ثم نشكرك على على ما تقدمه لنا، هل رأيتهم ما يجري في جمهورية كنغو إنهم يتقاتلون ؟ فرنسا هي السبب ما يجري هناك. مع إنها ليست هي التي استعمرت كونغو ولكن دخلت في شأنها سبيت الفتنة بينهم، علينا أن نأخذ الخطة والحذر بالفرنسى. وشكرا
@jamilousani1401
@jamilousani1401 3 күн бұрын
Wly abu aisha wanan ba soyaya bace makirci ne insha Allahu mu da ecowas har'abada
@kikikak10
@kikikak10 3 күн бұрын
Salam Al-FurQan wal huda TV JazzakAllahu hairan
@hanbalabdulaziz6146
@hanbalabdulaziz6146 3 күн бұрын
سلام عليكم ورحمة الله ،أتمنى لك الخير في الدنيا والاخرة لأنك لا تتعصب وتزن كلامك في الرد
@nourimalam126
@nourimalam126 3 күн бұрын
بارك الله فيك
@AsdDda-v1w
@AsdDda-v1w 3 күн бұрын
yanzu mlm albani ba,amatsayinsa na mlm yayi magana ba so dan haka dole aimasa raddai ALLAH YASAKAMA DA ALKAIRI ABU AISHA
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 күн бұрын
Amin
@nadjibjamila2374
@nadjibjamila2374 3 күн бұрын
La takfu ma laisa laka bihi ilmun mlm kaji tsoron allah
@abbasissa6041
@abbasissa6041 3 күн бұрын
Wallahi babu wani kauna tsakanin ECOWAS da AES duk abinda ECOWAS take yi wallahi munafurci da Turawan yamma suke sa su yi ECOWAS Basu da ikon ai kafin suyi zama ai sai da Tarayyar Turai ta fito tayi magana kan wadannan kasashen na AES kuma abinda suka ce haka ECOWAS ta yi kuma insha'Allah baza su nasara da yardar Allah Allah ya taimaki AES Allah ka kare mana shugabanin mu da Al'ummar mu
@AbdoullahiSalisou
@AbdoullahiSalisou 3 күн бұрын
Allah yasaka da alkairi malan ❤
@AliBoukar-i6o
@AliBoukar-i6o 3 күн бұрын
Malam ku Shakh al banin gombe yakamata yayi bincike idan zaya magana Allah yasamudace
@SULEIMANHAMZA-i9d
@SULEIMANHAMZA-i9d 23 сағат бұрын
Gaskiya ne abu Aisha Allah Ya sa ya fahimta
@IbrahimAboubacarsale
@IbrahimAboubacarsale 3 күн бұрын
بارك الله فيك يا اخي الفاضل
@AliAlhaj-y2j
@AliAlhaj-y2j 3 күн бұрын
Allah ya biyaka najima ina bibiyarka Amma bakataba burginiba irin yau nagode nagode nagode sosai
@Abdulaziz-b6q3c
@Abdulaziz-b6q3c 3 күн бұрын
A shendai Malan yagane ecowas Mayaudarane. Allah yatsari Gatari da Noma Allah yafisu ... I lov Niger 🇳🇪 100/100
@haouaoumarou415
@haouaoumarou415 3 күн бұрын
Allah ya saka da alkhairi ya sa mu ci nasara ya bamu kichin quasachen musulmai da musulmunci amin
@Aboubacar-t3d
@Aboubacar-t3d 2 күн бұрын
Masha Allah Allah ya Tsaré Muna kasar mu
@mahamadousani5408
@mahamadousani5408 3 күн бұрын
Macha Allah
@SheikhMuktharGhana
@SheikhMuktharGhana 3 күн бұрын
Wallahi wanga wawane kawai ba malami ba
@OssumandaniIbrahimniger
@OssumandaniIbrahimniger 3 күн бұрын
Wallahi NIDA inaganinkimarshi amayanzo banasanganishi kosau sauraranshi
@SouleyRachida
@SouleyRachida 3 күн бұрын
Wallahi nima haka da ina bibiyar karatukansa ina ganin kimarsa amma yanzu na rammai
@ChamssoudiniZarouma-d4o
@ChamssoudiniZarouma-d4o 3 күн бұрын
Wanna malam bachida hankali katsaya na Nigeria kayi mubamu sonka gaskiyar ka abuka mu kichi kasa mukeyi kubarmu muzauna lafiya dan allah dan allah kuyi hankuri Dan allah 😢😢😢😢😢😢
@Saleh-005
@Saleh-005 3 күн бұрын
Mln abu-aisha allah biyaka kana goyon bayan gaskya alhmdulillah
