(HIRA DA ALHAJI BABAN KURE 2)NASO KAMA SHAGO DAMBE DA FAHIMCI DOGO MIKO BA JARUMINE BA WAKACE KAWAI

  Рет қаралды 6,642

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

Күн бұрын

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Пікірлер: 11
@YusufAdo-tc4su
@YusufAdo-tc4su 7 ай бұрын
Al Amin na fahimci maganar Baba game da miko dogo akwai Adawa sosai ta tsakanin gari da gari Amma tabbas Dogo miko ya kai Jarumi
@SYSH-c1m
@SYSH-c1m 7 ай бұрын
Kai ma yakamata kafahimci cewa komai jarumtar mutum akwai Wanda yakejin tsoron haduwa dashi
@SouleChekaraou
@SouleChekaraou 7 ай бұрын
Allah ya taimaka Al Amine !
@sheikhibrahim8768
@sheikhibrahim8768 7 ай бұрын
Al amin ka tunawa babankure yace kisa biyu akayimasa amma da ba kinsa ya che sa dukiwonnama ya kashe shi kuma bakwai ya ka she shi kuma wani arne ya kasheshi ajos kaga yazama kisa uku kenan
@DannainnaMuhammad
@DannainnaMuhammad 7 ай бұрын
gaskiya abinda nafahimta anan baba yana bayan dan dunawa
@SouleChekaraou
@SouleChekaraou 4 ай бұрын
Allah jikan musulmi !
@sulemanidris5525
@sulemanidris5525 7 ай бұрын
Sannu da kokari al ameeen
@abubakarharuna5492
@abubakarharuna5492 7 ай бұрын
Tabbas akwai alamar rashin jituwa tsakanin su da dogo miko.Kuma baba ya fadi cewar sau biyu aka kashe shi Amman kuma a lissafin Sa ya Kai kisa uku. Tun da Abu ya wuce ya zama tarihi ai ba wani Abu bane idan ya yabi dogo miko.
@optimism-personified
@optimism-personified 7 ай бұрын
In na fahimta, Ada na jan ruwa Bagobiri Dogo miko Duk mun ji cewar sai da aka sa Dan anace ya yi masu waka, ba don zabin ransa ba.
@KabiruDayyanu
@KabiruDayyanu 7 ай бұрын
Magar baba akoi tufka da warwara
@SYSH-c1m
@SYSH-c1m 7 ай бұрын
Allah yajikan musulmi
Une nouvelle voiture pour Noël 🥹
00:28
Nicocapone
Рет қаралды 9 МЛН
My scorpion was taken away from me 😢
00:55
TyphoonFast 5
Рет қаралды 2,7 МЛН
Wakar Mai Martaba Sarkin Zazzau Amb Ahmad Nuhu Bamalli daga bakin Dankwairo
10:32
Kasar Zazzau A Jiya da Yau
Рет қаралды 59 М.
AL-ADUN MU GADON MU YADA AKA GUDANAR DA SUKUWA A MASARAUTAR GWANDU
26:06
I M S ONLINE TV
Рет қаралды 1,2 М.
KUSHAKATA DA WAKAR SHAGON DAN ANACE
17:43
JARUMAN DAMBE TV
Рет қаралды 61 М.