Kai !!! Al-Ameen Ho da Fama na tabbatarda Kana iya kokarinka wajen tabbatarda jin dadin masu Kallo da sauraron Shafinka....Nagode da gabatar Muna da wannan cikakkiyar Wakar Muazu ta Jafaru Kura....Allah ya kyauta.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ameeen nagode
@NuraMijinyawaАй бұрын
Allah jikan jafaru kura
@alameensokototv496Ай бұрын
Ameen
@kabirusmanabdulkadir-fd3mc Жыл бұрын
Gaskiya Muna godiya Al'amin kudu sak, Allah ya jikan jafaru kura.
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Madallah
@kabirusmanabdulkadir-fd3mc Жыл бұрын
Hajj Al'amin don Allah ya zan samu full odio din ta.
@harunasalisu461910 ай бұрын
Allah yajikan jafaru kura 😭😭😭😭😭😭
@alameensokototv49610 ай бұрын
Ameeen
@user-kp2hq7zw9r11 ай бұрын
Sai gudiya
@alameensokototv49611 ай бұрын
Madallah
@balamuhammed2846 Жыл бұрын
Muna godiya da nishadantar damu da kake yi, tambayar ta itace, menene alakar Mu'azun Dan Anache da marigayi Dan Anache Gandi? Nagode.