Allah sarki SHEIKH jaaphar Allah jikanka da rahama,ya Rasu Amma wlh kamar Yana raye duk abubuwanda yake fada wlh duk suna faruwa
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
sosai kuwa
@yusufalhajiyusuf50302 жыл бұрын
Allah ka jikan malam jaafar da gafara
@aliyyumustapha88532 жыл бұрын
Allahu akbar Hhhm Allah ya jikan Sheik Ja'afar Allah ya haskaka ƙabarin Sheik Albani zaria sun yi duk irin abin da ya kamata malamai su yi ya rage wa mai hankali ya hankalta ko ya wofinta, Allah ya an karar da mu, bu dai Allah ya haska mana munga gurbatattu.
@MohammedMohammed-db4mg2 жыл бұрын
Ameen ya Rabbi
@fatimakeraukerau48762 жыл бұрын
Allah yakarama malam rahama. Shine yanzu za akakabamana daya dagacikinsu a matsayin shugaba,mude Yan arewa Allah shine gatanmu kumashi zesakamana
@fatimaabdulmalik2252 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihi raji'un Allahumma arjirni fi masibatu wa'akhlifli min khairan milha, wanna maganar malam hakantake.Allah swt ya bamu mafita mu yan arewancin Nigeria da muslimai bakidaya.
@ibrahimabubakar21762 жыл бұрын
Kaji kalaman gaskiya Wanda babu ruwansu da siyayasa... Allah yskai rahama izuwa kabarinka malam jafar.
@maeomeki9260 Жыл бұрын
Allah yajiqan mln da rahama
@AG-lw6id Жыл бұрын
Allah yasaka Allah yajikan Malam Ja'afar Mahmud Adam da rahama, Allah ya yauta mana irinsu a duniya. Ameen yaa Allah.
@ibroibro41382 жыл бұрын
Alla huakbar Alla yajika malam jafar yafadiGaskia
@ZakariJoda-gz9mz Жыл бұрын
Allah ya jikan sheik ja'afar Adam Mahmud Kano da rahama,mallami ne mai fadan gaskiya komai dacinta, Allah ya mana jagora
@أمينالشريف-ظ6ر2 жыл бұрын
اللهم صل وسلم على نبينا محمد وعلى آله وصحبه أجمعين يارب العالمين.
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
صلى الله عليه وسلم.
@abdoulghanimouhamadadamoua85582 жыл бұрын
اللهم اهدنا فيمن هديت و عافنا فيمن عافيت وتولنا فيمن توليت و بارك لنافيما اعطيت وقنا شر ماقضيت إنه لايزل من واليت ولا يعز من عاديت تباركت ربنا وتعاليت اللهم انانسألك الهدي و التقي و العفاف و الغني غفرالله لك يامرحوم شيخ جعفر محمود آدم رزقك الله الفردوس الأعلي آمين ياحي ياقيوم
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
آمين
@Yawale-gk2bw Жыл бұрын
ALLAH yaji kan mallam jafar, UBANGIJI ya kyauta makwanci.
@AdamuGide-d3p13 сағат бұрын
❤. A. Kwai. Allah
@naimasaad39662 жыл бұрын
Allah ya jikan malam allah yasaka masa da alkhairi Allah ya zabamana shugaba nagari allah ya kawo mana zaman lafiya a Kasarmu nigeria da sauran kasashen musulmi baki daya
@abuaishaalfurqan2 жыл бұрын
amin amin
@hassanharuna52082 жыл бұрын
Amiin yaa Rabbi
@usmanabdulrahaman3621 Жыл бұрын
Allah yajikan shaik jafar adam Allah kayimai rahama
@lubabamurtada56462 жыл бұрын
Innalillahi wainna ilaihi rajuun yanzu wannan akeso yazamo shugaban kasa tome zai iya ALLAH daiyakawo mana dauki Ya rab
@jamilusaadu56862 жыл бұрын
Amen Ya Allah
@alimuhammed81592 жыл бұрын
masha allahu malam allah ya sakamaka da mafifincin alhairi
@أمفردوسالهوساوي-غ7ي2 жыл бұрын
رحمه الله عليك يا الشهيد شيخ جعفر محمود ادم كانوا وجزاك الله جنه الفردوس والله هذا كلام من ذهب
@usmanmustapha67044 ай бұрын
Allah ya jikan Sheikh Ja’far Kano da rahmah
@mustaphaimam71652 жыл бұрын
Assalamu Alaikum, ina rokon ALLAH da sunayensa tsarkaka, kada Allah ya baiwa tinubu shugabancin kasar nan. Amin ya HAYYU YA ƘAYYUM 🙏🙏
@uzarirabiu98322 жыл бұрын
Allah ya jikanka malam insha baze kai lbr ba
@RabiuLawanAhmadАй бұрын
Gaskiyane. Amma Allah yafisu shike riƙe da bayinsa nagari, In Sha Allah sai Ubangiji yayi mana maganinsu
@captainibrahimhiyz27522 жыл бұрын
Wlh duk Abunda malan ya fada haka ne muda muke Lagos muxa mu fada muku Halin wadan nan mutanan ba son Arewa suke ba musamman Tunubu sanda yana Gwamna a Lagos An kashe Hausawa ba matakin da yadauka. Yanxu shine aka tsaida a matsayin shugaban kasa kuyi Yitunani da kyau.
