Yan media sun ɓuge da murna bayan da Yan Bundiga suka sace Uwar Rarara

  Рет қаралды 34,146

Tsakar Gida

Tsakar Gida

Күн бұрын

Umar mai sanyi is a musician/producer in the kannywood film industry, here you can get my audio, music videos, films, kannywood news, gist and a lot more. thanks for subscribing my channel
Umar mai sanyi mawakine, kuma producer ne a masana'antar kannywood, a nan zaku iya samun wakokina na kallo da na saurare, fina-finai na, labaran kannywood , tsegumi da sauran shirye sirye masu kayatarwa. na gode da subscribing dina da kukayi.
--
#UmarMaiSanyi #kannywood #Kano #Kaduna #Hausa #Arewa #TsakarGida

Пікірлер: 133
@ZeinabouYahaya-dr5us
@ZeinabouYahaya-dr5us 7 ай бұрын
Allah ya baiyanata dan Alfarmar Shugaban Halita (S.A.W)😢
@mohammedabu9563
@mohammedabu9563 7 ай бұрын
Amine
@رحمةإبراهيم
@رحمةإبراهيم 7 ай бұрын
اللهم امين
@JmelaAhmad
@JmelaAhmad 7 ай бұрын
Ameeen
@saniali7317
@saniali7317 7 ай бұрын
Wayyo Allah😢😢😢 Allah ya bayanata da alheri, amine, uwa uwa tchè
@JafarMuhammad-p1z
@JafarMuhammad-p1z 7 ай бұрын
Allah sabo da isar annabi muhammadu kakubutar mahaifiyar rara dakuma daukakin musulmai dasuke hannun wa iyannan mutane.
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 7 ай бұрын
To saura uwar tinibu da shatima Allah ya bayyanata amma fani banji komai ba ashe yan ta addan nan sunan abinda sukeyi
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 7 ай бұрын
Wai sun San abinda sukeyi 😂😂😂
@fatimamuhammad8577
@fatimamuhammad8577 7 ай бұрын
@@khadijaabdullahiharuna9525 wlh dama abinda yaka mata sudinga yi kenan shine zamu san da gaske kudi suke nema amma kullum se talaka masu kudin ai zasufi samu ko
@BadiyaMusa-x9b
@BadiyaMusa-x9b 7 ай бұрын
Allah ya kubutota ɗan itadin uwace ba za a biyema kalaman ɗan taba Allah ya fito da ita cikin koshin lfy
@nasiryusuf2192
@nasiryusuf2192 7 ай бұрын
Wllh nasan dashi aka kama damasu masa fatan alhairi kadanne allah yafitarda mama
@aminaabdou3232
@aminaabdou3232 7 ай бұрын
Amma masu sata basu da hankali wallahi ni zasuyi da baiwar Allah nan
@HauwauJamilu-py7ht
@HauwauJamilu-py7ht 7 ай бұрын
Abu da zasuyi da saura iyayen mana
@hafsatbarma1219
@hafsatbarma1219 7 ай бұрын
Ya Allah ya bayanata uwa uwa ce kuda ta karace wada yasan darajar iyaye baya furta abin banza saboda rara yayi wata waka bai kamata afurta abin banza akan mahaifiyarsa, bawai ina goyan rara bane kawai ina fadin abida yadace. Ina rukon Allah ya bayanata cikin aminci. Bawai wani ya zageniba ni ba yer Nigeria bace kwai na fadi abinda yake rainane
@HauwauJamilu-py7ht
@HauwauJamilu-py7ht 7 ай бұрын
Abeg iyayen mu dayawa an sace su an sace kanni mu an sace yayyyi mu alot alot more
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 7 ай бұрын
Dan Nigeria sai allah,,, allah Sarki baiwar allah batayi komai ba dan kuka me jawa uwar shi jifa allah ya sa tana cikin koshin lfy ai ita uwa ce 😢
@aishainusa5415
@aishainusa5415 7 ай бұрын
Ya Allahu y rahamanu Dan arxikin manxon tsira Allahumma ka bayyanata cikin aminci d lafiya.Allahumma ameen
@fatimaabdullahi3937
@fatimaabdullahi3937 7 ай бұрын
Allah ya bayyanata. Amma Allah yasa hakan ya zama izini agareki
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 7 ай бұрын
Ameen ya Allah 🤲🤲🤲😊
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 7 ай бұрын
Ni wallahi naji tausayi kuma nayi dariya ina tausayawa tsohuwar kuma ina farinciki sabida yanzu dauda zai san abinda akeji wallahi kullum a cikin kuka muke kuma kullum kara waka yake Allah ya kubuto da ita da kuma sauran musulmai baki daya
@ZulaihatFaisal-ge2zp
@ZulaihatFaisal-ge2zp 7 ай бұрын
Muna jajen baiwar Allah dabataji ba bata gani ba Muna kuma murna da abun yazo kan me cewa arewa na godiya
@suleimanmusaalelu4051
@suleimanmusaalelu4051 7 ай бұрын
Allah ya bayyanata. Amman ka iya magana nan gaba.
