AMARYAR TIKTOK EPISODE 46 ORIGINAL

  Рет қаралды 188,723

Bifa Studios

Bifa Studios

Күн бұрын

Пікірлер: 382
@nusaybermaiyaya205
@nusaybermaiyaya205 Жыл бұрын
It’s d “Sule dan Inna” for me😂😂😂😂😂 n btw excellent choice for Humaira’s Mum they actually look alike 👌
@sadiqsuyaspotkano6561
@sadiqsuyaspotkano6561 Жыл бұрын
Masha Allah...one of the most talented actor of our time...keep it up bro!
@ahmadusman4253
@ahmadusman4253 Жыл бұрын
Gaskiya masoyiyya rikicinki yayi yawa yakikeso yaya yayine, kodan bari mutayaki addua Allah ya saukeki lafiya ko hari ko mlm bala ayiwa wani takwara
@zeenatu81isah58
@zeenatu81isah58 Жыл бұрын
Allah sarki humairah banji dadiba da,akamiki kishiya kiyi hakuri
@nabilamamaneballa8528
@nabilamamaneballa8528 Жыл бұрын
Gaskiya Inna dantijuwar kwarai tché Allah kabamu surikai na gari
@MBKMUBI
@MBKMUBI Жыл бұрын
MashaAllah 🥰 watching from Libiya in group. Very excited
@Maryaaamah
@Maryaaamah Жыл бұрын
Wannan cikin de😂😂😂ya canza humair hormones dinta duk na masifa ne😂😂😂😂😂😂wallahi I love how yaya yake biyemata ❤️
@zahrauhassan573
@zahrauhassan573 Жыл бұрын
😂😂
@muhammadabdulrahman6984
@muhammadabdulrahman6984 Жыл бұрын
kudos to u talented actor,this is best hausa series ever
@adamumuhammad9515
@adamumuhammad9515 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂 wlh wlh wlh I love this series...... Pls Ahmed bifa keep it up
@officialkimahboy1803
@officialkimahboy1803 Жыл бұрын
Masha Allah da wnn sakonni👍👍👊👊
@abubakarsadiqib
@abubakarsadiqib Жыл бұрын
Keep up with the Good work sir. I started watching this series right from episode 1 this last Sunday. Indeed, I've learnt a lot. Allah ya kara basira
@habibayaro5392
@habibayaro5392 Жыл бұрын
Allah sarki ,how sweet! Allah ya bar zumuncin Nan Mai Dadi ,,, ameen
@dan-nanakano2856
@dan-nanakano2856 Жыл бұрын
Gaskiya wannan Shirin na yau ya burgeni. Allah ya kara muku basira
@taalimonline6584
@taalimonline6584 Жыл бұрын
Mu yan team din amarya zamuyi zanga-zanga idan baa nuno mana ita ba
@fauziatukabiru9389
@fauziatukabiru9389 Жыл бұрын
Masohiya Always make me laugh, especially when she is using her psychological tricks on her husband, I can see myself 😂😂😂
@makamaamina6669
@makamaamina6669 Жыл бұрын
😂😂😂😂
@rafiouusman526
@rafiouusman526 Жыл бұрын
Macha hallah
@sadiyangaski8945
@sadiyangaski8945 Жыл бұрын
😊
@mdasik1887
@mdasik1887 Жыл бұрын
Haba silaiman yanxu tsakani da Allah ace ba anuno mutane da ake fadarsu saidai adinga maganarsu kuhudu kakenunowa kawai
@wellwrll8023
@wellwrll8023 Жыл бұрын
Wallahi inmutun ya sami mace irin humaira sai godiya
@yusufsani8137
@yusufsani8137 Жыл бұрын
Hhhhh Allah ya sa ni ina kaunar film din nan Wlh don tun kafin inyi auren ya koyar dani darasin rayuwar gdn aure
@Hausafilm-227
@Hausafilm-227 Жыл бұрын
Kai masoyiyya gaskiya akwai shankai 😅😅😅 wannan serie gaskiya nishaɗi 🥰 Allah saka 😀 da Alkairi Ahmed 🙏
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك Жыл бұрын
Humaira akwai rigima gsky ki rage rigimar nan haka tunda kince kin girma kin barma yara 🤗🤗 bifa allah yasa kufi haka muna karuwa sosai da sosai fadi bata baki thanks 🥳🥳🥳
