Amurka taso da zancen kawo kan Shugaban yan tawayen syria, Dr sani tsokaci kan syria Rasha da Libya

  Рет қаралды 13,852

Al-FurQan wal huda TV

Al-FurQan wal huda TV

Күн бұрын

Пікірлер: 51
@auwaladonadutse6157
@auwaladonadutse6157 19 күн бұрын
Wanda Allah yaiwa tsahon rai zaigani yaji wata Rana wahayawan Nigeria 🇳🇬 sai sunce Kisan DA buhari yai a Zaria Yan shiane suka kashe ahlussunna.
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 20 күн бұрын
Allahu akbar Allah yasakama malam da alkhairi Allah yayimana maganin yahudawan duniya bakidaya
@yakubuibrahim8638
@yakubuibrahim8638 20 күн бұрын
Allah Ya kara Basira ❤❤❤
@MeccaMecca-h7m
@MeccaMecca-h7m 20 күн бұрын
اللهم انصر أخو ننا في عزة و تحيا تي لبنان وتحيا تي اليمن وتحيا تي إيران يا رب العلمين 🤲
@MamanHumaira-xk6sy
@MamanHumaira-xk6sy 18 күн бұрын
😢😢😢😢😢😢
@NasirouAlmoktar
@NasirouAlmoktar 20 күн бұрын
Dr mhmd sni❤❤
@gamboharou9400
@gamboharou9400 20 күн бұрын
Subahanahu wa ta'ala Sallallahu alaihi wasallama Wa'alaikum salam ❤
@suleimanmuyigaskiya3156
@suleimanmuyigaskiya3156 20 күн бұрын
Amma magana mallam akwai tambaya yace in anganka kanasala A duk lokacin da Akakira Sallah akwai tuhuma akan mutum tambayana shene in bason ayi Sallah ai bazakira sallan ba saboda haka mallam dun Allah arinqa adalci
@jawaduzikirullahilakbar7798
@jawaduzikirullahilakbar7798 20 күн бұрын
Wallahi kai makaryacine masheranta kawai dadinshi kawa zai komaga Allah
@ahmadadamu5601
@ahmadadamu5601 20 күн бұрын
Wallahi Yan tawayen Syria munafikai ne
@muhammadabdulkareem4595
@muhammadabdulkareem4595 15 күн бұрын
😂😂
@SouleyIbrahim-m1b
@SouleyIbrahim-m1b 20 күн бұрын
Duka saƙona yakai ga malan ina bukatar amsa ina tare da kai a kullum Allah ya sa mudace
@HaikilouHalilaou
@HaikilouHalilaou 20 күн бұрын
😢😢😢
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr
@ConfusedBaseballEquipmen-uf5vr 20 күн бұрын
Amin Amin
@SouleyIbrahim-m1b
@SouleyIbrahim-m1b 20 күн бұрын
Hum afahimtar malan kenan kullum maganar aƙida Allah shiryemu kuma hanzu ai mulkin Siriya hana hannun ku ko zamu gani abin da zaku iya yiwa musulmi da taimakon da Bashir Asad yakema mayaƙan Falasɗinu kuma zamu gani inhar zasu iya kare iyakokin Siriya da jinin musulmi a tunanin irin wa'annan malaman yan sunnah sukaɗai ne musulmai ayi mugani Allah ya sa mudace
@adamumusa7813
@adamumusa7813 20 күн бұрын
Sai dai Ka mutu da bakin ciki Amma Sunnah zata cigaba da daukaka Koda yanshiah ba su so insha Allahu Taalah.
@SouleyIbrahim-m1b
@SouleyIbrahim-m1b 20 күн бұрын
Kai dai abokina Allah ya sa mucika da imani nibana bakin ciki da aƙidar sunnah amma banason banbanta musulmai
@محموداحمد-ل7س4ط
@محموداحمد-ل7س4ط 20 күн бұрын
🎉🎉🎉
@jamiluadamumagaji7315
@jamiluadamumagaji7315 20 күн бұрын
Nidai kullun inakara mamaki kaga malami yanayin karya yaita lauyelauye saiyanuna laifin wata firka,
