A very interesting series, Sule is a Good Husband,Religious and Patience. I am indeed learning lessons from him and Humair(Masoyiyya 😀). Allah ya kara Basira,amen👋
@HousseiniAbdou-f1b Жыл бұрын
S A W ❤❤❤ DA kyau malan sule 😊baccin yayi dadi kenan 😂asoyamata kwai yaya😅
@hadijatunuhu6239 Жыл бұрын
Though it's just a drama, Amma can people find a caring mother-law like INNA? Wallahi the things she brought for "Masoyiya" are the needed snacks to pregnant woman! Well done Inna. Sule Kuma sai Ya Yi ta hakuri da Masoyiya. He should expect the worst to come. She may one day feel that Sule is smelling for her.....LOL
@inuwaaffa1262 Жыл бұрын
…..😂she does that already ai
@aminamohammad2303 Жыл бұрын
Yeah my mun she’s 1 in million when ever I see inna I use to see my mum in her ❤. Pls pray for her
@faidahmaiwada7351 Жыл бұрын
Them plenty oo
@zaynabnuruddeen5094 Жыл бұрын
Yes ooo mine she treat me like gold she is the best mother in law in the whole world
@adamibrahim810 Жыл бұрын
Inama ace iyayan miji haka suke
@aishabellokado1499 Жыл бұрын
I salute u bifa I swear I love dis series ubangijin rahama ya Kara daukaka da arziqi me albarka,ga kamun Kai Babu shigar banza alhamdulillah,and I love inna Mai cinye tulu
@ummakaltum3419 Жыл бұрын
Wlh cikina Har ciwo ya keyi yau Dan dariya sule Dan Innah wlh ka Iya film gaskiya masha Allah
@hadizaprincess7108 Жыл бұрын
I love the relationship between inna n sule . Very nice they sit discuss n laugh 🤣
@musasalehdamagum3197 Жыл бұрын
I tell you sister, that part of eating Tulu got me - that's amazing! I love this series. 💖
@youssoufoukaltoume61 Жыл бұрын
I love ❤️ this scene very nice 😊 humaira is the best pregnant woman 🤰 😍🥰🥳🥳😘
@isamuhammadtukur4171 Жыл бұрын
😂Kai Inna You are so funny wainacinye Tulu
@iglobal3480 Жыл бұрын
Wallahi masoyiya akwai ban haushi!! Kawai ulya tura ta gidan su
@Sadiqmazaji Жыл бұрын
Masha allah tabraka Allah toh yaya ita budurwar wacece ita masoya akwai kishi tabb
@halimaibrahim5225 Жыл бұрын
I really enjoyed this episode 🥰🤗
@buharizago3169 Жыл бұрын
Kwana biyu ba’a nuno mana Amaryaa. Meya faruu😅
@عائشةشعيبمحمد Жыл бұрын
Nima qaramun ciki gareni don Allah humair sammun aduwar kawai nakeso😟
@malandaudatv471 Жыл бұрын
Masha Allah gaskiya abinci yayi kyau sosai Allah ya taimaka ❤️🥰✊✊
@salmauba9774 Жыл бұрын
Gaskiya the inna me ciyen TULU part make me laugh kamar ba gobe😅 Allah yyi jagora
@buharidabdussalam6580 Жыл бұрын
Inna ta cinye tula 🤣🤣🤣 I really enjoy this Episode, i haven't laughed out like today in a long time
@مريمحسن-س5ق Жыл бұрын
🙏
@dahasadahasa Жыл бұрын
@@مريمحسن-س5ق restarts
@dahasadahasa Жыл бұрын
Dahasan
@mohammedsani983 Жыл бұрын
Da ace maza zasuyi koyi da irin wannan dabi u wallahi da ansamu raguwar mutuwar aure wallahi mijina yana kallona banida lafiya ko kallon arziki bayamin balle har ya wani siyomin wani abu da nace inaso koya dafamin wani abu Humm alhamdulillah ala kullin halin
@albodawiy Жыл бұрын
Wayyo cikina😂🤣 ina tacinye tulu and bring back mlm bala i really miss him
@harunamaryam8758 Жыл бұрын
Awwwn I love such Mother inlaw,more bravo to inna
@maizamanidawud4084 Жыл бұрын
hhhhy
@maryammuhammads4896 Жыл бұрын
ikwan Allah yayya kanashamrigimafa so sai wallahi
@aishamuhammadaudiaudi3392 Жыл бұрын
