Tap to unmute

ZAZZAFAN MUQABALA TSAKANIN USTAZ AHMAD (IZALA) DA ALMAJIRIN SHEIKH SHATIMA ALMISKIN (DARIQA).

  Рет қаралды 42,395

ZAWIYYA TV

ZAWIYYA TV

Күн бұрын

Пікірлер: 124
@wadakoli4140
@wadakoli4140 Жыл бұрын
Alhamdulillahi, zamanin nuku-nuku da ci da buguzum ya wuce. Hujjarka ta kwace ka Allahu Akbar sunnah sak.
@nazirumukhtar5279
@nazirumukhtar5279 2 жыл бұрын
Hmmmm malan Ahmad kenan yayi haquri Yana tattaunawa da Wanda baima Kai matsayinsa ba, Allah karama malaman sunnah daraja
@abbamuhammadabbator9913
@abbamuhammadabbator9913 2 жыл бұрын
Allahu akhbar malam Ahmad Izzar Sunnah
@shahuabdullahi1196
@shahuabdullahi1196 Жыл бұрын
Wannan yaron malam Ahmed yafi karfin dukkan Yan tijjaniyya wallahi
@grantgrant1884
@grantgrant1884 2 жыл бұрын
Yaro Mallam Allah ya kiyaye muna kai.. kayi koomi Sheikhu Ibrahim Nyass R.T.A
@al-ummadayatv4878
@al-ummadayatv4878 3 жыл бұрын
Allah yashiryemu yaraba mû da hadarin dariqu
@ibrahim9778
@ibrahim9778 2 жыл бұрын
Ameen
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Darika bakuda hujja
@grantgrant1884
@grantgrant1884 2 жыл бұрын
Allah ya kaarawa Sheikhu Shatima Karaama 🤲🤍🤲
@abdallahsaleh588
@abdallahsaleh588 2 жыл бұрын
Jazakallahu khairan kayi hakuri malam naga kana Shan abu da hannun hagu Kuma sai banji dadiba
@mmcmmd7139
@mmcmmd7139 2 жыл бұрын
Izzar sunnah Izzar sunnah Izzar sunnah
@ahmedmusa3808
@ahmedmusa3808 2 жыл бұрын
yaro kaje kayi karatu kaji malam Ahmed mungode sosai Allah yasaka Maka da gidan Al Janna
@abdullahijarmai23
@abdullahijarmai23 2 жыл бұрын
Yaronnan ya sha wuya fa.,, ALLAH ya shiryar damu baki Daya.
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Zinatul fata sakallahu khaira
@mmcmmd7139
@mmcmmd7139 2 жыл бұрын
Allah ya taimaki sunnah
@ashirashir8666
@ashirashir8666 3 жыл бұрын
Gaskiya sheikh Ahmad kwatakwata ba sa'ansa bane a layin ilimi, ya kamata ka nesanta kanka dashi wlh ko mu da bamu san komai ba munsan dan karyar karatu ne kai ya kure ka ta ko'ina, Allah ya saka da alkhairi sheikh Ahmad Allah ya kara daukaka sunnar manzon Allah (S.A.W) 💘💯
@MbrkMbr
@MbrkMbr 4 ай бұрын
As slm Malan wallahi nayikewarka najima bangankaba yakake yakwana 2
@abdoulazizsoumana2987
@abdoulazizsoumana2987 3 жыл бұрын
Wallahi yaro kaje ka i karatu ai wannan kam abn kungane Ana gaya maka gaskiya a hili baka kasu gagane Allah ya ganar damu
@yauusman5388
@yauusman5388 2 жыл бұрын
Al'ilmu zinatul fatah Allah Yasakada alkhairi Malam Allah Ya karfafeka Allah Yataimakeka kacigabada baiwa sunnan kariya.
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Shubuha sai dandarika
@alhassanuthman8232
@alhassanuthman8232 3 жыл бұрын
Amma, Yan tijjaniyan Nan, wallahi, ku na kaara tona wa kanku asiri.
