Ali Nuhu a rika hakuri,saboda shi Adam A Zango har yanzu kanshi yana rawa.
@buhareebaseeru69775 жыл бұрын
Sarki kaidayane a kannywood Allah yasaka da alheri
@tafidafilmproduction57344 жыл бұрын
wannan maganan da Ali nuhu yayi yayi magana mai ma'ana allah yakara sarki Ali daukaka saboda gaskiyansane duk mai nufinshi da sharri baya samunsa sarki ba
@abubakarbello45035 жыл бұрын
ilimi shine harshe Ali nuhu Allah ya kara muna baiwa
@aliyuadam98495 жыл бұрын
Gaskiya naji dadin hirar nan nakara tabbatar da Ali Nuhu kai mai hankali ne da ilmi.
@bangeessmayere3114 жыл бұрын
Allah ya Kara basira sarki Ali nuhu
@aliabdella83575 жыл бұрын
Mu nan godiya gaskiya ..Ali nuhu yana da haquri
@sadeeq96275 жыл бұрын
Allah sarki Ali nuhu Allah ya kara basira da hazaka ya Kuma kare ka da sharrin masheranta da makiya ameen ya hayyu ya qayyum.
@balaaliedo2436 ай бұрын
Great interview Usman kabara ❤❤❤. You know how to asking questions. Allah ya kara nisa kwana MD 👑♥️♥️♥️.
@ladeefausman23285 жыл бұрын
shi me ilimi daban yake, musamman wajen iya magana da ma'amala da jama'a. Allah ya qara ma basira Ali Nuhu
@abbayeabbayehamadu76774 жыл бұрын
barka da allah karabasira sarki
@abdallahhachem13875 жыл бұрын
Gaskiya masha yayikyau mungode sosai to innazo zansamu inshiga film dan yanzu inaqasar waje zan shiga inzo ne amsa ali nuhu
@ismaeelsagir39095 жыл бұрын
Ilimi mai dadi magana cikin tsara allah yaqara basira sarki ali
@elhajisanimaman4122 жыл бұрын
Mine ne tsakanin Ali Nuhu da Nura M Inuwa
@hamzaomar15265 жыл бұрын
Allah ya kara basira sarki ali nuhu mai hankuri mawadaci
@abu-zaidsuleimanalbagawui51075 жыл бұрын
Gaskiya sarki Ali Nuhu nan kayi bayani da ƙarin haske ina maka fatan samun nasara mai yawa a nan gaba
@abdoulayeissoufoukombo90215 жыл бұрын
Macha allah Ali Nouhou namijin dunia
@abbaabdullahi5520 Жыл бұрын
Allah yakara basira
@asmauabubakarabubakar57433 жыл бұрын
masha Allah Allah yataimaka
@abubakarlawanmusa75135 жыл бұрын
wow!!! very smart intelligent, abinda afi burgeni afirarnan shine amsar Tambayar da ali yabayar ' atambayi adamu zango yataba sashi yazagi Wani Alokacin dayake karka shinsa '
@aliyufareeda16715 жыл бұрын
Akoda yaushe Ali nuhu na birgeni badan yanada sunan babana ba
@nigerianpeoplesandculturet544 Жыл бұрын
A gaisheka na mijin duniya
@sodangiahmed35525 жыл бұрын
Allah sarki Ali nuhu Allah yakara daukaka
@MohammedAhmed-bz1ff5 жыл бұрын
Muhammed ahmadu
@MohammedAhmed-bz1ff5 жыл бұрын
ALLAH karamaka Nisan kwana da daukaka Ali zakin namiji
@adamubarde51042 жыл бұрын
Ali Nuhu is the best
@raihanatalkalibisalas29775 жыл бұрын
MASHA ALLAH ya Ali akyu hakuri Allah yakarama hakuri da daukaka kafitu takara ku name damu zabika insha Allah
@umarabbakar11723 жыл бұрын
Slm Dan Allah kahadani dashi Dan Allah
@abdulkadirmuhammad22365 жыл бұрын
Allah taimaki sarki Ali nuhu Allah qaradaukaka sarki Ali nuhu
@saifullahinamama80865 жыл бұрын
Fatan alheri mlm kabala Allah ya albarkaci abunda akasa agaba ameen.. ngd sosai
@hamisusani7345 жыл бұрын
Ilimi abokin tafiya ali kafisu saihakuri
@abkabk1615 жыл бұрын
Gaskiya munji dadin wannan hirar Allah yakara taimako
@hassanmustapha29573 жыл бұрын
May Allah reward you
@musabmuhammad79693 жыл бұрын
Allah Yaqarama Sarki lafiya da Nisan kwana
@mamanea4065 жыл бұрын
Allah ya taimaka Sarki. Magana jari...
