24:13 Karya ka ke Mallam. Kana da alaqa da Pantami. Kuma kullum yabon Pantami ka ke ai ko Gaskiya ya yi ko karya ya fada.
@IssiakouAhmadou9 күн бұрын
Dan uwa ay ko da chi fantami ne ya fadi gaskiya a yaw ay che mu che ya fadi gaskiya.wanan chi ne adaltchi.yanzu abin da malam ya fada a nasiya ina layfi ? Soyayan prof ko kiyayan chi ko wa na dora chi ne Bisa fahimta. Allah ya chirye mu baki daya
@FatimaImam-e3f9 күн бұрын
Kai dai jakine Maiya hada fantami da wanan maganar wallahi yawancinku sai wuta taci Naman jikinku saboda kazafi Mai fantami yayi kawai don yarike mukamin minister shikenan abin da fantami yayi kafdanginku har atashi duniya bazasuyi abinda fantami yayiba
@Speedyvampir29 күн бұрын
@ ai sabi da ba ka bin shi ne. Da Za ka san kullum maganan shi a kan Pantami ya raba musu shinkafa, ya raba musu computer. Kuma yanzu zai mana karya wai ba shi da alaqa da yan siyasa. Karya ya ke yi. Idan kuma ba ki gane ba Toh ke ce asalin jakar yar jaka.