@ALIHASSANE-m9k
@ALIHASSANE-m9k 3 күн бұрын
ALA YASA KA MAKA DA AL HARI❤❤
@SalisuAbdullahi-e5v
@SalisuAbdullahi-e5v 3 күн бұрын
😂
@inoussaibrahimmubarwaallah6849
@inoussaibrahimmubarwaallah6849 3 күн бұрын
Allah yabiya Ka .malan abu aisha
@AliyuYusuf-c3l
@AliyuYusuf-c3l 3 күн бұрын
Mulami may sonzuciya allebani gonbe Inna ruwanka haka mukeson shi
@AzinaAzina-bk3vr
@AzinaAzina-bk3vr 3 күн бұрын
Allah ya yi ma albarka Abu aîsha
@SouleyIssaDaouda
@SouleyIssaDaouda 3 күн бұрын
Allah ya temaka abu aicha muna godiya sossai ya kara lfy da nissan kwana
@Babansoudess
@Babansoudess 3 күн бұрын
To allah ya sawaké malan yasaki layi har yasaki wasu in ouwamu sukoma zagin malan 😊😊😊
@BayaroNasiru
@BayaroNasiru 3 күн бұрын
Abu aisha Allah yaskamaka da alkairi
@MoussaAbou-r9e
@MoussaAbou-r9e 3 күн бұрын
Allah yayi maka albar Abu acha%100
@luqmanhakem-m9f
@luqmanhakem-m9f 3 күн бұрын
Asalmu alaik ya mlm gaisuwa ta musanman a gareka kuma Allah yakiyaye muna kai amen don ina kaunarka sona muslinchi inamaka fatan alheri❤❤
@MahamadouAboubacarine-g4z
@MahamadouAboubacarine-g4z 3 күн бұрын
Albanin Gombe makariyaci ne .shaidin jur Malan kaji shoron Allah .gobe kiyama Allah zeyimaka tambaye ka Albanin Gombe ka ke KO👈🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🤲🤲🤲
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 3 күн бұрын
Abu Aicha kafadi gaskiya zala Allah yasakama da Alkhairi Saboda kichin talakawan arewacin Nigéria da ma Africa baki daya
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 3 күн бұрын
Amin ya rabb
@TahirAlassan
@TahirAlassan 3 күн бұрын
Allah ya yi maka albarka kafadi gaskya👍👍
@kikikak10
@kikikak10 3 күн бұрын
👍👍
@Mourtalaoumarou-k6d
@Mourtalaoumarou-k6d 3 күн бұрын
Makaryacin dan siyaya wai yafito daga sallah da asubah wlh zaka mai mai ta wanan magana agabn Allah kaji fa kamar agaban sa akayi
@appapp2264
@appapp2264 3 күн бұрын
Kaide Bari wly Ni Dan Niger né wanan Albania Gombe Ina matukar kaunarsa Domin Abaya dayawa Daga cikin jama'a sunsan Yana fadin gaskiya wly tallayi billayi Abu Aisha bakayi kuskure nafara rubutun nan Nayi Imani binji abinda kagayi Sedé nazo Dede Ina cikin rubutun wanan wasika Naji kana gayi haka kama Yanda Nace wannan malami ina sansa sosai amma adede lokacin dayace shugaban mu yayi masa kidnaping yamanta abinda yace to kuce mishi alokacin da Macron yace franca ta kulla alaka da Nigeria to Dan Allah Idan tsani yace akoi sojawan franca a Nigeria yazo yakare kansa. Wly Abu Aisha Duk turawan nan né suka kashe su sardona Kai Allah wadé
@YAKUBUISUHU
@YAKUBUISUHU 3 күн бұрын
❤Allah yakaralafiya❤
@Mohamed-d6t5h
@Mohamed-d6t5h 3 күн бұрын
Mudai bazamuce komiba saida muce Allah ya isa tsakanimu da wanan malami sanan muna masu adu'a akan ubangiji Allah ya jefa wanan malami aciki halida bazum ya jefa talakawan nijer aloci milkishi
@AbdulrazakTanimu
@AbdulrazakTanimu 3 күн бұрын
Malam abu Aisha kaji sturun allah
@Buhari-g5w
@Buhari-g5w 3 күн бұрын
Malam Abu Aisha Ina rokon Allah ya Maka jagora ya Kara Maka karfin guiwa wajan wayar mana da Kai.