@umardahiru41093 жыл бұрын
MASHA ALLAH ALLAH yakara daukaka
@safiayahaya46675 жыл бұрын
😭harkuka nayi alokacin da nike sauraren Ali nuhu Key wallahy Ali dan halak neh allah yakama maka Key shugaba n'a gaske neh
@mahamadouidi25445 жыл бұрын
aslm gaskiya dayace,ali nuhu sarki allah ya kara basira
@nasiryaqubwanbai75185 жыл бұрын
SarRKI ALI NUHU. GABAGABA DAI. ALLAH YAKIYAYE KA+XURIYARKA
@rugaiyyamohd80055 жыл бұрын
Mash Allah aiki' da ilimi',is good 'Ali'nuhu
@realkhan41364 жыл бұрын
Iam very happy sarki ali nuhu
@ameeruharuna7225 жыл бұрын
Agaskiya Ali Nuhu Allah ne yatsayar dakai dole abarka.
@mustaphaali35832 жыл бұрын
Sai dan film kake gaiyata ko har malamai nagode
@binadamtvshow83295 жыл бұрын
Gaskiya Ali kainuwa ne dashen Allah
@hassansalissou8092 жыл бұрын
Slm alekoum raka shidade kabara ina yimaku fata alkhairi kuma muna jin dadin shirye shiryenku gaskiya kuma wannan tattaunawa taku da alinuhu tayi dai dai
@mustaphaboukari83945 жыл бұрын
macha allah sarki ali nuhu
@fatimahali34765 жыл бұрын
gaskiya kanakokari👏👏
@abubakarlawanharuna5735 жыл бұрын
You’re right ali may Allah bless you and protect you from your enemies ameen
@rakiayaye23585 жыл бұрын
Ali zaki bah Allah ya taimaka
@AbbasAbbas-uy5fz5 жыл бұрын
Masha Allah ai nuhu
@auwalharuna4505 жыл бұрын
Allah y kara daukaka sarki
@musaahmed40565 жыл бұрын
Allah ya taimakamu da alheri
@aliabubakaralidamalibaba9705 жыл бұрын
Ali nuhu Allah ya kara taukaka
@raihanatalkalibisalas29775 жыл бұрын
Ina son zuwa film amma anci kallun ka yana da wuya nikuma in ba dakai ba bazanye ba Allah ya taimaka ya Ali
@samerasaleh88545 жыл бұрын
Is so lovely and happy new day god bless you kabara and ali
@suleimansadeeq5775 жыл бұрын
I can't love you less my king Ali nuhu
@aliahmadd694 жыл бұрын
Allah ƙara baseera my Ali
@asmauharuna29644 жыл бұрын
Allah ya albarkaceka sir
@OUSSAMAOUSSAMA-gl8py5 жыл бұрын
slm allayakareka.akoina
@kjaafar30335 жыл бұрын
Ilimi na da dadi komai na Ali cikin tsari yake.
@zalihatsalisu35965 жыл бұрын
Gaskiyane my director Allah ya taimakeka
@bilaladamu56 Жыл бұрын
Alhamdullillahi
@sunusimadamu64955 жыл бұрын
How talend is this man, 👌 u are so such of humour character somebody, vry talente and tolerance to his colleague ,I'm praying of more wisdom, patience, understanding ,and knowledge, 👌 remain king 👑 as u deserve it and good focus ,all the best boss.
