Allah ya bani 'ya irin Murja:G fresh/Murja mutuniyar kirki ce :Malam Ali A yayin da akai mata caa

  Рет қаралды 23,994

Tsakar Gida

Tsakar Gida

29 күн бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 85
@rjmagama
@rjmagama 19 күн бұрын
Gaskiyane Masha Allah.dama murja kunya kowa yasani cewa mutum niyar kirkice ni nasan irin Wannan mata
@KhadijaHamza-cm1kh
@KhadijaHamza-cm1kh 27 күн бұрын
Masha Allah malam Ali Allah yasataji Masha Allah da nasiha mai ratsa zuciya
@user-mn6in3yk8w
@user-mn6in3yk8w 26 күн бұрын
😢😢😢😢
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 27 күн бұрын
G fresh sakarai ne. Babu abin da ya iya sai yiwa kansa baki. Ya ce bai cika son mace mai tarbiyya ba, sai Allah ya ba shi ƴar maɗigo kuma kwartuwa. Yanzu kuma ya ce ya na so Allah ya bashi ƴa magajiya kamar murja.
@rabiatou1643
@rabiatou1643 26 күн бұрын
Ai bashida hankali😂😂😂😂
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 26 күн бұрын
@@rabiatou1643 akwai alamar hakan
@nafisathamisu7650
@nafisathamisu7650 26 күн бұрын
Ba hankali kam ko kadan
@sumayyaabba4839
@sumayyaabba4839 2 күн бұрын
Af toh damaan gfresh ai 2sim ne Allah shi kauta
@Awaif-pp4cr
@Awaif-pp4cr 7 күн бұрын
Allah ya shirya ta da duk sauran musulmai baki daya
@ousmanenataalah9350
@ousmanenataalah9350 27 күн бұрын
Allah yachirya Yan ouwa kutaimakamin da adu à zanyi exam dan alfarmar Annabi Muhammad
@user-qp3tw4xg7k
@user-qp3tw4xg7k 27 күн бұрын
Allah ya bada sa,a ,ameen ya rabbi
@Maryam_654
@Maryam_654 26 күн бұрын
Allah ya bada sa'a don soyayyar da Allah yakewa annabinsa ❤😊
@yaron_sunnah9519
@yaron_sunnah9519 24 күн бұрын
Allah ya baka sa’a kayi nasara
@SaniTina-gw8xs
@SaniTina-gw8xs 18 күн бұрын
ALLAH yashiryata ameen
@DdDd-hj6be
@DdDd-hj6be 27 күн бұрын
Ameen gfresh ameen ya rabbil alameen Allah ya baka waddama ta fita Komai Allah ya baka wadda zatai ajalinka
@mohamedwanteguirachida1916
@mohamedwanteguirachida1916 13 күн бұрын
😂😂😂
@user-gb5pc5fp6y
@user-gb5pc5fp6y 27 күн бұрын
الله يهديها يارب العالمين
@Khadijal2006
@Khadijal2006 27 күн бұрын
اللهم امين يارب العالمين
@zinariyawaziri3689
@zinariyawaziri3689 27 күн бұрын
Ai G fresh ka auri murja kawai,sai ku haifo mirjejiya. Allah ya kyauta.
@zaharaabdallah3147
@zaharaabdallah3147 25 күн бұрын
😂😂😂
@ibrahimsani8608
@ibrahimsani8608 27 күн бұрын
Mlm Ali idan aka bi ta maganarka za'a kiran Fir'auna Mutumin kirki knan, tunda ya zauna da Mahaifiyarsa lfy... Tarihi ya shaida mana cewa sbd Addu'ahr da Mahaifiyar Fir'auna take masa yasa Allah Ta'alah ya jinkirta karbar Addu'ahr Annabi Musa AS har sai bayan Rasuwarta..!
@ummiahmad4909
@ummiahmad4909 27 күн бұрын
Jahilin banza
@KabirAbdulkader-ct2hi
@KabirAbdulkader-ct2hi 27 күн бұрын
Allah yashiryeki
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy 27 күн бұрын
Ammeen Allah ya ba ku irin ta
@hafsatumar1285
@hafsatumar1285 24 күн бұрын
Allah yasa maka Ali da alkairi shine abun da ya kamata..murja ki gyara sai don anason ki aki gayamiki gaskiya bakida masoyya Wanda suka kamata daki sai wadanan...
