ALLAH ya kunyata YARAN IZALA a hanun Almajirin Sheik Shatima Almiskin.

  Рет қаралды 30,536

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Mu'assasatul Anwar Unity Initiative

Күн бұрын

Пікірлер: 71
@lawalibello1911
@lawalibello1911 3 жыл бұрын
Allah yakarama lafiya da nisankwana da kaifin basira da rayiwa mai albarka almajirin shek babanmu Allah yakara yarda agareshi
@AlhajiSaminuNigerMarahdi
@AlhajiSaminuNigerMarahdi 6 ай бұрын
Allahu Akubar Mashalla Gaskiyane Mallam 🤲☝️🥰
@modubaba427
@modubaba427 3 жыл бұрын
alkanawi.awallahi kafadi sin kananufi kenan baakafa hujja da maganganun sahabai sahabai kenan.subuhanalla. allah ya shireka
@matiismael5833
@matiismael5833 3 жыл бұрын
Masha Allah
@saadouabou2629
@saadouabou2629 3 жыл бұрын
Macha Allah
@fahatnasiru6210
@fahatnasiru6210 2 жыл бұрын
Allah yaqaralfiya
@saniyakubu9680
@saniyakubu9680 2 жыл бұрын
IZALA' IZALA' IZALA Allah ya giara
@kabiruibrahim5454
@kabiruibrahim5454 3 жыл бұрын
Alkanawi wallahi bakada tarbiya dan tasha
@badaruabdullahi5815
@badaruabdullahi5815 3 жыл бұрын
Alkanawi haniya shibadan Allah yakeyiba shidai burinsa yatursasa malami ya amince baida hujja shi shiyakeda hujja Dan Neman suna kawai
@matiismael5833
@matiismael5833 3 жыл бұрын
م شاءالله
@balamuhammadkabir1246
@balamuhammadkabir1246 3 жыл бұрын
Yaron Shetima dai ya sha kunya. Wlh sai da na kalli tattaunawan har karshe, babu alaman wannan yaron dalibin ilimi ne. Bata-lokaci ne sauraron wannan yaron
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927 3 жыл бұрын
Wallahi karyan banza kakeyi in kace yaronnan baida Illimi bakayi adalci ba
@abdnsr4007
@abdnsr4007 2 жыл бұрын
Amman kaidai baka tsoron ALLAH .
@adamusani684
@adamusani684 3 жыл бұрын
Masha allha yakara lafiya
@danlamiabubakar8338
@danlamiabubakar8338 3 жыл бұрын
Alkanawi kanaso kayi amfani da karfin harshen Hausa ba hujja ba kana nuna cewa fushin annabi zaisa yabar abu mara kyau
@muhammadgonia.2946
@muhammadgonia.2946 3 жыл бұрын
Jaki shine duk wanda yake da ilmi baya aiki da ilmin. Kamar jakine masu Karatu amma suna bin rai. Jaki shine wanda da dauki littattafai a kansa amma yayi hannun riga da aiki da ilmin da yake Cikin littafin. Jaki ne wanda ya gane Gaskiya sai ya kautar da kai yabi son Zuciyar sa. Jaki shine wanda baya daukar nasiha kamar yadda kuka zana foton. Allah yayi mana Arziki da Zuciyar karbar Gaskiya duk inda ta fito domin samun tsira a wajen Allah da duniya da lahira.
@souleymanesarki8241
@souleymanesarki8241 3 жыл бұрын
Dan Allah kajé ka nemi ilimi, Kuma ka sani duka mai hankali yassan bakada ilimi Kuma bakada hujja Say kameme
@zubairuumar3624
@zubairuumar3624 3 жыл бұрын
ALHAMDULILLAH ALLAH YA KARA KARFIN QUIWA YA YAWANTA IRINKU
@jafarouilla8429
@jafarouilla8429 3 жыл бұрын
Yayi
@usmangudukka9326
@usmangudukka9326 3 жыл бұрын
Wlh Malan Ahamad Wannan yaron Yana So ne Yayi Suna daku Amma bashida wata Kwakwar Hujja, Ku daina Wahalar da Kanku
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 3 жыл бұрын
Gaskiya! Ya wancin sufaye basu iya lafuza na da'awa ba, sai kame-kame¡!!!
@muhammadzubairukatsina49
@muhammadzubairukatsina49 3 жыл бұрын
Ku daina biyewa wannan gafalanlen, Annabi Sallal Lahu Alaihi wa Aalihi wa Sallam, ko yayi fushi bazai taba sauka daga matsayinSa na ManzonzonAllah Sallal Lahu Alaihi wa Aalihi wa Sallam ba
@mammangarka3010
@mammangarka3010 3 жыл бұрын
Kanawi Yana kokarin Dulmuye wannan Matashin Malamin da dubaru irin na tsufa da karanchin Harshen Hausa bawai Hujja ta Ilmi ba.