@assoumanechekarou36135 жыл бұрын
Q
@aminumusa15405 жыл бұрын
sarki kayi nisa sai allah
@abdurahimsaidu62762 жыл бұрын
Salam kamanta bakamishe Wani Tambayaba Wanda In Mutum yanason Shega Masana Antan Film Ya Zanyi
@alinuhufansclub26495 жыл бұрын
Madallah my mentor in the field of journalism. #Kabara
@murjanyayasani27695 жыл бұрын
Thanks
@xainabummeexeezeesarki57865 жыл бұрын
Hahahaha kabara kenan
@zakarirashid9145 жыл бұрын
Masha allah
@agaliacamadi94435 жыл бұрын
Ali zaki
@agaliacamadi94435 жыл бұрын
Allah y'a kara basira
@MustaphaumarYndm3 ай бұрын
Sade sahla
@nafiubappah98974 жыл бұрын
Godiya muke Oga kabara
@aminumusa15405 жыл бұрын
kurika kallon nigeria movie zakusan sarki sarki ne ga elmi ga baiwa
@adamrabh67565 жыл бұрын
ماشاء الله كلامك الطيب
@bilyaminuibrahim81824 жыл бұрын
Nice
@afiyaabuja70495 жыл бұрын
Dakyau. 👍
@muhammedadamsmoll96515 жыл бұрын
Nine muhammed adamu daga Nigeria ina mukofa alhure
@sulemanaishat42485 жыл бұрын
Allah ya qara hakuri sarki
@yusufdalhatu6485 жыл бұрын
excellent job in indeed
@abbaisa98864 жыл бұрын
Intelligent and charismatic king
@khadijahmusa30205 жыл бұрын
Allah yatayama
@jibrinamir57955 жыл бұрын
Agaskiya Ali Nuhu har na mutu ko kamutu bazan daina sakaba
@maimunanuhu49405 жыл бұрын
Allah yasaka daalkhai maisunan bb sarki Ali nuhu allahyakarika dagasharin makiya daga maimuna nuhu mohd
@jafarusaidu16925 жыл бұрын
I really like your wisdom
@sadammohammed9126 Жыл бұрын
Ossman Kabara Barka Daiki
@nigerianpeoplesandculturet544 Жыл бұрын
Please Shooting din akwa 'yan kura kure za,a,iya one take in,an sami position me kwau amman wajen editing za,a seta komai inda zeyi shi,swan kallo ga masu kallo
@anissahidrissou91535 жыл бұрын
Macha Allah
@abdulkadirmuhammad22365 жыл бұрын
Slm very good
@harunasaleh66855 жыл бұрын
Allah ya taimaki sarki
@assiaousman58905 жыл бұрын
Machallah
@mouhamadoumashoudou13195 жыл бұрын
Naji dadin wannan tadin
@hamzajeddah10645 жыл бұрын
Allah yatemaka
@muhammadkabiru58985 жыл бұрын
Allah saka da alheri
@hassanmusah2015 жыл бұрын
Am proud of you bro
@abdelmalikadar25215 жыл бұрын
Gaskiya kabachi amsa
@ahmedadamahmedahmedadamahm26084 жыл бұрын
Good
@ShahidMuhammadbarde-dl5gk10 ай бұрын
Sannu da kokari
@mouhamedjamila93735 жыл бұрын
Allah taimaki sarki
@Arewawife5 жыл бұрын
Good job
@BenAmadoumoukaddas18 күн бұрын
Mun gode
@auwalisa8555 жыл бұрын
Kabara da ali ** ina yinku
@zeidiabdoulaye70885 жыл бұрын
Sarki nagode kanayi
@mahamadoubilyaminou Жыл бұрын
yane Brika
@umeruahmed86965 жыл бұрын
Nice🇮🇹
@arewahearts82235 жыл бұрын
Ku duba youtube channel dinmu AREWA HEARTS DOMIN ilmantar wa da nishadantar wa