AMARYAR TIKTOK EPISODE 50 ORIGINAL

  Рет қаралды 147,125

Bifa Studios

Bifa Studios

Күн бұрын

Пікірлер: 300
@ayshajao6741
@ayshajao6741 Жыл бұрын
Gskya Humaira nada matsala haba, kullum abu d'aya ta riga ta raina miji ba kyakkyawan lafazi, Allah ya kyauta gskya film din nan ya fara fita kaina
@abdullahimustapha8157
@abdullahimustapha8157 Жыл бұрын
Don Allah director agayama humair tadena Kiran Yaya da Kalmar DAN RAININ HANKALI baidace da koyarwaba yafi kama da rashin tarbiyya da kaskanta mijinta Kuma shugabanta
@فاطمهفاطمه-ز9ص2ن
@فاطمهفاطمه-ز9ص2ن Жыл бұрын
yanakoya mukune idanran matarka yabachi karkadamu domin bachikin hayyachinta
@Kany-le1tw
@Kany-le1tw Жыл бұрын
Wai Don Allah ina Kishiyar ta ta shiga ne ya kamata rigimar uwargidan ta kare hakanan mu koma zaman aure tsakanin kishiyarta kuma
@muhsinanasir5451
@muhsinanasir5451 Жыл бұрын
Agaskiya ban taba yima wani film comments ba sai wannan,gaskiya inason amarya tiktok sosai,yana yiman kyau yadda ba'a tunani, wallhi duk series din da nike kallo babu wanda yake kayatar dani kamar amarya tiktok.babu abinda zance saidai ALLAH ya kara basira ameeeen.inason amarya tiktok soooooo much❤️👍❤️
@monsofsibaiti2618
@monsofsibaiti2618 Жыл бұрын
Masha Allah Amma bekamata Matar Aure tarinqa cema Mijinta Yana renamata hankali babukyau
@rachidousalouhou9416
@rachidousalouhou9416 Жыл бұрын
Gaskiya nima dai kalaman nandai tayi min ciyo sosai .
@ammamuhammadsulaiman1781
@ammamuhammadsulaiman1781 Жыл бұрын
Dan Allah yaya ka auri humer Dan wlh kun dace sosai da sosai, kuma Allah yasa inna mahaifiyarkace agaske?
@fadimatuibrahim5293
@fadimatuibrahim5293 Жыл бұрын
Yaaayah.....kan kwakwa kuma......gaskiya baka kyauta Mana ba.......bayani ya Hana masoyiya cin abinci....Nan gaba a bar masoyiya ta gama cin abinci kafin ko wane irin Hira.
@aliyugarbamusa
@aliyugarbamusa Жыл бұрын
Wannan shirin fa yana ƙayatarwa da ilmantarwa sosai. Muna godiya.
@fathimafathima6342
@fathimafathima6342 Жыл бұрын
Masha Allah dongudu rigima anchire babbab riga jiyu kamshi ki yaja wumiki ase byby abici momita takeci Maza mutane mu Allah yakara basira
@MusaAuwal-g3r
@MusaAuwal-g3r Жыл бұрын
Gsky Allah ma yagani Allah bai horemun hakurin zama da irinsu humairaba
@murjanamaarof8466
@murjanamaarof8466 Жыл бұрын
Agaskiya bida Humaira baudace abate wannan roal diba sabida Anwulaqanta maza raining tayi yawa humara da sulaiman🤔
@faidahmaiwada7351
@faidahmaiwada7351 Жыл бұрын
Wani irin character ne kuma humaira ke displaying haka? Pls film din Babu ci gaba kullum a akan abincin humaira ne ku kaimu wani gurin
@hafsatfarukidina4360
@hafsatfarukidina4360 Жыл бұрын
Dan Allah adawo mana da hafsa amarya abun yafi armashi 😊
@musahamidu
@musahamidu Жыл бұрын
Mai kan kwankwa kawai 😃😀😄
@hafisaahmed344
@hafisaahmed344 Жыл бұрын
Humaira fawani zubin akan Gaskiya takikoda tayikishi yaya duk lifinkani fisabiluilashi waya aikikakarbar numberwaya ammadi masoyiya akisanin mgnr da zaakifadawa yaya sbd mijinkini fa bikamataba kikufada masa kowacce irin mgnr datazu bakinki
@zuberjele7468
@zuberjele7468 Жыл бұрын
Gaskiya wallahi yaya kakai adali💪
@safiyyashahrumairawani4985
@safiyyashahrumairawani4985 Жыл бұрын
Kaji munafuka Wai uncle sulai, Wlh banga laifin ki ba humair ki cigaba da kula da wanda yaya yake kulawa
@harounaabdou8126
@harounaabdou8126 Жыл бұрын
Damar da ake bawa humaira à wannan flim tayi yawa
@nasirusanim5420
@nasirusanim5420 Жыл бұрын
I cannot stopped laughing 😂😂😂😂 Humaira mai Coconut head. 🤣🤣🤣 mai kan kwakwa 🙈
@zainabhassan8724
@zainabhassan8724 Жыл бұрын
Sule bakar mgn 😂😂
@salmauba9774
@salmauba9774 Жыл бұрын
Ko ta dalilin haka kwadayin abincin makota ya kare😉amma baka huta ba da saura😄
@nazifibellogaya2039
@nazifibellogaya2039 Жыл бұрын
MAsha Allah aikin yykyu sosai Allah yataimaka
@Amadou77
@Amadou77 Жыл бұрын
Zama da masoyi sai hankuri Allah yabamu hankuri 🇱🇾🇱🇾👌
@mahammanaliyumahammanaliyu
@mahammanaliyumahammanaliyu Жыл бұрын
A Gaskiya Ni.inabibiyar fimdinan.ammafa.najiwani.mumunanlabari.gameda.humaira.wai.ancetanada.aure.shin.waidan.allah.hakane.kobahakabane. Allah ya karawa.darata.basira.da.hazaqa.dama.jaromarmu.wato.humaira.
@safeeyaali5939
@safeeyaali5939 Жыл бұрын
Hafsa ce Amaryar inna itace matar Aure ba Humaira ba
@mahammanaliyumahammanaliyu
@mahammanaliyumahammanaliyu Жыл бұрын
@@safeeyaali5939 alhamdulilahi godiyatabbata ga Allah madaukakin sarki najidadisosai. Ubangijin Allah ya kara.daukaka dabasiri acigabadakawomana.finafinai.masuqayatardamu
@bachiroubachirou1847
@bachiroubachirou1847 Жыл бұрын
Gaskiya humaira Zaki Pata shirinnan saboda kin Faye takurawa gaskiya
@aminukeanuwess3093
@aminukeanuwess3093 Жыл бұрын
Mata mutanan mu kiri kiri ansa yaya ya cire babbar riga 😂😂 Humair Ina yinki wallahi
@ibrahimlami5303
@ibrahimlami5303 Жыл бұрын
Yaya kaine sila. Humaira on top ina yinki mutuniyar
@mohammeddambatta7563
@mohammeddambatta7563 Жыл бұрын
Malam Befa, don Allah ka daina bata hakuri. Kana bamu kunya. She thinks you are weak because of that. You have to be strong for all of us. Ka daure, ka cije.
@asisinmama6275
@asisinmama6275 Жыл бұрын
Itama wannan yar kawun saikace dole? Ance baaso harda komawa ki kira yaya? Humair tabani kwangilar zaneta da bulala😂
@hafsatkabir
@hafsatkabir Жыл бұрын
Hmm Allah sarki yaya he used to tell Humer the truth but she too jealous she is no seen it well Allah bless all the husbands that are like Yaya
@safiyyashahrumairawani4985
@safiyyashahrumairawani4985 Жыл бұрын
Kaji munafuka Wai uncle sulai, Wlh banga laifin ki ba humair ki cigaba da kula da wanda yaya yake kulawa 😅
@aishatkabiru1582
@aishatkabiru1582 Жыл бұрын
Rainir ta yai yawa, wannan halin ko baya buqatar ta,zaki sa Mai raayin ta
@fatimaibrahim8881
@fatimaibrahim8881 Жыл бұрын
Hahaha wayyo Allah na yaya kaine sillar ai
@hajjatee1656
@hajjatee1656 Жыл бұрын
Hmmm!!! Da ace duk maxa irin halin sule su ke da wlhi ba yaji sannan sakin aure xai ragu sosai. Allah yasa mu dace ya kuma bamu hkri da juriya.!!!
@faizadauda9088
@faizadauda9088 Жыл бұрын
Wlh ina tayaku farin cikin aure dazaku na gaske dazakoyi
@aminabala7608
@aminabala7608 Жыл бұрын
I like Sule because he's too truthful,wallahi I adore his truthfulness
@maryamsaidu1729
@maryamsaidu1729 Жыл бұрын
Yeah gsky
@hajaraabubakar3709
@hajaraabubakar3709 Жыл бұрын
He’s such a reasonable man
@hafizfaragai9852
@hafizfaragai9852 Жыл бұрын
Humair will soon come for you, better retract your statement
@abbadambattah623
@abbadambattah623 Жыл бұрын
Waya aike shi shima da ɓarin zance🤣🤣🤣🤣
@hajaraabubakar3709
@hajaraabubakar3709 Жыл бұрын
@@hafizfaragai9852 I take back my words 😂😂
@hajaramallamkaka5924
@hajaramallamkaka5924 Жыл бұрын
Interesting episode as always. Stay blessed Bifa studios
@amarttv001
@amarttv001 Жыл бұрын
Masha Allah godiya muke sule and humair
@zainabaliyu7589
@zainabaliyu7589 Жыл бұрын
🤣🤣🤣Yaya fah kana karbar kidan humaira, rigimammiya, Amma wlh gwanda kiyi humaira tym dinki ne
@ayshamuhammadadamu3271
@ayshamuhammadadamu3271 Жыл бұрын
Wannan yarinya akwai kinibibi
@abdullahidaniyalifagge2980
@abdullahidaniyalifagge2980 Жыл бұрын
Masah Allah ubangiji yakarawa muku lfy
@nusaybermaiyaya205
@nusaybermaiyaya205 Жыл бұрын
Allah sarki, Yaya na ganin rayuwa 😅😅😅
@Sadiqmazaji
@Sadiqmazaji Жыл бұрын
Masha allah tabraka Allah.humairah ta yaya 😍👌
@usmanahmadwailare
@usmanahmadwailare Жыл бұрын
Gaskiya rigimar Masoyiya na burgeni
@ahmadusman4253
@ahmadusman4253 Жыл бұрын
INA ROQON SULE IDAN ALLAH YA SAUKI HUMAIRA LAFIYA IN NAMIJINE INAYIWA MLM BALAH BARAR TAKWARA IN MACECE KUMA HARI.
@Kanny_mediatv8158
@Kanny_mediatv8158 Жыл бұрын
Thanks you for this films
@hauwaahmad8825
@hauwaahmad8825 Жыл бұрын
Humaira me kan kwakwa inji yaya 😂❣️
@yunusawais1039
@yunusawais1039 Жыл бұрын
Kai de yaya kaga ta kanka wlh har tausayi yaya nake bawan Allah 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@nature_is_beautiful02
@nature_is_beautiful02 Жыл бұрын
Wallahi humair ta cika masifa
@khadijahadiza9713
@khadijahadiza9713 Жыл бұрын
Gaskiya yau humair tarikice duk Shima acikin laulayinne??
@Hamdy.awta123
@Hamdy.awta123 Жыл бұрын
Humairah da fada rashin gaskiya hahahaha
@Kakaki350
@Kakaki350 Жыл бұрын
Tab! Yasin in ni ni ba zan cire babbbar riga ta ba
@gimbiyyabilkisu9639
@gimbiyyabilkisu9639 Жыл бұрын
Yaya kafin tace 🤣🤣Kai mijin hajiyane ne Yaya🤣🤣
@isakaadam5830
@isakaadam5830 Жыл бұрын
Humaira she act like my stubborn sister zainab I like humaira,s style
@abdulabbakarahmad1158
@abdulabbakarahmad1158 Жыл бұрын
Humaira mai kan kwakwa 😂
@aishaibrahim7321
@aishaibrahim7321 Жыл бұрын
Anty humaira mai kan kwakwa inji yaya Sule 😂😂😂
@sadiqadukuly8136
@sadiqadukuly8136 Жыл бұрын
Gyara kadan humaira duk da dai wasa ne ki dunga dan yin kasa da harshen ki a wurin mijin ki ,ki dunga dan duba yadda musulunci yace ko kana fada da miji kadan dunga kwantar da harshen ka, saboda miji daban yake kinji pls
@halimatuhalimatu4228
@halimatuhalimatu4228 Жыл бұрын
Wai ina amaryar nan da sule yayi ko ta mutu ne
@samiraharuna616
@samiraharuna616 Жыл бұрын
Humaira ba ahaka ya kamata kizama mai fashimta
@pasdesoucis7376
@pasdesoucis7376 Жыл бұрын
Humaira kina da rikici shiko tulou yaci gaba da hakuri
@aishaalti
@aishaalti Жыл бұрын
Ita haka ba zai sa ta fasa yin abunda uncle sule ya sa ta ba 😂😂😂 zaqewa of the highest degree 🤣
@salihurahama1135
@salihurahama1135 Жыл бұрын
I’m telling you
@nagashirecord5647
@nagashirecord5647 Жыл бұрын
Humaira rigima yanzu dan yasa babarriga shine abin rikima kina birgeni wllh ina kumar rigimar nan taki sai nakeji inama ke matatace
@dfxg5322
@dfxg5322 Жыл бұрын
Masha allah allah yara basira from hauwa madina
@yahayadanayahaya172
@yahayadanayahaya172 Жыл бұрын
وی د ماج ﻉااا
@zaynabibraheem8559
@zaynabibraheem8559 Жыл бұрын
Kishi kumallon mata, idan ba Yaya ba wa zai iya wa masoyiya? 😅 Amma gaskiyar ta fa Yaya baka taba sa malum-malum ba sai yau.
@ghg4688
@ghg4688 Жыл бұрын
Masha allah amarya sile kishi yayi mikki Yawa
@lambaijalo4994
@lambaijalo4994 Жыл бұрын
Assalamualaikum barkada wuni Ina datambaya meya haryan zubama Gani amarya haryanzu
@abdullahiyakubu122
@abdullahiyakubu122 Жыл бұрын
Good job 👍but humaira ta aje flask din abincin amma kuma an qara nunata with flask din a hannunta...
@rahamamuhammad
@rahamamuhammad Жыл бұрын
Gaskiya yaya sule yana burgeni sosai wallahi ❤😂
@sadiyasuraj4893
@sadiyasuraj4893 Жыл бұрын
Kai masoyiya wlh kinaba Yaya cinta gaskiya 🤣🤣🤣 allah yakara basira
@aichaabdouatto5328
@aichaabdouatto5328 Жыл бұрын
Film din yana birgeni kuma babu talla se dadin kallo muna godiya
@sulaimanissa7935
@sulaimanissa7935 Жыл бұрын
😁 Kai jama'a wannan humairan akwai rigima
@rknooruddeen1239
@rknooruddeen1239 Жыл бұрын
Allah karabamu da masu rigima irin ta Humaira wai fama kenan.. 😂😂😂😂
@المدربهحلا
@المدربهحلا Жыл бұрын
ننتظر الحدث الجديد تحياتي لفريق العمل من السعوديه 🇸🇦💥🎊
@hajjatee1656
@hajjatee1656 Жыл бұрын
Humairah case ohh!!!! Ba'a Miki gwaninta. Wai ya kikeso sule yayi ne? Jininshi xai hau fa
@yahouzanafissatou5849
@yahouzanafissatou5849 Жыл бұрын
En fait, nous les femmes tant que l'homme est sincère et dit la vérité, c'est en moment qu'on ne croit pas mais tant qu'il nous mente hummm .🤣
@nanaroupya2660
@nanaroupya2660 Жыл бұрын
Je te dit😂
@zuberjele7468
@zuberjele7468 Жыл бұрын
😢😢😢😭
@mukhtarbello4506
@mukhtarbello4506 Жыл бұрын
Masha Allah, ina labarin sabuwar amaryar inna
@harounaabdou8126
@harounaabdou8126 Жыл бұрын
Wulakancin da humairah takewa sule yayi yawa
@alougedo
@alougedo Жыл бұрын
Beautiful episode as always ❤
@mudassirbaba1451
@mudassirbaba1451 Жыл бұрын
Asalaam alaikum warahamatullah Malam Ahmed.. how about the new amarya
@shemauisyaku724
@shemauisyaku724 Жыл бұрын
Masha Allah 😍
@oumarounazir5762
@oumarounazir5762 Жыл бұрын
Gaskiya humaira ta cika jaraba wly haba dan alh Kai kawo mata kiichiya haba mouta dame mou😡
@gidadoarafat8152
@gidadoarafat8152 Жыл бұрын
Nawa wooo Humaira ke kuma kishin ki yyi wa
@yakubuseidu
@yakubuseidu Жыл бұрын
I’m so sorry my big brother masoya or big problem,wow I think is very difficult for to live with a woman like masoya Masha Allah
@ibrahimharunasalisu5809
@ibrahimharunasalisu5809 Жыл бұрын
I missed Malam Bala pls kudawo mana dashi
@suleimanumar7727
@suleimanumar7727 Жыл бұрын
Maganin mata masu irin halinnan shine kara aure kawai😂😂. Ita tahuta, kaima kahuta
@hamisumuhammadsuleman4460
@hamisumuhammadsuleman4460 Жыл бұрын
Sule ya kamata a gyara Kalmar karka rainamin hankalin inaga baya daga cikin ganin girman maji ga matarsa
@imaminyass5816
@imaminyass5816 Жыл бұрын
Danbu yajamagana that is good ❤🙏🏼🙏🏼🙏🏼
@Ahmad_Bashir_Maje
@Ahmad_Bashir_Maje Жыл бұрын
