AN BAYYANA WA DUNIYA WANI SIRRI A DARIQA AKAN ABUN DA YAFARU A TSAKANIN YOUNG SHEK DA DR AMINU SUFI

  Рет қаралды 18,896

ZUMUNCINMU TV

ZUMUNCINMU TV

Күн бұрын

Пікірлер: 45
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
اللهم صل على محمد
@sambomusabinniuga7682
@sambomusabinniuga7682 9 ай бұрын
Masha allah munagodiya masoya manzon allah sallallahu alahihi wasallam.. tijjanawa gidan ilimi ikon allah is proud to be a tijjanawa.
@ridwanusani490
@ridwanusani490 9 ай бұрын
Masha Allah Allah yasaka da alheri sheik Aliyu
@umarnuhu8722
@umarnuhu8722 9 ай бұрын
Masha Allah, Allah ya qara kusanci da Annabi sallallahu alaihi wasallam
@SmilingCrescentMoon-zv1ts
@SmilingCrescentMoon-zv1ts 9 ай бұрын
❤❤❤ Al hamdulillahi ya shek
@mustapahallahyasakadaalher1792
@mustapahallahyasakadaalher1792 9 ай бұрын
Masha Allah 💕 Allah ya saka da alkhairi shehu 💜 muna godiya so sai 🙏 🥰 💜 ♥️ 💙 💜 💙 ♥️ 💙 💜
@umarnuhu8722
@umarnuhu8722 9 ай бұрын
Allah ya saka ma sheikh Aminu Sufi sokato da alkhairi,amin.
@ridwanusani490
@ridwanusani490 9 ай бұрын
Girma se annabi muhammadu s a w, Allah munabara soyayan annabi
@Mumahmadu
@Mumahmadu 9 ай бұрын
Masha allah allah yasaka
@adambazomarzouk4974
@adambazomarzouk4974 9 ай бұрын
Allahya shirya al umma muhamadsallallahu aleyhiwa sallam
@MuhammadKabir-tm5sv
@MuhammadKabir-tm5sv 8 ай бұрын
Allah ya Kara sani
@aliyubaba7111
@aliyubaba7111 9 ай бұрын
Allah ya kara kusanci da Annabi SAW ❤
@PrinceSanusiblack
@PrinceSanusiblack 9 ай бұрын
Masha Allah
@bashirsaniabubakar8295
@bashirsaniabubakar8295 9 ай бұрын
Allah ya Kara kusanci
@kabirumarsheme3244
@kabirumarsheme3244 8 ай бұрын
Allah ya rabamu da hassada,da bakin ciki.
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
Wa wa
@IlyasuMBako
@IlyasuMBako 9 ай бұрын
Kuma Ayoyin da Malamin ya dunga kawowa duk ku 'yan dariku suke ta yiwa bulala da jan kunne. Domin kune kuke yi musu karan tsaye. Allah Ya ce, Manzon Allah Ya ce, amma ku fifita abin da shehunnanku suka ce akan abin da Allah da Manzon Allah suka ce. Kuma karya Malamin yake yi. Ko Manzon Allah (SAW) akan yi motsi da kuma yi masa tambaya a Majalisinsa, domin bai karantar da wannan kama-karya din ba. Wai ma ka zama kamar gawa a gaban mai yi mata wanka. SUBHAANALLAH! Manzon Allah bai ce haka ba. Ku ji kuma wasu tatsuniyoyi da sharrance-sharrance da Malamin ya dunga kawowa daga karshe akan bayin Allah wadanda tazo mu jita ne. Ba wanda zai iya nuna maka ido da ido wadanda suka aikata wadancen kaba,irai. Amma saboda rashin tsoron Allah na Malamin bidi,ah ya zo yana kawo su a binar Jama,ah.
@IbrahimMuhammadgawo
@IbrahimMuhammadgawo 9 ай бұрын
S A W W
@aliyumuhammedbello6076
@aliyumuhammedbello6076 9 ай бұрын
Allah yasaka da alkhairi
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 9 ай бұрын
Shi shehun yakai su umarne shi shehun wawe shidin banza yaron aiyayi karatu abinda kuka masa yayi karatu abinda kukayi ai yayi karatu dayaje meyagani gun yan izalaba me sukace masa Allah ne yabashi wannan ilimin duk abinda kake fadamasa jinka yakeyi iliminsa yana nadawa zaibajesu nan zagane gaskiyar magana bayan kagama cin mutuncinsai dukdai zaigane gaskiya da ililmimn da Allah yabashi baihun kazaijiba ilininsa zaiga narmaas komai
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
Amedon.nana.mipamabo.qyorai
@AobuErer
@AobuErer 9 ай бұрын
عسلمعليكم مشعل تبركالا
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
السلام عليكم
@hapsatsali8739
@hapsatsali8739 9 ай бұрын
Arage Hassada Allah ya kan sauke ayansa INDA yakeso yabawa Wanda yaso wannan Yaron kowa yasan ikom Allah ne don Allah malamannu ga aiki gabammu masifun Dake shigowa daban daban mu Maida hankali agera wallah Yan arewa nawahala ko kashe Fulani dabasujiba basuganiba kashe Hausawa da akeyi mangu aji tsoron Allah ya tsare arewa da girgizan kasa kisa koina Sabo. yayiyawa. baruwan Malamai Araba addua azumi adaka baruwansu 😭😭
@HussainiAbubakar-i5g