@issahassanabdoulrachid
@issahassanabdoulrachid 2 күн бұрын
Merci beaucoup
@AiyaAiya-rr1td
@AiyaAiya-rr1td 3 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤Gaskiyanekafada❤
@OuzrieouAssoumana-dy5dy
@OuzrieouAssoumana-dy5dy 2 күн бұрын
Gaskiya na ❤
@sanousifankimaidiga
@sanousifankimaidiga 2 күн бұрын
Wanan malamin Nan Najeriya basan Allah Kuma baya Imani mutumin banza ne.
@MuhammadmustaphaGoni
@MuhammadmustaphaGoni 3 күн бұрын
To mashe Allah yakeuta
@ChamssoudiniZarouma-d4o
@ChamssoudiniZarouma-d4o 3 күн бұрын
Gaskiya malam muyi hankuri
@abubakariya599
@abubakariya599 3 күн бұрын
Gaskiya chani kwace yayi
@AboubacarBoubeBoube
@AboubacarBoubeBoube 3 күн бұрын
Abu Aisha jazakallahkairan
@AliyuRabiu-ep1wp
@AliyuRabiu-ep1wp 3 күн бұрын
Magananna gassiyatah ❤❤❤
@MikaIlu-j9i
@MikaIlu-j9i 3 күн бұрын
Wai mike damun Yan najeriya daukar nauyiku Ake koraayinkune Kuji tsoron Allah 🇳🇬🇳🇬🇳🇬🇳🇪🇳🇪🇳🇪 Yan uwarmune Damuwansu nacikingida nasune idansuka nemishawara daga garemu Mubasu idabasunemaba Walillahilhad
@Abass-i5e
@Abass-i5e 3 күн бұрын
Gaskiya ne abo Aïcha
@abdoulrachidissa-m1m
@abdoulrachidissa-m1m 3 күн бұрын
wlh gaskiya ne kagayi dan Allah
@HaliBoubacar
@HaliBoubacar 3 күн бұрын
Duk matakin da CEDEAO zata doka ai tariga tadoka sedai kari babu abinda zai samemu se alheri da yardar Allah
@AbuhassanAyyub
@AbuhassanAyyub 3 күн бұрын
Mongode allah daya bamu abu aisha
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 3 күн бұрын
Kaji wai ya danna masa bindiga akayi sai kace agaban sa akai allah ya sawake
@ChafsaChafsagidanAmaryaChafsa
@ChafsaChafsagidanAmaryaChafsa Күн бұрын
Ai wallahi wannan maganar da wannan malamin da yayi ita tasa nadaina sauraransa saboda daganan nagane shaci fadi yake Baya bincike Akai
@IbrahimBoubacar-w1j
@IbrahimBoubacar-w1j 3 күн бұрын
Abu Aïcha Allah ya sakama da alheri 🤲🤲🤲🤲🫶🥰
@abdussalamlawan5614
@abdussalamlawan5614 3 күн бұрын
Malam albanin Gombe idan ka fahimceshi idan bayason mutum baya iya yimishi adalci, haka yayiwa dan Atiku lokacin zabe
@mammasanimammasani4409
@mammasanimammasani4409 3 күн бұрын
Abu Aicha kafi Adam Gombe Hankali da ilimin Adinin saboda yakoma malamin karan yasiya turawan yanma ya koma karan yasiya
@BassirouIbrahim-sq9zt
@BassirouIbrahim-sq9zt 3 күн бұрын
Allah yabiyaka abu aicha
@AbubakarIssaka-y4b
@AbubakarIssaka-y4b 3 күн бұрын
Abu Aisha Allah ya samudace ameen Suma ameen
@YahuzaYakubu-k4o
@YahuzaYakubu-k4o 3 күн бұрын
masha allah walahi abu aisha kasan gaskiya sabuda baka bayan karya
@appapp2264
@appapp2264 3 күн бұрын
السلام عليكم و رحمة الله وبركته 👋 ابو عايشة ❤ni Dan Niger 🇳🇪 kuma والله تالله بالله العظيم ina kaunar albani Gombe kamin sakin bakin dayayi amma tin lokacin wly naji bana sansa saboda yabar tafarkin magabata salihan bayi abu Aisha Allah saka ma da alheri wly tabass kai kin mutn min kirkine yanzo ace tsani ko ma de mi yayi amatsayin malami ay sede yayi shuru saboda fadin Allah da manzansa eh way ko dé ancika masa aljifu da dollars ne اللهم لا سهلا إلا ما جعلته سهلا و أنت تجعل خزن إذا شئت سهلا 😭 لا حول ولا قوته إلا بالله على العظيم 😭wly tallayi billayi Albani Gombe yaban mamaki fiye da tunaninku ابو عايشة مع السلام
