_Babbar Magana: Makircin da ake shiryawa Sheikh Muhammad Bin Uthman da Masallacinsa ba Sahaba

  Рет қаралды 31,256

Karatuttukan Malaman Musulunci

Karatuttukan Malaman Musulunci

Күн бұрын

#karatuttukanmalamanmusulunci

Пікірлер: 103
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 9 күн бұрын
Shaykh Bin Usman, Allaah ya kara Taqwa da Ikhlasi. A'ameen!
@slimkid0225
@slimkid0225 9 күн бұрын
Sharrin 'yan siyasa kenan...malam Allah ya yaye mana matsalolin mu.😢
@SHEIKH100
@SHEIKH100 10 күн бұрын
Allah ya kara wa malam lafiya da nisan kwana,ya tsare shi daga sharri.
@MuhammadSani-q2y
@MuhammadSani-q2y 10 күн бұрын
Allah yana tare da kai mlm kafi kar fin su in sha allah
@LawaliTOROGao-sq2tz
@LawaliTOROGao-sq2tz 9 күн бұрын
Subhanalah Allah ya taimaki malan.bantabajin Malan ya dawzafi irin yawba
@abdulhaqabubakar7206
@abdulhaqabubakar7206 10 күн бұрын
Allah ya tsare mana shaikh
@arufai
@arufai 9 күн бұрын
Jazakallah khair yah sheikh
@isahabdulkareem9495
@isahabdulkareem9495 9 күн бұрын
Ubangiji Allah ya karawa mallam lfy da tsawon kwana❤
@AlhassanYusuf-e4e
@AlhassanYusuf-e4e 9 күн бұрын
Allah ya tsaremana malam
@IbrahimAliyu-h4n
@IbrahimAliyu-h4n 9 күн бұрын
Allah yakara mana riko da sunnah allah ya tsaremana mln
@muhammadauwalilyas8422
@muhammadauwalilyas8422 9 күн бұрын
Allah ya kare Malam ya qara masa tsawon kwana Yaa Hayyu Yaa Hayyu.
@ishaqharoon3806
@ishaqharoon3806 9 күн бұрын
Allah (SWT) ya kame hannun Azzalumai Amiin.
@MuhammadDambatta-l3i
@MuhammadDambatta-l3i 4 күн бұрын
Gaskiya duk wanda ya aibanta malam akwai san rai a zucyarsu, kamata yayi duk abinda ake shiryawa ya zamanto ana saka shi aciki, domin duk wanda yasan masallacin nan an san cewa shekh Bin uthman ne jagora dan haka dole ya zamanto yana da masaniya a dukkan abinda ake shiryawa. Allah yasa an fahimce ni amin
@CisséModibo-o8b
@CisséModibo-o8b 10 күн бұрын
Allah ya kare muna malam
@Abun_Zabi
@Abun_Zabi 9 күн бұрын
Hasbunallahu Wa Niimal Lakil Duk Yanda Bawan Allah Nan Yakaida Kamewa Da Karanchin Shiga Shirbichin Mutane Amma Saida Aka Sikeshi Malam Allah Yayi Riko Da Hannunka Ba Abinda Muka Sani Dakai Sai Alheri
@shafiusuleiman-l8h
@shafiusuleiman-l8h 9 күн бұрын
Gaskiya ba a kyautawa ibn usman ba
@naziruiliyasusalihu
@naziruiliyasusalihu 9 күн бұрын
Allah yana ganinsu kuma sujira sakamako
@IbrahimYusuf-rh6bc
@IbrahimYusuf-rh6bc 9 күн бұрын
Masha Allah ❤❤❤
@OusmanCeesay-hp9on
@OusmanCeesay-hp9on 9 күн бұрын
Allah ya Qara lafiya danisan kwana mlm Allah ya Qara sheikh Mohammed bin Usman ❤❤❤
@bn_isahtv
@bn_isahtv 8 күн бұрын
Duk masu nufin Sheikh da Sherri Allah ya mayar musu kansu.
@ZainabIsahHaruna
@ZainabIsahHaruna 9 күн бұрын
Aameen ya Allah
@sulaimanadamu5106
@sulaimanadamu5106 10 күн бұрын
Allah ubangiji yakaremana malam
@hashimusani3755
@hashimusani3755 9 күн бұрын
Allah ya tsareka daga sharrin masu sharri.
@AishaMuhammad-b9y
@AishaMuhammad-b9y 9 күн бұрын
Allah yakawo Mafita ta alkhairi
@hassanasadiq7513
@hassanasadiq7513 9 күн бұрын
Allahu Akbar Lailahaillahu.