@umarmusaabdulmumini3328
@umarmusaabdulmumini3328 3 жыл бұрын
Yaro in yayi wasa da wuta konashi zatayi Sheikh ahmad Allah ya saka da alkhairi
@MuammarIbrahim-j9f
@MuammarIbrahim-j9f Жыл бұрын
Mlm yaqureka dantujjaniya
@rilwanabubakar1494
@rilwanabubakar1494 3 жыл бұрын
Malam kudaina kula wayannan Yaran don Allah malam talba Kafi karfin wannan yaron saidai yaturo malaminshi
@aminalsharif7279
@aminalsharif7279 3 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا وحبيبنا وسيدنا محمد وعلى آله وأصحابه أجمعين يارب العالمين
@binmuhammed7043
@binmuhammed7043 2 жыл бұрын
Ku yaran da masu ne man suna wan nan Dan Allah sa a nin ku bara ku iya nema ba
@yusufchaibu8180
@yusufchaibu8180 3 жыл бұрын
yaro kayi kokari allah ya saka da alkhairi
@hon.adamhassanadamhassan7270
@hon.adamhassanadamhassan7270 2 жыл бұрын
Yaro kaijahiline dakiki kajekai karatu Sheikh Ahmed yafi ubanka karatu kaje kayi karatu
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Mlm zinatul fata shiwannan Dan darikan bayason yagane
@utmanmusasaddiq4812
@utmanmusasaddiq4812 3 жыл бұрын
Dan Allah yara kuriqa tsayawa kuna karatu agaban malamanku ba hayaniya da tsaurin ido ba
@twinstvchanneltv
@twinstvchanneltv Жыл бұрын
Daman dan Izala dan gardama ne babu abinda suke takama dashi sai ibn taimiyya shine Annabinsu
@sabiumande1502
@sabiumande1502 Жыл бұрын
Wawan Yaro
@grantgrant1884
@grantgrant1884 2 жыл бұрын
Mallam kabar dariya yaro ya Gama da kai Kawai 🎭
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 3 жыл бұрын
Wannan yaro mugun wawane Allah yakara nisanta mu darikar tijjaniya son zuciya da bidiah
@bsherissa5079
@bsherissa5079 Жыл бұрын
wllhy cheick Ahamed sam ba sa,an kabane ko tsahiru bauchi yazo wllhy sai yabar cheick Ahamed saboda achikin darika chirka ce kawai zalla wllhy
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Wannan mukabalan babunatija
@harunasanimusa2640
@harunasanimusa2640 2 жыл бұрын
Yaro yasha Wuya
@sabiumande1502
@sabiumande1502 Жыл бұрын
Dan iskan Yaro
@rewfds6046
@rewfds6046 2 жыл бұрын
Aslm
@TikeSouley
@TikeSouley 8 ай бұрын
Katsiya kayikarato yarokaji
@hon.adamhassanadamhassan7270
@hon.adamhassanadamhassan7270 2 жыл бұрын
Yaro Kaine kace kar aje sallah kuma kagudu yahilin yaro
@mahammeduadammainamahammed5129
@mahammeduadammainamahammed5129 2 жыл бұрын
Ku Duk kanku buku iya Hausa ba
@yusheuishaq871
@yusheuishaq871 3 жыл бұрын
Ni dan tijjaniyya ne wlh Amma yaron sheik shettima almiskin anfika gaskiya ka shirya kafin ka fito
@afkabiyatv5604
@afkabiyatv5604 3 жыл бұрын
Wannan Sarika bashi da hujja sai gardama tsiya ,. Bansu Sheikh Ahamad Mahmud Ahamad yabiya masaba .
