Wow wannan shine next level fah🤔😀😀😀kawai ya auri duka biyun gimbiya da bintu tunda duka akwai soyayya..even though gimbiya ya fara so...auren duka biyun ze bada maana da kuma lesson...kuma sannan raayinka masu kallo the daidata....kowa ze ji dadi
@hamzaamadu57725 жыл бұрын
Godiya muke Arewa24, Amma Dan Allah directors na dadin kowa kada kubari IB yafasa Auran Bintu saboda dawowar gimbiya, Amma mudai masu kallo munasun IB ya Auri Bintu mungode Arewa24.
@fatimasheriffbarnawi74685 жыл бұрын
Mashaallah wakar bintu tayi dadi
@hussainiabdullahi57135 жыл бұрын
Allah Kara basira marubutan dadin kowa musamman fauziya d Sulaiman
@saeedsnaino28905 жыл бұрын
Masha Allah Gaskiya kunakokari
@fatumaahmed27615 жыл бұрын
Allah kara basira tachar arewa 24 allah kara basira
@isaabdulhameed31855 жыл бұрын
Assalamu Alaikum. Dadin Kowa Dan Allah Acewa IB Ya Turomin Wakarda Yai A Karshen Wannan Film Na Dadin Kowa 99 Tamin Dadi Har Tanasani Nishadi Sosai Wallahi. Dan Allah Dadin Kowa ko Ibrahim IB A Turomana Wannan Wakar Koda Makaman Cinsane Inaso. Allah Baku Lafiya Da Zan Lafiya. Allah Kara Muku Budi Mai Albarka.
@muhammadmagaji33795 жыл бұрын
Isa Abdulhameed
@aminamousa77125 жыл бұрын
Masha Allah, Allah yakara basira muna godiya
@kadijahzango38275 жыл бұрын
Woww ginbiya tadawo allah yasa ib karya fasa aurin bintu allah kaimu sati mai zuwa musha kallo
@salmamusa75105 жыл бұрын
Kamaye ikon Allah wannan kaya da ka saka kamar labule😂😂😂 Nayi dariya sosai😂Allah ya kara basira AREWA24 💋much love ❤️ irin totally
@احلامناالجاية-و9ي5 жыл бұрын
🙋🙋🙋🙋🙋ginbiya san nu dazuwa 🍌🍌🍍🍍🍉🍉🍧🍧🍷🍷🍹🍹🍵
@habasiyasallau95615 жыл бұрын
Kede kibari sallah kamaye shikade aka ficuta a dadin kowa allah sarki kamaye mae kala kala
@salam59885 жыл бұрын
دان كو جالسين يوضح لنا تلاحم الشعب النيحيري وجميع القبائل هوسه برنو فلاني يربو وعدم التفرق ونكن يده وحده والله شكرا من القلب
@سوسوالعثمانيى5 жыл бұрын
اي والله من جد
@salam59885 жыл бұрын
سوسو إتحاديه شكرا لكي يالغالية
@AishaAliyumbaura5 жыл бұрын
Wawwwwwww Gimbiya da sa'adatu welcome back 💃💃💃
@babaganatijjani7635 жыл бұрын
Yedan ib yarabuda bintu too zandaye kallo dadin kowa
@AishaAliyumbaura5 жыл бұрын
@@babaganatijjani763 hhhhhh Gsky kam bai kamata su rabuba Gimbiya tađau hqr kawai 🙇
@zainabahmedfaskizainabfask39575 жыл бұрын
Assalamu Ni CA zainab
@babaganatijjani7635 жыл бұрын
Zainab Ahmad wlkslm
@tarkonkaunafassarararewana54185 жыл бұрын
Masha allah arewa allah yakara daukaka
@muhammadkabirhilal35335 жыл бұрын
Wallahi idan kuka sake IB bai aure bintu ba,wai sabida wata gimbiya,topaaaa na daina kallon dadin kowa sabon salo.
