Allah sarki amdaz daga fadan gaskiya sun yadaka Allah na tare da masu gaskiya 👍
@MustaphaHaruna.mАй бұрын
Mash Allah sai da hk Yan, uwah marya daya
@salesukairaju51294 ай бұрын
❤❤❤ Allah yakawo mana mafita Dan Alfarman SHUGABA (SAWW) Ameen
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
amen
@HausasingerTv4 ай бұрын
Gaskiya ne kungiyar murya Daya Allah Kara rika maku Dan isar Annabi muhammadu rasulillah s a w
@dvamovies3 ай бұрын
Akiyayi Ali jita Allah yabiya❤❤❤❤❤
@adamumuhd29684 ай бұрын
Mungode da irin wakokin damuwa da talakawa da kuke Allah ya kara muku karfin gwiwa... Sannan kaje ka karbi tsarinka gurin Barau Jibrin dole kafito da sabuwar Waka kaji tsari wlh...
@Abduldmalam4 ай бұрын
🎉❤🎉❤very Good Concept, Abin Na manya ne, Allah Yakawo mana Daukinsa Da Gaggawa, Saboda Son Da yakewa Rasulillahi S.A.W
@amtheonerecord4 ай бұрын
Allah ya yaye damuwa 🙏🏿
@UmarMuhammad-qn7mm4 ай бұрын
Allah ya kawo mana Qarshen matsalar tsaro a Najeriya ya Alhayyul Qayyum birahamatika as tagis 🤲
@salisuadam88894 ай бұрын
Ma sha Allah da wannan team ɗin 😢😢
@kabirusaidu6924 ай бұрын
Allah ya kawo mana ɗauki
@zinariyawaziri36894 ай бұрын
Allah ya kawo mana ƙarshen waɗannan mafisu.Allah sam shuwagabannin mu ba sa jin saƙonnin da ya shafi talawa,da suna ɗauka da an ga canji.Allah ya saka mana wannan zalunci na shuwagabni.
@firdausiabdullahi53874 ай бұрын
Allah ya kawo mana mafita ameen
@lawanmuhammadlawo57724 ай бұрын
Waka tayi, amma ya kamata ana saka Rara a irin wannan wakar
@issambarssola96054 ай бұрын
Toujours au top mon artiste!
@mutawakiloubansi43154 ай бұрын
Wallayi Waka bay taba zubarmin da hawaye ba sey yow 😭😭😭😭😭😭😭
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
nice 🙂🙂
@Hajeer0534 ай бұрын
Ya Allah Ka shiga Lamarin Nigeria Hasbünallah wanimal wakeel 🤲🏼ya Allah Hasbunallah wo kafa Allah ka kawo karshin wanan masifa Allah dan Sirrin da ki cikin Hasbünallah wanimal wakeel ya Allah 😭🤲🏼💔
@abdullahadamu-dy1ft4 ай бұрын
Allah yakara bassira ❤❤❤❤🎉
@MaryamAlhassan-ju1bq4 ай бұрын
😭😭😭😭ya Allah kayi mn wnn musibar tafi karfinmu yarabb
@aishatugaladima84054 ай бұрын
Allah ubangiji yakawo mana mafita yakaremu da kariyarsa😭😭😭😭😭
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
amen
@AlisabatuBuba4 ай бұрын
Muna godiya Allah Kara basira Muna yinku much luv
@yusufmuhammad68864 ай бұрын
Allah yakawo karshen zalunci kukuma allah yasaka da alkhairi ya tsareku
@daudaabubakar33874 ай бұрын
Wannan Gaskiya Ne Allah Ubangiji Yasaka Muku Da Alkhairi
@ibrahimabbas48104 ай бұрын
Allah ya isa kawai zamuce angama da arewa wllh
@shuaibualiyu48574 ай бұрын
Allah Ya Kawo Mana Mafita
@SurprisedParrotfish-ds3ym4 ай бұрын
Sai dai godiya 🎉❤
@sadiyanasir75014 ай бұрын
Mungode qwarai Allah ya biya ku saboda ku na kishin Kasar ku ba kamar Rarara ba wulakantacce
@UsainiySharif4 ай бұрын
Mungode sosai Allah ya Saka muku da alhkairi da wannan gudun mawa
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
amen 🙏🙏
@aishatugaladima84054 ай бұрын
Bakomai akwai Allah Muna godiya da kishin kasa da kiku nunamana Allah yakara basira👏👏👏👏
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
amen 🙏
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
masha allahu allah yasa sako yakae inda ya kamata allah ya kawo muna sauki akasar mu baki daya alfarmar manxon allah (S.A.W)
@MASARURASUNUSIABUBAKAR-z9q4 ай бұрын
مَا شَاءَ ٱللَّٰهُ ❤❤wannan lamarin sedai Allah yabamu MAFITA ta Alkhairi 🙏🙏🙏🙏🙏🙏😭😭😭😭🙏🙏😭🙏🙏🙏
@damilolaolami4 ай бұрын
Walihi true😢😢😢ohhh Nigeria 🥺🥺
@naffynene7784 ай бұрын
😢😢😢😢😢 💔😞 may Allah intervene ooooo....Ameen
@AbdullahiBello-kd5oi4 ай бұрын
Masha Allah Allah bamu zaman lpy Allah kara. Basira
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
amen 🙏🙏
@ABDULLAHIABUBAKARLAWAN-ui6tz4 ай бұрын
😢😢allah taala ya ceto kasata daga miyagu😢😢
@Ssmula3 ай бұрын
masha Allah Allah Yasaka da Alkhairi
@anaradiohausa4 ай бұрын
Allah ya tsare mu.
