Пікірлер
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 2 сағат бұрын
Wallahi gaskiyyane shaidanune suke sunraba yan uwa irinsu kwankwaso da makarabansu
@RabiuMuhammad-ub4qi
@RabiuMuhammad-ub4qi 4 сағат бұрын
True is true thanks
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 5 сағат бұрын
Kai mastalarka sai ka dako kowane mara daraja kasa a video an ka shifa shehu sani kowa yasan makaryachine ama kake yada da maganarsa tir
@zahraddeeniabubakar8416
@zahraddeeniabubakar8416 5 сағат бұрын
Malam kakima baya ka duba wanda yakamata ku dorawa laifin ba kwa roramasa ba kowabane ila ganduge ama ku kwakwata bakwa magana akansa saboda kuna storo kar siyimuku rashindaraja kuma kai malam a maganarka akwai hasada da rashin girmamawa
@user-op8ms2fy9n
@user-op8ms2fy9n 6 сағат бұрын
Ganduje ne yafara tada fitina wannan saboda shiyafara cire sanussi na 2 inda bai cire sanussi ba da hakan bata faru ba
@kmuhd9473
@kmuhd9473 7 сағат бұрын
Masha Allah Allah ya saka da alkairi
@MamaneGole-cv1xw
@MamaneGole-cv1xw 8 сағат бұрын
Barka
@hassanmayaki5563
@hassanmayaki5563 8 сағат бұрын
✅🤲🤲🤲🙏🙏🙏☝️🥲🥲☝️☝️✅
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 9 сағат бұрын
Ƙwadago NLC 19:10
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 9 сағат бұрын
To ai zaɓaɓɓu ne 7:30 su kuma Sarakuna ba zaɓaɓɓu bane
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 9 сағат бұрын
Me yasa baka cewa "babba ɗan babba"???
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 10 сағат бұрын
Alhamdulillah dukkan godiya ta tabbata ga Allah mai girma Allah ka qara ba musulmai nasara a duk fadin duniya Allah ka jiqan wadan da suka mutu musulmai Ameen ya rabbi kay ma sha Allah
@ibsnomaa
@ibsnomaa 10 сағат бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi Mahadi Shehu. Allah yasa kada suyi failing dinmu
@oumaroumahamantaher3294
@oumaroumahamantaher3294 10 сағат бұрын
Ricené cikin gida
@user-fu4cv8bc3j
@user-fu4cv8bc3j 10 сағат бұрын
Gaskiya ne mlm
@ibsnomaa
@ibsnomaa 10 сағат бұрын
Duk wannan mawuyacin halin da Mahadi ya fadi babu wanda ba'a ciki bawai kano kadai ba gaba daya fadin najeriya. Don haka ba kanawa kadai ba yan najeria ya kamata mu dawo rakiya yan siyasa musamman matasa
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 8 сағат бұрын
🤡
@ibsnomaa
@ibsnomaa 10 сағат бұрын
Allah ya saka maka da alkhairi Malam. Bayani ya gamsar
@al-furqanwalhudatv
@al-furqanwalhudatv 10 сағат бұрын
Amin amin.
@sunnahtakatsaba1458
@sunnahtakatsaba1458 12 сағат бұрын
Yau babu munafurci kenan
@user-yp6ej7ep7s
@user-yp6ej7ep7s 12 сағат бұрын
GASKIYANE
@ibrahimabdusamamorey9665
@ibrahimabdusamamorey9665 13 сағат бұрын
Wannan Yana tabbatar da maganar Annabi S A W Cewa wani zamani zai zo da kashe kashe zaiyi yawa zubda jini zai yawaita har Sai wadda yayi kisa baisan dalilin yin kisa ba Wanda aka kashe baisan dalilin kashe Shi ba Allah ka kawo muna zaman lafiya
@nurasabiu-oe3jh
@nurasabiu-oe3jh 13 сағат бұрын
Allah yace ci kasarmu Nigeria
@ibrahimabdusamamorey9665
@ibrahimabdusamamorey9665 14 сағат бұрын
Masha Allah Dr Idris asadu tauhid 🧡💙💛💚
@abdurrahmanyammama3407
@abdurrahmanyammama3407 15 сағат бұрын
Matsiyata. Suna zaton kashe mata da yara zai tsorata musulmai. Mutuwar shahada hutu ce taken musulmai. Allah ya kyauta.