@suleimanmuyigaskiya3156
@suleimanmuyigaskiya3156 2 жыл бұрын
Kurinqa saurarun junanku kafin kufara tataunawa kunce Dan Allah zakuyi dum kufahince juna Amma Kuna tajayaya
@saidoudjaroumeyebassirou5860
@saidoudjaroumeyebassirou5860 2 жыл бұрын
anjin kuya Marar tabiya
@Ciesseyassalafy
@Ciesseyassalafy Жыл бұрын
😊
@tukurbalarabe5879
@tukurbalarabe5879 3 жыл бұрын
Gaskiya¡!!!! Kai wannàn danuwànnan dan uwañ Abulfàhi ñe. Wannan yaron bashi da lafiza dà usulubi ña da'àwà. Domin wandà suke mukabular dashi ba sa'ànsà bàne, ammà ya ke ce masa '’ M. Ahmad ne ya ke rena masà wàyo''. Wañnan baya girmamà ña gaba da shi!!! Me yasà baka iya lafazi ba¡! Kame-kame!!! Kàwai kuke, ba hujjoji, bà iya lafuza sai kame-kame. Allah ka kare mu!!! Ka tambatar da mu akan gaskiya.
@issamuhammed5070
@issamuhammed5070 2 жыл бұрын
Aslm malama Ahmad zinatul fatah gaskiya wannan biqin jahaline bai kamata ma kayi muqabalada shi ba
@babangidahuda1072
@babangidahuda1072 2 жыл бұрын
Yaro kaje kayi sallah, wanan duka haka ai saida hutu kuje kunajin kasset bazakuje makaranta ba,gobe ka kara idan halinka ne
@Minister-re8ru
@Minister-re8ru Жыл бұрын
ALL YATEMAKIKU
@hassanehabibou4442
@hassanehabibou4442 3 жыл бұрын
Wallahi yaron shatima almiskin cikakken jahili ne lamba daya(1)
@bilyahashimu5942
@bilyahashimu5942 Жыл бұрын
Mts shifa wannan yaron Bai masan inda ake dossaba jalin yaro kakoma kayi karatu
@shahuabdullahi1196
@shahuabdullahi1196 Жыл бұрын
Kai yaro kana Kiran malaman da suksfi dukkan malamanka kace jahiliai ne wawa
@bukarabbadalori8536
@bukarabbadalori8536 Жыл бұрын
Yaro sai dai kakawo ubanka
@hon.adamhassanadamhassan7270
@hon.adamhassanadamhassan7270 2 жыл бұрын
Yaro Jahilin Banza
@ahmadelrufaikd2193
@ahmadelrufaikd2193 3 жыл бұрын
Yaro kakoma makaranta ko dahiru baichi bazai iyaja da sheikh's ahmad ba
@imranabello8149
@imranabello8149 3 жыл бұрын
Yaro da sauranka
@zaneidouzaneidou-s5s
@zaneidouzaneidou-s5s Жыл бұрын
Allah kara lafiya
@muhammadzubairukatsina49
@muhammadzubairukatsina49 Жыл бұрын
Talba ka kore littattafai na Mallamai, sannan kana son ka kafa hujja da Albany 90s
@naaishaibrahim2443
@naaishaibrahim2443 2 жыл бұрын
Ndawatundo
@maidawayyaidi155
@maidawayyaidi155 3 жыл бұрын
allah shitsare mu da hadarin ku yan dariqa
@mustaphateacher3032
@mustaphateacher3032 2 жыл бұрын
yan ɗarika kunji kunya wllh akoma makaranta
@muhammadzubairukatsina49
@muhammadzubairukatsina49 Жыл бұрын
Lallai muna qara fahimtar gaskiya akan Mallaman da suka kore AlQuráni da Hadithi suka kawo Fatawowi (Kuma gashi a yau mun qara fahimtar cewa Fatawowin su, ba masdarin addini bane).
@Hachim56
@Hachim56 3 жыл бұрын
Jahili kaway kana bada kunya wallahi; mara tarbiya!
@wadakoli4140
@wadakoli4140 Жыл бұрын
Wane mutum.
