Alhmdllh Allah ka daukaka musulunci da musulmai ✌️
@AbidaAnas-l8p14 күн бұрын
Alqawarin Allah gaskiya ne malamai ko sun mutu to rayayyu ne Allah ya jiqan malaman mu Tabbas munyi rashi Amma alhamdulillah ko ynx Muna qaruwa
@umarisah-j4k4 күн бұрын
ALLAH AKHBAR.ALLAH yahikan malam da rahama❤❤❤❤
@samifaahmadmalikawa535314 күн бұрын
Kaji waliyyan Allah kaii Allah yajikan sheikh jafar 🤲
@sheikhsaliso278514 күн бұрын
Dadin ilimi bayan rayuwa kenen Allah ya jikan malam da rahama
@al-furqanwalhudatv14 күн бұрын
Amin
@رضوانربيع-خ5ض14 күн бұрын
Allah kajikan Malaman mu na sunna wlh shek Jafar ina kaunarsa domin ina cikin aikata Ayyukan sabon Allah yawan jin karatun Alqur'ani da tafsirin sa na shek Jafar Allah yakawomun shirya
@Ummuaysha76858 күн бұрын
Allah yatabbatar dakai acikin tuban
@anashassanusman710510 күн бұрын
Allah yajikan Sheikh Ja'afar da sauran Musulmin Duniya
@MalanNamadinaNamadina14 күн бұрын
Allahu Allahu!!Allahu akbar!! Allah yajikan Malam❤
@kaocenkhamadede326314 күн бұрын
ALLAHOU'AKBAR AÏ KASHE MALAM JAFAR DA MALAM ALBANI,WALLAHY KETA TSH A KAÏ WA MUSILMAÏ NIGERIA DA NIGER ,SABODA AKIDA SU MAÏ UNFANIN AL OUMA WALLAHY
@auwalusale-d5d14 күн бұрын
The great imam,Sheikh Ja'afar Mahmud Adam. May Allah have mercy on him.
@manirmaidabara670514 күн бұрын
Alh-Akbar!!! Allah yasa mu cika da Imani. Allah ka jikan magabata.
@ahmadrufai39218 күн бұрын
Shekh jafar Allah ya jikanka, ya kuma sadamu a dausayin aljannar fiddausi...
@BajalooBabani14 күн бұрын
Allahu Akbar Allah ya jikan mazajen jiya
@NafiuahmadNakowa-wm5pr14 күн бұрын
Allah ya jikan malam jafar 😭
@mammasanimammasani440914 күн бұрын
Macha Allahu Chek jaàfar Allah jikanchi da gafara
@uzairurabiu277513 күн бұрын
Allahu Akbar kaji waliyi Allah Allah Allah ya Kara jadada rahama agareku
@MuhammadUmar-sl1os14 күн бұрын
Allah ya jikan malam da rahma Allah ya Kara Masa hasken kabari
@abdorahman255714 күн бұрын
Masha Allah gskiya ne Allah ya gafarmay Mlm jafar❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@BULAMAIBURAHIM14 күн бұрын
0:55 0:56 0:57 0:57 0:58 0:58 0:58Allah ya jikan malam da rahama sheikh Ja'afar Mahmud Adam
@maryamnuhu792610 күн бұрын
Allahu Akbar! Allah ya jaddada rahma a garesu
@hussaini-nu6mv14 күн бұрын
allah kahalaka amirica😂 amine
@BULAMAIBURAHIM14 күн бұрын
Allah ya jikan malam da rahama sheikh Ja'afar Mahmud Adam
@hadizausmanahmad196014 күн бұрын
ALLAH Ya Jaddada Rahama Agareku Bayin ALLAH Tsarkakkaku ALLAH Ya Kyautata makwanci ikon ALLAH 😭😭😭
@MuhammadAdauSaleh14 күн бұрын
Allah ya jikan malam to ammafa abinda na fahimta abu ne da yake faruwa lokaci zuwa lolaci
@AbdullahisalisuCosmetics14 күн бұрын
Allah yajikan mlm jafar
@abdulfari352814 күн бұрын
Allahu Akbar..This is what we called prophecy from Allah to his faithful ones
@issaibrahimomorou212214 күн бұрын
ALLAH ya jikan Malan
@MustapahUsman-c3y13 күн бұрын
Allahu Akbar, Allah mungode maka daka yimu musulmai
@MADUGUdannamijiMADUGU11 күн бұрын
اللهم صلِّ على محمد وعلى آل محمد كما صليت على إبراهيم وعلى آل إبراهيم إنك حميد المجيد
@Hauwau5811 күн бұрын
Allah ya jaddada Rahamarsa gare su,ya sa suna cikin Aljannah Firdausi.
