ALLAH ya kiyaye Kar Yaran nan su zama Yan taadda... Amma ancuci Yara wallahi
@saratushehu3532 күн бұрын
Allah ya isa tsakanin mu da manyan arewa Allah sai yayi mana hisabi tsakaninmu daku
@umarmaimunabinji38562 күн бұрын
Ameen
@saratushehu3532 күн бұрын
Zahradeen in Allah ya yarda sai Allah ya jarabci zuriarka da masifa
@BakawuChiyaman2 күн бұрын
ALLAH YASA SHIMA YAJI YADDA AKEJI
@Speedyvampir22 күн бұрын
Ku ba ku san aikin Jarida ba. Tambayan da ya ke yi ba wai bai sani ba ne. Ya na yi ne don wanda aka tambaya ya fito da abin a fili sosai kowa ya gane a ina ne matsalar ta ke.
@BakawuChiyaman2 күн бұрын
@@Speedyvampir2 ok please bamugane bane 🙏🙏🙏
@adamuadamuabubakar65392 күн бұрын
Allah ya isa😢😢
@umarmaimunabinji38562 күн бұрын
Ameen
@SeikoDm-lu3xg2 күн бұрын
May Allah help us make peace with them
@KhadijaAdam-w5f2 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭 subuhanallh nifa indan nike godema Allah xa amutu banan xa a xaunaba 😭😭😭😢😢😢😭😭👏👏👏👏👏karku damu mutanan arewa xa aje lahira wlh wlh wlh jinake kamar xuciya ta xatafita
@Sagir_Saleh2 күн бұрын
Allah Yasa Mu Dace 🤲😢
@abubakaribrahim42852 күн бұрын
kufadi gaskiya manyanku na arewa Basu Baki Akan magana
@IbrahimShuaibu-x7g2 күн бұрын
E no better for our leaders
@magajisaiduabdullahi18142 күн бұрын
Hmmm
@lurwanualhjlawan63572 күн бұрын
wannan kasar saidai allah kyauta
@shehusani72412 күн бұрын
Karshen wannan milkin yazo da izinin Allah
@nicholeritajohn81682 күн бұрын
Amin
@SirajYousuf-m8z2 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🇳🇬☝️
@MuhammadSani-q2y2 күн бұрын
Kai mlm shuwagabannin Nigeria musamman na arewa in kaga basu shiga wutar jahannama ba mutuwa ce basuyi ba
@KhadijaAdam-w5f2 күн бұрын
Wlh wlh wlh saima sun shiga wutaba uhmm 😭😭
@smgcom29082 күн бұрын
Yan jaridan yan iska ne wllh
@Speedyvampir22 күн бұрын
Ku ba ku san aikin Jarida ba. Tambayan da ya ke yi ba wai bai sani ba ne. Ya na yi ne don wanda aka tambaya ya fito da abin a fili sosai kowa ya gane a ina ne matsalar ta ke.
@musaabdul26872 күн бұрын
Ga yan ta adda nan a daji suna sannye da uniform din sojojin naijerya suna kuma kashe mutane..
@adamuyusuf57232 күн бұрын
Kaima zaharardeen kana wasu tambayoyi Rashin kyautatawa.. Sannan na renin wayo,,,sau da dama kana Ina ganin vedio dinka gaskiya ka Dena tambayoyin renin wayo
@Speedyvampir22 күн бұрын
Ku ba ku san aikin Jarida ba. Tambayan da ya ke yi ba wai bai sani ba ne. Ya na yi ne don wanda aka tambaya ya fito da abin a fili sosai kowa ya gane a ina ne matsalar ta ke.