@samailasalisu3335
@samailasalisu3335 Жыл бұрын
Gaskiya wannan yayi matukar kyau kuma yana fahimtar da mutane cewa itafah mace idan tanada juma biyu sai ahankali yakamata mudaiki darasi cewa mace idan tanada chiki toh saidaifah kayi hakuri da ita kawai
@Maryaaamah
@Maryaaamah Жыл бұрын
😂😂😂😂yaya fita ka nemo abinci😂😂😂😂ai yaya kashiga uku 😂😂😂😂😂😂😂
@tdgg1085
@tdgg1085 Жыл бұрын
Masha allah allah yakara.basira dadau Kaka mugode Sosai 🥰🥰🥰🥰❤❤❤❤💞💞💞🤲🤲👍👍👏
@hadijatunuhu6239
@hadijatunuhu6239 Жыл бұрын
Interesting and surprising, Sule Dan Inna has changed totally from whom he used to be. He is now tolerant to existing wife (Masoyiya). Could be because she expecting or because he has finally gotten a 2nd wife. Bifa keep up the suspense and the surprising happenings.
@zainabismailnagoma3294
@zainabismailnagoma3294 Жыл бұрын
Allah sarki Masoyiya kishi ne yake damunta gaskiya kishiya babu dadi akwai zafi sai hakuri🥹
@abdullahidaniyalifagge7275
@abdullahidaniyalifagge7275 Жыл бұрын
Masah Allah Alhamdullahi congratulations on your new 2ndwife Yaya, ya Allah ubangiji yabaku zaman lfy Dan isar shugaban halitta Annabi muhammad saw 🤲🤲🙏
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك Жыл бұрын
S a w
@sakinadeeni4713
@sakinadeeni4713 Жыл бұрын
SAW, wanan addu’a kamar auren gaske
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك Жыл бұрын
@@sakinadeeni4713 😄😄to ai abinne kamar gaske idan sukayi wani abun sai mutum yaga kamar dashi ake 😅.kuma abinda ke faruwa kenan a zaman aure na reality.
@abdullahidaniyalifagge7275
@abdullahidaniyalifagge7275 Жыл бұрын
😃😃🤲🤲
@abdulganiyyuyusuf422
@abdulganiyyuyusuf422 Жыл бұрын
Gaskiya inajin dadin series dinnan
@umarulfuteeyhzdala
@umarulfuteeyhzdala Жыл бұрын
From Umarul futee Dala Allah y Kara Basira gaskiya ahada amarya da uwar gida waje daya muga irin rayuwar da zasui abawa ko wacce hakkainta muga yarda Humaira zatai ngd
@fateemausmanshuwaree2700
@fateemausmanshuwaree2700 Жыл бұрын
Allah sarki humair Ina Tina miki irin radadin da zakiji duk randa yaya ya fara kwana a Dakin ta domin kwana ya zama dole a Dakin ta muddin tana cikin gidan nan a kwana a tashi😭😭😭😭 humair zaki tafi ki barsu susha Amarci kenan Kai kuma yaya Idan ka kulla gsky ka fita ka sayo muku dukkan ku mana Har Wani zaka fita kuje kuci sbd kaji dadin kallon tako😏😏 Gsky ya gama yake mata hakwara kam ahto 🤣🤣😅😅😂😂😂 Anya momy tasan yaya ya Kara aure kuwa Naga mumy ta lafa yanzu🤣😂🤣😂
@alkassoumamadouamadou8251
@alkassoumamadouamadou8251 Жыл бұрын
Wannan gaskiya ne
@dannaabouna9819
@dannaabouna9819 Жыл бұрын
Inaga batasani
@mamanyusirah5296
@mamanyusirah5296 Жыл бұрын
Wlh humairatuh kina darigim 🤩🤩🤩
@ayushmuhammadaudiayush2150
@ayushmuhammadaudiayush2150 Жыл бұрын
Sannu Auty humaira🤣kinga gwaji iya ganin idonki.😅Gsky masoyiya baki san zaman lpy.😅Yau kuma da wan nn rigimar kika tashi na baza'a ci abinci a wajeba?😂😂 humaira gidan rikici🤣😅😅 watching from Saudi Arabia 🇸🇦🇸🇦🇸🇦 ALLAH ya qara sutura 🙏 bifa .