@YacineYagana5 күн бұрын
Macha Allah Allah ya jikan malam
@هيموكنك-ظ3خ14 күн бұрын
Allahu akbar yah Allah kasakama malamanmu da gidan aljanna madaukakiya Allah munamaka godiya daka nunama america ikonka
@AbubakarUsman-eh9iw14 күн бұрын
Allah yajiqan shi
@DjamilouAboubacar-yx5sk14 күн бұрын
Allahu akbar Allah jiqan malan da rahama Allah ya sa ya huta ameen ya hayyu ya Qayyum ❤❤❤❤
@kmuhd947314 күн бұрын
Allahu Akubar Allah ya jikansu da graham
@amadoualfariibrahim119914 күн бұрын
Allahou Akbar, Allahou Akbar, Allahou Akbar, Allahou Akbar, Allahou Akbar, Allahou Akbar. Mun gayi,kuma kowa ya cheyda, Allah Allahou bay zalulce kowa. Karas min kaffar. Allahou Akbar, Allahou Akbar, Allahou Akbar, Allahou Akbar, Allahou Akbar.
@HamzaStella-w9t12 күн бұрын
Allah yaji kan sheikh Malan ja afra mhd adm
@amadoualfariibrahim119914 күн бұрын
Allah Allahou ka dey,a ce ma rancuwa. Allahou Akbar.
@GarzaliAbdullahi-e1i9 күн бұрын
Allah yajika ka ameen
@janaidumuhammad316710 күн бұрын
Gaskiyane malam Allah yah kyauta
@YUSUFYAHAYA-oo6qt14 күн бұрын
Allahu Akbar Allah yajikan malam Allah yasa aljannah ce makomarsa
@rakiyamusa84514 күн бұрын
Amin
@SagirMusa-p9i10 күн бұрын
Allah yajikan shekh jaafar
@sukainatuabubakar966514 күн бұрын
Malam jazakallah bil jannah
@al-furqanwalhudatv14 күн бұрын
Amin ya rabb
@SaaduAliyu-u7f11 күн бұрын
Allah ka amshe rayuwar mu muna masu bin tafarkin mazon Allah sallahu alehe wasallam 🤲🤲
@SafiyaIbrahim-i4v6 күн бұрын
Allah ya jikan mlm mu da rahama.
@BachariBachari-h6f14 күн бұрын
ما شاء الله الحمد لله على كل حال ❤
@zainabsanigaladima85513 күн бұрын
Allah Akbar.Allah Yasa duk Suna kyakyawan matsayi.
Lamyalid,wa lamyi,yulad,wa lami kulu hu,kuf an ahadu.
@ibsnomaa14 күн бұрын
Sheikh Ja'afar Mahmud Adam (Rahimahullah) Waliyin Allah 😢
@HarounaHarouna-i3d11 күн бұрын
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا محمد وعلى آله واصحبيه اجمعين
@IbrahimNuradeen-o5w13 күн бұрын
Allah akabar Allah ya jikan malam
@HarounaHarouna-i3d11 күн бұрын
Allah ji kanshi da rahama
@rakiyamusa84514 күн бұрын
Allah Ya jikan malaman mu
@MusaWakala-wu8oi14 күн бұрын
Allah kaQaramasu bala I Ya allah kaQaskatada amercan
@UmarMuhammad-z8z13 күн бұрын
ALLAH YA JIKAN SHEIKH JAFAR MAHMOUD ADAM 😢
@MouniraAmadou14 күн бұрын
❤❤❤❤ allah acbak
@YusufNamiji14 күн бұрын
Allah yajikan malan jafar
@BelloBalkissa12 күн бұрын
Allah ka jikan malan kassa mucika da imani mukuma ameen
@sanigoogle20414 күн бұрын
Allah karbi shahadarku
@AminuMuhammad-q7o10 күн бұрын
Allah ya jikan malam
@rabiunura435614 күн бұрын
allah yajikan malam da rahma
@MusaMuhammad-b9v13 күн бұрын
Allah ya jikan mlm
@mamanmoussaibrahim44110 күн бұрын
Allah jikan malan da rahama amma magana akan abinda ya faru ne dan an saba yi . Ai kafi malan cewa yayi gobara tazo ba zata zo ba. Muna ma malan kyakyawan zato amma a fadi gaskia al'amari
@Nourdinkasoum14 күн бұрын
Allah hou Akabar😮
@abdullahimohammed341314 күн бұрын
Alhamdulillahillazi bi ni'imathihi tathimmussaliheen
