Salam Al'ameen, baka tambayi Ali Kwazgara dangantakarshi da Labaran dan Gwamba ba.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@ANASILIYASU-wf6eg Жыл бұрын
Masha Allah al Ameen achikin Waqar shagon shago yana chewa bahagon dutsin Mari Shima yasan zaben hannunka shin Hakan yana nufin ya kashe bahagon dutsin Mari
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Aa
@NazeerLAbdul Жыл бұрын
Allah ya saka da alheri
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@MannirIbrahim-d5g Жыл бұрын
Gaskiya ina matukar son wakokin wannan mawakin.ya za'a yi na same su
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Kakirani 08138517069
@harunaharuna5940 Жыл бұрын
Inada tambayar da nake so nayi. Tambaya ta shine "Shin cikin wayar shagon shago naji yana cewa bahagon dutsen mari ma yasan zafin hannun ka. Shin sun yi tambe da bahagon dutsen mari ne, kuma ina akayi dambe, kuma menene mafarin damben su?" Nagode