@sadiqusani3527
@sadiqusani3527 8 күн бұрын
Allah qara IKHLASI ya sheikhus sunnah
@AlabasAlabas-i5k
@AlabasAlabas-i5k 7 күн бұрын
jazakallahu Khair ya sheiknah Allah karawa rayuwa albarka 🙏🙏🙏
@HamisLarry
@HamisLarry 9 күн бұрын
Jazakallah Khaira ❤
@MuhammadLauwalUsman
@MuhammadLauwalUsman 9 күн бұрын
Amin ya rabbi
@Al_ameenmuhd
@Al_ameenmuhd 9 күн бұрын
Ma sha allah
@mustaphaabdullahi6037
@mustaphaabdullahi6037 6 күн бұрын
Wallahi duk wanda yakeda baki bazai Ji dadiba, Allah kashiryemu
@abbasaliyu3713
@abbasaliyu3713 8 күн бұрын
Ameen ya Rabb
@bellotukurbalarabe9408
@bellotukurbalarabe9408 3 күн бұрын
Allah ka shiryi munafukan malamai
@yusufnurudeen5530
@yusufnurudeen5530 9 күн бұрын
Inshallahu munafukai sai sun kunyata,Allah ya Kara daukaka Shaikh ya Kara Nisan kwana
@MuhammadShehuubali
@MuhammadShehuubali 8 күн бұрын
حياك الله
@AMINUSANI-s4b
@AMINUSANI-s4b 9 күн бұрын
Allah ya na tare da mai gaskiya malam
@jafaruwada2507
@jafaruwada2507 9 күн бұрын
Muna sonka Sheikh bn usman. Allah yakara tsawon rai. Elequent speech!!!
@AskaAskari-bi8dh
@AskaAskari-bi8dh 7 күн бұрын
Shaykhbinusman'Allaahyakaraka😢
@atmjegakantinsaukinigltd521
@atmjegakantinsaukinigltd521 9 күн бұрын
ALLAHU AKBAR
@abdullahiabubakar3712
@abdullahiabubakar3712 6 күн бұрын
Malam Allah taimakeka yanuna gaskiya da ikon binta ammafa malam abaya anzalumchi wani malami akasarnan bumuji kunyimaganaka zalunchin komeyasa kukai shiru alhali shirurardane Allah yashiruardamu
@ZainabIsahHaruna
@ZainabIsahHaruna 9 күн бұрын
Aameen ya hayyu ya qayyum
@AuwalSani-vr4fo
@AuwalSani-vr4fo 8 күн бұрын
😭😭😭Abun de baiyi dede ba har da doke doke ran jumaa a masallaci 😭😭😭😭😭😭😭😭😭
@YahayaLawalUlamau-f3w
@YahayaLawalUlamau-f3w 2 күн бұрын
Malam Allah zai saka maka. Har yanzu fushinsu akan maganarka akan shari'a musulumci da jajircewar akan tabbatuwar sharia, a kano da ta hana tazarcen Rabiu Kwankwaso shine damfare a zukatansu. Kuma munafuncinsu ya fito fili. Ina aka taba sa malamai uku babu jagora . Ai shedan shine zai zama jagora. Kuma meeting din da Isawa yace an kira duka Malamai, ai yan Kwankwasiyyane . Idan suka bari ka janye daga nan to masallacin zai zama kango. Ina tausayin Wanda ke fifita wani ko siyasarsa da haduwarsa da Allah gobe. Allah yana bayan gaskiya. Allah baya taimakon mutane azzalumai da zaluncinsu.
@BuhariZubairu-zp6sd
@BuhariZubairu-zp6sd 8 күн бұрын
Wanna gaskiyane Allah ya sakawa Malam zalinci ne wlh
@umaraliyuibrahim9645
@umaraliyuibrahim9645 7 күн бұрын
Allah ya taimakeka Malam.
@AIA-MAI-YADI
@AIA-MAI-YADI 6 күн бұрын
AMEEN
@mustaphashehu1693
@mustaphashehu1693 9 күн бұрын
Allah ya amsa addu,ar malam
@abuminnatur-rahman4198
@abuminnatur-rahman4198 9 күн бұрын
Aikin Kwankwaso kenan , Allah yamana maganinsa.