@NafiuahmadNakowa-wm5pr
@NafiuahmadNakowa-wm5pr 3 күн бұрын
Wlh Irin wadannan sojojin mukeso a Nigeria wadanda idan sukaga ana zaluntar yan kasa su kifar gwamnatin wlh wannan malamin a kwae son xuciya a da,awar shi
@yakubouOumar
@yakubouOumar 3 күн бұрын
MASHA ALLAH MALAN MUNA GODIYA SO SAI ALLAH YA BIYA
@zuberjele7468
@zuberjele7468 3 күн бұрын
(Abo Aisha) allah ya sakama da alheri allah yasa ka gama da duniya lafiya allah ya tsare ka❤🎉 Duk wani dan ta'adda mai ta'addanci a cikin kasar nijar yana da alaƙa da Bazum? ba wata garkuwar da aka yi da shi kasar nijar yanzu ta samu zaman lafiya fiye da lokacin Bazum? Don allah malamai su zan badin gaskiya In basu da masaniya a kan bayanin kasar to don allah suyi shiru da bakinsu su fadakar da mu akan addini?
@aliharouna7161
@aliharouna7161 3 күн бұрын
A Abarmou da tchani mouna san kayamou rike naka tunoubou 🇳🇪 sai baba tchani ali agadez 🇳🇪
@IssaIbrahimchaibou
@IssaIbrahimchaibou 2 күн бұрын
Gaskiya anan malan yayi son rai gaskiya amma dai mun barshi da Allah
@Ibrahimmamaagadez
@Ibrahimmamaagadez 3 күн бұрын
Mach❤all🎉ah🎉 Family 🇳🇪☪️
@HidarZiyan
@HidarZiyan 3 күн бұрын
Allah yate makeka❤❤❤
@MahamadauwaliAbdoul
@MahamadauwaliAbdoul 3 күн бұрын
Gaskiya ne kafa da🤲🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@djjbril4645
@djjbril4645 3 күн бұрын
Saudayawa anageria kaga Malami yahau mambarin Annabi Sallallahu alaihi Wasallam Yana magana irintayantasha wannan bakaramin bala ibane ya Allah karabamu dasanzuchiya
@saleyissoufou7601
@saleyissoufou7601 3 күн бұрын
Allah ya biya ka da gidan aljanna,Malan Abu Aisha ai wannan lokacin Allah ya na nuna mana malaman démokradiya da malaman Allah masu kaunar yan uwansu Muslimi,
@sabiouammanisabiou
@sabiouammanisabiou 3 күн бұрын
❤❤❤irin wanna magaganin dawasou daga cikin malouman mou na Nigeria soukesawa wasou marassa tomna magana souki gayan.magagganin marassa dadi Allh ya kewata yasa moudace❤❤❤❤
@KabiruWanga-r5n
@KabiruWanga-r5n 3 күн бұрын
❤gaskiyane
@MouSea-kh5ng
@MouSea-kh5ng 3 күн бұрын
Ma sha Allah
@MouniraAmadou
@MouniraAmadou 3 күн бұрын
😂fada mai gaskiya abu aisha❤❤ allah saka da alheri sai baba tchiani
Mun haka rijiya a kusa da garinsu Buhari
8:16
Dan Bello
Рет қаралды 3,8 М.
BBC Hausa Labaran Duniya na Safe Yau /02-02-2025 #bbc #bbcnews #bbc
29:24
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН
RTN - JT HAUSA DU 31 01 2025
18:59
RTN
Рет қаралды 9 М.
Auta Maradi Sabuwar wakar shugaban kasar Niger 2025
1:42
Autan mawaka maradi tv
Рет қаралды 6 М.
В Швеции ищут, кто разорвал подводный кабель
1:01
Euronews по-русски
Рет қаралды 49 М.
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН