AMARYAR TIKTOK EPISODE 51 ORIGINAL

  Рет қаралды 140,151

Bifa Studios

Bifa Studios

Күн бұрын

Пікірлер: 655
@asabeazeusman5784
@asabeazeusman5784 Жыл бұрын
Laa'ilaha illallahu Muhammad rasulillahi Sallallahu alaihi wasallam
@rumaisa4891
@rumaisa4891 Жыл бұрын
Lailahaillah Muhammad Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam
@umarmlnabukar5141
@umarmlnabukar5141 Жыл бұрын
S a w ❤
@khadijahadiza9713
@khadijahadiza9713 Жыл бұрын
Lailahaillallah muhammadur rasulullah ❤
@webshshd8460
@webshshd8460 Жыл бұрын
Gaskiya sule kana bamu nushadi Yanda kake nnishadan tardamu Allah ya warware maka matsalar baki da ameen ya allah
@nabilamamaneballa8528
@nabilamamaneballa8528 Жыл бұрын
Macha Allah yayi hhhh. Allah kabani miji na gari mai hakurin yaya
@basiraumar196
@basiraumar196 Жыл бұрын
Wai kamar cikin zai zube 😂😂yaya namu ga kuma Dan baba❤
@muhammadbashir1256
@muhammadbashir1256 Жыл бұрын
Masha Allah watching from dubai 🇦🇪 ❤ 💯 🙏
@sanusisani8368
@sanusisani8368 Жыл бұрын
Yaya Zakiiru😂😂😂😂 Allah yabanii iriin wannan masoyiiyar Ameen🤲🤲🤲
@abdoulkarimabdourahamaneis8802
@abdoulkarimabdourahamaneis8802 Жыл бұрын
ALLAH YASA BA CIKIN GASKE BANE
@hafsatshafiuuthman4478
@hafsatshafiuuthman4478 Жыл бұрын
Allah sarki Yaya ka ban tausaya
@dangidanliman450
@dangidanliman450 Жыл бұрын
Masha Allah yaya namu gaskiya Humaira na wahalar dakai 😔🥸😌
@kadeejahsalisu1234
@kadeejahsalisu1234 Жыл бұрын
Wllahi suleman ina san Allah ya,bani muji irinka a,rayuwata
@kadeejahsalisu1234
@kadeejahsalisu1234 Жыл бұрын
Burina nasamu muji irinka
@kalthoomnigira7580
@kalthoomnigira7580 Жыл бұрын
Slm Dan Allah aduhu da maigadi
@المدربهحلا
@المدربهحلا Жыл бұрын
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته كيف حالكم جميعا سلي وعميره 🌹😍💕🇸🇦👍🇸🇦🇸🇦 منتظرين الحلقه
@zulyadainigarba8158
@zulyadainigarba8158 Жыл бұрын
Masha Allah wannan episode din yayi dadi Allah ya saka da alheri
@fauzatauwal9006
@fauzatauwal9006 Жыл бұрын
Ya Allah duk duniya bbu film din da yake bani nishadi sama da Amaryar tiktok wlh Allah ya kara basira yya Ahmad
@ishqmar
@ishqmar Жыл бұрын
Hmmmmmmm Hummaira kina tsula tsiya wallahi karki sa yaya fa ya sake yin yaji🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣. Ko dashike naki abaki ne nifa in ina da ciki duk abubuwan Dana keso kaki tsiya abaya yanzu fa dole ne,harda su chanza waya,kujeru jewelleries etc 🤣🤣🤣🤣inkaki kuma na kwanta a kasa ko naje tsakar gida. Yi abin ki masoyiya
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA Жыл бұрын
Hmmmm sule wallahi irin wannan abun da takema anyimin Amma nifa daga karshe mission natafi nace ana nemana a Abuja Inda nanemi aiki ,wallahi Kauye natafi ziyarar dole ,wallahi tafiya na kirkira nagudu bauci cabbb wayata ma dena Samu akayi na kyaleta shedan dinma dake zigata Dan ubansa saida ya hakura Allah saida ta haihu ta tafi gida WANKA nadawo
@shahidahalhassan6242
@shahidahalhassan6242 Жыл бұрын
Ruwan ma me hazo hazo🤣 Ina sonka Yaya a dawo lafiya 😂
@maryamsabo8009
@maryamsabo8009 Жыл бұрын
Gaskiya humaira tacika rigima dayawa,ga Kuma Dan baba ya takurawa sule da yawa🚶🚶🚶🚶
@zainabnagoma8866
@zainabnagoma8866 Жыл бұрын
Wallahi da haka kuwani namiji yakeji da matan sa idan tayi ciki da mata sunyi ciki everyone yrs🥹🤦🏻‍♀️
@mamansani4028
@mamansani4028 Жыл бұрын
Malam sulaiman Allah kara hakuri naji dadin hakurinka
@nagashirecord5647
@nagashirecord5647 Жыл бұрын
Hahahahha wato gaskiya nasha dariya sai da cikina yakusa ciwo kasan in nine wllh kuka zanmata
@aminaharunadam5258
@aminaharunadam5258 Жыл бұрын
Allah sarki Yaya gaskiya humaira tana wahalar dakai
@fauzatauwal9006
@fauzatauwal9006 Жыл бұрын
Wayoo ciki na dan baba yana wahalar da yaya😂😂 Wata sabuwa yaya yana wari😆😆 Gsky masoyiya kina tsula tsiyar ki wlh😂😂
@sunnakawai9496
@sunnakawai9496 Жыл бұрын
Wallahi,Na tausaya ma...... Biskit a cikin wannan daren.....??
@aliyugarbamusa
@aliyugarbamusa Жыл бұрын
Allah ya bai wa maza hakuri
@aishakd3821
@aishakd3821 Жыл бұрын
Wuya mesa atuna Allah la ilaha illallah🤣🤣🤣
@fauziatukabiru9389
@fauziatukabiru9389 Жыл бұрын
I can't stop laughing, this is pure punishment and she is aware of everything 😂😂😂😂😂
@abul-muzhaffar3463
@abul-muzhaffar3463 Жыл бұрын
Gaskiya rigimar Humaira tana yawa, haba😏😏
@aishamuhammadaudiaudi3392
@aishamuhammadaudiaudi3392 Жыл бұрын
Dan Allah sule ka barni😅🤣🤣🤣🤣wai warrrrrrrr!wlh Wlh! Kaida humaira bazaku kasheni ba😅😅😅wai dn baba 😂dn mama😂Tunda uwata ta haifeni ban taba ganin fiti Nan nn ciki🤰🏻irin na humaira ba wlh duk qaryane,kawai kina son ki bashi wahala ne😅😂😂😂😂😂 S❤A❤W
@ummusahal5254
@ummusahal5254 Жыл бұрын
🤣🤣🤣😂😂😂😂kedai bari yar uwa da kuwa za a samu irin wanan matan da mijin idan tayi haihuwa 1 zaice a tsaida haka wanan ai sai an samu miji mai hakuri
@aishamuhammadaudiaudi3392
@aishamuhammadaudiaudi3392 Жыл бұрын
@@ummusahal5254 Bansan yadda zan misallata miki dariyan da episodi din nn ya bani ba😅Watakan tunda ya nace haihuwa yakeso tayi means zaiji a jikinsa kenan?🤣
@ummusahal5254
@ummusahal5254 Жыл бұрын
@@aishamuhammadaudiaudi3392 😂😂😂😂🤣🤣🤣🤣kila ma da gangan take masa haka tinda shi ya nacewa cikin kai mata sai addu a 😂😂😂😂wanan ciki ko tashin hankali
@aishamuhammadaudiaudi3392
@aishamuhammadaudiaudi3392 Жыл бұрын
@@ummusahal5254 Nima na fara zargin ba cikin nan😅ko at long last ace ya fita ba🤣🤣Muna nn dake za’ayi haka. Tunda ciki yazo dai an saki aikin bank 🏦
@ummusahal5254
@ummusahal5254 Жыл бұрын
@@aishamuhammadaudiaudi3392 🤣🤣🤣🤣😂wayyyo Allah na ah ah dai ai bama so ya zube muna son muga ya'yan sulle aikuwa suna sakamu dariya kuma fa akwai ilimantarwa a ciki sosai shirin yana nuna cewa babu wanda zaice gidan sa dari bisa dari babu rigima Allah ya kara mana hakuri da kuma biyaya ga mazajan mu ya bamu ladan ibadar aure
@withlovemeenarh
@withlovemeenarh Жыл бұрын
Nagaji da maganan cikin Nan wallahy haba ya Isa haka ka dauko Wani episodes mana Amma kullum sai maimaita manah abu daya kaekeyi
@zuberjele7468
@zuberjele7468 Жыл бұрын
Lallai su yaya har zikirin dare akeyi😅
@nazifibellogaya2039
@nazifibellogaya2039 Жыл бұрын
MAsha Allah aikin yykyu sosai Allah yataimaka
@umarnuhu6243
@umarnuhu6243 Жыл бұрын
Duk Wanda bai yi shara a Masallaci ba, toh yayi a kasuwa. Yaya is doing "HAILALAH" in the Bedroom rather than in a Mosque. Humaira is a Princess...