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 20 күн бұрын
To ai kaima kasan ko mahaifinka bashida ilimin wan Nan bawan Allah Dole kayi adawa dashi Saboda irin kafurcin dayake cikin zuciyar ka
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik
@ShamsiyaIsaSambo-vg6ik 20 күн бұрын
Amen ya Allah
@TcianiTraoreGoita-i2s
@TcianiTraoreGoita-i2s 20 күн бұрын
Ameen yahayyu yaqayyum
@rachkozamanine9615
@rachkozamanine9615 20 күн бұрын
Dan ouwa libiya arabetake adboul Hamid Yana taré da tourawan Yanma sannan Kalifa haptar Yana taré da racha
@muhammedadamu6013
@muhammedadamu6013 20 күн бұрын
Hum Kai dai tsaya a Nigeria kawai
@HamzaIsmail-vk7jq
@HamzaIsmail-vk7jq 19 күн бұрын
Ya tabbata cewa, masu da'awar ah-lussuna sune suke tare da yahudawa da amurka, saboda, cin dunduniyar Musulunci.
@djjbril4645
@djjbril4645 20 күн бұрын
Sojan Faransa sojan jamis sojan Amurka dikanso a Libya atiripoli itakuma Rasha zasusabka abangaze
@MoctarDanmama
@MoctarDanmama 20 күн бұрын
👍👍👍🤲
@jamiluadamumagaji7315
@jamiluadamumagaji7315 20 күн бұрын
Niganina wannan halin tun asali akafara dukkan wani maimulki inyaga za a kifardashi to zaiyi abinda zaiyi kamar yadda umar yayiwa nana fatima duka saboda batayi mubaya ba haryakarya mata hakarkari har tayi barin chikin danta muhusin
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 20 күн бұрын
Allah ya shirya ka domin duk irin sharrin da malaminkà na shi,a suka koyar da kai bagaskiya bane domin Umar Abubakar usman Ali tun a duniya Allah ya yafe musu laifukan su kuma yan aljanna ne tokai meye naka nayin adawa da Mutanen dasunfika daraja agurin Allah
@MansourMamanmanirou
@MansourMamanmanirou 14 күн бұрын
Allah ya tsinewa makaryaci !
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 20 күн бұрын
Allah katemaki al ummar Musulmin Duniya domin yanzu wani abin haushi Israel se mamaye Syria take amma ita ƙasar Turkiyya bahaka ne matsalar taba musulmai yan kabilar Kurdish takeso tadinga kashe wa Saboda zalunci irin na ƙasar Turkiyya itadazata haɗe kawunan musulmai na yankin su yaki Israel saboda irin ta addancin datake yi natanyahu yariga yafitar da map duk ƙasashen Larabawa yace na sune Kuma hizbullah sun yi gargadi akan Manufar Israel yanzu saura Masar da Jordan se Saudiyya Allah ya kiyaye
@هيموكنك-ظ3خ
@هيموكنك-ظ3خ 20 күн бұрын
Allah yayimana maganin israila da america duk sune sharrin gabas tatsakiya
@رضوانربيع-خ5ض
@رضوانربيع-خ5ض 14 күн бұрын
@@هيموكنك-ظ3خ tabbas ai Israel ita ce America da england
@jamiluadamumagaji7315
@jamiluadamumagaji7315 20 күн бұрын
Abu aisha gatambaya meyasa bakayi shiri akan kashe yan shi aba wanda shugaban kasa kuma ahlissunah kuma dan izala inanufin buhari , kokodai bakada madaniyar abinda yafaru?
@MahamaduAbuzaidi
@MahamaduAbuzaidi 20 күн бұрын
Ai bazai iyaba saboda ƙungiya kad ta ɗora mai kablasin
@AsdDda-v1w
