Ana káshe kü, amma kowa sai Fatima Mai Zogale, Sakon Sheikh Ibrahim Kaduna ga Rarara

  Рет қаралды 11,960

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

24 күн бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 20
@user-kz7ex7xf2s
@user-kz7ex7xf2s 22 күн бұрын
Allah yasaka da alkhairi mallam
@maryamabubakar4375
@maryamabubakar4375 21 күн бұрын
Gaskiya ne, Allah yasa mugane mu gyara.
@musaaliyu3797
@musaaliyu3797 22 күн бұрын
Wannan waƙar ta nuna tumasanci da yayi yawa a cikin Hausawa. Kowa na son banza; kowa na son ci bills, irin yadda Fatima ta samu
@usamadanlami6914
@usamadanlami6914 22 күн бұрын
Wllhgaskiyane sheikh Allah yakara lpy sheikh❤❤❤❤❤
@mahammadsani469
@mahammadsani469 20 күн бұрын
لاحول ولاقوة الابالله
@Adamsalahseven
@Adamsalahseven 22 күн бұрын
Gaskiya ne wlh malam 👍👍👍👍
@hamayehamsou4412
@hamayehamsou4412 22 күн бұрын
Allah ya saka ma maman da alkayri.mi me ya bay talafa wa dalakwa ba
@SamsouDine-xx4wx
@SamsouDine-xx4wx 22 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤
@SaniMd-xs5wj
@SaniMd-xs5wj 20 күн бұрын
👍
@alkalidaggash3419
@alkalidaggash3419 22 күн бұрын
Gaskiya ne wallahi
@user-vf3ux6ol4n
@user-vf3ux6ol4n 16 күн бұрын
Daga gabon malam inasanka gaskiya ne
@Attari956
@Attari956 22 күн бұрын
Tabbas malan
@alyameentv7540
@alyameentv7540 22 күн бұрын
hmm ai lala rear wannan al'umma kune silar hakan malamai, hasalima Baku daura wannan al'umma akan gwadabe na Allah da manzansa ba, kuntsaya Banda kafirta junanku da Maida martani ga juna ba abinda uke amadadin koyar da al'umma sanin Allah da manzansa da hanyar da zasubi suyi rayuwa Mai tsafta, Mafi yawanku soye soyen zuciyarki da aqidarku tafi muku hadin kan wannan al'umma, har kuzo Kuna tuhumar wani mawaqi, ai Dama a haka yazo ya Sami al'ummar Shima daya ne daga cikinta, idan har ana son daidaituwar wannan al'umma to dole fa sai Kun daidaitu Kun Maida tsarin koyarda al'umma sanin Allah da manzansa bawai cusa musu aqidodinku ba. munai muku fatan alkhairi Kuma Allah ya yafe muku kura kuranku abinda kikayi na dai dai Allah ya biyaku da gidan aljannah
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 22 күн бұрын
Toh amma mlm menene laifin wakar Fatima mai xogale misali rarara yache wani abu ne akan Nigeria kawai shi pha waka yayi menene laifin wakar shiyache masu abin hawa su rika sakawa haba mlm arika dubuwa dai dakyau
@Safhatquraniah
@Safhatquraniah 22 күн бұрын
You are not serious 😢😢😢
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 22 күн бұрын
Kai ɗan iska.... waka irin na su Rarara HARAMUN NE.
@user-gd4vh7rj9l
@user-gd4vh7rj9l 22 күн бұрын
@@d.bcooper2271 mutumin Kirki haba dan Allah 🤔
@user-bn1qh8lw6r
@user-bn1qh8lw6r 22 күн бұрын
Wannan gaskiya ne malam
Dauda Kahutu Rarara - Fatima Mai Zogale (Official Music Video)
6:38
Dauda Kahutu Rarara
Рет қаралды 696 М.
КАК СПРЯТАТЬ КОНФЕТЫ
00:59
123 GO! Shorts Russian
Рет қаралды 2,7 МЛН
The most impenetrable game in the world🐶?
00:13
LOL
Рет қаралды 30 МЛН
MADUGU SEASON 3 EPISODE 8 [RETURN]
58:05
Sultan Film Factory
Рет қаралды 9 М.
Wa'azin Walimar Cika Gwamnatin Kebbi Shekara 1 tare da Shiekh Kabiru Haruna Gombe
23:03
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1,1 М.
Rkicin Alkalai kan hukuncin korar sarakuna biyu daga gudan sarautar kano.
25:25
Wa'azin Walimar Cika Gwamnatin Kebbi Shekara 1 tare da Shiekh Ibrahim Aliyu Kaduna
10:02
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 1,2 М.
WAREYSI KALE & SHEIKH IBRAHIM KENYA @horyaaltv @horyaal24tv
33:23
IFTIN BROTHERS STUDIO
Рет қаралды 8 М.
Rikicin Masarautar Kano: Sakon Sheikh Musa Yusuf Assadussunnah
8:56
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 12 М.
Masarautar Kano: muna goyon bayan Gwamna Abba kan haramta zanga-zanga
6:20
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 4,3 М.
1000 iq guy 😱 @fash
0:11
Tie
Рет қаралды 22 МЛН
Бабочка из помидора 🦋 🍅
0:38
San Tan
Рет қаралды 2,2 МЛН
Money changed everything 😢😔👻
0:31
Ben Meryem
Рет қаралды 14 МЛН