@Habibumusa-j3n
@Habibumusa-j3n 9 күн бұрын
Kaje KA binciki Abinda yafaru,meyashafi kwankwaso cikin Wannan ,Don Kana kin mutum baikamata kayi Wannan furucin ba batare da Kasan abunba
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 9 күн бұрын
😂😂😂​@@Habibumusa-j3n
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 9 күн бұрын
😂😂😂​@@Habibumusa-j3n
@bbmubarakmubarak7899
@bbmubarakmubarak7899 9 күн бұрын
Tabba tinda me gidan mekifi ne​@@Habibumusa-j3n
@UsmanAliyu-o6v
@UsmanAliyu-o6v 9 күн бұрын
Allah yaqama imani
@MusbahuMasud-y2u
@MusbahuMasud-y2u 9 күн бұрын
Allah.yagara.lafiya.malan
@anasyau829
@anasyau829 7 күн бұрын
Allah yakara temako
@sheikhsaliso2785
@sheikhsaliso2785 9 күн бұрын
Allah ya tsarima muna qaban ka da baya malam
@bashirabdulkadiralhassan9731
@bashirabdulkadiralhassan9731 8 күн бұрын
Allah ya na tare da Kai malam
@harunaUkerder
@harunaUkerder 10 күн бұрын
Amen ya hayyu ya ƙayum
@khalidabdullahi-s1v
@khalidabdullahi-s1v 4 күн бұрын
Amma ni wallahi bangane me aka yiwa malam exactly ba domin na surari jawabin secretary masallacin, too Allah ya kawo mafita da sulhu
@rabiuusmantafida7807
@rabiuusmantafida7807 9 күн бұрын
Hasbunallahu wani'imal wakeel
@ShamsuddeenMuhammad-v5f
@ShamsuddeenMuhammad-v5f 7 күн бұрын
Duk Wanda yake da hannu a lamarin nan Allah ya tsine masa albarka
@SalisuHamisu-w3q
@SalisuHamisu-w3q 9 күн бұрын
Ameen
@IssaCice-v9r
@IssaCice-v9r 10 күн бұрын
❤❤
@mustaphashehu1693
@mustaphashehu1693 9 күн бұрын
Allah ya taimaki malam
@naziruiliyasusalihu
@naziruiliyasusalihu 9 күн бұрын
Allah yadaka mana
@shuaibuisamuhammad867
@shuaibuisamuhammad867 9 күн бұрын
😭😭😭😭😭😭😭😭😭ya Allah
@bbmubarakmubarak7899
@bbmubarakmubarak7899 9 күн бұрын
ALLAH ka ruguza munafukan malam
@ALIABDULLAHI-uk9tm
@ALIABDULLAHI-uk9tm 9 күн бұрын
Assalamualaikum malam shawarma malam shi yasa wasu malamai nasunna suna cewa kugina karatunku da abin hannunku ba taimakon Wanda baya cikinku ko masu kudi ko hukuma gudun dawannan aja akalanku yadda akeso.saurari shawarwarin Albany Zaria game da wannan
@AmrrrAaas
@AmrrrAaas 7 күн бұрын
Haka Karuntun yake 💯! Malamman Mu dole su yi koyi da rayuwar magabatan baya, su kuma riki su koyar da hanyar salafanci. That’s the way to self sufficiency and dignity
@VithinhaAdam
@VithinhaAdam 9 күн бұрын
Babu wata kasa a duniya a yanzu da musilman kasar sukafi kafiran kasar yawa Kuma kafiran keda abin cewa akan komai sai Nigeria allah ka iya mana da iyawarka ba dan halin mu ba sheik Uthman allah ya Kara tsawon kwana masu albarka yakareka
@aliyuadam9849
@aliyuadam9849 9 күн бұрын
Allah yatsinewa munafukai
@jamilugamboyahuza5943
@jamilugamboyahuza5943 7 күн бұрын
Hassada ce kawai suke maka Malam
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u
@AbdullahiishaqKwankiyal-m1u 9 күн бұрын
Wai wace irin Al, ummah ne mu Kam , ba malamai ba ba Sarakunaba ba masu mulkiba ba Talakawa ba , duk Hassada da son zuciya ya dabebayemu son zuciya Allah ya kiyaye ka Malam
@yusufyaks1233
@yusufyaks1233 9 күн бұрын
Allah ka gyara mana zuciyanmu
@Albani-u4h
@Albani-u4h 10 күн бұрын
Me faruwa ne da Mallam? Domin ban taba ganin fushin sa ba irin na yau ba
@Brother.Rachid
@Brother.Rachid 8 күн бұрын
🤣🤣🤣😜😜kanku akeji
@bellotukurbalarabe9408
@bellotukurbalarabe9408 3 күн бұрын
Hassada ga mai rabo Taki
@abdoulraoufalforma3891
@abdoulraoufalforma3891 8 күн бұрын
In ka bincika baka rasa da haɗin bakin kungiyar izala
@d.bcooper2271
@d.bcooper2271 9 күн бұрын
'yen Izala ne ko?
