Raddi Zuwa Ga Asadussunnah Kaduna || Ɗalibin Dr. Idris Abdul'azeez Yayi Zazzafan Raddin Kalaman...

  Рет қаралды 18,516

SUNNAH MEDIA CHANNEL

SUNNAH MEDIA CHANNEL

Жыл бұрын

Пікірлер: 119
@shamsuddenabdullahi854
@shamsuddenabdullahi854 Жыл бұрын
Allah ya kara wa dr idris imani da ikhlasi ya yawaita mana irinsu
@muhammadabbaaliyu2793
@muhammadabbaaliyu2793 Жыл бұрын
Ameen ya hayyu ya quyyum ❤
@barrack-gn7wc
@barrack-gn7wc Жыл бұрын
Ameen
@assoumanadoubou5116
@assoumanadoubou5116 Жыл бұрын
Amine ya Allah 👍👍👍❤🇳🇪🇳🇪🇳🇪
@shamsuddenabdullahi854
@shamsuddenabdullahi854 Жыл бұрын
Allah saka da alkhairi malam, shi kuma asadu dan usulubi Allah ya Shirye shi
@aminuarmayau529
@aminuarmayau529 Жыл бұрын
Dr Idris baida karatu,imma ku na gani ya yi karatu To ALLAH Ya jirewa karatun al-barka
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 4 ай бұрын
Malan aliyu Allah yasaka maka da gidan aljannah ❤❤❤❤❤❤
@alh.aliyumohammedinuwa6191
@alh.aliyumohammedinuwa6191 11 ай бұрын
Allah yahanawa dr,Mushen Jaki taimakon manzon Allah s.a.w duniya Da lahira
@soulaimanhuza7108
@soulaimanhuza7108 Жыл бұрын
Arinka tausayawa jouna dan Allah doukanimou musoulmainé 🇳🇪🤲
@moussamahamadou634
@moussamahamadou634 Жыл бұрын
جزاكم الله خيرا
@bawal2019
@bawal2019 Жыл бұрын
Mashaallah Allah ya shirye shi ya raba shi da son zuciya.
@khaleefazulfa933
@khaleefazulfa933 4 ай бұрын
Amin
@mustaphasurajosurajo6309
@mustaphasurajosurajo6309 Жыл бұрын
Wallahi kayi karya kayiwa asadussunna raddi wawa jaki malamin ka yakoya muku zagin malamai kuma kun koya allah ya Isa tsakanin mu da ku yanda kuka kawo hargitsi A cikin ahlissunnah
@belloyusuf3216
@belloyusuf3216 Жыл бұрын
Wlh dr.Idris daga kayan dayake sawa kasan mutum ne mai Zuhdu.
@mahamadouidi465
@mahamadouidi465 Жыл бұрын
Allah saka da alheri Shi wannan asara sunnah na Kaduna Yanada girman kai Wawa namijin gwomji
@kabiroubachirmalanmazo8025
@kabiroubachirmalanmazo8025 Жыл бұрын
makaryatci kawai mahassada makiya annabi (s.a.w)
@user-jx4pe4pe6r
@user-jx4pe4pe6r 11 ай бұрын
Dan’allah tafi ce wawa wlh malamin jahiline kuma wawane duk wanda zaiyima manzon Allah S.A.W rashin kunya Toh wlh wlh jakine kai dabbanema shi danyafi dabba wautama dakai da Dr jaki din kunci uwarku tace nace kunci uwarku wawayen banza 🖐️🖐️🖐️
@YunusaAhmadAdam-ic6tu
@YunusaAhmadAdam-ic6tu Жыл бұрын
Wlh da ina sau raransa amma tunda yafara yiwa dr idris akan maganar uslubi sai na daina gindaɗin karatunsa
@Falaloumouhammed-rh3ox
@Falaloumouhammed-rh3ox 4 ай бұрын
Allah ya datar da mu ya sa kuma ya samudace
@kibrahimsulaiman5440
@kibrahimsulaiman5440 10 ай бұрын
Malam ka manta Dr idi bai zagi tsaran kakan saba balle baba
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Kayi dai dai Allah yasakada alkairi,yatsare.