@usmanibrahim5342
@usmanibrahim5342 Жыл бұрын
Masha Allah watching from 🇳🇬🇸🇦🤞
@kareemsvlog5590
@kareemsvlog5590 Жыл бұрын
Tab a mazan ynxu wasu wlh sai dai cikin ya zube bbu wanda xaidauki wannan abun Allah y raba masu juna biyu lfia da ikonsa
@fatimahaliyu8699
@fatimahaliyu8699 Жыл бұрын
Waiyo ciki na wai sainaji kamar ciki xai xube humaira ya akayi kikaji Dan baban ne ya fada Miki 🤣🤣🤣Kai Jama a I can't stop laughing
@ثانيمحمد-ك4و
@ثانيمحمد-ك4و Жыл бұрын
Allah sarki sile didadai sheri ne ama humaira tana baka wahalla kaye hqr
@yunusawais1039
@yunusawais1039 Жыл бұрын
Allah sarki yaya dan baba yana so yasha fiyowata me hazo na tausaya maka yaya daga karshe de se kiri kafara 😂😂😂😂😂😂😂😂😂😂
@ibrahimmoussadandamari2782
@ibrahimmoussadandamari2782 Жыл бұрын
Gaskiya wannan flm Yayi
@ummoali4205
@ummoali4205 Жыл бұрын
Allah sarki Yaya harkabani tausayi
@aisharabiu2003
@aisharabiu2003 Жыл бұрын
Gsky masoyiya wanan cikin naki ya ishi jama'a ALLAH dai yaraba lfy yaya yahuta wahala🤣🤣
@usmanshehu4018
@usmanshehu4018 Жыл бұрын
Kai wlh idan true life ne wasu baza su taba hakuri haka ba haba abun yayi yawa chiki ai ba hauka bane 😎😎
@bashirsalisou7916
@bashirsalisou7916 Жыл бұрын
Yaya kahadu da humaira duniyache Zikiri chin darai 😂🤣🤣😂😅😅🤗🤭
@ismailisahibrahim650
@ismailisahibrahim650 Жыл бұрын
ruwa mai dari dari hazo hazo kai humaira sai kace adauji?
@nanaaishayunusa4630
@nanaaishayunusa4630 Жыл бұрын
Kai Humair baki da dama 🤣 🤣 🤣 Sule dan inna sai ayi ta hakuri 🤣🤣
@fatiibrahim8926
@fatiibrahim8926 Жыл бұрын
Humaira kina lokaci ❤️❤️❤️❤️❤️yaya allah ya kara hakouri 🤣🤣🤣🤣🤣🤣👍
@ashiruahmadmusa9294
@ashiruahmadmusa9294 Жыл бұрын
Gaskiya niii inasan amaryar Yaya
@khaliltasiunabegu3445
@khaliltasiunabegu3445 Жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihir raju un. Wannan waje yabani nishadi
@saidisah4116
@saidisah4116 Жыл бұрын
Ga baki daya sai kun kasheni a gidan nan keda yaya kira daya baya muku yayah
@zainabnagoma8866
@zainabnagoma8866 Жыл бұрын
Wallahi da haka kuwani namiji yakeji da matan sa idan tayi ciki da mata sunyi ciki everyone yrs🥹🤦🏻‍♀️ 30:48
@fauziflip5729
@fauziflip5729 Жыл бұрын
How Sulley waked and sat has really make my day hhhhhhhh. May he pass this text
@elsurajchiroma8948
@elsurajchiroma8948 Жыл бұрын
Hhhhhhhhhhh ohh my God...