@aliyumuhammad4708
@aliyumuhammad4708 9 күн бұрын
Ni abunda ban gane ba shine wai Arna ne sukeso su kwace massallacin malam?? Kuma a garin musulunci irin kano. Hasbunallahu wani'imal wakeel
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 9 күн бұрын
Ni ma dai abin ban gane ba.
@shafiusuleiman-l8h
@shafiusuleiman-l8h 9 күн бұрын
Wannan tsohuwar magana ce da arna aka bawa filin shine aka kwace magana ce ta shekaru 50
@NURAADAMU-w9b
@NURAADAMU-w9b 5 күн бұрын
Ko wane dodo kansa yakewa tsafi
@aliyuabdullahitoranke7994
@aliyuabdullahitoranke7994 9 күн бұрын
Malam ko kadan yau abinda kayi a huduba Bai dace da mutum Mai dattako da ilmi irin naka ba.
@Speedyvampir2
@Speedyvampir2 9 күн бұрын
Yanzu da bai fada ba ina za ka sani ina musulmai za su ji? Ku rika magana kuna tunani.
@ishaqibrahimyerima3591
@ishaqibrahimyerima3591 9 күн бұрын
Anya kana da kwakwalwar fahimta kuwa? Idan har kana da kwakwalwar fahimta baza kayi wannan maganan ba. Malam yana magana ne, saboda kare addini kuma baya ga kare addini, shi malami ba mutun bane kenan, saboda haka idan an shiga hakkin shi kada yayi magana. Irin ku kuna yin comment ne kawai saboda anga comment dinku, dadi comment.
@AbuAbdillahQuillpen
@AbuAbdillahQuillpen 9 күн бұрын
Are you a fool?
@IssiakouAhmadou
@IssiakouAhmadou 9 күн бұрын
Ina da ka yi chiru. Ko day Maganan malam ya taba ka ne
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 9 күн бұрын
Mtswww
@fatimamukhtar2947
@fatimamukhtar2947 9 күн бұрын
What happened please? Allah ya kare musulunci.
@alibaffa3715
@alibaffa3715 10 күн бұрын
Babba matsalan mu malamanmune. Su kawai a bi ra ayinsu. Ba lalle dole kana da gaskiya ba. Matsalan masallachinku ku sasanta kanku kawai. Bai shafi munbari bah bai shafi huduba bah.. ka daina kwace kwace kawai ka fadi maganan ka direct ka fada mana.
@IssiakouAhmadou
@IssiakouAhmadou 9 күн бұрын
Me a ka fadi a mimbari kuma me ba a fadi a mimbari bisa hujja na Quran da hadith
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 9 күн бұрын
To kai wa ya turoka,
@fodioyahaya7506
@fodioyahaya7506 9 күн бұрын
Malan ya musuluntar da samada postor 90 yanzu bai kamata muyi mashi Uzuri ba.
@sulaimansaniusman528
@sulaimansaniusman528 9 күн бұрын
Je ka kwanta Malam . Bama bukatar ka anan
@alibaffa3715
@alibaffa3715 9 күн бұрын
​@@fodioyahaya7506 wadda ya turoka shi ya turoni. An hana malam karban kudin masallachi yana ta babatu. Ya fadi gaskiyan abunda yake faruwa mana
@ZainabIsahHaruna
@ZainabIsahHaruna 9 күн бұрын
Aameen ya hayyu ya qayyum
@abdoulraoufalforma3891
@abdoulraoufalforma3891 8 күн бұрын
In ka bincika baka rasa da haɗin bakin kungiyar izala
@NURAADAMU-w9b
@NURAADAMU-w9b 5 күн бұрын
Su ne man
_Tattaunawa da Sheikh Muhammad Bin Uthman kan rikicin Masallacin Sahaba
1:18:05
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 19 М.
Ƙarin bayani game da makircin da aka yiwa Sheikh Muhammad Bin Uthman kan masallacinsa
12:21
Karatuttukan Malaman Musulunci
Рет қаралды 15 М.
Hakikanin Abinda Kefaru Gameda Masallacin Sheikh Bin Uthman Kano
7:58
Abdullahin Gwanduu TV
Рет қаралды 6 М.
🔥🔥🔥🔥 Bin Uthman Kano ya shiga gidan DSS batun masjid Sahaba kundila
5:42
Shaykh Albani Zaria Kwace Masallacin Masjidus-sahaba
4:11
Kissar Wani Bawan Allah Mai Ban Al'ajabi. Sheikh Bashir Ahmad Sani Sokoto
50:12