Kumacire atiku alissafi Malami waliyin ALLAH yayi addu'a in sha ALLAH. ALLAH bazebashi mulkiba ALLAH yataimakemu mugyara halinmu ameen
@SurayyaHausa8 сағат бұрын
YA ALLAH KA KAWO MANA DAUKI AMEEN 😢😢😢😢😢
@BashiruAbubakar-t1q16 сағат бұрын
Gaskiyane👍👍👍👍👍👍✅
@hashimusani375515 сағат бұрын
Raraka business Association of Nigeria.Allah ya shiryeku.
@shamsuddeensaleh393511 сағат бұрын
Allah ya saka muku da alkhairi
@namalamfaruk283718 сағат бұрын
Allah ya saka muku da alheri..Allah ya tsare ku. Ku ci gaba da gayawa mutane abinda ke faruwa.
@musamahdi33512 сағат бұрын
Allah ya tsare Ka da tsarewa shi
@Rufai-n3d19 сағат бұрын
Allah Ya ji kan sheikh Mahmood Abubakar Gumi. Don ba turban da ya assasa IZALA ba.
@shamsuddeensaleh393512 сағат бұрын
Allah ya isa tsakanin mu da Izala
@AyubaIsah-he8gx20 сағат бұрын
Allah ya shiga tsakanin nagari da mugu
@MohammadBashir-v5q17 сағат бұрын
Kuji tsoron Allah . Dan mai xakaga laifin tinubu. Ai su mallamin yakamata ju dirawa su dasukanuna baadinini no agabansa ba da har zasu yarda ayi amfanidasu aci amanar alummar musulmai. Ama kasanciwa ku tinibuni yadauki nayi ku kubatashi zargini Kuma baadalcibani
@auwalak99414 сағат бұрын
Allah ya saka maka. Ai bazasu gane bah mayaudara kawai.
@RokiaOsman-c1x11 сағат бұрын
Kaji tsoron Allah walhi
@umarmusaharuna99779 сағат бұрын
Gskyne Allah ya shiga lamarinmu
@FalaluMuhammed-i4l16 сағат бұрын
Ai nikam ina duniyar Jonathan da kwonkwoso a 2027 insha Allahu
@playdread19 сағат бұрын
Wai maiyasa malamai bazasuyi hankaliba, wallahi duk malamin dayafito yana tallatar da tinubu wallahi saimun zubarmai dagirma. Idan har wanna maganan ta Dan Bello gaskiya ne tho malaman izala kunji kunya, kunchi amanar musulunhi. Akarshe Allah yayi wa malam Albarka Mai fadin gaskiya.
@hindoumoukassifou971716 сағат бұрын
Tsarin Yahudawa da mukaraban su!
@kabirumunkailu94145 сағат бұрын
Kaji tsoran Allahkasan abinda kake fada kuwa?
@Kwame96611 сағат бұрын
Bala Lau yan kwaron, raraka, tinubu ya dauke su contract ne,
@aminugarba46427 сағат бұрын
Innalillahi wa inna ilaihirraji un 😢😢
@AbubakarMohammed-yx2fr13 сағат бұрын
Allah ya taimaka mana
@KokOkl-u6u6 сағат бұрын
لا حول ولا قوة الا بالله
@HadizaMamaneGarbaHMG20 сағат бұрын
Allah kamana mai kyau
@Sirnajjashi14 сағат бұрын
Ka gayamana wa'azi nawa a kayi a Abuja koh maulidi Wanda aka Tara mutane fiye da dubu Dari bama dubu sittin ba, Kuma a kayi lafiya a ka gama lafiya, wa yagayama hotel kowa zai sauka koh hotel zasu sauka wa yagayama kowa daki daya zaa kama masa, ina kasamo cewa a Abuja karamin daki dubu talatin ne, A Abuja daki har dubu takwas a kawai, haba mlm Dan Allah mu mayar da hankali gurin yama kasa Da shuwagabanni Addua Mai makon nuna hasada da karyaryayi
@faruksalisuumar119218 сағат бұрын
Gaskiya makwadaitan malamai,musamman na Izala kuna bamu kunya.Allah ya isar mana duk wanda ya bada hadin kai don shugabantar da azzalumai akanmu.
@Sirnajjashi14 сағат бұрын
Wlh SOJA kaji tsoron Allah
@shamsuddeensaleh393512 сағат бұрын
Ji wawa Kai Kuma su Bala lau din kak karewa?
@Sirnajjashi7 сағат бұрын
@shamsuddeensaleh3935 ai shine matsalar ku, taya za'a samu gyara Kuna kallon kowa azzalumai, kaga kana maganar ina karesu Kuma hadda kirana wawa, Wanda baka sani ba baka taba ganina ba, ya kamata Yan Arewa mu Maida hankalinmu guri daya mu cire son zuciya da hasada, in Sha Allahu zamuyi nasara
@adamumusa781319 сағат бұрын
Mun gode kwarai.
@AbbasSaeedu18 сағат бұрын
allah yakyata
@amdariashshuaibu589913 сағат бұрын
😢😢
@SmGeneral-l8g18 сағат бұрын
Tir Wai chugaban izala garama Krista wllh meye kungiya Wai
@zahraddeeniabubakar841614 сағат бұрын
To kai a ina kasamu wanan maganar kuma meye hujarka kai da kake ganewa muna jiranka kai mana bayani
@nuraaminu233118 сағат бұрын
To wai waye ba azzalumin babsu kwankwason da su fita obi da su atiku duk ba azzaluman ba ne ni fa idan ba Hamza Almustapha za a tsayarba da ban ga banbancin su kwankwaso da Bola tunubu ba domin duk sun arzurta kansu da dukiyoyin mu ba wanda zan zaba a cikinsu
@nuhumaishanu694418 сағат бұрын
Shin kiristoci ma zasuyi irin wannan taro,ni de banjiba
@Habiba779-om5bd15 сағат бұрын
👀🥱😱😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭🤲🤲🤲🤲🤲🤲
@SabéMaman20 сағат бұрын
❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤❤🎉🎉🎉🎉🎉🎉
@RabiuUsmanTafida20 сағат бұрын
Masha Allah
@musaadamu755817 сағат бұрын
Kuma wai waye dan Bello? Shima wasu yake ma aiki, kuma kowa ya sansu
@umarmaimunabinji385616 сағат бұрын
Don Allah wa danbello yake yima aiki
@musaadamu755815 сағат бұрын
Kamar yanda bai fito fili ya fayyace komi haka nima bazan ce komi ba sai idan Lokaci yayi, domin abin alheri ne ake so ayi in kaga gyra ka gyra , ba hasashe mara tushe ba, in an kama mutun ace politics
@nuraaminu233118 сағат бұрын
To ai ka ce idan da gasket ne,to ai har yanzu ba ka da tabbacin gaskiyarne ko ba gaskiyar ba ne, Dan Bello dai ba lallai ne ya yi hasashe ya tabbata ba