@muhammadzubairukatsina49
@muhammadzubairukatsina49 3 жыл бұрын
Haba Talba: kana malami kana dariya kamar a cikin wasan kwaikwayo
@muhammadzubairukatsina49
@muhammadzubairukatsina49 3 жыл бұрын
A gaban ManzonAllah Sallal Lahu Alaihi wa Aalihi wa Sallam sannan kuma Alkanawy yace aikin sahabi
@عوضرابح-غ1ج
@عوضرابح-غ1ج 3 жыл бұрын
حفظك الله يامولاناعلم الكنوي
@junaidumkjunaidumk2950
@junaidumkjunaidumk2950 3 жыл бұрын
Allah yasakama da mafificin alkhairi shaikh alkanawy
@balayusuf6141
@balayusuf6141 3 жыл бұрын
Alkanawi kacika tsalle2
@garbasharubutu9683
@garbasharubutu9683 2 жыл бұрын
Alkanawi, ka bar mutani su saurari shi mana. Mu fa muna son mu karu ne ba tashanshi ba.
@sulemanharuna265
@sulemanharuna265 3 жыл бұрын
Wawa Alkanawi
@modubaba427
@modubaba427 3 жыл бұрын
kaikuma talba don allan kakoma zuwa karatu. domin kai karamin dalibine anan
@shehisheshi3050
@shehisheshi3050 3 жыл бұрын
Gaskiya Alkanawy kana ba Izala kunya,ba ladabi sai nuna gadara da isa.kuma daliban Ilimi na jin ka.
@Bacheer-f3u
@Bacheer-f3u Жыл бұрын
Ina woni kunya anan bayan sunkasa bada ansan tambayar da aka musu
@abdulmustapha2199
@abdulmustapha2199 3 жыл бұрын
Alkanawi ko malaminka shettima ba zai Bari ba
@soumanadiollo2532
@soumanadiollo2532 3 жыл бұрын
Malam alkanawi wallahi baikamata ba kana saka baki ga wayann jahilan yara ba yakamata kuyi da malaman su
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927 3 жыл бұрын
Kaine jahili bakaga karatu sukeyiba ta ilimi
@yahayasalisu3240
@yahayasalisu3240 3 жыл бұрын
Wlh alkanawi ba gaskiya yake nemaba ba almajirin ilimi bane wlh
@muhammadzubairukatsina49
@muhammadzubairukatsina49 3 жыл бұрын
Kun kasa kwatar Ibn Taymiyyah da Albani sai wani rara gefe kukeyi, kuna shirme. Idan kun isa ku fito ayi karatu, idan kun isa
@Legendfilmsproduction
@Legendfilmsproduction 3 жыл бұрын
Wannan Alkanawin ba san she jahiline ba fa
@mansurabubakar6273
@mansurabubakar6273 3 жыл бұрын
Alkanawy Dan musu ne
@ahmadabdulrasheed5375
@ahmadabdulrasheed5375 3 жыл бұрын
Ash sheikh Ahmad mahmud Ahmad Da Sheikh Alkanawi Allah ya saka da alkhairi ruwan karatu kk ji
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 3 жыл бұрын
Allah ya kunyata Almajirin Shettima Elmiskin wllhy
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927 3 жыл бұрын
Wallahi karya kakeyi baikunyatashiba magana na ilmi akeyi anason afahinci Junane Danwa
@jifsoneasywelder7540
@jifsoneasywelder7540 3 жыл бұрын
Wllh Wannan Yaron Jahiline, Kuma Wnnan Maudu'in Ko Miskinin Bazai Iya Karewa Ba, Jakin Banza.