@FatimamarwahIbrahim4 ай бұрын
Hmmm bakomai akwai Allah 😢
@nafiuabdullahiumarabu-muhe87724 ай бұрын
Sadi sidi Sharifai ❤
@rabiluibrahim35714 ай бұрын
Allah sarki kasata allah kawo dauki😭😭😱😱😱😱😱😱😱😭😭😭😭😭😭😭😭
@maspalachanel86954 ай бұрын
Allah ya kawo mana saukin wannan matsaltsalu da muke fama dasu
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
amen
@HafsatJanadaMamadu4 ай бұрын
Allah sarki ya mana magani😭😭🤲
@habibuishaku90923 ай бұрын
Allah yasa mudace
@sunusiabdulahi25664 ай бұрын
Sai godiya murya daya
@rayuwatv35644 ай бұрын
Love you so much Ali jita ❤❤
@yieniyabaamadoutindano97074 ай бұрын
You're a 10 ALI JITA, the only artist whose song I can listen to all day long without being disgusted.
@abuabakarusmanyahaya4 ай бұрын
ALLAH YAKAWO MANA MAFITA TA ALKAIRI ALLAH YA SHIR YAN TA ADDA IDAN BAZASU GYARA ALLAH KA YA WARGA TSASU
@Jamilusmayeene4 ай бұрын
amen
@safiyyahabdulmalik91103 ай бұрын
the song really touched my heart, Allah ya tursasa ma shugabannin mu tausayin mu
@asmauabdul61733 ай бұрын
Allah kawo mana dauki kowa ya nemi tsari daga sharrin duniya da lahira da abun da ke cikinta.
@rabiatabubakarambursa42073 ай бұрын
🎉🎉🎉x
@Knowabuja4 ай бұрын
The real Sarkin waka is Ali Jita. I can barely speak Hausa very well and yet, I love all his songs. 🎉❤
@SaiBar-r6s28 күн бұрын
Allah yaji kan elmuaz
@blackmanmamaafrica27284 ай бұрын
ina muka fito, ina muke kuma ina zamu shine mafita game hankali
@Smart-06-H4 ай бұрын
So 🔥🔥🔥🔥
@AliAicha-s3u4 ай бұрын
Allah kawodauki
@GaddafiAbdullahiSaidu2 ай бұрын
Allah yaqara Basra
@AnnoyedGermanShepherd-sb7wyАй бұрын
Allah ya kiyaye
@mariyaibrahim33354 ай бұрын
ALLAH YA BAMU MAFITA YA YI MANA MAGANIN SU
@officialdtsproduction86304 ай бұрын
Allah yakawo ma sauki muna ruwa wlh
@ayeshetuamadu3564 ай бұрын
Salam to all we thank you all peace and blessings and happiness may Allah continue to bless you all peace and love ❤️ ❤❤💕🥰
@KabeerBasheer4 ай бұрын
Waka tayi, kuma muna sa rai sakon zai je in da ya kamata. Amma ya kamata asa sunayen mawakan duk sun da zasu yi lyrics dinsu a video. Wasun su an manta dasu wasu an san muryoyinsu amma ba a san fuskokinsu ba.
@nuramohdabdullahi28134 ай бұрын
abinda yakamata ne kukeyi. Ku kadai Kun Isa kusa adau mataki Idan kuka zubo irin wannan wakokin kamar 20
@AkhoudDoctorАй бұрын
May jannatul firdaus be your final destination el muaz 😭😭😭
@rabiurufai96914 ай бұрын
Allah ya saukaka mana.
@NAKOWAPLUSTV4 ай бұрын
Masha Allah 🙏
@ZainabIbrahimDewu3 ай бұрын
Masha Allahu
@MaryimM-x8i4 ай бұрын
Masha Allah
@rahamaouo20654 ай бұрын
❤❤
@harunasabo93864 ай бұрын
MURYA DAYA
@umarminuwaofficial05544 ай бұрын
masha allah
@abdazizazo4 ай бұрын
😂😂😂❤❤
@AdamGold-tz7pt4 ай бұрын
Yes I ❤❤😂🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@Umualeeyu4 ай бұрын
😢❤
@user-fy4lc2wg1v4 ай бұрын
😭😭😭😭🤲🤲🤲
@aminubalazaki7194 ай бұрын
Qalubale ga reku mawaqa masu tallar wasu azzaluman 'yan siyasa
@mandegandi30684 ай бұрын
Wane ne ya zo bayan Jita kafin Asnanic?
@SalisouSalisou-t7w4 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢😢❤
@WakatiPogola-y5w4 ай бұрын
Laurent msongole
@kmmdtib35354 ай бұрын
😢😢😢😢😢😢❤❤
@YusufAdam-fk4ou4 ай бұрын
Jita meyasa Babu mura m inuwa???
@hayyaHaussa4 ай бұрын
😢😢
@Amirah2724 ай бұрын
😢😢😢😢
@Umar_malo4 ай бұрын
Duk wanda nazifi asnanic yakawoshi yamin like 😢
@barimaumar7744 ай бұрын
🙆🙆🙏😭😭😭🤲🤲
@norzeboy17474 ай бұрын
😭😭😭😭😭😭😭
@Rukky_alim4 ай бұрын
The last time I checked I saw Jita with deputy senate president Barau jibril but why the against APC?
@sakinaisah86064 ай бұрын
So he can’t speak d true because he is wit APC or wat?
@abbashehulawal1022Ай бұрын
He can be with anybody as far as he's a Nigerian, they might have so many things to discuss about so even if you saw them together that shouldn't stop him from telling them when they go astray