@rahamayusuf382
@rahamayusuf382 7 ай бұрын
Arewa nagodiya ni dake bamai jin wakar nanaye bace basan mai ajeyi ba yazu muma muna godiya wllhi duna uwa ce ma badadi dama shine
@HajiyaMaryam-qe4rm
@HajiyaMaryam-qe4rm 7 ай бұрын
Gaskiya wallahi uwa uwa ce Allah ubangiji ya bayyanata cikin aminci
@hauwaisahsalihu4587
@hauwaisahsalihu4587 7 ай бұрын
Kuma Allah yasa karsu sako ta da wuri sudan wajiga shi sabida yaji abinda muke ji Allah ya tsare gaba
@HauwauJamilu-py7ht
@HauwauJamilu-py7ht 7 ай бұрын
Ameen namesake
@ibrahimfatima961
@ibrahimfatima961 7 ай бұрын
Kai dan adam abin tsoro ne wlh jiba wasu murna suke😭kai mutum abin tsoro ne wlh
@SumaiyyaMuhammad-n5l
@SumaiyyaMuhammad-n5l 7 ай бұрын
Allah ya kubutar da ita ya bashi Daman gyarawa sbd uwa uwa ce
@zaratalba1162
@zaratalba1162 7 ай бұрын
To me na haka Kai kasannan wannan Kaka me tasani duk wanda yataba wannan sohuwar ai yataba allah allah sarki allah tabaiyanata kaima kadaukota kadawoda ita a inda kake zaume shawara nabaka karkakara nisada mahaifiyarka nanga
@HauwauJamilu-py7ht
@HauwauJamilu-py7ht 7 ай бұрын
Ameen namesake
@SulaimanDauda-nz7mo
@SulaimanDauda-nz7mo 7 ай бұрын
Rara arewa na godiya Allah sarki baiwar Allah ya kubutar da ita
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 7 ай бұрын
Ameen ya Allah 🤲🤲🤲🤲
@iiii8286
@iiii8286 7 ай бұрын
Allah ya kubutar da ita
@AhmadouOuhou
@AhmadouOuhou 7 ай бұрын
Ikon allah uwarakace watarana ba bayan ta rara inchallah
@ibrahimfatima961
@ibrahimfatima961 7 ай бұрын
Allahu Akbar, Allah sarki Allah ya baiyanaki😢
@العالمالموازي-ث8ش
@العالمالموازي-ث8ش 7 ай бұрын
Allah ya bayyana nata
@MaryamWw-w9y
@MaryamWw-w9y 7 ай бұрын
Allah ubangiji ya bayanata cikin aminci ko bbu koma ita uwace
@zainababubakar9030
@zainababubakar9030 7 ай бұрын
Wayyo Allah, Allah ya kubutar da ita
@aishaMusa-j8i
@aishaMusa-j8i 7 ай бұрын
Allah ya fito da ita ciki amice allah
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 7 ай бұрын
Matsalar rashin kishin kasa kenn domin inkai ka tsira wani naka be tsira ba yakamata rara ka koma siyasar kishin kasa bata son rai ba,, abu salma good talk✔️
@ArmiAtto-hf1ho
@ArmiAtto-hf1ho 7 ай бұрын
Garka manta da uwa ce fa l'allé wasu jimu'a basuda Imani
@7464mamanfatima
@7464mamanfatima 7 ай бұрын
Nifa abin yayimin dadi💃🤪 alhamdullah alhamdullah Allah ngd maka 🙏🙏💖💖
@KhaliphaAbubakar-mj3qz
@KhaliphaAbubakar-mj3qz 7 ай бұрын
Arewa na godiya
@nusaibaabdulhadialiyu9660
@nusaibaabdulhadialiyu9660 7 ай бұрын
Innalillahi wa inna illai urraji’un.. Allah ya bayyanata ya rabbi cikin Aminci
@shatouhblog3186
@shatouhblog3186 7 ай бұрын
Finally yaya Umar ya tuna da mu.Allah ya bayyanata
@AbubakarIdris-c3i
@AbubakarIdris-c3i 7 ай бұрын
Kaima da kake murna Allah yasa hakan ya faru da kai
@SaudiSaudi-vr6ii
@SaudiSaudi-vr6ii 7 ай бұрын
Ni wllhi shinaso adauka wllhi,Allah ubangiji ya futo da ita lfy
@ummuabdullaah7823
@ummuabdullaah7823 7 ай бұрын
Allah alfarmar Annabi sallallahu alaihi wasallam ka bamu zuria dayyiba wanda zasu ja mana alkhairi duniya da lahira Allah ka tseratar da Al'ummar musulmi baki daya daga miyagun Yan ta'adda na duniya baki daya Ameen Ameen Yaa Rabb
@babangidamusa8464
@babangidamusa8464 7 ай бұрын