@Falaloumouhammed-rh3ox
@Falaloumouhammed-rh3ox 4 ай бұрын
Allah ya datar da mu ya sa kuma samudace
@abdulkarimmuhammad1267
@abdulkarimmuhammad1267 Жыл бұрын
مبارك عليك ،الله يحفظك و يعينك
@Ishakuusman-tq2pk
@Ishakuusman-tq2pk 8 ай бұрын
Kai malam Dr waye Bai zagana
@mahamanmourtalabako5402
@mahamanmourtalabako5402 Жыл бұрын
Wlye alhamdulillah toun zuwa shi bauci lokaci da malamai ke muhadara nike ganin shi kamar ya takura agun,yana ma mutane kallo hadarin kaji.wlye toun lokaci n'a fahimci wanni Abu tatare da shi
@bawal2019
@bawal2019 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤ Allah ya saka maka da alheri Sheikh Aliyyu Abdulahi Adamu Bauchi.
@alh.aliyumohammedinuwa6191
@alh.aliyumohammedinuwa6191 11 ай бұрын
Izala arnanzamani makiya manzon Allah s.a.w
@Danmani-mz3dc
@Danmani-mz3dc 4 ай бұрын
Abinda ka fadi game Asadu gaskiya ne. Amma Allah ya bashi ikon gyarawa.
@jamilatuibrahim9314
@jamilatuibrahim9314 Жыл бұрын
Dan Allah. kubarmu muhuta pls kowa yayi addinishi haba mun gaji wlh
@buharimusaahmad9887
@buharimusaahmad9887 Жыл бұрын
Your job well done 👍✅🎉❤
@usmantijjani8511
@usmantijjani8511 Жыл бұрын
Humm izala kenan
@aminuarmayau529
@aminuarmayau529 Жыл бұрын
Dr Idris beyi bayani akan 'yan Shi'a ba, saboda bashi da lLimi akansu,shiyasa kunzamo kamarsu
@aqwxcvbn1234
@aqwxcvbn1234 Жыл бұрын
Malam Allah ya saka da alhkairi
@elhibrahimoumarou3352
@elhibrahimoumarou3352 Жыл бұрын
Mudai idan magana zamuyi, duk dani ahlissuna ne, wallahi saidai muce Sheikh Musa Yusuf asadus sunnah wallahi kun bamu kunya, da kay da ireiren masu ra'ayinka. Muna muka zaton alheri, Amma wannan gamin wallahi kun sami zalle , muna muku fatan tuba, kuma ku bayyana tubanku. In ba hakaba wallahi kun kashe kanku da kanku, nan gaba wallahi qimar ku , kimar ku ta fara gushe wa a idanun ahlissuna. Allah ya tsare mana imanin mu.
@shuaibumahiidris9113
@shuaibumahiidris9113 Жыл бұрын
Lallai Kai kam babban jaki ne son Annabi shine kuskure dan iska matsiyata
@elhibrahimoumarou3352
@elhibrahimoumarou3352 Жыл бұрын
@@shuaibumahiidris9113 Allah ya shirya ka Amma ni ba abunda Nike nufi ba ka fada. Idan banda shirme irin naka Yaya za'ayi ka zama musulmi bakasan Annabi Muhammad S.A.W? Ammafa ya kamata kasani shirka ga Allah shine karshan asara da Kuma Bata . Allah ya shirya mu Baki daya bisa Tafarki madaidaici.
@shuaibumahiidris9113
@shuaibumahiidris9113 Жыл бұрын
@@elhibrahimoumarou3352 a koma makaranta qin Annabi ya fi shirka muni don shirka kafirci ne qin Annabi kuma munafuncine kuma munafiki shine qarqashin wuta kamar yadda Allah SWT ya bayyana mana cikin suratul nisai
@elhibrahimoumarou3352
@elhibrahimoumarou3352 Жыл бұрын
@@shuaibumahiidris9113 Allah dai yasa kana qaunar annabin kamar yadda kake ikirari.