@siradjimahamanmoubarak7911
@siradjimahamanmoubarak7911 Жыл бұрын
Wai dan alh ina maganar amarya sulaiman bamuda labarinta
@nasirfatima5387
@nasirfatima5387 Жыл бұрын
But please add subtitles for non housa speaker viewers it will increase your viewers
@yacouboumahamadou2940
@yacouboumahamadou2940 Жыл бұрын
Souley ana fama masha allah yakara basira
@Hausa_Sudan
@Hausa_Sudan Жыл бұрын
لا إله إلا الله ♥محمد رسول الله ♥صلي الله عليه وسلم
@MustaphaDantama-dy7so
@MustaphaDantama-dy7so Жыл бұрын
😂😂😂 Suleiman you are in trouble 😅 .... this pregnant is not easy for you sule😅
@khadijahrabe7485
@khadijahrabe7485 Жыл бұрын
Can’t stop laughing 😂 😂 …this is so funny 😂
@iglobal3480
@iglobal3480 Жыл бұрын
Haba Yaya! Sai Ka ce baa na miji ba? Wallahi sai dai cikin ya zube wallahi
@maryamaminu7851
@maryamaminu7851 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂this is the best episode so far 😂 wlh I can't stop laughing
@yakubuseidu
@yakubuseidu Жыл бұрын
Yeah you will laugh because she is your sister
@abubakarsalisu4354
@abubakarsalisu4354 Жыл бұрын
Most of the women would love this episode because it shows their stubbornness 🤸
@hadabiumar370
@hadabiumar370 Жыл бұрын
Wow I enjoyed this episode namesy kibar Yaya yadinga hutawa plx, ya labarin amaryane kamm shiru
@naimabubakar.1094
@naimabubakar.1094 Жыл бұрын
Wai ina amaryan yayane bamaganintafa
@saifufrkwzgnsayyyfullaaah7041
@saifufrkwzgnsayyyfullaaah7041 Жыл бұрын
Anya humaira wannan kishi haka ?
@auwalmusa2499
@auwalmusa2499 Жыл бұрын
Allah yakara basira da daukaka wannan filme Yayi wlh dukda Banda aure Amma wlh Ina karuwa aosai da wannan filme
@hawwauhdaura24
@hawwauhdaura24 Жыл бұрын
Rigimarka na Nan tafe inkayi aure kilama taka tafi haka 🤣
@abdulrazaksaadou8483
@abdulrazaksaadou8483 Жыл бұрын
Inada korafi gaskiya izuwa yanzu aci ace cikin humaira ya bayyana ehe
@al-hasnaweytv2274
@al-hasnaweytv2274 Жыл бұрын
Hahaha Humaira na yaya ba dama, yaya ka koya mata addu'ar sa bacci kawai, Humaira please ki rage kishi yayi yawa.
@Adamabubakar709
@Adamabubakar709 Жыл бұрын
Gaskiya idan har hakan na faruwa a zahiri, haƙiƙa zaman Aure yana da bukatar ƙarin haƙuri fiye da wanda aka saba yi a yayin da mace take Laulayin ciki.
@preciousjoelpaul927
@preciousjoelpaul927 Жыл бұрын
There are too funny wlh they make me laugh so much, like real married couples l ❤️
@nasirfatima5387
@nasirfatima5387 Жыл бұрын
This episode is hilarious 😂😂😂
@yahouzanafissatou5849
@yahouzanafissatou5849 Жыл бұрын
Walahi Humair kima dan baba magana in ba haka kinga Suley ya kara aure fah.
@MAMUDO_MEDIA
@MAMUDO_MEDIA Жыл бұрын
Sule Kenan cabbbbb banbancina dakai kawai shine Kai cewa zaki Zaka tafi ,nikuma shaf shaf nace ana NEMA a a Abuja
@fiddausiismailhadi7615
@fiddausiismailhadi7615 Жыл бұрын
idan haka ake samun ciki maza diyawa bazasuso asamuba😂😂😂
@hassanmuhammad4612
@hassanmuhammad4612 Жыл бұрын
Indai hakane aure mun hakura Dan wlh Banda hakurin jurewa
@nafisamuhammad3267
@nafisamuhammad3267 Жыл бұрын
Haka zan bingawa mijina kuwa Allah ya kaimu lokacin
@ibrahimlawaltambari8389
@ibrahimlawaltambari8389 Жыл бұрын
@ Nafisa inda wani yayi rawa aka masa liki wani kashi zai sha
@abdulsamadauwalu4283
@abdulsamadauwalu4283 Жыл бұрын
Credits goes to Dan baba kou Dan mama 😂 Allah ya kara basira ga Karin illimi ga Nishadi
@MBKMUBI
@MBKMUBI Жыл бұрын
Hajiya Hummayra Sarauta. Nice
@yakubuseidu
@yakubuseidu Жыл бұрын
Oh no I am so sorry for you brother wai it’s too much masoya are you trying to yaya nooooooo 😢😢😢😢😅😅😅
@hannatuyahaya8971
@hannatuyahaya8971 Жыл бұрын
Masha Allah ina amarya fah pls a dawo da amarya
@mohdsuraj5030
@mohdsuraj5030 Жыл бұрын
Yaya done dey see shege
@nuruinusa8021
@nuruinusa8021 Жыл бұрын
Gaskiya Yaya ka Yi hijara kawai
@عرفهإبراهيم-ص1ع
@عرفهإبراهيم-ص1ع Жыл бұрын
Hhh 🤣🤣🤣🤣yau fa anyi acting masha Allah 😂😂
@sudakmb9815
@sudakmb9815 Жыл бұрын
Hummm su yaya kenan dan baba nason ruwan fiyo wata dole aje asayo.
