Gaskiya Baba Allah ya karawa Rayuwa Albarka, Wlh Al-Amin ba kasafai za a samu mutum Mai shekarun Baba kuma da chikkaken lafiya na najiki da kukulwa
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Gaskiyane
@ibrahimisa76128 ай бұрын
Old Soja👮🧑✈️👮🧑✈️👮🧑✈️👮🧑✈️👮🧑✈️👮🧑✈️Allah ya kara lafiya da nisan kwana. Kuna dan Allah ka fadamana cikakken tarihinka. ❤❤❤
@musaumar5548 Жыл бұрын
Allah ya kara basira da daukaka
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@MuhammadSaleh-tg9tr Жыл бұрын
Allah ya Kara lfy baba
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@hamzaisa9737 Жыл бұрын
Al-Amin Hirar ka da Baba in da hali a Dan Kara mana lokaci
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@abubakarusman4956 Жыл бұрын
Oh
@AlarammaMuhammad-p2k11 ай бұрын
Allahu akbar shago Allah yajikanta da xuriar shago
@alameensokototv49611 ай бұрын
Ameen ameen
@NasiruUmarUmar Жыл бұрын
Aslm dan Allah shago yataba dambe a Lagos,
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Gaskiya banida labari
@usmanbashirisyaku1684 Жыл бұрын
Allah yakara maka lpy baba kalhu
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@bassirou82Bassirou82 Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara lafya amma dan allah abukatar tarihin danben shago da soja na maradi
@alameensokototv49611 ай бұрын
To in sha Allah
@NazeerLAbdul Жыл бұрын
Allah ya kara lafiya da nisan kwana Baba. Ni dama na san da wahala ace akwai wanda Shago ke tsoro
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@attyahaya1935 Жыл бұрын
Tsakani da Allah naji dadin hirar,Allah ya kara taimakonmu baki daya ya kara basira
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@shamsuddengambo4909 Жыл бұрын
Kaji batun gaskiya Allah yakarawa baba lafiya da Nisan kwana
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@mubarakdanturai33208 ай бұрын
Yaushe zamu samu ci gaban hirar damben nijar ɗin nan Don allah
@sojasani6485 Жыл бұрын
Hira tayi dadi Allah yakara basira
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen nagode
@abdullahileader7517 Жыл бұрын
Muna godiya Al'ameen
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Nima nagode
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Nima
@optimism-personified8 ай бұрын
Mai kayan fada! What a humble man!
@abuhafsajibril Жыл бұрын
Baba Base kafadi waye kai ba, da jin yadda kake bada labarin Abinda yafaru shekaru masu yawa baya, Alamace ta kakiyaye dokokin Allah shi kuma yakiyaye maka lafiyar ka hankalin ka etc
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Toooo
@soulaimane01 Жыл бұрын
Haba ni dai ince wallahi jikina Yana bani cewa yayi karatu ashe soja ne ma 😊
@alameensokototv49611 ай бұрын
Hhhhh
@DansarkiiAnasIbraheem-bd1jx Жыл бұрын
Allah yakarawa rayuwa albarka
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameen
@albussariissa69 Жыл бұрын
Barkamu dai Al ameen
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Barka kade
@ibrahimabdullahiinde3968 Жыл бұрын
SLM AlAIKUM Al Amin, Don Allah a tambaya mani Baba Ibrahim, Akwai inda Dan Anache yake chewa Ranar karon Nasuri da Shago anyi ba Dare ba Rana kuma an wuni ba Dare ba Rana amma Makadin Maje baka yi mani wayo ba da gwada ma Maje kura.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@mubarakdanturai33208 ай бұрын
Don allah ina cigaban wannan hirar ta karshe akan dan damben nigar
@SYSH-c1m Жыл бұрын
Allah yajikan musulmi Allah yakarawa baba lafiya
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen
@AlarammaMuhammad-p2k11 ай бұрын
Allahu akbarr
@alameensokototv49611 ай бұрын
Allah abin godiya
@AlarammaMuhammad-p2k11 ай бұрын
الله اكبر
@alameensokototv49611 ай бұрын
Masha Allah
@ibrahimisa76128 ай бұрын
Muna godiya da kokari yada tarihin Arewa.
@sulemanidris5525 Жыл бұрын
Sannu da kokari al ameeen
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Yauwa
@SurajoAbdullahi-b8y12 күн бұрын
❤❤❤❤❤
@Danalhaji9028 Жыл бұрын
Wai garin ga namu Nasarawa Burkullu fa na gane.......!😂
@alameensokototv496 Жыл бұрын
To
@Badamassi596 Жыл бұрын
Slm
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Wslm
@salehtijani3215 Жыл бұрын
Slm, Al-Ameen wannan Kutubin shine wanda ya kada Shago wurin neman aure ku dai wani Kutubin ne daban?