@harunamohammed98785 жыл бұрын
Ina bayan ka 100%
@Muhammad_Bashirr5 жыл бұрын
Wlh kuwa
@sanimama58285 жыл бұрын
Gaskiya ne Wallahi dadin kowa muna jin dadi inason zuwa
@nazifisaidu53175 жыл бұрын
Muna godiya dadin kowa
@mykalakala5 жыл бұрын
Gaskiya kofur audu ya iya ansar cin hanci 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣😂😂😂😂
@salam59885 жыл бұрын
ابا قدا قدا ابا كأنو سي ابا أخَّرا واحد أكيد جاري المشاهدة من حوش بكر
dan allah a gayamin sunan wakar da I.B ya rerawa bintu ta bikinsu
@adamahamadou7665 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya karabasira Marci
@moona12465 жыл бұрын
Dan Allah kudenasamanna yanta atdannan
@rjos30825 жыл бұрын
That's good dadin kowa sabon salo
@gsdgdh76835 жыл бұрын
💗اول من شوف
@fatimamh8935 жыл бұрын
الله كو 🌚
@salmaabdulhamid82955 жыл бұрын
Naji dadin dawuwar ginbiya DA sadatu
@kabirusalisumusa25225 жыл бұрын
Gaskiya a dawo mi da nasira da Stephanie
@رآجيةالفردوس-ص6ط5 жыл бұрын
اخر وحده،، ما شاء الله عليكم ✋🙄
@MonuMonu-et2im5 жыл бұрын
انا اخر وحده
@rufaibala79185 жыл бұрын
Wow remaining one episode
@رآجيةالفردوس-ص6ط5 жыл бұрын
@@MonuMonu-et2im 😅
@najaatualiyu53805 жыл бұрын
Allah yaqara basira
@hafsatnuhu94485 жыл бұрын
Allah sarki Dan Asabe
@yussufslha15345 жыл бұрын
Waouh godiya mouke
@amadoumoussa59525 жыл бұрын
Allah kamana tsari da mata irin su Adama
@imranaawaisu37995 жыл бұрын
mun gode sosai jazzakallahu khairan
@adargidatv6375 жыл бұрын
Merci arewa 24
@hakimsalhi5755 жыл бұрын
😍😘😍😘
@tjfudhrthdhfh68505 жыл бұрын
Mahayana Saidou
@mamannana83135 жыл бұрын
Dn Allah dadin kowa ya za'ayi I'm sami wan nan waqar da IB yayi wlh tamin😎😁👌.
@لارهاحمد-ذ7خ4 жыл бұрын
Wacci fa
@zakariyamounkail38025 жыл бұрын
Gaskia aikin ku yenada kew sosai 🤙🤙🤙
@realummiemunaadamurealummi53135 жыл бұрын
Masha Allah
@kadidiallo48375 жыл бұрын
Masha Allah mungode arewa24 from new York
@mamanbadarutv98375 жыл бұрын
Muna amsawa muna godiya
@biniyaminusalissou61865 жыл бұрын
Thank you Ina godiya
@usmanabubakarusman44215 жыл бұрын
Gaskiya bai kamata ace IB ya rasa Bintu ba.
@mansouraboubacar45325 жыл бұрын
E lallai akwai cakwakiya a sati na gaba in munada Rai
@sitithea4755 жыл бұрын
Arewa you are d best
@معاويةشاكر-ي1و5 жыл бұрын
Next level zamu sha kallo insha ALLAH
@yahouzaalassan87675 жыл бұрын
MASHA.ALLAH
@jamseebabyfimel44135 жыл бұрын
gaskiya bamuji dadi ba yakamata ace gimbiya da sa'adatu sun sauya rayuwar su taya zaku kara maidosu rayuwarsu ta baya kamata yayi acesunyi kudi ko yayane koda kuwa basu kudince dayawa ba saboda suna cikin wani hali sosai😢😢
@fatimahal-ismail38215 жыл бұрын
Nice ta 1
@إلهامصالح-د6ه5 жыл бұрын
اول مشاهده 😭😹
@AFFALAtv5 жыл бұрын
مبارك عليك
@ميميبشير-غ8ق5 жыл бұрын
كذب
@himohimo17045 жыл бұрын
اعتقد اول واحد
@udueaishamamanyasir12005 жыл бұрын
To gagin biya kuma tadawo 😢😢😢aibi anawa tagawata wanne za ayi to allah yajagora allah yakarabasira
@faisalismail51925 жыл бұрын
Wakar Ib tayi dadi 🥰🥰💚