@admlaahamat7834
@admlaahamat7834 Жыл бұрын
اللهم صلي وسلم وبارك على سيدنا ونبينا وشفيعنا محمد ليس لها من دون الله كاشفة
@yahayamuhammad3480
@yahayamuhammad3480 Жыл бұрын
S A W
@naimasalisu9559
@naimasalisu9559 Жыл бұрын
humair rigima kina wahalar da yayannannaki
@muhdnasirlamyaa9797
@muhdnasirlamyaa9797 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂😂😂😂😂Allah daiya raba lfy ba laifinki bane masoyiyata yaya sule😂😂
@Mustapha424
@Mustapha424 Жыл бұрын
Film din Nan zai iya sani aure ban shirya ba😆
@ameenuubamaidawa
@ameenuubamaidawa Жыл бұрын
My best series ever ❤ but where’s amarya?? Ya bamu ga amaryar mu ba?? #teamamarya we move ✊✅❤
@khanebes
@khanebes Жыл бұрын
hahhah...mu ƴan team uwargida mun hana ta fitowa😀😀😆
@usmanmohammed5366
@usmanmohammed5366 Жыл бұрын
Masha Allah watching from Dubai
@zarauusman338
@zarauusman338 Жыл бұрын
Yaya and Humair,I loved the name masoyiya
@mamanidrisallahkatsaremins7227
@mamanidrisallahkatsaremins7227 Жыл бұрын
Masha Allah tabarikalla ubangiji Allah yakara daukaka da basirah Amma Suleman dan inna gaskiya abawa amarya kulawa
@hauwakano-w4l
@hauwakano-w4l Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira from hauwa madina
@musamuhammed7298
@musamuhammed7298 Жыл бұрын
Sulaiman : "aski naje aka yi min" Humaira : smile... wai don Allah ba dakin ta kaje ka kwana ba.
@zaynabnuruddeen5094
@zaynabnuruddeen5094 Жыл бұрын
More grease to ur elbow bifaa !!! I hope dis inna and hajia friendship will last long😂
@sameeraabdullahi8946
@sameeraabdullahi8946 Жыл бұрын
Masha Allah what an exciting episode.Is the new frndshp btwn Hajiya and Inna for real?keep it up
@faisalkabir486
@faisalkabir486 Жыл бұрын
I love this series madd🔥🔥🔥
@raliyasb550
@raliyasb550 Жыл бұрын
Inna Dan Allah karkibar humaira tatafi lagos
@mamanyusirah5296
@mamanyusirah5296 Жыл бұрын
Masha Allah Allah yayi jagora aikinku yana kyau
@alhousseniyacoubou4631
@alhousseniyacoubou4631 Жыл бұрын
Allah sarki abouka da metuki🥰🥰🇳🇪🇱🇾🤲
@harunamaryam8758
@harunamaryam8758 Жыл бұрын
Yaaya am wishing masoyiya tazama matarka a real life❤💕
@ramlahmuhammad4706
@ramlahmuhammad4706 Жыл бұрын
Honestly I like this series kudus to Ahmad bifa and humairrrr
@suleimanjunaid3103
@suleimanjunaid3103 Жыл бұрын
😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣, this episode is dramatically lit!!
@abufadimah3282
@abufadimah3282 Жыл бұрын
A gaskiya wannan episode din dai sam bai yi wani kyau ba... ya kamata a gyara. M. Ahamd... domin kuwa ni ban ga wani darasi ko fa'ida da za'a dauka a cikin sa ba.. Misali: 1. Indai da gaske inna ta auro wa sule mata, to bai kamata bayan tafiyarta ba sule ya watsar da matar. 2. Sule mutum ne mai hakuri da juriya da biyayya ga Inna, amma anan sam bai hau layi ba. 3. Sule baya tsoron matar sa, ba kuma kamata ya zama lusari haka ba.. amma anan kawai ya bayyana sule ya tsorata fa akan sha'ani ..Masoyiya..