Ni bana murna bana bakin ciki Amma na tausayama mahaifiyarsa gaskiya wlh Amma naso ace shi aka kama ba itaba
@aminaabdou3232
@aminaabdou3232 7 ай бұрын
Huum
@AishaNafiumohammed
@AishaNafiumohammed 7 ай бұрын
Allah shikyauta
@zulaihatallahyamatarahmaib2049
@zulaihatallahyamatarahmaib2049 7 ай бұрын
Allah yakubutar da ita yakareta cikin kariyarshi Allah ya duba aiyukansu kyawawa ya kubutarda ita🤲
@munauwaraibrahim4264
@munauwaraibrahim4264 7 ай бұрын
Allah ya bayyanar daita cikin koshin lafiya. Laifin bai kamata ace yana shafar wani ba.
@Kannywood_latest_update
@Kannywood_latest_update 7 ай бұрын
Arewa na godiya 🎉❤ Dama shi aka kama shege matsiyaci
@USMAN..DONO-t1h
@USMAN..DONO-t1h 7 ай бұрын
Arewa na godiya baba tuninbo muna godiya
@Phateemartothman
@Phateemartothman 7 ай бұрын
Allah y kyauta
@Husnah-qk9vr
@Husnah-qk9vr 7 ай бұрын
Dan Allah yaya umar munatq jiran abban sojoji jiya ba,a doraba ataimaka a samana yau muna jira
@mahamanechawayenafissa
@mahamanechawayenafissa 7 ай бұрын
Macha allah yaga tsaro
@saadatuibrahim8468
@saadatuibrahim8468 7 ай бұрын
Allah ya bayyanata wlh ba ji dadiba banayi siyasa amma Amma Abu inyasami musulmi Muta ya yan uwanmu jaje haka badadi mu musilmine
@laoureassan-up9wi
@laoureassan-up9wi 7 ай бұрын
Wlh hakane yar uwata Allah sa mudace
@laoureassan-up9wi
@laoureassan-up9wi 7 ай бұрын
Allah sarki rayuwa baki dai yafadi alheri ko yayi churu to Allah dai yasa mudace
@JoshuaOlaleye-v3f
@JoshuaOlaleye-v3f 7 ай бұрын
Sosei amn
@kassimbilal7135
@kassimbilal7135 7 ай бұрын
Ni wallahi na tausayawa
@fatimaabdullahi4782
@fatimaabdullahi4782 7 ай бұрын
Allah ya baiyanata tare da yan uwa musulmai baki daya ya karemu
@zuwairahabubakar1336
@zuwairahabubakar1336 7 ай бұрын
Allah yadawo da ita lafiya babu wanda zaiso awulakanta mahaifiyarsa😢
@surayyasanisaeedsurayyasan2825
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 7 ай бұрын
Allah baiyanasu
@firdausjafar5257
@firdausjafar5257 7 ай бұрын
Innalillahi wa inna illahi rajun uwa uwa ce
@nanarukayyaadam837
@nanarukayyaadam837 7 ай бұрын
Allah ya bayyana ta
@omaryons1959
@omaryons1959 7 ай бұрын
Saura shi insha Allah dauda karshinka ynz
@kabirsani2698
@kabirsani2698 7 ай бұрын
Innalillahi Wa Inna Ilaihirrajiun, Allah bayyanata ya bata kariya. A wajen mutanen Katsina irina da zamfara da sauran mutanen da ke cikin mawuyacin hali sanadiyyar wannan bala'i da ya ke faruwa, ko makiyinka ba zaka yi fatan ya fada cikin irin wannan hali da mahaifiyar Rarara ta shiga ciki ba. In addition, ya kamata wannan ya zame ma Rarara izina da sauran masu kambama Yan siyasa bisa San rai domin rashin kishin kasa da kuma rashin tausayin alumma. Ya kamata su sani cewa mutane na cikin bala'i na rashin tsaro Kuma ba gaskia bane a rika fada ma wani me mulki cewa wai an samu sauki ko kuma ana samun sauki, kullum abun karuwa yake yi wallahi. Saboda idan da a watannin baya ne ai yan bindiga basu iya kaiwa yankinsu Danja, amma yanzu saboda abun ya zama wutar daji ya mamaye ko ina, babu inda yan bindigarnan basu iya zuwa sai dai idan basu yi niyya ba. Suna da yawa da karfin makaman da zasu iya zuwa cikin capital city talk less of Wani kauye ko local government. Allah ya kyauta gaba ya Kara tsaremu kuma ita ya kareta daga dukkan wani yanayi mara dadi ya Kuma bayyanata cikin aminci.