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 27 күн бұрын
To dama ai kalan zaren kalan yadin dama miye g fresh miye murja ai Dan juma ne da dan jummai Allah ya sawaqe
@mommynyasmeen6892
@mommynyasmeen6892 27 күн бұрын
Hmmmm Allah ya kyauta Allah yashirya mana zukatanmu
@abooraihaan1049
@abooraihaan1049 25 күн бұрын
Kai Ali wallahi kabani mamaki! Kanacewa murja mutuniyan kirkirce dommi tana zaune da iyayenta lafiya!!! Kai bakasan cewa soyeyyan Allah SWA da Manzonsa de biyeyya agaresu suna saman kowaba!!!
@FatimaShuibu-ir3fn
@FatimaShuibu-ir3fn 27 күн бұрын
Da G fresh da murja duk basuda hankali ay ku kuke damuwa dasu
@ameenahaliyu5848
@ameenahaliyu5848 27 күн бұрын
Ameen yah hayyu yah qayyum yah zuljalali wal ikram
@meerahs_glam2
@meerahs_glam2 27 күн бұрын
Allah yasa mudace
@aishafaruq5124
@aishafaruq5124 27 күн бұрын
Allah ya kyauta ya shirya❤❤❤❤
@dddd2524
@dddd2524 27 күн бұрын
M Sha Allah Allah yakara basira 😢
@LabidaMansur
@LabidaMansur 25 күн бұрын
Ubangiji Allah Ka shirya murja Allah yasa duk abunda kk ya xama tarihi muna Miki kyekyn xato in sha Allahu wanna rayuwa Allah y canza Miki ita yasa ki dawo hanya dauwa mamma Amn
@HdhHdhy-nl1sr
@HdhHdhy-nl1sr 27 күн бұрын
Ameen ya Allah Yaya umar
@zalikagarkidaura2101
@zalikagarkidaura2101 27 күн бұрын
Ameen ya Allah
@aishaabdullahi6665
@aishaabdullahi6665 27 күн бұрын
Kai Ya Allah 😢😢
@Maryam_654
@Maryam_654 26 күн бұрын
Wlh da haihuwar irinsu murja gwara mutum ya mutu bai haihu ba,,,kodayake uwar ta tafito tace ita diyarta barkwanci takeyi,,tun tana karama,,😢😢😢😢 Allah yasa mudace
@iiii8286
@iiii8286 27 күн бұрын
Ameen ya rabbi
@hamisubreakernewsong2023
@hamisubreakernewsong2023 27 күн бұрын
Hmmm malam Ali mai shirme
@auwaluibrahimhusaini2796
@auwaluibrahimhusaini2796 27 күн бұрын
Dakeu gifiresh Allah yabawa saiyyada Muji nagari Dan Kon gaskiyya dagaske gifiresh mahaukacine be dace da ittahba wallah shi kan jarrabawane ga saiyyada sadiyya haruna Allah ya qara nisantata da wannan raqumin
@MustaphanasiruIssa-dx8xn
@MustaphanasiruIssa-dx8xn 27 күн бұрын
Wai shi gfresh kamar wani namijin kirki,kuma Allah ya'iya da Kai,da wasu maganganun banzakka
@maryamabdusule6101
@maryamabdusule6101 25 күн бұрын
Kai Malam Ali anyi asara... Se kace dan maula
@BouraimaFati-dq2wx
@BouraimaFati-dq2wx 26 күн бұрын
Walahi ku rika fadan alhkairi saboda tamu zuria kuje a hankali kar allah ya jarabeku da yaya irin murja
@rukayyaabubakar6097
@rukayyaabubakar6097 27 күн бұрын
Wanna gaskiya kafaha mlm umar ameeen
@usmannasiru3794
@usmannasiru3794 26 күн бұрын
Yaya kamar beraye shashasha ubanka ku nawa ya haifa
@user-lr7jv5rz2z
@user-lr7jv5rz2z 25 күн бұрын
Allahumma Amin
@AmaduLawali-zw8we
@AmaduLawali-zw8we 27 күн бұрын
Murja Dan allah kiji tsoron allah
@user-zj6my6vw8r
@user-zj6my6vw8r 24 күн бұрын
❤❤🤔🤔
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 27 күн бұрын
Ko kunki ko kunso gidan yarin da aka kaita ya kara babban gudun mawa wajen kara tinzura ta dan Allah ku daina tsine mata duk ciki mai haihuwa baya cewa dan wani Allah ya tsine masa insha'Allah kafin Allah ya karbi rayuwar ta ta tuba insha'Allah mu a burin mu duk musulmi karya shiga wuta