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Ahaf kutuba darika kutuba da sauran lokaci
@abubakarciroma1466
@abubakarciroma1466 3 жыл бұрын
Yaro akoma islamiyya
@abdussamadabdulaziz5812
@abdussamadabdulaziz5812 3 жыл бұрын
Allah yabamu ilimi maianfani
@afkabiyatv5604
@afkabiyatv5604 3 жыл бұрын
Ameen
@afkabiyatv5604
@afkabiyatv5604 3 жыл бұрын
Ya rekice wannan yaro baida ilimin da zai Kari darika , hasile ma ya kunyata Yan dariku
@junaidumkjunaidumk2950
@junaidumkjunaidumk2950 3 жыл бұрын
Yaro Baku iyawa da sunnah kaje kayi karatu maigidanka ma ya kasa balle kai
@yahayam.zakariya8558
@yahayam.zakariya8558 2 жыл бұрын
Yaro kana ruwa kusada kada
@yusufadam674
@yusufadam674 2 жыл бұрын
Sheik ahmad Don Allah don Allah ka daina sauraron irin wadannan yaran,Don ana turosune su mana rashin kunya,da son zuciya. Kai kuma yaro ka koma makaranta domin kai jahiline daqiqi.Wlh tallahi yaro kaban kunya matuqar kunya amma inaga yin hakan shine sanadin dawowarka izala,wai kuma har ka iya yarda muka kalli wannan shirmen naka to bakai kace ko lokacin sallah yayi zakuci gaba da karatuba? Kuma ka gudu?
@babangidanahalo9140
@babangidanahalo9140 2 жыл бұрын
Y
@issahakujafar4290
@issahakujafar4290 3 жыл бұрын
Ku daina kula wadannan yaran, na farko basu da tarbiyya Sannan kuma jayayya suka Iya
@mmcmmd7139
@mmcmmd7139 2 жыл бұрын
Sunnah sak bidi.a sam
@sadamali4282
@sadamali4282 2 жыл бұрын
Bidia muguwar Akida Haka kawai a samu tantagaryar bakin jahili yace zai yiwa malami Raddi. Allah ka tsarw mana imanin mu
@bashirshehu9471
@bashirshehu9471 3 жыл бұрын
Wuta kenan! Yaro ka je ka turo Malaman ka, sakarai kawai. Ka koma makaranta, da kazo kana ta cika baki ashe ba zaka iya ba.
@alhassanuthman8232
@alhassanuthman8232 3 жыл бұрын
Yaarooo
@souleybiniya5715
@souleybiniya5715 3 жыл бұрын
Yaro kaje ka kara karatu.cheik Ahmed ba warin ka bane wurin ilimi.Amma ba layfinka bane na tijjaniyanci ne
@ibrahim9778
@ibrahim9778 2 жыл бұрын
Yaro jekai sallah abunka
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Almajiri kakaranta
@comrdsani3700
@comrdsani3700 3 жыл бұрын
Wlh Wannan yaro jahiline baida ilimi ko kadan kakoma nakaran ta kaji
@sadamali4282
@sadamali4282 2 жыл бұрын
Lallai jahilin yaron nan ya taro ruwan dafa kansa tunda ake tambayarsa bai bada amsa ko daya b amma dai anji kunya
@ammarmuawiya272
@ammarmuawiya272 3 жыл бұрын
Yaro kacewa shatima ya fito ka kasa
@abdoulazizsoumana2987
@abdoulazizsoumana2987 3 жыл бұрын
Chek talba dun Allah kubar ma zama da irin wannan yaran Maran tarbiya Ni ba ma ba haouchez ne amma wallahi na fahim thé ka Abdoul Aziz ne daga Niger
@souleymanesarki8241
@souleymanesarki8241 3 жыл бұрын
Kuma wanan karatu aké koyamaka kana guirman kay wly ka hidda son zutia ka karpi gaskia
@issasalisu2971
@issasalisu2971 3 жыл бұрын
Malam Ahamed gaskiya ka daina tattaunawa da jahili Dan Wallahi wannan yaron jahili
@muhammadsani529
@muhammadsani529 3 жыл бұрын
Irin wadannan yaran basu san girman Ilimi ba shiyasa suke jagwalgwalonsu don Allah ku koma makaranta ku daina shirme ku yadda ku haryanzu baa kyankyashe ku ba
@arunaissa33
@arunaissa33 2 жыл бұрын
Tu n'y
@bsherissa5079
@bsherissa5079 Жыл бұрын
mimukaji banda kai da jahilci bakasan komaiba sai kare kariyar chehu
@AccentuateMedia
@AccentuateMedia 3 жыл бұрын
Wagga Yaro ai wahala yasha hannun Shehin Malamin Ahmad Muhammad Ahmad. Ku san guduwa ma yayi fa. Tun da ya kasa, sai Ogan nasa El-Miskin ya fito domin a gwabza dashi.