I like this series so much...I adore with humaira character 💯
@balkissadaouda5133
@balkissadaouda5133 Жыл бұрын
Ku daina wanna série baida anfani
@official_safiyyaayuba244
@official_safiyyaayuba244 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂 yaya wai ku kullum acikin fada kuke ne kaida masoyi ya
@masudhassanu1979
@masudhassanu1979 Жыл бұрын
Yaya kadawu mata da amaryar inna manna Ina kakaita Dana lura saitahaka za'asamu Zaman lafiya
@raliyasb550
@raliyasb550 Жыл бұрын
Masoyiya mekan kwakwa.yaya mekan giginya🤣🤣
@abubakarsadiqmohammed9737
@abubakarsadiqmohammed9737 Жыл бұрын
Ka cika lallaban matanka Kuma ina amaryan ka take mundai jin labarin ta
@rabiyuorabiyuo6232
@rabiyuorabiyuo6232 Жыл бұрын
🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣 wlly ka pota da zuowa masha Allah
@fauzatauwal9006
@fauzatauwal9006 Жыл бұрын
Yaya kana wuce gona da iri fa tabb😏😏
@safiyamohammed6221
@safiyamohammed6221 Жыл бұрын
Wai ina amarya ?
@AishatuAdamumuhammad-kv2rh
@AishatuAdamumuhammad-kv2rh Жыл бұрын
Coconut head humaira😂wlh kiyi lokacinkjne
@usmanmaidu5909
@usmanmaidu5909 Жыл бұрын
Wai Ni kam Ina sabuwar amarya ne? Ko anfasa kawota gidan ne? Akawota sudinga bugawa tare..
@aljunaidahmad1251
@aljunaidahmad1251 Жыл бұрын
🤣🤣sule Dan Inna akoi comedy
@musaabubakar1768
@musaabubakar1768 Жыл бұрын
My best film of 2022 God bless.
@rosaline8816
@rosaline8816 Жыл бұрын
😂😂😂🤣🤣🤣🤣yayana kuna birgeni,su humair duniya bah
AMARYAR TIKTOK EPISODE 51 ORIGINAL
32:18
Bifa Studios
Рет қаралды 140 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 39 ORIGINAL
33:04
Bifa Studios
Рет қаралды 166 М.
Amazing remote control#devil  #lilith #funny #shorts
00:30
Devil Lilith
Рет қаралды 15 МЛН
БУ, ИСПУГАЛСЯ?? #shorts
00:22
Паша Осадчий
Рет қаралды 2,1 МЛН
😜 #aminkavitaminka #aminokka #аминкавитаминка
00:14
Аминка Витаминка
Рет қаралды 3,1 МЛН
Nigina Amonqulova -  Bargard (Official Music Video)
4:28
Nigina Amonqulova
Рет қаралды 393 М.
Talaka ya Moto - Full movie (Directed by Beka Mswazi)
1:02:55
Beka Mswazi
Рет қаралды 6 М.
Série - Le Goût des Sentiments - Saison 1 - Episode 9 - VOSTFR
1:03:52
AMARYAR TIKTOK EPISODE 52 ORIGINAL
27:34
Bifa Studios
Рет қаралды 142 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 18 ORIGINAL
30:01
Bifa Studios
Рет қаралды 122 М.
BABAN YAWA EPISODE 1 ORIGINAL
23:05
AWA24 TV
Рет қаралды 253 М.
Fauziyya Episode 1 With English Subtitle
15:36
NABA TV
Рет қаралды 108 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 49 ORIGINAL
35:34
Bifa Studios
Рет қаралды 176 М.
My GIRLFRIEND will HATE ME 😂 #shorts
0:20
Hugo15thimothy
Рет қаралды 3 МЛН
Мне даже ключ не нужен!
0:59
ЧТО Я НАШЕЛ
Рет қаралды 598 М.
#kdrama #дорамы #дорама
0:55
All. Dorama. Mixx
Рет қаралды 1,6 МЛН