Ƙarin bayani game da makircin da aka yiwa Sheikh Muhammad Bin Uthman kan masallacinsa

  Рет қаралды 16,118

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

Пікірлер: 28
@aminubabangida5734
@aminubabangida5734 10 күн бұрын
Allah sarki malam bai saba hayaniya ba. Allah zai kawo dauki kuma zai rusa duk mai hannu kan dagawa malam hankali In sha Allah
@HaraAli-s9o
@HaraAli-s9o 10 күн бұрын
Allah sarki shi bayama sa bakinsa cikin haya niyar duniya amma ba a barshiba bawan Allah
@DR.KHIDRYMQURANTV
@DR.KHIDRYMQURANTV 6 күн бұрын
Allah ya qarawa malam lpy
@MusbahuSani-t6e
@MusbahuSani-t6e 10 күн бұрын
Akaramakallah Allah ya Kara lafiya da Nisan kwana Ina kaunar ka saboda Girman Allah
@habeeb9339
@habeeb9339 10 күн бұрын
Allah Ya Ƙara Shiga Lamarin Malam Duk Masu Ƙalla makirci Allah Yayi Maganin su
@AliyuUmarBarkum-zi4ve
@AliyuUmarBarkum-zi4ve 10 күн бұрын
Allah yakare mana shaykhana a duk inda yake
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge
@ZakariyyaAbdullahi-nf4ge 10 күн бұрын
Allah ya taimaki Mlm Bn Uthman ya kareshi daga dukkan sharrin masharranta da makiyar Sunnah da munafukai
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u 10 күн бұрын
Allah yakara shiga lamurranka malam
@Kanu-o3b
@Kanu-o3b 9 күн бұрын
Hasbunallahu wa ni'imalwakil ,.baasan masu gayawa mutane gaskiya ,amma !!! Idan babu dangari kasan baza aci gari da yakiba ? Ya Allah ! ya Allah !! Ya Allah !!!
@AyubaIsah-he8gx
@AyubaIsah-he8gx 10 күн бұрын
Allah ya shiga lamuranka malamummu
@sulaimanbinkhaleedalkadiga249
@sulaimanbinkhaleedalkadiga249 10 күн бұрын
ALLAH ya goyi bayan gaskiya
@SHAWARATV-r1e
@SHAWARATV-r1e 10 күн бұрын
Allah ya kawo zaman Lfy Ameen
@Adamed1
@Adamed1 9 күн бұрын
Allah tabbatar mana abunda yafi alkhairi.
@sahalsaidabdullahi3089
@sahalsaidabdullahi3089 10 күн бұрын
Allah ya karamaka lfy Muna bayanka har abada
@S.NamasoyaS.Namasoya
@S.NamasoyaS.Namasoya 8 күн бұрын
Allah ubangiji kamayar musu da makircinsu cikin gaggawa
@AbdaAbdiua-c3g
@AbdaAbdiua-c3g 10 күн бұрын
Allah yakiyaye malaminmu
@sheikhsaliso2785
@sheikhsaliso2785 10 күн бұрын
لااله الا انت سبحانك اني كنت من الظالمين
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 10 күн бұрын
Allah ya saka mana ya karama mlm lfy da Nisan kwana mai Al barka
@jaafarsani1415
@jaafarsani1415 10 күн бұрын
Allahu Akbar! Allah ya ƙara rinjayar da gaskiya.
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 10 күн бұрын
Shaykh, Allaah ya kara Taqwa da Ikhlasi. A'ameen Yaa Hayyu Yaa Qayyum!
@nashbash5573
@nashbash5573 10 күн бұрын
Allah yasaka da alheri ❤❤❤❤❤
@auwalrabo1565
@auwalrabo1565 Күн бұрын
Kabar su kawai mal.kaci gabada gayawa allh,allh yafi karfin kowa gsky zata bayyana
@yasmus2real
@yasmus2real 9 күн бұрын
الله الله الله ربي لا أشرك به شيء
@MuhammadMunib-n1y
@MuhammadMunib-n1y 9 күн бұрын
Muna rokon Allah madaukakin sarki ya Shiga tsakanin Nagari da mugu
@ModibboumarYola
@ModibboumarYola 10 күн бұрын
Malam Allah ya Kara daukaka da daraja da Nisan kwana Mai amfani
@S.Umar62
@S.Umar62 10 күн бұрын
Allah ya ci gaba da tona asirin makirai
@aminubala7298
@aminubala7298 10 күн бұрын
Bn Usman mutumin kirki ne. Iya abinda nasani
@AbdullahiKajiji
@AbdullahiKajiji 10 күн бұрын
Rhy
_Tattaunawa da Sheikh Muhammad Bin Uthman kan rikicin Masallacin Sahaba
1:18:05
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 20 М.
小丑教训坏蛋 #小丑 #天使 #shorts
00:49
好人小丑
Рет қаралды 54 МЛН
Try this prank with your friends 😂 @karina-kola
00:18
Andrey Grechka
Рет қаралды 9 МЛН
Quando eu quero Sushi (sem desperdiçar) 🍣
00:26
Los Wagners
Рет қаралды 15 МЛН
_Babbar Magana: Makircin da ake shiryawa Sheikh Muhammad Bin Uthman da Masallacinsa ba Sahaba
15:07
Tsokacin Assadul Islam kan bayyanar vedio Matar Sheikh Albani Zaria kan makarantar da Iyalansa
10:50
Saurari Tarihin Darul Hadith daga Prof. Kabiru Asqar director wakafin shiekh Albani Zaria
14:41
Hakikanin Abinda Kefaru Gameda Masallacin Sheikh Bin Uthman Kano
7:58
Abdullahin Gwanduu TV
Рет қаралды 6 М.