Alhamdulillah mungodewa Allah, Bukatar su kuwa bazai biya. Ba har abadan.🎉🎉🎉
@mamanekabirou8407 күн бұрын
Masha allah allah ya jikan shihada allah ya sanya su a cikin gidan aljanna allahouma amine
@wwee98476 күн бұрын
Mungode
@adamumusa78137 күн бұрын
Ya Allah SWT ka kawoma bayinka dauki.Allah Ka yima Trump irin yadda kayima Firauna ,Thamudaw da Adawa da sauran kafiranda suka gabata amin summa amin.
@harunaUkerder7 күн бұрын
Allahu Akbar Allah ya taimakawa musulunci da musulmi
@AhmadAbdullahi-g7w7 күн бұрын
Sallallahu Alaihi wasalam Allah Yaqara Taimakon Musulumci da Musulmai Bakidaya
@IbrahimalhajiAdam-j3r7 күн бұрын
Masha Allah
@Tobo-o5m7 күн бұрын
Amine
@WasilaMuhammd7 күн бұрын
Allah ya jikan dukkan shahidan Falasdin, ya gafarta musu, ya kuma sanya su cikin Aljanna al-Firdausi. Allah ya sanya ƙarfin zuciya da jarumta ga al'ummar Falasdin, ya ba su nasara a cikin dukkanin gwagwarmayar su. Ya kuma sa Masjid al-Aqsa ya kasance cikin tsaro da alkhairi. Allah ya taimake dukkan musulmai a ko'ina, ya kawo zaman lafiya da walwala ga dukkan al'umma, ya kuma ba mu damar yin ayyuka masu kyau da ladar da za su kawo alheri a duniya da lahira. Allah ya karɓi addu’o'inmu, ya albarkaci rayuwarmu da rayuwar al'umma baki daya. Ameen.
@GazalirabiuAbubakar7 күн бұрын
Wannan gaskiya ne Allah yabiya ka malam
@هيموكنك-ظ3خ6 күн бұрын
Yah Allah kashigewa falasdinawa gaba katemakesu kabasu nasara akan yahudawa azzaliman duniya
@Ibrahimmamaagadez7 күн бұрын
Wlh 🫵🏻 malam 👂🏻 amine 🙏🏻 alhamdoulilah 🤲🏻🇵🇸🇱🇧🇾🇪🇮🇷❤
@usmanmuhammad-u5t7 күн бұрын
Allah ya kyautata karshen mu
@muhsinbala70097 күн бұрын
HasbunaLLAHU wani'imal wakil
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik7 күн бұрын
Amen ya Allah
@MardiyaAbubakar-h6r7 күн бұрын
Allah Ya Kauta Allah Ya Kaumana Karshin Azalomay Ameeeen Yawhiyou Yakaiyoum 🤲🙏😭
@NuruddeenIbrahimHusain-fl5zj7 күн бұрын
Nagode
@WasilaMuhammd7 күн бұрын
Malama bakaji mutuwa Muhammad daif 😢😢
@MamonhAlal7 күн бұрын
Ya Allah gabayinka ya Allah kabamu sa'a danasara akan kafirran nan ya rabbil alamine astagafiralla subhanallahi wabihamdihi subhanallahil azim achahadu Alla ilaha illallahu wa achahadu Anna Muhammad rasulillahi sallallahu aleihi wasalam astagafiralla 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@youssoufabdouscience35237 күн бұрын
حسبنا الله ونعم الوكيل 😢
@ShamsuAbdullahi-d7j7 күн бұрын
Alhamdulilla
@SirajYousuf-m8z7 күн бұрын
✌️🇵🇸☝️ Allah
@Assunnyassalafy7 күн бұрын
Wallahi karsu yarfa😢
@BachariBachari-h6f7 күн бұрын
الحمد لله على كل حال ❤امين يا رب العالمين 🤲
@YahayaMuhammad-il2ee7 күн бұрын
❤❤❤❤
@fatimaabdullahi32745 күн бұрын
اللهم رب السموات السبع و رب العرش العظيم كن للمسلمين والمسلمات جارا من شر تروم واحزابه من خلاءقك أن يفرط علينا أحد منهم أو يطغى عز جارك وجل ثناءك ولا إله غيرك
@هاجر-ب7ذ7 күн бұрын
Kajiwani Saban makircin insha Allah bazasu tabayin nasaraba mayaudara kawai
@HamisLarry7 күн бұрын
Subhanallahi 😢
@alhmuhammadu12596 күн бұрын
Damafa Suwadannan yahudawa da American Halinsu dayaba.