Malan Allah ya saka da alkhairi Amma mawakannan shedan yana rudarsu da yawa basa ganewa
@nashbash557314 күн бұрын
Allah yabia sheik lawan Abubakar ❤❤❤❤❤
@KajsiabMuaschannel16 күн бұрын
❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉
@AbubakarBako-s2b15 күн бұрын
Allah yasa kada alheri
@abuhanandmg15 күн бұрын
Qur,ani izu sittin da hadisai duka basu isheka dalili ba sai zagi haba Anya Dan dariqar kirkine Kai? Kodai Dan muna dariqar kake?
@SakinaYahuza14 күн бұрын
Amma to ko kai mawakine? Tunda kamar baka fahimci wa'azin sheik lawn ba
@alfadankanotv287114 күн бұрын
Tabbas
@V-Voiceless15 күн бұрын
Ay mun shiga uku, yau qurani ya fara bata a bakin mutane sai wakoki, yau inka tare matasa da yawa yau kabin cika wayoyinsu zaka samu wakokine suka cikasu na kasidu amma da wahala kaga qurani. Haka zakaga matasa yau wani sai yayi kusan shekara bai bude qurani ya karantaba amman in ka tareshi zai maka kasidu amma babu qurani. Wannan shi zai nuna mana lallai akwai ranan da zaa wayi gari babu wanda ya iya karanta qurani sai dai wakoki kalala. Ya kamata mutane suyi hattara da wannan wakoki don suna replacing qurani a hankali a hankali. Yara ko ina kaji wakokin begene babu hadisi bab fiqhu babu qurani. Anbar addini tsantsa ankoma kame kame.
@abuhanandmg15 күн бұрын
Sambo musa Babu aya ba hadisi Babu shubuhar shehu duka, saidai zagi a matsayin dalili. Anya kalmar jahilincin bazai dawo maka ba kuwa?