@mahamadou6685 Жыл бұрын
Allah ya jikan malan jafar ammee yahayu yakayim 😭
@bilyadauda36932 жыл бұрын
Allah Ka jikan malan
@bashirbuhari82352 жыл бұрын
Allah yaga farta mishi yasa yahota
@kadribongouma48442 жыл бұрын
Allah ya jikan Mallam
@muntakasulaiman42992 жыл бұрын
Allah kajikan malan
@abdussamadabdulaziz88862 жыл бұрын
Allah yatsamana Mafi alkairi
@ibrahimabba90245 ай бұрын
Allah ya jikan mlm jafar da gafara
@gaskiyatafikwabo35312 жыл бұрын
allah ka jikan malan da rahama amin 😢
@lolonono71252 жыл бұрын
Waiyu duniya Allah kayafe mana zunubanmu
@maiduguabdurrahman29892 жыл бұрын
Innalillahi wa inna ilaihi raji'un! Gaskiya our governors are to selfish wallahi because they collected money from him that is why dey instructed the delegates to vote for him. It's really unfortunate but Allah SWT ya fi karfin su. Our prayers all d time is Allah yayi mana zabin da yafi alheri agare mu.
@nawasiabubakarjega82512 жыл бұрын
Allah yajkkan malam
@abdulkadirmuhammed49502 жыл бұрын
Allah ya bamu sa'a ✊💪
@abdoulrahamanibrahim19642 жыл бұрын
Allah karpi adu'ah ku baki daya amin summa amin
@UsmanSharqin2 жыл бұрын
Gaskiya ne 👍🏻
@امكوثرامكوثر-ك5ظ2 жыл бұрын
Ameeeeen ya rabbi jazakumllahu khairan
@adamgnd92192 жыл бұрын
Allah ya jikansa rahama
@Surajasaidu4 ай бұрын
Allah yaji kan malam jaafar
@abdullahishuaibu31902 жыл бұрын
Allah ya kamana mifita ya bamu shuwagabanni masu kaunarmu masu kishinmu
@kabeerismail67322 жыл бұрын
Allahu Akbar kaji magana da ilimi
@ibrahimaliyugana58054 ай бұрын
Allah ya jiqan mallam Jafar da rahama
@kabeerismail67322 жыл бұрын
Wllh ayanzu malam babu ɗaya daga cikin masu neman shigaban kasarnan wanda yakeda imani ko sanin yakamata bah
@Fatma-tr2im Жыл бұрын
Allah yajikan malam masu hangen nesa masu baiwa gashinan duk abinda suke fadi yana tabbata shida sheikh Albany Allah yajaddada Rahama gareku😢😢
@alexlee83812 жыл бұрын
Sanda
@malamansunnahzallah9842 жыл бұрын
Allah yajikan malam shek jafar
@aliyumuhammad7615 Жыл бұрын
insha allahu malam saimunshikamaburinka bi,izzinillah
@fiddausiismailhadi76152 жыл бұрын
Allah kabamu shuwaganni nagari Allah kaza mana mafi alkairi
@ibrahimsale18442 жыл бұрын
In Allah yayadda baze yiba
@audarantv28812 жыл бұрын
Ya Allah kakai haske kabarinsa
@aishasp86052 жыл бұрын
Don Allah karku zabammana Rubabbe shugabansu kasa
@asmauusman68284 ай бұрын
Allah ya jikan ka da rahama malam Dole su kashe ka don baka tsoron fadar gaskiya .
@balkisumuhammad83182 жыл бұрын
Allah yakawomana mafita 😭Dan manzon Allah 😭
@uzarirabiu98322 жыл бұрын
S a w Ameen
@ramatousaleyadamouinfirmie8708 Жыл бұрын
Amine kindaiji gaskia kam addu'a ita daice mafita
@yunusaismail19212 жыл бұрын
Wallahi bazamu zabeshiba har aba da
@amiamira51592 жыл бұрын
Tabas yarhman ya jigasi ya basi aljana firdawsi 😭💔🤲💯💯
@shaibuhassan452010 ай бұрын
Allah ya jikan shiek ja afar
@umeenoyrat41302 жыл бұрын
Allah ya jikan malam
@harunabose12422 жыл бұрын
Mu dama kiyayyar inyamurai da yarbawa ya Jima da bayyana agaremu, Kuma bamu manta ..... Maganar sheik ja'afar ba akan bola watu juji ke Nan ba.