Yayah?wan nn ciki yazo maka da rigima,😅😅😅kaika naima,kakuma samu😅Wlh ina tausayama😂kana shan wuya. da samun wan nn ciki na masoyiya😂
@nanaroupya2660 Жыл бұрын
J’aime trop cette série, elle très réaliste
@mhdsani5288 Жыл бұрын
C'est comme ça tu vas te comporter après ce ça ? 🤣🤣🤣🤣🤣
@abbakaryahaya1541 Жыл бұрын
Même mois J'aime
@asmakadri232 Жыл бұрын
🤣🤣🤣Nana
@asmakadri232 Жыл бұрын
@@mhdsani5288 moi je ferais plus 🤣🤣🤣
@nanaroupya2660 Жыл бұрын
@@asmakadri232 matano Asma😂
@hauwakano-w4l Жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kara basira from hauwa madina
@sarahsmith3112 Жыл бұрын
Inna kaman mama mijina wlhi. Allah ya qara tsawon rayuwa sirikata mutum ce Allah dai ya biyata
@ibrahimbubasaleh66 Жыл бұрын
Hahahahaha, humaira kina wahalar da megidana fah, wannan aiki haka 😹😹😹😹😹😹
@muhammadbashir1256 Жыл бұрын
Masha Allah watching from dubai 🇦🇪 ❤ 💯 🙏
@AaAa-kn9xk Жыл бұрын
Honestly I enjoyed this episode 🤩Yaya tulu😅😅😅😅😅
@نعيمةعبدالله-ص3ك Жыл бұрын
I honestly enjoyed this episode 😂😂 Yaya tulu 🤣🤣🤣
@hassansidi7048 Жыл бұрын
Hnyan
@fathimafathima6342 Жыл бұрын
Masha Allah asai byby gadu akayi Yaya sulai tulu,
@khamalmuhd719 Жыл бұрын
Inna don chop the whole tulu😂 kai inna your own don pass humaira 😂 🔥
@JosephMutha Жыл бұрын
So amazing episode 😍😅
@samailahakilou9643 Жыл бұрын
Macha allah allah allah ubangije ya kara basira
@RachidRachid-gy5tq Жыл бұрын
Macha Allah muna jin dadin chirye chiryanku bifa
@halimatouallassan74 Жыл бұрын
Kayimin dede souley yanda kake kula da masoyi allah yakara basira 💃💃
@faizamuhammadumarumar5655 Жыл бұрын
Mumungajida wanizancen ciki acigabadayima film kawai
@nassirahmed2373 Жыл бұрын
waw very good thank you very moch brother
@ariffillahmudasiru5048 Жыл бұрын
When will humairah give birth so dat Sule shall rest small habaaaa just one pregnant, I want dis and dat 🙄🙄🙄🙄
@abbakarsalissidi9224 Жыл бұрын
Hm so fine inna ta cinye Tulu gaskiyane inna ta humaira😀😀😀
@usmanibrahim5342 Жыл бұрын
Masha Allah watching from Saudi 🇸🇦🇳🇬🤞
@khakiandlbaffa6291 Жыл бұрын
Shegen kwadayin ciki ya jawo miki wata jarabar 😂😂😂Wlhi kici dadi ita kuma tayi wuff da mijin ki 😂😂😊
@dan-nanakano2856 Жыл бұрын
yaya karfa ka kwanto kura. Allah ya kara basira
@mariyayau5720 Жыл бұрын
Inaga dai za’a kuma yin wata amarya,muga karyar kwadayi🤣
@usmanabdullahi5421 Жыл бұрын
I like this episode wlhy inna is the best mother-law 🤓🤓
@usher8567 Жыл бұрын
Hmm su humaira ana iko ni wallahi ina son macce kamar ke
@inuwaaffa1262 Жыл бұрын
🤣🤣🤣kai Sule Tulu Dan’Inna wallahi ka iyamma bakinka da bada labarin budurwa ‘yar maqota masu iya dafuwar dambu. Shin ina labarin Amaryarmu ne? Muna jin dadin wagga shiri “Amaryar TikTok”. Maasha’Allah, Allah Ya kara basira. Please agaida mana da Innarmu
@adamuibrahim2369 Жыл бұрын
Ubangiji Allah ya amshi addu'a ta
@YunusaAWada Жыл бұрын
Pregnancy wahala. Husband in trouble! With Love from Putrajaya, Malaysia 🇲🇾 🇳🇬
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 Жыл бұрын
Allah sarki sule har kabani tausayi wllh
@danguggo1tv504 Жыл бұрын
Allah ka hadamu da mata wadanda zamu iya tolerating din su. Amma mata sai addu'a.
@suleimanismail4637 Жыл бұрын
Akau drama next week yaya yakira ruwa 😂🤣😂
@danguggo1tv504 Жыл бұрын
Ai wannan cikin dan baban ya janyo miki ala ƙaƙai. Ina gaishe da Sule Tulu.