@jamilaadamuy9975
@jamilaadamuy9975 Жыл бұрын
😂😂😂kai mata 'yan uwa na kenan humair kefa kika ce yaje, yaje kuma kin shiga damuwa
@jameellameen8125
@jameellameen8125 Жыл бұрын
For the first time . hajian Lagos & inna settle down normal
@bifastudios
@bifastudios Жыл бұрын
Both of them are expecting there first grandchild 🤣😅
@jameellameen8125
@jameellameen8125 Жыл бұрын
@@bifastudios exactly
@zuberjele7468
@zuberjele7468 Жыл бұрын
Gaskiya mata daya ta isheni inhal dakwai zaman lafiya 😍🌷
@aminusale4044
@aminusale4044 Жыл бұрын
Gaskiya mata
@husseimuhdalhassan5996
@husseimuhdalhassan5996 Жыл бұрын
Kai alhaji raba kanka
@musthafalawali4128
@musthafalawali4128 Жыл бұрын
slm baraka da warhaka antashi lafiya malan suliman atah haquri da anti aisha
@hashimuabdullahi9566
@hashimuabdullahi9566 Жыл бұрын
Aslm gaskiya wan yayi
@sadiyangaski8945
@sadiyangaski8945 Жыл бұрын
Mashaallah sule dan inna kana kokari
@ibrahimlami5303
@ibrahimlami5303 Жыл бұрын
Ina yinki ta waje na humaira on top
@najatnuman2706
@najatnuman2706 Жыл бұрын
Wallahi I see my behavior in you humaira but I do cook, very inspired episode, Allah kara hankuri yaya, Allah kara basira.
@usmanmuhammad7421
@usmanmuhammad7421 Жыл бұрын
Hhhhhhh
@hussainibala953
@hussainibala953 Жыл бұрын
Allah ubangiji ya kara basira
@hafsatsulaiman9105
@hafsatsulaiman9105 Жыл бұрын
Kuma wlh dabi,armu ce mata inmunga maxan mu na matukar sanmu lokacin muke basu wahala 😥
@abidasulaimanabubakar6125
@abidasulaimanabubakar6125 Жыл бұрын
Kuma idan muka fice musu arai mu Shiga uku kuma ba😂😂😂
@gaddafizauro
@gaddafizauro Жыл бұрын
Kuji tsoron Allah gani nan ina karbar rigima kala kala
@hafsatsulaiman9105
@hafsatsulaiman9105 Жыл бұрын
@@gaddafizauro Allah sarki Allah ya baka mafuta ga irinsu shiga ran maza ne dasu wlh 😥
@gaddafizauro
@gaddafizauro Жыл бұрын
Kimanta kawae wallahi ba qaramin sonta nakeyi ba fiyeda yanda zanyimiki misali
@hafsatsulaiman9105
@hafsatsulaiman9105 Жыл бұрын
@@gaddafizauro Allah sarki na tausaya maka wlh ba komai addu, a maganin komai 🙏
@imranishaq1355
@imranishaq1355 Жыл бұрын
What a thrilling series, every scene is dramatic. I laughed beyond my belly.
@hamzahamza-hg1nu
@hamzahamza-hg1nu Жыл бұрын
Ok sile zanka dariyar ta tunda bataso itama tajizafi kamar yadda takeyima
@ishaqkatsina1843
@ishaqkatsina1843 Жыл бұрын
Gaskiyane yy kyau sosai
@fathimafathima6342
@fathimafathima6342 Жыл бұрын
Yaya sai hakuri fa bada sommuba ne ajini yake asali yabiyu yahadu biyi duka Maiya juna biyi kishiya humaira Yaya kadanyagani asassauta masa
@zaharaddeenadam7730
@zaharaddeenadam7730 Жыл бұрын
Anyakuwa sulaiman kunye soyayya da humaira hmm Masha Allah gskiya shiri yanayin kyau sosai
@oyesholaraufu411
@oyesholaraufu411 Жыл бұрын
Badole yaje ya kwana bah amaryar innah cepah
@abdullahibnabdulazizi3355
@abdullahibnabdulazizi3355 Жыл бұрын
This series looks so real...