@ismailaibrahimdanhabou6375
@ismailaibrahimdanhabou6375 Жыл бұрын
Dan Allah ku bar radde radde zuwa ma junan ku
@danmanmamouzakir3488
@danmanmamouzakir3488 Жыл бұрын
Don an taba dr jaki... Wawa jaki kawaii
@facultyofintellectuals238
@facultyofintellectuals238 Жыл бұрын
Musah ba yada kunya wallahi.. Allah ya saka da alkhairi
@abubakaridris2914
@abubakaridris2914 Жыл бұрын
Malam aliyu Allah ya qara basira
@Maryamzubair240
@Maryamzubair240 Жыл бұрын
MU YAWAITA SALATI GA ANNABI MUHAMMAD S.A.W 🌏
@malamialamin6622
@malamialamin6622 Жыл бұрын
SallaLahu AlaiHi Wassalam
@tounesachabi-bk8pl
@tounesachabi-bk8pl Жыл бұрын
صلى الله عليه وسلم ❤😍😚
@modibobocoum1828
@modibobocoum1828 Жыл бұрын
Allah ne yakamaco kawai Allah ne sarki
@goramrahi4172
@goramrahi4172 Жыл бұрын
WALLAHI MUJI TSORON ALLAH MU DUKKAN MU SABANI FAHIMTA BAIKAI AYI GABA BA KOWA YA FADI ABINDA YA FAHIMTA SAI ABAR MUTANE SUYI ALKALANCI GASKIYAR MAGANA DR IDRISS BAYA KARBAR GIYARA A FAHIMTA TA DUK SANDA AKAI MASA GIYARA TOH BAZAI KARBA BA KO WAYE YAMASA GIYARAN KOI AMMA FA SHI DR IDRISS YACI MUTUNCIN ASADUS SUNNAH A MAGANGANUN SA YAYI ANFANI DA KALMOMI MARASA DADIN JI GASKIYA KUMA BA DAIDAI BANE !
@souphysouphy8280
@souphysouphy8280 Жыл бұрын
Dama kana ganinshi kasan kidahumi ne, wallahi. Idan ina sauraransa a tashar sarki zaki wallahi harkunya nakeji, baya iya fito da natija cikin karatu
@jamilutijjani3404
@jamilutijjani3404 Жыл бұрын
Masha Allah
@jahairouissakajahairou5934
@jahairouissakajahairou5934 Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉
@asiyazakari7993
@asiyazakari7993 Жыл бұрын
Shi dr jakin da ya raina Annabi S 💖 A ❣️ W 💘 Annabi S 💖 A ❣️ W 💘 fa ? Kuma duk saninsa baxaiyi badaidaiba ayi masa gyara?
@jibrilsmagaji6816
@jibrilsmagaji6816 Жыл бұрын
Hhhhhhh kaikam Dr jaki yacijeka a inda bazaka warke ba wallahi kaima kana da hasada
@ahmedtijani2117
@ahmedtijani2117 Жыл бұрын
جزاك اللّٰه خيرا ياحبيبي
@muhdadamu8332
@muhdadamu8332 Жыл бұрын
Ma ShaAllah
@kabiroubachirmalanmazo8025
@kabiroubachirmalanmazo8025 Жыл бұрын
kaikima uban son rai idri's ya fadi munmunar magana wa janabin annabi (s.a.w) bakayiba magana saida akataba idri's saboda baka tcoron allah wawa kawaii jaki yaron jaki
@musaidris706
@musaidris706 Жыл бұрын
🤝
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Sakallahu
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Well done sir
@musaidris706
@musaidris706 Жыл бұрын
Allah ya kara ga nardakai gaskiya amin
@gibriliddris1085
@gibriliddris1085 Жыл бұрын
Barack Allah feel
@aqwxcvbn1234
@aqwxcvbn1234 Жыл бұрын
❤❤❤❤
@ALAdJiKaimami
@ALAdJiKaimami Жыл бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤
@kabiroubachirmalanmazo8025
@kabiroubachirmalanmazo8025 Жыл бұрын
yo ai malaman da sukeda hankali basa goyon bayan dr jaki saboda sunsan darrajar annabi(s.a.w)kamatayayi akashe dr jaki
@aminuarmayau529
@aminuarmayau529 Жыл бұрын
Ashe gwano baya jin warin kansa'yan TARATSI
@yahuzadanbaba520
@yahuzadanbaba520 Жыл бұрын
Ai dr ma baya karɓan kuskurenshi wannan ma ai girman kai ne. kuma yena canja wa mautum aƙidarshi saboda ya saɓa mishi.