@Amadou77 Жыл бұрын
Kai jima a Allah yabamu hankuri zaman aure
@fateemausmanshuwaree2700 Жыл бұрын
Wlh yar gidan masu dambu me bleaching karma ki fara cewa kina son yaya na fada miki ahto yaya na humair ne ita Kadai ahto Wai karya bille🤣😂🤣😂🤣😂🤣
@safwandiyamaikano9866 Жыл бұрын
Hhhhh waii ina sule tulu ne Gaskia abun nan yaban nishadi sosai Hhhhhh Allah biya😂
@najatnuman2706 Жыл бұрын
I've seen this coming Humaira ki daure ki shiga kitchen 😃😅 yayah baya kin tayi soyaya
@inuwaaffa1262 Жыл бұрын
Lallai kam, barinma ace da yawun inna a cikin maganar
@bilkisuhayatu3578 Жыл бұрын
Masha Allah, good job, please humaira ki dinga daurewa kina ba inna ko ruwa ne in tazo
@aminuyusufmuhammad1571 Жыл бұрын
I can’t even know how to soya Kwai Wallahi.oh tnx God my wife is not like masoyiya
@sadiyamoustapha6393 Жыл бұрын
Kwadayi ya djawo miki kishiya 😂😂😂
@tukurusman5046 Жыл бұрын
Su mallam sule zaka yi baya ni tayaya ka amsa lambar waya😂😅
@khadijakhalidhusain1407 Жыл бұрын
Daga yau andaina karbo abinci kenan hhhhhhhhhh kishi ya motsa hhhhh
@nasirkabir7774 Жыл бұрын
Best episode❤😹🥂
@khamalmuhd719 Жыл бұрын
Kai humaira take it easy yaya Sule he’s trying oo Pregnant women😍😂😂 whala wahala wahala
@ishqmar Жыл бұрын
Anzo gurin 🤣🤣🤣🤣kishi kumunlo mata . Ai kwadayin zai canza salo
@nanaroupya2660 Жыл бұрын
Yaya me fait pitié 😂 il a hâte qu’elle accouche
@djibobalkissa8877 Жыл бұрын
Il a intérêt 🤣🤣🤣🤣
@dan-nanakano2856 Жыл бұрын
Don Allah ku dawo da malam bala
@duhcghj6576 Жыл бұрын
Aiki Yana kyau dauhgtre Inna so maza Susan muna wahala daciki😆😆😆
@sulaimanzirabato7044 Жыл бұрын
Gsky nikam mace baxata ringa sakani dawainiyyah ba irin haka ba
@surayyasanisaeedsurayyasan2825 Жыл бұрын
@@sulaimanzirabato7044 fada kake bata kama bane
@halimaumar8210 Жыл бұрын
Humaira Dan Allah kitausaya wa yaya
@thats_ibb Жыл бұрын
who else miss malam bala hhhhh
@ibraheemmustaphamuhd7685 Жыл бұрын
Me too I really miss Malam Bala wlhi
@khanebes Жыл бұрын
me too
@Khalifah_kby Жыл бұрын
the film is loosing it's story line. you should look into that.
@khanebes Жыл бұрын
what is the story line?
@mamamdanbaiwa7258 Жыл бұрын
Inna tamu hardasucin tulu🤣
@adamugarba7800 Жыл бұрын
Yaya karka yadda kabawa Masoyiya labarin tulu faaah
@rahamamuhammad Жыл бұрын
Gaskiya inajin dadin series dinnan sosai wallahi 😂humair mutuniyata 😊❤
@yunusawais1039 Жыл бұрын
Lallai danbu yayi dadi yaya ya kunnowa kasan sa ruwa yaya ko da yaji magi se ya fara zance bayan kasan halin humair akwai kura sati me zuwa kenn 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@samiraismaila2374 Жыл бұрын
Nikam ina Amarya ne don Allah ta wofa please
@abdulgulumbe Жыл бұрын
Yanzu ai dole Humaira ta rage kwaɗayin abincin gidan mutane tunda taji zancen budurwa 😂
@malikisani5429 Жыл бұрын
So you are a member also🤣🤣🤣🤣
@hafsatfarukidina4360 Жыл бұрын
Dan Allah a dawo da hafsat if possible
@fauziyyasani6650 Жыл бұрын
Humairah manya ciki yazo ga manyan mata 😀😃😅
@fatimasabo7583 Жыл бұрын
Su Yaya anzama chief 🤭😁
@ishaqnamadi3074 Жыл бұрын
Mai ciki sai da lallaɓo 😂 Wasu ance har gawayi suke ci 😂
@sobafadeelah7139 Жыл бұрын
Kwadayin masoyiya ze janyo mata aiki😂😂😂
@samailahakilou9643 Жыл бұрын
Inna tayi aiki Wanda yacinye tulu🤣🤣🤣🤣👍
@fertyabber5486 Жыл бұрын
In Banda abin Yaya...ga hanya nan mafi sauki da zaka bi Ka huta zuwa rokon abinci, atou gulmar ciki ya janyo miki kishiya ta biyu ku zama uku. Ke ba ki san sai an hada da hakuri ba abin? Tou budurwa dai ta na son mgn da Yaya zaki gane ciki yayi goshi 😂
@muhammadauwal2249 Жыл бұрын
Masoya kishi no be your mate... Yaya ka aure yarinyan nan kawai taiya dambu😋😜🥴