Matsalar mutanen mu kenan kyamar dan gaba da Fatiha. Allah yasa mugane dan gaban Fatiha bashi da laifi.
@KokOkl-u6uАй бұрын
Allah ya saka mata gaskiya tafada hamdiya allah ya baki lafiya ameen
@sadiyamuhammadadam3473Ай бұрын
Allah ka shiryemu da zuri’ar mu 😢😢
@sadiyamuhammadadam3473Ай бұрын
Hamdiyya Allah yana tare dake😢😢
@mahamanabdoufatouma205Ай бұрын
Innalilah Was inna iley rajioun Allah ya baki lafiya hamdiya saboda mutum ya Fadi gaskia Shi ne suke son kasheta TOH Allah ya fisu Waly Kuma idan sun kasheta su Kuma suzamna Dunia
@Ayshatayyubamusa2002Ай бұрын
Ya Allah ka rabamu da sharrin ƙarshen zamani
@MahammadAbdullah-g5wАй бұрын
Ameen ya rabbil alamin
@SHEHUINYASАй бұрын
Allah ka karemu da zuriar mu baki daya irin wanan rayuwa kam Sai addu ah 😢
@muhammedadamu6013Ай бұрын
amma wannan gwamnaty tu Allah ya kyauta bello turji ya gagare su
@baraatuidrissusmeen8827Ай бұрын
Allah Ya sa Mudace
@SaudatuUsman-u7oАй бұрын
Allah yasa mudace
@RabeaRabea-p6cАй бұрын
Allah kashiryemu shirrin addin musulunchi
@AbdramanAbdraman-w9oАй бұрын
Allah yasa mu dace 😢
@HaulatMuhammadАй бұрын
Allah yasa mudace 😢
@AbassAssoumana-g2gАй бұрын
Gwamnan sokoto mugu allah issar yaryanan
@mahamanabdoufatouma205Ай бұрын
Wally baya tsoron allah
@munirmuhammad4543Ай бұрын
Allah kasa karshenmu yy kyau
@BashirSulaiman-d9rАй бұрын
Allah sarki ummas salama
@AsdDda-v1wАй бұрын
ALLAH KAIMANA MAGANIN AZZALAMAN SHUWA GABANNI
@hafsatmusa4457Ай бұрын
Tirrrrr wlh government din sokoto taji kunya tarasa da wanda zate shari'a seda karamar yarinya
@Fateema33Ай бұрын
Yanzu a Nigeria ga gaskiya Amma baka isa kafadaeta ba Allah kyauta