@SaminuAbubakar-du8xl14 күн бұрын
Masha Allah
@AdamuAishatu-g5r13 күн бұрын
Allah buwayi gagara misali
@NigeriaMdarle-bq5dp13 күн бұрын
Happy new year to Muslim world
@Dhdd-d8u14 күн бұрын
الله أكبر الله أكبر الله أكبر
@SirajYousuf-m8z14 күн бұрын
ALHAMDULILLAH ☝️
@TassiouAlakostsu-k7v14 күн бұрын
Ikon Allah Allahu Akbar
@issoufboro98714 күн бұрын
❤❤❤ Allah hu Akbar
@rahimatubello349710 күн бұрын
Ameen ya hayyu ya qayyum
@AbdulkadirUsman-r6d10 күн бұрын
Da ance ba Wanda yasan gobe banda Allah, Amma yau angano Ashe za 3:42 iyuwu
@juriumar509514 күн бұрын
Allahu Akbar ❤❤
@nashbash557312 күн бұрын
Allah yamusu rahama
@NigeriaMdarle-bq5dp13 күн бұрын
Allah ya Kara amin
@isamail.maidawaisamail.maidawa13 күн бұрын
Gaskiyane
@Aysa-v6r14 күн бұрын
Allah gafarta wa mlm da iyayan mu da yan uwa da dukkanin musulmi baki daya Allah kuma yahadamu a aljanna baki dayan mu mabiya alfurqan ❤❤❤
@YakubuAliyu-b6x13 күн бұрын
😂😂😂😂Ameen summa ameen
@ANWARSADAT-l3z14 күн бұрын
Allahu Akbar
@blackmambablackwidow970014 күн бұрын
Abu Aisha wannan maganar mallam jafar da yayi alokacin anriga anyi san nan yake magana Akai. Wannan yana yawaita faruwa California da Arizona da states of Nevada. In kan kasar ma bama zaka san Anayin wata kobara ba. Ila a inda akeyi. Kuma kasan nan yanayin ba banta da ya nayin gida. Ana iskar da ke daukar motoci da Tirela . kai takan cire bishiyoyi manya...... Kuma zai shi gaba da faruwa
@al-furqanwalhudatv14 күн бұрын
Ai muma ba mu ceba a taba yi a. amma abubuwan da ya fadi zadu fadu suka farua gobarat muke. magana
@blackmambablackwidow970014 күн бұрын
@al-furqanwalhudatv kwarai kuwa maganganun mallam akwai Abin al'ajabi da il'ama aciki su. Allah ya gafirta mai da Sheik Albani Zaria. Ya gafurta wa dukkan musilmai
@yunusasalehgimba765314 күн бұрын
Hana Malam, Malam Ja'afar fa ba wai yana fadan abinda zai zo bane ... gobarar daji yasha faruwa tun shekaru gommai duk mutumin da yake bibiyan labarun duniya yasan wannan bayan haka kuma ko 2023 wannan gobara ta faru kuma zata ci gaba da faruwa....don haka kudaina ruruta abin. Gobarar daji Kusan duk shekara yana faruwa a California da Los Angeles
@al-furqanwalhudatv14 күн бұрын
Kuma irin wannan? muna magana ne akan ya fadi abinda a baya be faruba yanzu yakw faruwa
@SoulemanneAbdourahaman13 күн бұрын
To sai kamutu inka tsargu
@AminuIshaka-xy1zw14 күн бұрын
Allahu Akbar☝️
@MuhammadSabiuAbdussalamAlminsh14 күн бұрын
Dan Allah kude magsna irin ta yan bidi'ah
@al-furqanwalhudatv14 күн бұрын
Firasa su ibnu taimiya da ibnul qayyim sun tabbatar da ita da hadisai ingantattu
@rakiyamusa84514 күн бұрын
Lahaula wala kuwwata illa Billah
@hajiyamama289513 күн бұрын
لا اله الا الله محمد رسول
@Surajdgata9 күн бұрын
Allah kasa mmtu munamusulmi
@salihuadamu-xg5ji14 күн бұрын
Alhmdlh
@YakubuAliyu-b6x13 күн бұрын
😂😂😂😂😂😂Allahu akabar
@zakios121zakios314 күн бұрын
Allahu akbar
@AliuAliu-b2z14 күн бұрын
Innalillahshi wa in na ilaishiraji un Allah hu akabar