@Muhammad_Bashirr5 жыл бұрын
Please Dadin Kowa ku bari I.B ya Auri Bintu inyaso sai ayi chakwakiyar daza’ayi daga baya
@sggybgbdfggh24245 жыл бұрын
Dadi kowa
@mamansani68565 жыл бұрын
Lamarin sai godiya
@yousaf6105 жыл бұрын
شكلي آخر وحده🇳🇬🇸🇦
@moyotex60635 жыл бұрын
Lovely
@zakariaabukar45885 жыл бұрын
kam merci beaucoup allah yakaimu wancin satin zamusha kallo malam kabiru ni shine kebirgini
@shamsiyyatamaak55185 жыл бұрын
Masha allah godiyyanake sosi
@mubarakaminusalisu56265 жыл бұрын
Dan Allah Dan Allah Dan Allah Aringa Dora mana saban shirin kwana Cass.in90
@harissasabiuahmedfaski88425 жыл бұрын
Aslm Sako daga matan faski da maimazari ma zauna Saudi Arabia's suna bada shawarar abinda za ayiwa su gimbiya ba amusu adalceba dan yau daga cekin yan matan maimazari yau harsaida tayi kuka
@تومههساويه5 жыл бұрын
مرة حلو
@حوحوبرناويةجداجميلاللهمصليعلين5 жыл бұрын
مكة المكرمة ....ريصيفة وادي زقلة
@MrFrancais145 жыл бұрын
حوحوبرناوية جدا جميل اللهم صلي علي نبي 💞🎀
@abusami26925 жыл бұрын
منورين أهل الوادي
@mamannana83135 жыл бұрын
Gaskia haka ne malam na ta'ala addu'a takobin mumunice tunda gashi an saki al'majirai,Allah ya qara ma annabi daraja🤲.
@خاطفةالقلوبهوساوي5 жыл бұрын
الاسبوع دا انا آخر وحدة جاري المشاهدة 🤩
@Al_Hawsawi.895 жыл бұрын
جاري المشاهده 👁👁
@ayoushaabdourazak86525 жыл бұрын
Ni dama nasan gimbiya zata dawo dai dai lokacin auren ib allah ya kyauta
@ummiabdul4585 жыл бұрын
A gaskiya in ib yafarason gimbiya abinbazaiyi dadiba kubarshida bintun sa ni indaza ajitanawama aure zasuyi dagaske saboda aundace
@rororapiei79255 жыл бұрын
Masha allah
@makimuctar1685 жыл бұрын
Gaskia akwai masa
@ibrahimibrahim94975 жыл бұрын
Dama Ib Da gimbiya ya dace
@احلامناالجاية-و9ي5 жыл бұрын
ib dan Allah kaso ginbiya
@رآجيةالفردوس-ص6ط5 жыл бұрын
إلا تحمس لي الحلقة الجايه يصف جنبي 🙃🙄✋
@salluh_85 жыл бұрын
جــوري ء أي والله
@jamilamukhtarjamilamukhtar4095 жыл бұрын
Kakaka Akwai chakwakiya Agaba
@رآجيةالفردوس-ص6ط5 жыл бұрын
@@salluh_8 وربي مره اتحمست 😅
@salluh_85 жыл бұрын
جــوري ء وأنا بعد بس الحلقة الجاي تطلع أحلى وآلله إن شاء الله
@رآجيةالفردوس-ص6ط5 жыл бұрын
@@salluh_8 صح واضح احلى
@muhd_m.d.b5 жыл бұрын
Kira ga masu shirya dadin kowa sauti bashi da karfi sosai baya isa yanda zaka iya sauraron komai cikin jin dadi wani daukan karansa baida karfi sosai 🙏kuyi kokari wajen kara sauti isashshe
@abkabk1615 жыл бұрын
Masha Allah🙏
@Fatima-xj1pf5 жыл бұрын
Slm agaskiya kunayi muna jindadi muna tare daku
@rabiuabdulrahaman27205 жыл бұрын
Fatima 1234 inagaidake
@Fatima-xj1pf5 жыл бұрын
RABI'U ABDULRAHAMAN slm
@mamanbadarutv98375 жыл бұрын
muma muna godiya
@rabiuabdulrahaman27205 жыл бұрын
Fatima 1234 slm malama Fatima ga WhatsApp number nan 08072361196
@sehibasani75865 жыл бұрын
Nice song
@حلوملومه5 жыл бұрын
شكرا♥️♥️💗
@MrFrancais145 жыл бұрын
حلوم لومه 😍💞
@Jibrilgambo_Gurun5 жыл бұрын
first viewer.....
@abubakarmuhammadabdullahi10915 жыл бұрын
that's nice play I likes the game so nice one Come on