@abubakaryusuf7144
@abubakaryusuf7144 3 жыл бұрын
Malam Ahmad wannan ba gaskiya yake so ba Dan jayayyane kawai
@wisdomofthemodernworld
@wisdomofthemodernworld 3 жыл бұрын
Mallam kaje kayi karatu Wallahi babban jahiline Baka san kumai ba Da wanna karatunka zaki muqabala
@abuyusuf2683
@abuyusuf2683 2 жыл бұрын
Yaronnan baida karatu,
@mustaphaidrismaiangara5803
@mustaphaidrismaiangara5803 3 жыл бұрын
Mal. Ahmad don Allah kudena Bata lokacinku da wadannan kananan Yara.
@abdulfari3528
@abdulfari3528 2 жыл бұрын
Mallam Ahmad wannan yaron ba saaka bane...bamasu da tarbiya..yana kiran Mallamai jahilai......Ko kadan mallam Ahmad wannan yaron yaro ba saanka bane...zai gudu ne...
@lawalsambo001
@lawalsambo001 2 жыл бұрын
Wane Yaro Sai Dai Baban Yaro Wallahi Hhhhhhhh Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah Izzar Sunnah
@imranabello8149
@imranabello8149 3 жыл бұрын
Gaskia wannan yaron b mlmi bane hhhhhhhhhhhhhhj
@issaibrahimomorou2122
@issaibrahimomorou2122 3 жыл бұрын
yara sai rigima. wlh baka san komai wawa
@souleymanesarki8241
@souleymanesarki8241 3 жыл бұрын
Way miyassa Yan tijjaniya bakusson gaskia né wly kussan kowa Zay tsaya gaban Allah,yané ana koyamaka karatu baka karban gaskia ,duka mai hankali yassan bakada ilimi Say kokarin nuna ma Dunia jahilci
@ibrahimmuhammad1569
@ibrahimmuhammad1569 3 жыл бұрын
Ina wannan tiqeqen Dan Boko haram Ahmad Talba ya baiyana gaskiya?Farko yace littafan su Ibnul Qaiyim da imam Zahbi da suka naqalto hadithan Istighatha ba massdari bane .me yake nufi da massdari tukuna?Ai malaman hadithi naqalto riwaya da salsala ta hadithi sukeyi ,sannan suyi sharhi akai bisa abinda malaman hadithi magabata irin su Bukhari da musulmi suka baiyana.kaga su hadithan kansu da abinda malamai magabata na inganci ko rashin ingancinsa shine massadari (madogara),naqaltowar su imam zahbi da Ibnul qaiyim da su imam suyudi a littafansu da sauransu ,su ake kira marajie (Reference kenan).Dan boko haram Ahmad bai ma fahimci wannan ba,ya kawo su Albani daga baya da bai ma cika sharuddan dalibin hadithai ba shi soke aikinda masana hadithai irin su imam zahbi da Ibnul qaiyim da imam suyudi har da shehunsa na Izalar boko haram suka tafi akai,ya tsallaka har ga magabata su Imam Bukhar da muslim yana soke aikinsu kuma ba hujja.misali sai Albani shi soki adalcin wasu rijalul hadithi ba wani dalili ko shi qirqiri tashi fahimta shice wannan sharadin karban hadithi ne,wanda baya cikin sharuddan karban hadithi da magabata sukayi ittifaqi bisa Ijmae akai.wannan rubabbiyar hanyar tantance hadithai ta Albani fa ce wannan jahilin Dan boko haram Ahmad Talba yake qoqarin shice akwai sabani tsakanin malaman