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 26 күн бұрын
Aa badai gidan yari ba ita kadai aka taba kaiwa gidan yari sadiya haruna tafita dadewa a gidan yari amma kinga tazo tana wann abubuwan duk da itama duk kusan layin su daya amma dai bata wann hau din allah dai ya shirya kawai
@khadijaidrisabubakar5983
@khadijaidrisabubakar5983 25 күн бұрын
Allah ya shirye ta yasa mufi karfin zuciyar mu
@rabiatou1643
@rabiatou1643 26 күн бұрын
Wayaga maciyaciyar yarinya😂😂😂😂
@user-dw9zh9qk9v
@user-dw9zh9qk9v 25 күн бұрын
Suwaye suka fahimci mgnr da mlm ali yayi kyau tabbas yayi mgn ta fahimta km irinsu bada masifa ake shiryar dasuba da zansu ajiki da lallabawz akeyi kowa ne dan Adam da yanda Allah ya yisa misali makaranta wani sai anta nanata masa karagtu yake ganiwa wNikm da anyi kawai yagani wani sai anhada da duka wani km sai da lallashi sannan yake ganewa wnn duk wani malamin yasanda hk Allah ya shirya zuriar mu baki daya
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 27 күн бұрын
Ton dama wai what do you expect from G fresh idan bai ce yana son ƴa irin Murja ba ai ko baya so sai ya so.. shi ɗin meye marabar shi da Murjan walaa yaliduu illa fajiran kaffara
@ummiahmad4909
@ummiahmad4909 27 күн бұрын
Hmmmm...kawai
@user-ht4br9uf2j
@user-ht4br9uf2j 25 күн бұрын
اتقوا الله فيها... ادعوا لها بالهداية.. الله يهديها
@zainabmuhammed9513
@zainabmuhammed9513 27 күн бұрын
Wannan G fresh din mungun jakine ai bame kiran murja mutuniyar kirki wlh sai fasiki dan uwanta
@AbdulsamadAbdulsalam-xp4hu
@AbdulsamadAbdulsalam-xp4hu 26 күн бұрын
Abban sojoji novel
@trtrtr4667
@trtrtr4667 27 күн бұрын
😢
@user-bo6js5ov6l
@user-bo6js5ov6l 25 күн бұрын
Bakaci ta bi Allah ba iyayi sunfi Allah ne🤔
@aishaabdullahi6665
@aishaabdullahi6665 27 күн бұрын
😢😢😢
@mikaeelnataala494
@mikaeelnataala494 26 күн бұрын
Kada mumanta dayiwa annabi salati
@user-ti3ik4ts4j
@user-ti3ik4ts4j 27 күн бұрын
Gaskiya tsinanniyace dakuma sauran tsinannun tiktuk irinsu sadiya haruna da g fresh musu bata tarbiyyar mutane sai koma akace abata tarbiyyar mutane
@nafisathamisu7650
@nafisathamisu7650 26 күн бұрын
G fresh r u ok? Shiyasa allah ya jarabceka da auren matar daka aura ai
@mamanhallonsaudiaarabia9599
@mamanhallonsaudiaarabia9599 26 күн бұрын
Hhh sayyada kamila murja ba
@user-hn5uq6nt9e
@user-hn5uq6nt9e 27 күн бұрын
😢😢😢😢😢
@user-of1it5bo2d
@user-of1it5bo2d 25 күн бұрын
Ku daina damaun kanku akan murja, wllh akwai ranar da kodon dole zata nutsu, lokacinda moriyarta zata qare, koba komai wata rana duniya zata daina yi da ita walau tsufa ko mutuwa dole zasu risketa, ku shareta lokaci na zuwa, wawuyar yarinya kawai wasu na zugata tana qara fandarewa😏
@ashantymuhamd1266
@ashantymuhamd1266 27 күн бұрын
Ainima da Naga video nata. Nace dadi. Na. Da daunaya akwai. Mutuea
@AbdulsamadAbdulsalam-xp4hu
@AbdulsamadAbdulsalam-xp4hu 26 күн бұрын
Abban sojoji
@aliyuyakubu1309
@aliyuyakubu1309 27 күн бұрын
Ai dan banza sai yar banza
@aishahassan3568
@aishahassan3568 27 күн бұрын
Yanxu kai duk abunda murja take dai dai ne kena?