@musasani43392 жыл бұрын
Insha allahu mulki sai dai yaga anayi
@jamilusaadu56862 жыл бұрын
Allah kahanashi Mulkin qasannan
@Sara-uf9nd2 жыл бұрын
Masha Allâh
@MujaheedAhmad-f9d11 ай бұрын
Allah ya jikan Mallam❤
@kabeerismail67322 жыл бұрын
Saide munyi fatan Ubangiji Allah ya zaɓamana nagari
@saniabdullahi2184 Жыл бұрын
Sabanin abunda kake so ko
@kabeerismail6732 Жыл бұрын
@@saniabdullahi2184 eh ai zabin Allah shine zabina
@yusrasaleh18272 жыл бұрын
Assalamu alaikum shawarma mai zai han azabi zulum she gaban kasal najeriya
@abukasimumar34152 жыл бұрын
Allah ya gafartamalam
@عبداللهبنموسىعبداللهبنموسى-ف7ي2 жыл бұрын
السلام عليك ورحمة الله وبركاته مساء الخير danallah ابو عائشة kabani lanbarka tawasap
@sabochaibousamailasabochai72522 жыл бұрын
Allah ya bawa Nigeria shugaba na gari.
@abdulkadirmuhammed49502 жыл бұрын
Allah ya jikin mallan
@AliAbubakar-s9f4 ай бұрын
Allah yajikan malam Jafar alaihi Ramatullah 🙏😭
@abuummukhulsumkhulsum8774 ай бұрын
Allahu Akbar Allah ta'ala ya jaddada harahama a gareshi
@aminausaini6112 жыл бұрын
Allah yakawo manamafita
@AhmedAminu-ru6lq10 ай бұрын
Allah jikan duk wani Muslim
@usamaAbubakarus Жыл бұрын
Masha alla
@auwalfaro6951 Жыл бұрын
Sallallahu Alaihi wassallama
@HarunaKhadija-zq6xv4 ай бұрын
Allah yayi maka rahama yasa can yafi maka Nan😭😭
@sulemankdboy30282 жыл бұрын
yes
@AjhDg11 күн бұрын
Amin ya Allah
@lawalmohammed18382 жыл бұрын
Don Allah ka canza wa shafin ka suna,saboda ta koma siyasa da hada malamai rikici
@AsiyaAuwalmusa4 ай бұрын
Allah ya jikan mlm
@ibrahimyusuf8405 Жыл бұрын
Allah yajikan mallam da rahma
@adambailand7949 Жыл бұрын
Allah yajikan mall,ja'afar kuma kuma yamasa rahma
@umarhassan7612 жыл бұрын
Da chan video nan yana ina sai yanzu da zabe ya karato
@youssoufnafatimaabass54142 жыл бұрын
Allah ya gafartama malam jfr da albani
@ibrahimsuleiman96702 жыл бұрын
Good job
@BabatundeAbdulganiu11 күн бұрын
Allah sarki malan Allah yagafarta
@rabizakari51252 жыл бұрын
innalillahi wa inna ilaihin raji'un
@musaimam2 жыл бұрын
🙏🙏🙏🙏
@AliyuSaidu-w9w9 ай бұрын
Allah swt yasa mudace yakuma kare Daga dukkan sharri
@IbrahimIbrahim-yp2ll2 жыл бұрын
الله اكبر
@MusaSani-in9jdАй бұрын
Allahumma gafirhu
@abusarag31492 жыл бұрын
👍
@Musabmusa-l2m4 ай бұрын
Wannan gaskiyane malan ubangiji Allah yajaddada rahma gareka
@ZakariyyaSani-h8b4 ай бұрын
Amen
@duniyamakarantace512 жыл бұрын
Allah ya zaba mana wanda ya find alheri
@saniabdullahi2184 Жыл бұрын
Kai Dan APC ne
@muhammadusauki8972 жыл бұрын
Lalle haryau tsogone batakare ba Anageria
@MustaphaUssaini-q5e9 ай бұрын
Allah sarki
@BabatundeAbdulganiu11 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭
@tijjanisale36122 жыл бұрын
Kun dawo 'yan barandan Rabi'u Musa Kwankwaso da kuma yada qabilanci.