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat 17 сағат бұрын
Mafitar Qasarnan Shine Akomawa Tsarin Allah, Musulmi yakama Qur'an Kirista yakama Bibble
@Ibrahimaat
@Ibrahimaat 17 сағат бұрын
Ai Gomma Araba Qasar Daman Manyan Arewa Sune Ke tsoro gamida kwashe Mana Dukiya kuma basu gina Arewaba
@AzAz-yw4lk
@AzAz-yw4lk 18 сағат бұрын
Allah ya ƙara wa malam lafiya
@Abdoulraoufa-ed8vq
@Abdoulraoufa-ed8vq Күн бұрын
Allah ya kiyaye
@fgdgtttfrhrhf17
@fgdgtttfrhrhf17 Күн бұрын
Dan Allah niama asakania aguaropadina DNA allah
@user-nm1ey3pd6h
@user-nm1ey3pd6h Күн бұрын
Masha Allah
@SuleimanYahyabapetel
@SuleimanYahyabapetel Күн бұрын
Alhamdulillah
@user-xi6ux9ri5z
@user-xi6ux9ri5z Күн бұрын
masha allah
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Күн бұрын
Wa'alaikum salam
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Күн бұрын
Sallallahu alaihi wasallama
@gamboharou9400
@gamboharou9400 Күн бұрын
Subahanahu wa ta'ala
@souleymanedaouda8897
@souleymanedaouda8897 Күн бұрын
Kai nu Bama buqatar Nigeria ta temaki qasarmu Niger
@garbamusagarbawa8526
@garbamusagarbawa8526 Күн бұрын
Dan Allah kufamar yayi gaggawa. Rabawa
@madinahsaudia98
@madinahsaudia98 Күн бұрын
Jazakal lahu karr
@IbrahimAboubacarsale
@IbrahimAboubacarsale Күн бұрын
Mubakamuna layhiba
@user-gk3xq3nd7z
@user-gk3xq3nd7z Күн бұрын
🎉🎉🎉
@ibsnomaa
@ibsnomaa Күн бұрын
Wallahi babu amfanin hade Najeriya. A raba kawai
@user-sw4bd6tp1v
@user-sw4bd6tp1v Күн бұрын
Hum,kanku akeji
@harounaibrahim9842
@harounaibrahim9842 Күн бұрын
🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪🇳🇪💘💘💘💘💘
@abbaqjkxkrimandi3160
@abbaqjkxkrimandi3160 Күн бұрын
Ba ku malaman ba kukace demokradiyya larurace kuka bada fatawa ai kungalarora mudai Allah ya isarmu
@user-ql9kl9xr3h
@user-ql9kl9xr3h Күн бұрын
Ba wadanda suka cuci arewa sune yan arewa lalatattun amma Allah baxe bariba dole komai da ran dadewa Allah xe kawo karshinsu in sha allahu
@user-fc2uf8sk2k
@user-fc2uf8sk2k Күн бұрын
Malamai bukatunku ta biya don daman ku kuka fada azabesu musulem musulem ticket
@bakirshuaibusaeed1125
@bakirshuaibusaeed1125 Күн бұрын
Tuni Sheikh Zakzaky (H) Yayi Kira Akan a Farka wannan Tsarin Bashine Tsarinda Yadace Yatafida Rayuwar Al'umma Musammanma Mu Musulmi Tsarin Allah Shine Tsarinda Zaibaiwa Kowwa Haqqinsa Daga Kan Mu Da Kirista Hardama Wanda Bashida Addini Kuzo Muyiwa Tsarin Zalumci Tawaye Bore Muce Tsarin Allah Zamu Tabbatar Kuma Lallai Idan Mukai Hakan Allah Zai Taimakemu Harmu Cimma Abinda Mukeda Nufi Amma Wae Yanzu Malamai Sudinga Kiraga Ayi Haquri Bansan Wanna Irin Tauhidi Bane Wannan Shin Su Sunfi Annabawan Allah Sanine ...!!!
@Isaayouba
@Isaayouba Күн бұрын
S,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,A,,,,,,,,,,,,,,,,,,,,W
@abubakarwando2642
@abubakarwando2642 Күн бұрын
Masha Allah. Dr ❤❤❤❤
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 Күн бұрын
😂😂😂😂 Mallam hmmmnm
@malan_abduabubakar-ibrahim7438
@malan_abduabubakar-ibrahim7438 Күн бұрын
Yan arewa basu san ciwon kansuba ai