@teemahabdulssalam6020
@teemahabdulssalam6020 27 күн бұрын
Lallema sai yanzu nagane Gfrsh bashida hankali sannan ai mala Ali shidama in yanayin nasiha wayo yakemasu saiyazolesu ai mala Ali duniane😂😂😂
@mdabdullah-qx6wf
@mdabdullah-qx6wf 27 күн бұрын
Kaine tsinanne jaki
@AowashaAli
@AowashaAli 27 күн бұрын
😂😂
@user-bp7oe6jd2b
@user-bp7oe6jd2b 27 күн бұрын
Mude bazamuyi mata fatan cigaba da lalacewa sede muyi mata fatan shiriya ɗan da na kowa ne
@nanarukayyaadam837
@nanarukayyaadam837 27 күн бұрын
Indai tamutu awannan halin komu sai mun LA anceta
@hamisubreakernewsong2023
@hamisubreakernewsong2023 27 күн бұрын
da halal take shiyar dasu ko da haram inda tana bin iyayenta da tuni tayi aure ko kuma tabar tiktok
@ashayarima541
@ashayarima541 24 күн бұрын
The insult is too much haba mana
@yaron_sunnah9519
@yaron_sunnah9519 24 күн бұрын
The insult on who?
@raheemabdu1601
@raheemabdu1601 27 күн бұрын
Ina mamakin Hausawa don mutum ya kasance yana aikata abu marasa kyau sai kaji Hausawa suna tsinewa mutum suna aibata shi kuma sun dauki hakan a matsayin adini kuma babu a inda Allah ya bawa wani ikon yiwa wani alkalanci ko hukunci ko tsinewa mutum don yana aikin sabo kai /ke/ku wa ya baku Garantie cewa xaku shiga aljanah? Wuta da aljanah dai na Allah ne don haka in baxaku iyayiwa mutum fatan alkhairi ba toh kuyi shiru ku kyale bawa da Allah shi bahaushe kullum gani yake shi dan aljanah ne wanda kuma bashi ba yan wutane ama kowa xai gane ranar tashin kiyama Allah yasa kar muyi ganewar da bata da amfani 😢
@souhounounousidi8455
@souhounounousidi8455 27 күн бұрын
G fresh sakarai ne. Babu abin da ya iya sai yiwa kansa baki. Ya ce bai cika son mace mai tarbiyya ba, sai ya ba shi ƴar maɗigo kuma kwartuwa. Yanzu kuma ya ce ya na so Allah ya bashi ƴa magajiya kamar murja.
Мы никогда не были так напуганы!
00:15
Аришнев
Рет қаралды 3,3 МЛН
Пробую самое сладкое вещество во Вселенной
00:41
Wait for the last one! 👀
00:28
Josh Horton
Рет қаралды 110 МЛН
LABARINA SEASON 9 EPISODE 9
1:15:36
Saira Movies
Рет қаралды 330 М.
Gaskiya ne 💪
5:02
sani jume
Рет қаралды 2 М.
Hanyoyin da mace zata gane 'yarta zatayi son maza ko ba zatayiba.
10:06
THEY WANTED TO TAKE ALL HIS GOODIES 🍫🥤🍟😂
0:17
OKUNJATA
Рет қаралды 4,4 МЛН
Типичная МАМАША (смешное видео, приколы, юмор, поржать)
0:59
Натурал Альбертович
Рет қаралды 4,9 МЛН
проводница забрала пиво
0:59
RusRoflTime
Рет қаралды 1,8 МЛН
Қосағыңмен қоса ағар | Алдараспан 2024 | Жаңа бағдарлама | 🔥🔥🔥
27:07
Алдараспан театры-Нуржан Толендиев
Рет қаралды 212 М.