@HussainiAbubakar-i5g 9 ай бұрын
Darika gidan karya da shirka Baku da kuya
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
Wa wa jaki
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
كلب.حير منك.يا موسك
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
Wallh sai.mairabo.kesamun.dama Wanda bayadaro.koyakusaceku.inbayadarabo sheda zai daukeshi.a azanallh.minhu
@AyoubaNamirou-ss8jl
@AyoubaNamirou-ss8jl 9 ай бұрын
❤❤❤
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
Allh yaqama.malm lapy AJAMA bark.JOMIRAWO
@AdamadmeoMasta
@AdamadmeoMasta 8 ай бұрын
Ajarama.modidbo
@عبدالرحمنعلي-ل8ح
@عبدالرحمنعلي-ل8ح 9 ай бұрын
In ina izala kam in nayi zikiri allah ba zai Karba ba ne? In zikiri ai Yan sunnah sun fi yi. Su kam ko ina suna yi. Darika ne wai akoi locatun zikiri.kuma da charadi.
@IlyasuMBako
@IlyasuMBako 9 ай бұрын
Ai duk abubuwan da Malamin yake fada na daga Hailala Istigfari da Azkararul Sabaahi wal Masaa' da ma ba kayanku ba ne. Wanda bai mallaki abu ba kuwa ba shi da ikon ba da shi. Kuma suna da kaifiya. Mu Ahlul Sunnah mun fi ku yin wadannan abubuwa a karkashin karantarwar Sunnah da Itiqaadin kar6arsu daga Allah da Manzonsa ba daga wani kato ba. Sauran bayanansa kuma duk shubuhohi ne kawai. Amma duk da haka dai Ni ban ta6a coming across wani Malamin bidi,ah wayayye mai iya gabatar da bayani cikin hikma kamarsa ba.
@IlyasuMBako
@IlyasuMBako 9 ай бұрын
Batun fifita gida-gida kuwa a 'Dariqa, ai wannan maguzanci ne da kuma al,ada ta jahiliyya. Domin a Musulunci, Allah (SWA) cewa Yayi: "---INNA AKRAMAKUM INDALLAAHI ATQAAKUM..." Qur,an S. Hujurat (49:13). Dazun nan kuma Malamin ya karanto Ayar nan. Oho! Qaulin bimaa amalin kenan. Saboda haka dai, Ni ina ganin 'Dariqa ba ta dace da young Sheikh ba. Kamata yayi ya yar da kwallon mangwaro ya rabu da kuda. Ya rungumi Sunnah inda Malaman Sunnah ma,abuta Amanar Ilmi za su tarbiyantar da shi su kuma seta shi yadda Shi da Al,ummar Musulmi za su mori baiwar da Allah Yayi masa. Khalas!
@abdulhakamusman
@abdulhakamusman 9 ай бұрын
MALAM SHEHUNA KACCE FA. HALAN SU SHEHUNA SUNFI SAHABBAI FALALA? TOA SAYYIDINA UMAR MA R.A MA QARAMIN YARO YAYI MASA NASIHA. SANNAN KUMA BAIDACEWA MUTUM YA FASSARA AYA KO YAKAWOTA ADAI DAI RA'AYINSA. SHIDAI YARO NASIHA YAYI MUKU, IDAN KUNJI JIKI KU DAUKA AMMA FA GASKIYA YAKE FADA MUKU...... YARO YAFADI GASKIYA KUNZO KUNA CEWA " ALAM NURAB BIKA FIINA WALIDAN WA LABISTA FIINA MIN UMRIKA SININ..." KAMAR YANDA FIR'AUNA YAGAYAWA ANNABI MUSA.
@Bacheer-f3u
@Bacheer-f3u 9 ай бұрын
Miye darika inba kafurci
@IlyasuMBako
@IlyasuMBako 9 ай бұрын
Sai dai Malamin ya manta yayi mana bayanin sauran aqeedu na kafirci kamar aqeedar kowa Allah ne da ma,sunantar da shehunai da kiransu domin neman taimako akan abin da Allah ka dai ke yi da fifita su akan Annabawa da sauransu; da kuma da bidi,o,i irin jagorancin Addu,a bayan Sallah da fifita gogarma salatil fatih akan kowanne Salati har da Salatin Annabi na Ibrahimiyya da tarukan adu,o,in uku da da bakwai da shekara da sauransu. To duk wadannan abubuwa kuma me alakarsu da 'Dariqa da muke ganin duk kuna aikatawa. Ko kuwa don dai kawai kowacce shirka da kowacce bidi,ah 'yan gata ne a 'Dariqa kuma kuna maraba da kuma rungumarsu? Allah Ya kyauta.
@AbdulkadirUsman-zi1us
@AbdulkadirUsman-zi1us 9 ай бұрын
Wai mene fassarar IZALA ?
@AhmadinyassAhmadinyass
@AhmadinyassAhmadinyass 9 ай бұрын
Amsar aluga kakesu ko azahiri
@AbbaGarba-hf6zy
@AbbaGarba-hf6zy 9 ай бұрын
👍👍👍👍👍👍👍👍🫡🫡🫡🫡🫡🫡
@abdulkadirmahammad4277
@abdulkadirmahammad4277 9 ай бұрын
Masha allah
@abdulkadirmahammad4277
@abdulkadirmahammad4277 9 ай бұрын
❤❤❤❤❤
Farmer narrowly escapes tiger attack
00:20
CTV News
Рет қаралды 15 МЛН
Арыстанның айқасы, Тәуіржанның шайқасы!
25:51
QosLike / ҚосЛайк / Косылайық
Рет қаралды 653 М.
路飞做的坏事被拆穿了 #路飞#海贼王
00:41
路飞与唐舞桐
Рет қаралды 25 МЛН
TAFSEER DAY 015 Daga Zakeer M.S Ali (Young Sheikh)
58:25
Zakeer MS Ali Young sheikh
Рет қаралды 59 М.