hadithi akan wayannan hadithai na Istighatha.kuma fa da irin rubabbiyar hanyar ta Albani ce yan taddan izala na duniya ke amfani da ita suna kafirta sufaye har suna tona qaburransu tunda Albani yace har Raudar annabi (qabarinsa )gunki ne a kawarda shi daga cikin masallacin madina tunda ana ziyartarsa ana neman Allah shi saukar da Rahma ko shi tunkude musiba dan alfarmar mai qabarin;Albani ya soke hadithai akan yin haka ba hujja. Shi malam yana so shi ja hankalin Dan boko haram Ahmad Talba cewa wayannan hadithai akan istighatha hatta shehunan Izala su Ibn taimiyya sun yarda da ssahihancinsu kuma anyi istighatha da qabarin Ibn taimiyya,amma sabo da jahilcin Ahmad talba ya dawo ga littafan tijjaniyya yace sune hujja cewa baa istighatha (neman kawo dauki)da matattu ,bai fahimci cewa ai Allah ne ake roko dan shiyi kariyar dan alfarmar wayannan annabawa da SSalihai kamar annabi dasu shehu tijjani;ba bauta musu ake yi ba su kuma su nemi ceto gun Allah kamar yadda mushrikan makka da duk wani mushriki yake yi.kasa banbanta Istighatha da bautar gumaka ita takai Yan Izala Boko haram ga kafirtamu mu yan dariqa suna kiranmu mushrikai da halatta zubarda jininmu cewa munyi ridda;suna ta kisan jamaa su kwashe mata zuwa jeji suna ta barbara a matsayin kuyangu na qarya.Ni Babarbare(kanuri)ne da ke qasar hausa kaka da kakanni har kuka muke yi akan wannan musiba ta wahhabiyancin Izala Boko haram da daghutu Abubakar Gumi ya dauko daga Azzaluman sarakunan wahhabiyawa na Aal saud mutanen Najd(qahon shedan inji annabi)ya shigo da ita Nigeria ta hanyar yaudarar cewa sunnar annabi ne,alhali aqidar yahudu ce ta qasqanta annabi,har ta shigo Borno ta haddasa wayannan musibu.Allah ya isa.
@imranabello8149
@imranabello8149 3 жыл бұрын
Kuduba bai yi fitsariba
@Nyshadi
@Nyshadi 3 жыл бұрын
Yaro ka koma makaranta
@manoubrekon2496
@manoubrekon2496 3 жыл бұрын
yaro kakoma kagi makaranta kaikaratu
@hamidanengineering7366
@hamidanengineering7366 3 жыл бұрын
Dama bukhari yana rawaitar qarya a littafinsa? Amma kuke renamana wayo dacewa duk hadisan Bukhari sun inganta! Ashe qaryane?
@usmanmunir2554
@usmanmunir2554 2 жыл бұрын
Ai cikin littafinsa na adabul mufrad akwai hadisai raunana....babu malami mai musa haka
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН
Леон киллер и Оля Полякова 😹
00:42
Канал Смеха
Рет қаралды 4,7 МЛН
IL'HAN - Qalqam | Official Music Video
03:17
Ilhan Ihsanov
Рет қаралды 700 М.
Reshe ya juye da Mujiya. Honorable lawan Triumph ya fado hannun zakin Faidah Shk Abulfathi Sani Atjn
1:35:53
ZAZZAFAN MUQABALA😳🔥 Sheikh Abulfathi Da Sheikh Adam Ghana
1:44:12
So Cute 🥰 who is better?
00:15
dednahype
Рет қаралды 19 МЛН