@abdullahiabubakarmuhammad2160
@abdullahiabubakarmuhammad2160 Жыл бұрын
I swear
@UmarUmar-tr9qm
@UmarUmar-tr9qm Жыл бұрын
I so much love this movie wlhi Amma dan Allah kudan kara tsayinsa
@issoufouibrahima6502
@issoufouibrahima6502 Жыл бұрын
Macha Allah yayi kyau Allah yakarabassira dadaukaka
@sidiadam7475
@sidiadam7475 Жыл бұрын
شكرا
@faisalmagaji4605
@faisalmagaji4605 Жыл бұрын
Kai Humairah rigima, Allah yara bamu da mai kishin Humairah. Amma fa da gaskiyar ta
@jainabkn7849
@jainabkn7849 Жыл бұрын
Hmmm masha Allah Amaraya yaya
@kilaninasir
@kilaninasir Жыл бұрын
Humaira sarauniyar drama. Lalai... Yaya sai yayi takatsantsan😁
@samailasalisu3335
@samailasalisu3335 Жыл бұрын
GAskiya kuna fada karwa sosai wallahi inasan wannan firm amaryar tictik allah yakara basira
@abubakaraliyu1535
@abubakaraliyu1535 Жыл бұрын
Masoyiya MyLove😂🚀
@Ansari_Suleiman
@Ansari_Suleiman Жыл бұрын
Nifa na wajibta ma du wasu mata makusanta na kallon wannan shirin ☺, akwai ilmantarwa sosai
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك
@مريمشلهديارماشاءاللهتبارك Жыл бұрын
Wlh kuwa ba kadan ba duk sati da abinda mutum zai karu .allah ya shige mana gaba rayuwar ce duka ahaka take sai ana hakuri da juna 🥰
@sadiyaabubakar4698
@sadiyaabubakar4698 Жыл бұрын
Hmm idan humair tana acting inaganinta kamar ni akwai kishi gaskia wannan maryar ta Yaya akwai naci sai nuna Miki yake bayasonki Kuma kin makale Yaya kasan yadda Akai da matar Nan kamar yadda Akai da harriiraa,
@YaYa-rw1rr
@YaYa-rw1rr Жыл бұрын
allah kaki yayemu da charin mata
@fateemamustapha2020
@fateemamustapha2020 Жыл бұрын
inason inyi daunload baya yi Yaya sule na inna🥰
@صفيةمعاذتورو
@صفيةمعاذتورو Жыл бұрын
😂😂😂😂😂Humaira ta Yaya Muna godiya sosai
@adamumuhammad9515
@adamumuhammad9515 Жыл бұрын
Wlh da haka duk aure yake ko ....da hankali kowa ya kwanta . Allah kasa muzama mazaje Nagari ya Kuma bamu mace tagari
@hassanibrahim419
@hassanibrahim419 Жыл бұрын
Masha Allah 👍❤️
@mubaraktukur4845
@mubaraktukur4845 Жыл бұрын
Akwai mistake Gaskia gameda amarya da inna tayi ma since nunawa daya da aka mata ba a sake nuna ta ba kuma annuna tana chikin gidan ka sule please aduba lamarin ga
@mubarakmusa32
@mubarakmusa32 Жыл бұрын
Wato shagwaba duniya ne macen da bata shagwaba ta kama sana'ar dako.