@AsdDda-v1w 20 күн бұрын
dan allah adinga adalci yana qoqarifa sosai inshi beyiba kusaikuyi musemuje mukallah
@jamiluadamumagaji7315
@jamiluadamumagaji7315 20 күн бұрын
Lokachin sayidina ali yakiyin muba ya a ga abubakar unmar yayi masa wulakanchi kamar dauri duka , kuma akasa yayi mubaya a adole tunda malaman hadisi sun ruwaito haka yakamata kayi shiri akan haka
@AbdurrahmanDawud
@AbdurrahmanDawud 20 күн бұрын
😂😂😂
@AliyuYusuf-c3l
@AliyuYusuf-c3l 20 күн бұрын
baban malamin hadisi izzala kano day
@jamiluadamumagaji7315
@jamiluadamumagaji7315 20 күн бұрын
Zabtura maka bidion ahlissunah suna chaje aljihun wadanda akakashe Kuma suna karasa wadanda basu mutuba suna yanke yatsa saboda suchire zobin hannun gawa , meyasa bakayi magana akan hakaba?
@MohmdAsadeeq
@MohmdAsadeeq 20 күн бұрын
Kaji wai Yan uwa musulmai 😅😅 ku kuke musu kallah yan uwa musulmai su kuma suna muku kalla abaid bayi dan duk wata bakar fata balarabe baya mata kallah Yar uwa ko a gaban sa kake kwana kana sallah 😂😂😂
@jamiluadamumagaji7315
@jamiluadamumagaji7315 20 күн бұрын
Kaidai kafadi abibda kasani mukuma muna lura da abinda kefaruwa yanzu akasa , Amma ga tambaya inasaudiya? Ina katar? Ina daular larabawa? Waiku bakusan komaiba zai karya da sukan wadanda bakwatare dasu?
@SouleyIbrahim-m1b
@SouleyIbrahim-m1b 20 күн бұрын
Kuma suna iƙirarin su masu kare jinin ƴan sunnah ne miyasa duk tsawon lokacin da aka dawka ana kashe ƴan uwanmu Falasɗinu basu kawo ɗawki ba kaƙara bincike amatsayinka na ɗan jarida miyasa aka kifarda Bashir Asad saboda kare al'umma musulmi ne kokuma akasin haka
@abubacarzakari1203
@abubacarzakari1203 19 күн бұрын
Abinda yake gabansu zasu yi ko temakon Yan Palastinu
@SouleyIbrahim-m1b
@SouleyIbrahim-m1b 19 күн бұрын
Ai abokina indai kana kishin tsakaninka da Allah To karkayi kallo awulaƙanta ɗan uwanka Ko ba komai in anƙare dashi kanka za'a dawowa
@JubreenumarUmar
@JubreenumarUmar 20 күн бұрын
Way wahabiya meyasa inkuna fada da mutun bazakufada gaskiya ba wannan bawan Allah ya aikata abuda bedaciba Amma meye namai kari kawai dan kunafada da aqidarsa allah na madakata
LABARINA SEASON 11 EPISODE 11
1:19:44
Saira Movies
Рет қаралды 555 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН
How to treat Acne💉
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 108 МЛН
Support each other🤝
00:31
ISSEI / いっせい
Рет қаралды 81 МЛН
Top U.S. & World Headlines - January 6, 2025
12:18
Democracy Now!
Рет қаралды 133 М.
Ivory Coast Ousts French Troops, Ethiopia Opens Up | Africa Amplified: 01/03/2025
23:02
ساعة حوار | هل يتحدث إيلون ماسك بلسان ترمب؟
21:10
AlArabiya العربية
Рет қаралды 16 М.
İsrail'in Suriye Planı İfşa Oldu! Orta Doğu Kaynıyor
20:54
Haber Global
Рет қаралды 55 М.
فرنسا تحذر ترمب: سندافع عن حدودنا
8:03
AlArabiya العربية
Рет қаралды 288 М.
To Brawl AND BEYOND!
00:51
Brawl Stars
Рет қаралды 17 МЛН