@ibrahimfatima961
@ibrahimfatima961 7 ай бұрын
Mutum abin tsoro ne wlh ina ruwanta da laifin danta na tabbata bazata soba yarinka abinda bai daceba amatsayinta na mahaifiya😢 Allah ya fidda ita lfy
@MohamedMohamed-my9yv
@MohamedMohamed-my9yv 7 ай бұрын
Allahou Akbar 😭😭😭
@muhammedbappa7560
@muhammedbappa7560 7 ай бұрын
Yanzu ba duk laifin buhari ne ko
@officialabz5397
@officialabz5397 7 ай бұрын
Ita dattijuwar muna tausaya mata tare da yi mata fatan kubuta Daga bangare daya kuma akwai sauran iyaye dake Katsina Zamfara sokoto har fyade an musu kuma ya yan su najin irin wakokin da kake
@zainababubakar5642
@zainababubakar5642 7 ай бұрын
Dan kuka mai ja wa uwar sa jifa😂
@nuraaminu2331
@nuraaminu2331 7 ай бұрын
Ba na tare da ku, tunda kano ta shiga matsalar ruwa Abubsalma ka fitonka caccakinAbba da kwankwasiyya ba ka Yi ba don haka kaima son kai ka yi
@teemaaliyu2894
@teemaaliyu2894 7 ай бұрын
Hmm nan take an kama mutun biyu,amma sauran mutune da ake sacewa shiru kake ji, Nigeria kenan in kanada kumbar susa ka huta
@gavva_jnr
@gavva_jnr 7 ай бұрын
Kadan bazan ya gani😅
@Asee_123
@Asee_123 7 ай бұрын
Abu salman 👏👏
@DawoodMovies-q8q
@DawoodMovies-q8q 7 ай бұрын
Dayake uwar masu kwambar susace aka sace gashi kowa sai magana yake amma iyayenmu da yayyunmu da matanmu da iyalinmu angaji da kashesu ba wanda yafito yayi magana sai yanzu da akasace uwar rarara🤔🤔🤔
@MmeadanonAminamarou
@MmeadanonAminamarou 7 ай бұрын
Innalillahi wa inna illahi rajun 😞😞😞😞 uwa uwa uwa ce
@Mahafuza-l2y
@Mahafuza-l2y 6 ай бұрын
aIhamdullah
@ibrahimsaleh6255
@ibrahimsaleh6255 7 ай бұрын
Ayya Allah Ya Baiyanata Aminn
@ramatuauwalmuhammad7437
@ramatuauwalmuhammad7437 7 ай бұрын
Mutani nawane aka sache iyayensu amma ko ajikin shi rarara? Allah yafitar daita
@yusufnasir5112
@yusufnasir5112 7 ай бұрын
Duk ɗan arewar da ya ce ba'a samu tsaro ba s wannan lokacin na Tinubu to karya yake in aka kwatanta da jagwalgwalon da Buhari yayi. inji Rarara
@nassirounass607
@nassirounass607 7 ай бұрын
Ba waka yakeba yana cewa arewa na godiyayanzo seya sake rera wata wakar
@muhammedbappa7560
@muhammedbappa7560 7 ай бұрын
Allah sarki baba buhari
@khadijajibril2516
@khadijajibril2516 7 ай бұрын
Gaskiya duk da haka dai Allah yasa aganta
@ليثوسام-غ1ك
@ليثوسام-غ1ك 7 ай бұрын
Allah yafitar daita amma mutane jahilaine
@MrsamamaJariri-js5vq
@MrsamamaJariri-js5vq 7 ай бұрын
Arewa muna godiya 👏
@AnifaMutakilu
@AnifaMutakilu 7 ай бұрын
😭
@Yarghanahausatv
@Yarghanahausatv 7 ай бұрын
Subhanallahi😭😭😭😭
@am-yk2eg
@am-yk2eg 7 ай бұрын
👍🏻👏🏻👏🏻👏🏻
@Ashura-xs3bb
@Ashura-xs3bb 7 ай бұрын
Subahnlilah alilayawqtamunajaje
@fatima.ibarahinfatimaibarahima
@fatima.ibarahinfatimaibarahima 7 ай бұрын
Ameen ya Allah
@SaudatuUsman-u7o
@SaudatuUsman-u7o 7 ай бұрын
😢😢😢
@laifihanjine1428
@laifihanjine1428 7 ай бұрын
nifa ina zargin da hadin bakin Rarara sbd ya samu kudi da gwamnati
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 7 ай бұрын
🙄🤔🤐😲😲Mu kyautata zato, akan kudi sai yasa a kama uwar shi?