@ahmedtijani2117
@ahmedtijani2117 Жыл бұрын
yanzu mun san masha yinshi
@user-rz8pk1kb9f
@user-rz8pk1kb9f Жыл бұрын
Kafadi gaskiya Allah ya saka da alkheiri
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
Babban Mara's kunya Allah yashiryeshi.
@abdulahisaimaila-vb8tj
@abdulahisaimaila-vb8tj Жыл бұрын
Shima dr jaki ai maimutita Girman annabi ba
@kalyboi5750
@kalyboi5750 Жыл бұрын
Marar adalchi ay Idris ne
@aminuarmayau529
@aminuarmayau529 Жыл бұрын
Kirman kai ya tattaru wajen dr Idris
@kabiroubachirmalanmazo8025
@kabiroubachirmalanmazo8025 Жыл бұрын
wallahi girman kai yana wajan dr jaki
@mahamadouidi465
@mahamadouidi465 Жыл бұрын
Allah saka da alheri Aishi asara Sunnah Babban munafikine Dr Idriss yafi Yafi karfinsa Katon banza mayaudari, wai ya hadakai da bidia Dukan wani tsinenan Ahlu sunnah manafikai Yan usulubi yan bidia Mushirkai.mun gane ku, Allah ya tona Asirin ku. Katon banza na kaduna.yar kaza ta Abuja ,da mai hancin Hamani na kano Yan usulubi yan maja Tsinannu ,makiya tauhidi, makiya Allah Ai yanzu daku da yan bidia tijjani, daidai kuke. Allah ya dada Tona asirin ku
@shuaibumahiidris9113
@shuaibumahiidris9113 Жыл бұрын
Mun gane maqiya Annabi masu raina iyayen su banza dan iska
@ismaelbinshuaib5106
@ismaelbinshuaib5106 Жыл бұрын
kariya ka yi Allah be taba so makiyin Manson Allah
@ahmadaliyu3111
@ahmadaliyu3111 Жыл бұрын
Wlhy ka gama sanin halina dan kwairon Kaduna. Yanada mugun girman kai
@abdussalamisaahmad6836
@abdussalamisaahmad6836 Жыл бұрын
Amma Nima inada tambaya gareka ,shin wannan abunda kake sunnar ce? kokuma koyarwar sunnar ce? Dawa kai koyi awannan zargin dakake dakuma kama sunanda kake? Ko itama sunnar ce? Inaso anusar dani infahimta inbangane bane Assalamu alaikum
@auwaluahmadu2144
@auwaluahmadu2144 Жыл бұрын
A baka ganeba shi wadda ake maganan ai fitowa yayi ya Fadi. Dan haka Dan an fito Fili an Fadi ai ba laifibane.rama wa akayi ko laifine.
@mahamanmourtalabako5402
@mahamanmourtalabako5402 Жыл бұрын
Gaskya assadus sunnah ya zalince mu ,mu ahalus sunnah.wlye da ina kyautata mishi zato kwarai.gaskya ne magana ka akwai girman kai tatare da wannan bawan allah.
@IdialhousseiniAmini-ru9gv
@IdialhousseiniAmini-ru9gv Жыл бұрын
Da alamu dai wanan mă zararré ne saboda Yana Magana a jahiltsé ne baka tunani tșéwa chi docter jakin da kake karewa bai girmama na gaba garechi ba to minene n'a girmama chi, koma kana karya ne da katsé masoyi annabi ne SAW babu dan bidi'a kamar ka.
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
1:20 Arba'in a ina fah...??
@masudsaleh5155
@masudsaleh5155 Жыл бұрын
7:00 Gezna da Sauran Kaya Masu Tsada
@aminuarmayau529
@aminuarmayau529 Жыл бұрын
Wallahi karya kake yi, Asadus Sunnah ya fi dr Idris Ilimi nesa Munafiki ne kai
@auwaluahmadu2144
@auwaluahmadu2144 Жыл бұрын
Kai malam ka nutsu dan Allah.