@entssarhamza4966
@entssarhamza4966 Жыл бұрын
Yaya ya shiga uku😂😂😂😂😂😂😂
@moujahidsani1135
@moujahidsani1135 Жыл бұрын
Wow 😲😳 Macha Allah yayi kyau sosse wly
@aminahussein5335
@aminahussein5335 Жыл бұрын
Best episode, I laughed out loud
@meerael-harun1987
@meerael-harun1987 Жыл бұрын
Ni wlh wanan irrin cikin inason shi idan da nasamu maii yimun irrin nata
@aishaabdulluaziz
@aishaabdulluaziz Жыл бұрын
Gaskiya abun nata yayi yawa😂😂
@usmanalhajisaidu2242
@usmanalhajisaidu2242 Жыл бұрын
Ma sha Allah
@abul-muzhaffar3463
@abul-muzhaffar3463 Жыл бұрын
Su yaya masu zikiri😅😅😅😂😂
@sadiyasuraj4893
@sadiyasuraj4893 Жыл бұрын
Hhhhhhhh kai masoyiya wai don allah akwai mata masu kalan wannan halin
@halimasaadiya4854
@halimasaadiya4854 Жыл бұрын
Wayyo Allah ciki na
@amarttv001
@amarttv001 Жыл бұрын
Masha Allah I enjoy watching this episode 👌😅😆
@HkhkHkhk-dx4do
@HkhkHkhk-dx4do Жыл бұрын
🤣🤣🤣😂😂
@ruqayyahcutie
@ruqayyahcutie Жыл бұрын
I loveee this episode😂😂😂😂😂
@umminasir9715
@umminasir9715 Жыл бұрын
Best episode ever
@RAHAMA_momee
@RAHAMA_momee Жыл бұрын
Mash allah wow yaye yadargena 🥰🥰🥰
@zainabmuhammad6568
@zainabmuhammad6568 Жыл бұрын
😂😂😂😂😂 Zikirin Annabi 😂😂😂
@oussamarabiou7975
@oussamarabiou7975 Жыл бұрын
saw 😂😂😂
@فاطمهفاطمه-ز9ص2ن
@فاطمهفاطمه-ز9ص2ن Жыл бұрын
masha allah allah yakaimu next week
@maryamalhassan8022
@maryamalhassan8022 Жыл бұрын
Masoyiya kinsamu ladan salati wlh 🤣🤣🤣🤣🤣yayaaàaàaaaaaaa kana cika mana kunne fa kayi azuci don allah
@sabitumustapha
@sabitumustapha Жыл бұрын
Kaiii humair adinga sasawtawa man haba yayafa zaigudu
MANYAN MATA SEASON 3 EPISODE 4
59:37
ABNUR ENTERTAINMENT
Рет қаралды 145 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 52 ORIGINAL
27:34
Bifa Studios
Рет қаралды 142 М.
Ice Cream or Surprise Trip Around the World?
00:31
Hungry FAM
Рет қаралды 6 МЛН
这是自救的好办法 #路飞#海贼王
00:43
路飞与唐舞桐
Рет қаралды 123 МЛН
ARASHIN SANI SEASON 2 EPISODE 13 FULL HD WITH SUB.
14:36
SHELA HAUSA TV 24
Рет қаралды 93 М.
Talaka ya Moto - Full movie (Directed by Beka Mswazi)
1:02:55
Beka Mswazi
Рет қаралды 4,2 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 49 ORIGINAL
35:34
Bifa Studios
Рет қаралды 176 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 44 ORIGINAL
33:27
Bifa Studios
Рет қаралды 154 М.
TINKAHO SEASON 1 EPISODE 11 FULL HD QUALITY
31:27
AB HAUSA TV
Рет қаралды 47 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 53 ORIGINAL
26:35
Bifa Studios
Рет қаралды 149 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 54 ORIGINAL
31:28
Bifa Studios
Рет қаралды 141 М.
AMARYAR TIKTOK EPISODE 50 ORIGINAL
26:47
Bifa Studios
Рет қаралды 147 М.
GIDAN SARAUTA SEASON 3 EPISODE 5
1:13:59
Maishadda Global Resources
Рет қаралды 417 М.