@zuwairahabubakar1336
@zuwairahabubakar1336 7 ай бұрын
Kai ta nan kwakwalwar take aiki🥺
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 7 ай бұрын
@@zuwairahabubakar1336 pls ban fahimta me kke nufi ba😁
@rabs3349
@rabs3349 7 ай бұрын
Gaskiya malam Umar ba'ayi mana adalchi ba a taken wannan video naka, ta yaya za'ace wai ƴan media na murna, to ƴan comment laifin me sukayi maka da ba zaka ambace su ba? Gaskiya ya kamata a sa ƴan comment suma..!
@khadijaabdullahiharuna9525
@khadijaabdullahiharuna9525 7 ай бұрын
Ai in akace yan media an hade da yan comment basai an baban ce ba tunda sai kun dora mu zamuyi comment😂😂😂Kai gsky nayi missing tiktok 😂😂
@trtrtr4667
@trtrtr4667 7 ай бұрын
Hmmm allah allah yakyauta
@djamilasalifou1055
@djamilasalifou1055 7 ай бұрын
Ai kafin ma a kirashi a nemi kudin fansa yagama Shiga tashin hankali
@hassanahabubakar
@hassanahabubakar 7 ай бұрын
Arewa na gdy😂
@HamedaNeg
@HamedaNeg 7 ай бұрын
Wow masha Allah 😂😂😂
@kalthoomnigira7580
@kalthoomnigira7580 7 ай бұрын
😂😂😂😂😂😂😅😅😅😅
@سعديهعثمان
@سعديهعثمان 7 ай бұрын
الله مستعان
@KhaleesatKhaleesat
@KhaleesatKhaleesat 7 ай бұрын
😂😂😂😂
@younisissa3021
@younisissa3021 7 ай бұрын
🤲🤲🤲😭😭😭
@najaatubintsaad1246
@najaatubintsaad1246 7 ай бұрын
Duk Shiri ne fa
@soumanahamanihamidou7190
@soumanahamanihamidou7190 7 ай бұрын
😂🤣🤣👍👍
@AbdulMalikiMalikiAbdulMalikiMa
@AbdulMalikiMalikiAbdulMalikiMa 7 ай бұрын
😂😂😢
@Fauziyajafar
@Fauziyajafar 7 ай бұрын
Umar mtsewwww
@harounasouley6707
@harounasouley6707 7 ай бұрын
Shi almajiri jahili da shi suka sace
@FatiAhmed-yb5ci
@FatiAhmed-yb5ci 7 ай бұрын
😂😂
@LawalGambo
@LawalGambo 7 ай бұрын
Alasa sukasheta
@SamihArma-ug5gn
@SamihArma-ug5gn 7 ай бұрын
Subhanallah 😭😭
@aishaabdullahi6665
@aishaabdullahi6665 7 ай бұрын
😂😂😢😢
Ozoda - Alamlar (Official Video 2023)
6:22
Ozoda Official
Рет қаралды 10 МЛН
진짜✅ 아님 가짜❌???
0:21
승비니 Seungbini
Рет қаралды 10 МЛН
A Faɗa A Cika tare da Gwamnan jihar Zamfara, Dauda Lawal
55:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 145 М.
HADIZA GABON: Mai Sana'a ya fadi dalilan da ya sa ya fi son fitowa Tantiri
34:24
HADIZA GABON OFFICIAL
Рет қаралды 438 М.
Alhamdu Lillah, Ɓarayin da suka sace Uwar Rarara sun shiga hannu
8:32
Sabuwar Mujalla
Рет қаралды 234 М.
yanda akayi yan bindiga suka sakoni, mace me ciki ta bada labari.
25:21
GIDA DA WAJE 3&4 LETEST HAUSA FILM 2018NEW
45:36
MdEnt TV
Рет қаралды 620 М.
Ozoda - Alamlar (Official Video 2023)
6:22
Ozoda Official
Рет қаралды 10 МЛН