Bin Muhammad yafiku hujja da dalilai a kitabu wassunnah wallahi
@MohammadLawanyahayaАй бұрын
Ina bayan Muhammad bib Muhammad wlh kumai zakuce inasonshi
@ibrahimsani3918Ай бұрын
Allah kabar daram akan Sunnah
@CodesLtdАй бұрын
Ku ni ina bin bayansa wallahi duk da yana kuskure
@IbrahimIbrahim-f8yАй бұрын
❤❤❤
@nuragabadaigabadai9818Ай бұрын
Abunda kuke na kafurta wadanda sukayi jihadi akasarmu,wato malaman dariku,shine yau allah ya kawo meyi muku abunda kukeyi na kafurta musulmai agunku ya koya ya kuma komo kanku allah ya kara,sanda ake zagin iyayen ma aiki ,bamuga kunta da jijiyaba sai dan ankafurtku,allah ya kar.
@AladeenAminunyaladiАй бұрын
Masha Allah and bless mallam
@MukhtarAbubakar-x5xАй бұрын
Dukkan mu muji tsoran Allah Amma magana ta gaskiya wannan yaron baya kan hanya ta dai dai, wannan shine asalin kwangilar ya hudawa da suka dorashi akai, domin Boko Haram ta dawo sabuwa, a karasa rusa arewacin Nigeria, Allah ya shiryar damu ya ganar damu hanya ta dai dai amin
@CodesLtdАй бұрын
M bin Muhammad duk da yana kuskure amma gaskiya yake fada dan halin da muke ciki a nigeria kam akwai kuskure Wanda ba shari'an musulunci ake ba
@SuleimanIdris-b4hАй бұрын
Wanda ko sunan sa baka sàniba amma kàke da sanin wani abu akan sa ba Kai ma muna tosaya maka don kayi magana akan abin da baka da ilimi akai
@MaimeleAbubakarАй бұрын
Hasada kukeyi mana. Komi sai ku kenan lalatattu.
@MaimeleAbubakarАй бұрын
Ai gwara Bin Muhammad akan wannnan magana taka Dan kiishi.
@MaimeleAbubakarАй бұрын
Promotion Allah ke promoting din mutum. Toh idan kaima Mallami ne shikuma Ina kakeson a sakashi. Yan Jami'atul Madinama sukayi wa'azi balle mutanen kirki.
@MukhtarAbubakar-x5xАй бұрын
Dukkan mu muji tsoran Allah Amma magana ta gaskiya wannan yaron baya kan hanya ta dai dai, wannan shine asalin kwangilar ya hudawa da suka dorashi akai, domin Boko Haram ta dawo sabuwa, a karasa rusa arewacin Nigeria, Allah ya shiryar damu ya ganar damu hanya ta dai dai amib