@aishasaniyau.2287
@aishasaniyau.2287 Жыл бұрын
Humaira case ce😂😂
@abdulabbakarahmad1158
@abdulabbakarahmad1158 Жыл бұрын
Halin Humaira inda ana mata 10 Wlh tasa mijin ta yai mata. Magana. Gatse gatse wa mijin ki
@suleimanmusa2473
@suleimanmusa2473 Жыл бұрын
Masha Allah Kudos to you my Namesake. I love your acting talent it looks like in real life.. Amma maganar Gaskiya ya kamata ka dau strict Action akan Masoyiya😂😂 Ta rainaka da yawa wallahi
@abidasulaimanabubakar6125
@abidasulaimanabubakar6125 Жыл бұрын
Mugun raini fa😂😂
@suleimanmusa2473
@suleimanmusa2473 Жыл бұрын
😂😂 Sanyin shi yayi yawa
@zainabahmad4286
@zainabahmad4286 Жыл бұрын
Mashallah yau naci dariya kam Allah yaqara basira
@aminaumar7747
@aminaumar7747 Жыл бұрын
I like this inna wllhy 😂😂❤
@abubakaraliyu1535
@abubakaraliyu1535 Жыл бұрын
Masoyiya MyLove😂🚀 21:41
@MLS_Mubarakmjb
@MLS_Mubarakmjb Жыл бұрын
Mufa yanzun amarya mukeson gani muga ya zata iya rike mana sulen inna dafatan zata koyawa masoyiya yadda zata rike miji kasan mu likitoci masu hankaline mungaji da balain humaira
@abdullahiali4322
@abdullahiali4322 Жыл бұрын
Haka ya Kamata iyaye su zama. Sannan sule ya yi kokari sosai wajen hadiye fushinsa tsakaninsa da Humair Wanda akarshe Kuma cikin ruwan sanyi yake ramawa ta January yi Mata dariya. Kwarai da gaske Bifa ka yi kokari wannan shi ne film kadai Wanda nake iya kalla nake ganinsa Kamar gaske saboda yana dauke da darassu masu ilmantarwa
@auwaliliyasuahmad8595
@auwaliliyasuahmad8595 Жыл бұрын
Shiru dai amarya ba a nuno ta ba Muna jira muga DA wane salo tazo ita kuma
@hauwaahmad8825
@hauwaahmad8825 Жыл бұрын
Yaya Masoyiya ta zama rigimammiya😂😂🥂
@suleimannuhu1775
@suleimannuhu1775 Жыл бұрын
Maganar gsky kana bani haushi wlh, Allah wadaran irin hakinka
@lauwaliusman8397
@lauwaliusman8397 Жыл бұрын
Hmm really this episode so wonderful and why sule quickly change cool temper to masoyyiya ???
@NAKOWAPLUSTV
@NAKOWAPLUSTV Жыл бұрын
HHH ikon Allah Humaira Allah yashirya
@zarahbukar7886
@zarahbukar7886 Жыл бұрын
Maganganun inna kamar bakaken maganganu
@ummukulthumlawal1294
@ummukulthumlawal1294 Жыл бұрын
Nima dai abunda na gani kennan
@richalasakibou1666
@richalasakibou1666 Жыл бұрын
Très cool merci beaucoup
@harunamaryam8758
@harunamaryam8758 Жыл бұрын
Superb to inna & hajias decision💪❤💚
AMARYAR TIKTOK EPISODE 47 ORIGINAL
33:29
Bifa Studios
Рет қаралды 198 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 49 ORIGINAL
35:34
Bifa Studios
Рет қаралды 176 М.
Can You Find Hulk's True Love? Real vs Fake Girlfriend Challenge | Roblox 3D
00:24
Кто круче, как думаешь?
00:44
МЯТНАЯ ФАНТА
Рет қаралды 4,8 МЛН
WATA UKU  SEASON 2 EPISODE 18 ORIGINAL HD FULL
16:55
WATA UKU TV
Рет қаралды 93 М.
Fauziyya Episode 1 With English Subtitle
15:36
NABA TV
Рет қаралды 108 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 48 ORIGINAL
25:25
Bifa Studios
Рет қаралды 136 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 44 ORIGINAL
33:27
Bifa Studios
Рет қаралды 155 М.
MAKARANTAR FARKO...... episode 3
22:20
Maidu Global TV
Рет қаралды 51 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 52 ORIGINAL
27:34
Bifa Studios
Рет қаралды 142 М.
Can You Find Hulk's True Love? Real vs Fake Girlfriend Challenge | Roblox 3D
00:24