@muhammadabbaaliyu2793
@muhammadabbaaliyu2793 Жыл бұрын
Gaskiya abun da yayi beda ce ba ko kadan😢
@samuelguebre
@samuelguebre Жыл бұрын
Mallam Allah ya bada lada ka kai gaskiya
@MsKachako
@MsKachako Жыл бұрын
Dan shekara 65 din bashi yafara zagin Asadussunnah ba?
@ismaelbinshuaib5106
@ismaelbinshuaib5106 Жыл бұрын
makaryaci da mmaa tarbiyan kenan daga bakin doctor jaki ko
@AbdoulhamidNigeriens
@AbdoulhamidNigeriens Жыл бұрын
Munafukan banza munafukan wofi yan izala Haka zaku kare Kai mai magana har akawai dan izala a duniya Wanda yasan darajar iyaye ba
@dawimahamadou-yr8eu
@dawimahamadou-yr8eu Жыл бұрын
Dr jaki da musah yacewa annabi babba dan babba sai dr jaki yace yayi ridda
@MAwalMusa
@MAwalMusa Жыл бұрын
Wawa jahili dakiki
@dawimahamadou-yr8eu
@dawimahamadou-yr8eu Жыл бұрын
@@MAwalMusa nagode dama chi akakoyamuku
@MAwalMusa
@MAwalMusa Жыл бұрын
@@dawimahamadou-yr8eu wai kura tacema kare maye
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 Жыл бұрын
ASADU ƊAN HASADA NE
@malamialamin6622
@malamialamin6622 Жыл бұрын
To shi Dr. Jaki da yake futowa karara ya zagi iyayen Sheikh Dahiru Bauchi fa?
@gamboananagawuna
@gamboananagawuna Жыл бұрын
Gaskiya ne malam
@danmanmamouzakir3488
@danmanmamouzakir3488 Жыл бұрын
Marassa hankali....da kuke zagin malamai magabata
@ahmedtijani2117
@ahmedtijani2117 Жыл бұрын
هو أخوا عبدالله بن أبي بن سلوم
@asfarcesay4861
@asfarcesay4861 Жыл бұрын
جذكلهخر
@hassanmaikwalisam.142
@hassanmaikwalisam.142 Жыл бұрын
Kai yaro kaiba malami bane yauwa dama Izala karya ce zallah kuma kune boko haram yauwa kaima jaki ne wawa dan kauye kawai dama izala ai kinku ne zagin muta ne kaima haka baka da kunya kaima Dan kaiba ba malami ba kuma izala karya ce baku bane sunna dan sunna ba hauka bane
@khadijayahayamuhammad6163
@khadijayahayamuhammad6163 Жыл бұрын
To ai makaryacine, sekace anbiyashi
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Жыл бұрын
Mallam yanzu zance girma yakeyi Amma kasani annabi yafi kowa girma idan zance iyaye kakeyi ko iyayen annabi sunfi iyayen dr Kuma sunfi . Kazo kare mallamin wanda yake bakin cikin ashewa annabi Babba da Babba
@garbafadlu2699
@garbafadlu2699 Жыл бұрын
Kai Dan hassada ne je kafawa kabiru gombe ko Ahmad sulaiman ko balau ko sheik Bashir ko fantami . Sa Kaya ba Imani ba
@zakirugarba5289
@zakirugarba5289 Жыл бұрын
Magiya manzon Allah kai da dr jaki dukkanku jahilaini wallahi gara asadussunnah da ku
@ahmedguza825
@ahmedguza825 Жыл бұрын
Ko aya bayaja daidai
@shuaibumahiidris9113
@shuaibumahiidris9113 Жыл бұрын
Karatun qarya kake dan iska duk maqiyin Annabi gwanda kafiri Akan shi kalle shi kamar alade banza wawa jahili Annabi ya ziyarci bayahude lokacin bashi da lafiya amma dama kowa ya san Yan ta adda ku
@idrissouzenabou1090
@idrissouzenabou1090 Жыл бұрын
Malan kayi gaskiya godiya muke.Asadu sunnah ya dauko wata hujja daba kai na karya da yaudara na lumad da Dr idriss domin ace yan bidia sunyi gaskiya makiri mugun iri. wannan mutun ba example bane ga alumman musulmai mugune babban makiri mayaudari a cikin magana makaryaci maciya amanar sunnah ba sunnah kukebi ba son zuciya da kungiyanci kukebi. kana bako a nigeria bazabarmen asali. babban makiyin hausawa makiyin Dr Idriss maciya amanar sunnah munafiki. meci da addini Dr Idriss Allah Ya riga ya daukaka shi saide ku mutu. kasa wa kanka suna asadu sunnah bayan asadu maciya amanar sunnah ne. tunda haka ka kaya wa Dr idriss muma daga yau bamu ba ganin ka da wata daraja. wani ilimi gare ka fiyar da Dr idriss? wani ilimi gareka? munafiki Dr idriss dan gata ne a Nigeria kaine bako kabilar ka zabarma sai Niger da mali. hausawan niger da buzaye yan uwan juna muke banda zabarmawa.