@abdulkadirabubakarbaffa4244
@abdulkadirabubakarbaffa4244 2 жыл бұрын
Gaskiya yayin tataunawarku ta burgeni domin duk kuna da Ilimi kuna kiyaye alamura Amma tashar sarki zaki zaka ga ana cin mutuncin juna da sunan muQabala. Wannan tashar ta masu hankalice zan cigaba d bibiyarku
@hamzaayouba9941
@hamzaayouba9941 3 жыл бұрын
Alkanawi dan tasha ne malam kabar Bata lokacinka akanshi
@mohammedbatuta6152
@mohammedbatuta6152 3 жыл бұрын
Alkanawi kana da matsala
@kadersouleymane2799
@kadersouleymane2799 3 жыл бұрын
Bakada hankali wlh jaki kawai wawa😏😏😏
@عليالبركي-ه4ج
@عليالبركي-ه4ج 3 жыл бұрын
ماشاءالله
@muhammedibrahim6050
@muhammedibrahim6050 2 жыл бұрын
Alkanawy baka da hujja yafika karfin hujja rudu kaxo daci
@muhammadzubairukatsina49
@muhammadzubairukatsina49 3 жыл бұрын
Ibn Taymiyyah ne kedai ya sa6a fadar akwai sa6a koda kuwa babu kowa a sa6anin sai shi da sauran mutane
@bukarabdullah5185
@bukarabdullah5185 2 жыл бұрын
aï ba ace annabawaba acikin mutane
@gwanibukar7084
@gwanibukar7084 3 жыл бұрын
Kai yanzu bakajikunyaba
@yunusayacoubou4626
@yunusayacoubou4626 3 жыл бұрын
Machah Allah Chek Alkanawi Allah yasaka da alheri
@abdoultankson9476
@abdoultankson9476 2 жыл бұрын
Gaskiya alkanawi jakkine wly
@sandaousmane4551
@sandaousmane4551 2 жыл бұрын
Ko sunan litafin ya kasa kawo ynda yake ،( الوابل الصيب من الكلم الطيب ) haka yake ba من الكلام الطيب . Ka zo kana kuyanta kanka afili , Malmink yakama ka turo yazo .
@muhammedabubakaralhaji3291
@muhammedabubakaralhaji3291 3 жыл бұрын
Almajiri kaje kanemi ilimi tukunna
@mustaphateacher3032
@mustaphateacher3032 2 жыл бұрын
gaskiya alkiyama tazo karshe wannan yanuna yan darika baku karantarda ilimi saidai musu jahilai kawai masu batarda al,umma.kakoma kayi karatu
@badaruabdullahi5815
@badaruabdullahi5815 3 жыл бұрын
Alkanawi marakunya Mara tarbiya ne
@abubakarsadiqabubakarsadiq
@abubakarsadiqabubakarsadiq 3 жыл бұрын
wlh sai yau nagane alkalawy wawa ne wlh kace maganar sahabbai ma mgn ce ta sabani wanna wane irin abune dan allah
@allajihammagari4346
@allajihammagari4346 3 жыл бұрын
izala fa sufa duwadabe izala kafirine
@soumanadiollo2532
@soumanadiollo2532 3 жыл бұрын
Kai jahilin yaro wallahi alkanawi KO malaminka yasan malam alkanawi bakai ba ko almiskini ka wallahi yagodu yabar wando sa meyasa jahilan banza yan bidia mushirkai masa bautan shehu
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927
@sukarajiahmedsukarajiahmed7927 3 жыл бұрын
Wallahi karya kakeyi bakuda irin shatima
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 3 жыл бұрын
Topic!¡! To! Kai Mal. Wàkafi so a zuciyarka? Shin Allah? Annabi Muhammad (SÀW)? Ko Shehu?
@abdulmustapha2199
@abdulmustapha2199 3 жыл бұрын
Yaronan jahiline
@saniyakubu9680
@saniyakubu9680 3 жыл бұрын
Masha Allah
@abdallahwaka7652
@abdallahwaka7652 2 жыл бұрын
Macha allah
@hamzaayouba9941
@hamzaayouba9941 3 жыл бұрын
Alkanawi dan tasha ne malam kabar Bata lokacinka akanshi
@iddrisrahina2008
@iddrisrahina2008 3 жыл бұрын
Masha allah
@bashiralhajimustapha1175
@bashiralhajimustapha1175 3 жыл бұрын
Masha Allah
@umarmusa9348
@umarmusa9348 3 жыл бұрын
Masha Allah
Kura da fatar Akuya. Meke faruwa tsakanin Tijjanawa da yan Shi'a? 🤔
53:49
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 2,9 М.
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН
Don’t Choose The Wrong Box 😱
00:41
Topper Guild
Рет қаралды 62 МЛН
The evil clown plays a prank on the angel
00:39
超人夫妇
Рет қаралды 53 МЛН
Ba izala nake suka ba, da kabiru gombe nake, hon Anas dala.
10:40
Alfurqan Ta'alim Tv
Рет қаралды 29 М.
Idan Ka Kalli Videon Nan Zaka Gane Gaskiya Tsakanin Izala Da Darika
3:14:45
ALLAHU AKBAR: SHEIKH ABULFATHI SANI ATTIJJANY LOKACIN DA YAKE GABATAR DA KARATUN ASH-SHIFAA 🔶
39:52
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 2,3 М.
SAURARI YADDA IBN. TAIMIYYA KARARA YACE A KASHE MU WAI DON KAWAI MUNCE A BAYYANA NIYYA A SALLAH
16:00
Mu'assasatul Anwar Unity Initiative
Рет қаралды 4,3 М.
We Attempted The Impossible 😱
00:54
Topper Guild
Рет қаралды 56 МЛН