@user-yo1cs7fq9y
@user-yo1cs7fq9y 3 ай бұрын
Hum maganar shekaru kake.to Chi idrss da yake zagin shehu dahiru ba.ko shekarar su guda
@alh.aliyumohammedinuwa6191
@alh.aliyumohammedinuwa6191 11 ай бұрын
Izalah kafurcine ba musulunci bane
@kabirmohammed-xk5dx
@kabirmohammed-xk5dx Жыл бұрын
Gsky ne mallam gwara kufito kuyimishi raddi kune daidai dashi
@ahmedguza825
@ahmedguza825 Жыл бұрын
kaliya kake waye idris
@oumaroufaroukelhadjeissou8537
@oumaroufaroukelhadjeissou8537 Жыл бұрын
Ku a izala ache kunsan girman chekaru
@nuhuabdulahi729
@nuhuabdulahi729 Жыл бұрын
Dan kudinsa ne kuka kasa fada masa gaskiya ai,munafukan banza
@user-jb3eu9qz5d
@user-jb3eu9qz5d Жыл бұрын
Ai babban mai girman kai Yana kurkuku
@ismaelbinshuaib5106
@ismaelbinshuaib5106 Жыл бұрын
kai yahoodancin halaka je, wahabiyawa makiyan Manson Allah s.a.w Allah ya raba mu da adini ku
@aminuarmayau529
@aminuarmayau529 Жыл бұрын
الاتستحيي ايها المنافق؟تستغيث علماء السنة لشيخك ادريس؟كيف يسا عدون بدعي،متكبرايضا
@hamzaabdoullahi9592
@hamzaabdoullahi9592 Жыл бұрын
Munafiki ne
@Falaloumouhammed-rh3ox
@Falaloumouhammed-rh3ox 4 ай бұрын
Allah ya datar da mu ya sa kuma ya samudace
顔面水槽をカラフルにしたらキモ過ぎたwwwww
00:59
はじめしゃちょー(hajime)
Рет қаралды 36 МЛН
Pray For Palestine 😢🇵🇸|
00:23
Ak Ultra
Рет қаралды 30 МЛН
КАК СПРЯТАТЬ КОНФЕТЫ
00:59
123 GO! Shorts Russian
Рет қаралды 2,8 МЛН
DALILIN RADDI NA GA SHEIKH ASADUSSUNNAH By Sheikh Ibn Hazmin
30:38
Hudubar Juma'a 24/5/2024 Mining/Crypto || Dr Idris Abdul-Aziz Dutsen tanshi
1:27:55
Funny kid and Dad #shorts #funny #viral #comedy #youtubeshorts
0:15
mountainlion5
Рет қаралды 19 МЛН
Секретный Прием Джиу-джитсу Пошел не по Плану
0:27
Голову Сломал
Рет қаралды 3,9 МЛН
Зу-зу Күлпәш.Күйеу төс (12 бөлім)
38:58
ASTANATV Movie
Рет қаралды 502 М.
Сделали ам ам
0:11
ROFL
Рет қаралды 4,9 МЛН
БАСПАНАҒА ТАЛАСҚАН БАУЫРЛАР/ KOREMIZ
46:53
Көреміз / «KÖREMIZ»
Рет қаралды 220 М.