BADA HAKURI DAGA JARUMAN IZZAR SO

  Рет қаралды 238,706

BAKORI TV

BAKORI TV

Күн бұрын

Пікірлер: 813
@aliibrahim5513
@aliibrahim5513 3 жыл бұрын
No badamuwa Allah yakaimu kuma Allah Yabarmu tare Da Gani Mosoyinku daga Rundanan Sojan Nigeria Nabarku LAFIYA Izzar so...
@issanafissatou5398
@issanafissatou5398 2 жыл бұрын
Masha Allah 🇹🇬🇹🇬🇹🇬🇹🇬🇹🇬🇹🇬🇹🇬💓💓💓
@bachirdanhajiya5825
@bachirdanhajiya5825 3 жыл бұрын
Masha Allah yayi Kyau Allah ya taymaka
@NaSir-i5j
@NaSir-i5j Ай бұрын
Mashaallah allah nuna mana munanan munajira
@محمداحمد-ك1ش1ع
@محمداحمد-ك1ش1ع 3 жыл бұрын
Masha allah. Mukosa da ganicigabar izarso allah. Yabakuiko. Isha allah
@gaskiyayayisosaiallahbasir1347
@gaskiyayayisosaiallahbasir1347 3 жыл бұрын
Masha'allah allah kara basira dan alfarman ananbi s'a'w da ganaku tassi kyamara Inna muku fatan alkhairi
@ismackproduction1959
@ismackproduction1959 3 жыл бұрын
Bazan sake gani bah
@salisuismailjadda100
@salisuismailjadda100 3 жыл бұрын
Masha Allah #Director Nura Mustapha waye. Allah ya kara basirah
@farukubello4892
@farukubello4892 3 жыл бұрын
Masha Allah bakomai mun hakura Allah yakara taimakawa kaikuma mustapha nura Allah yabaka lfy yassa kaffarace malam Umar muna godiya sai dai banji dumin mai gidana Matawalle bah wato ali nuhu dftn gaisuwata zata riskeshi
@abdulkadirameenatu971
@abdulkadirameenatu971 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah yasa hakane mafi Alkhairi Allah Kuma yanuna mana wanan satin fatan Alkhairi a gare ku 🤲 Allah yakara Mana hakuri
@mahamadouanas6603
@mahamadouanas6603 3 жыл бұрын
gaskiya mû najin da din wanan chiri Allah ya karahaza Qa dabasira alfar mar manzan Allah ( s. L. W. m)
@itzjerwaheer1859
@itzjerwaheer1859 3 жыл бұрын
Masha Allah ubangiji Allah ya Kara daukaka da basira me dorewa inamuku fatan alkhari
@basiroualela9905
@basiroualela9905 3 жыл бұрын
Bakomai muna jira Allah ya kaimu insha Allah
@shehurabiu5528
@shehurabiu5528 3 жыл бұрын
Baku da matsa mun yafe Allah ya Kara Lamuncewa
@jabah344
@jabah344 3 жыл бұрын
Gaskiya karima kiyihakuri umar hashim sai hajiyan izza Nana matayihakuri.
@murtalaukadaburmawasokoto5991
@murtalaukadaburmawasokoto5991 3 жыл бұрын
Allah yakaramuku basira
@prince_Ahmeer
@prince_Ahmeer 3 жыл бұрын
Allah ya kara muku basira da karfin iko Allah yasa mudache
@hauwailiyasu5435
@hauwailiyasu5435 3 жыл бұрын
Kai jama a ko abincifa banciba ina jiranku toh ALLAH YA kaimu ma soya Annabi Muhammad S A W ALLAH YA da fa muku
@danbaiwatv1322
@danbaiwatv1322 3 жыл бұрын
Allah yakara daukaka dakuma basira munataridaku akudayaushi
@senatejr
@senatejr 3 жыл бұрын
Muna mutukar godiya Allah ya kara basira
@muminismail4712
@muminismail4712 2 жыл бұрын
Allah ya hadahi da masoyinsa anabi s a w
@binahamad1014
@binahamad1014 3 жыл бұрын
Masha Allahu Allah yakaimu fatan alheri garemu bakidaya
@salmasaudia1794
@salmasaudia1794 3 жыл бұрын
MASHA ALLAH Allah yakarabasira BAMASALA ALLAH NUNAMUNA LOKACi lfy
@sadouannour7958
@sadouannour7958 3 жыл бұрын
Ba komay moungode Che sati me zouwan inchallah Mouna djira
@ismaelsamaila6181
@ismaelsamaila6181 3 жыл бұрын
M'a cha Allah bakumi Allah ya kara bassira 🤲🤲
@abdoulrazakmahamadou8296
@abdoulrazakmahamadou8296 3 жыл бұрын
Dan Allah ku chirya muna mai dadi sati mai zuwa dan Allah mungo de
@khadijahmuhammad7149
@khadijahmuhammad7149 3 жыл бұрын
Gaskiya kun bani haushi wlh, To Allah yasa hkn shine mafi Alkhairi
@abubakarsodiq9636
@abubakarsodiq9636 3 жыл бұрын
Kiyi hakuri hjy Khadeeja
@samailanura3756
@samailanura3756 3 жыл бұрын
Gaskiya banji dadiba Allah temaka mana bakiday kadai
@ibrahimsani7469
@ibrahimsani7469 3 жыл бұрын
Bakomai ai anatare Allah yakaimu wani Satin lafiya🙏.
@gambolawali6144
@gambolawali6144 3 жыл бұрын
Muna godiya ina gaida kadija yobe inayiki wallahi
@maryammikail9136
@maryammikail9136 3 жыл бұрын
Masha allh alhamdulilla Allah ya badaiko.
@ahmadyarwatv1211
@ahmadyarwatv1211 3 жыл бұрын
Masha allah bakomai kuma munajin dadi kunanuna soyayyar annabi (>S.A.W
@seydouamed4802
@seydouamed4802 3 жыл бұрын
Allah yakaimu ya kuma bamu ikone kalone wanane shiri
@hamisumaigyada2584
@hamisumaigyada2584 3 жыл бұрын
Sai wace rana Za asako
@souleymanedaoudi5438
@souleymanedaoudi5438 3 жыл бұрын
Gaskiya bakwagayi stakani da Allah damin bahaka yakamata kuyiba kamata yayi kuringa cika alkawari domin jamaà basajin dadin haka gaskiya
@abdullahisalmanu1272
@abdullahisalmanu1272 3 жыл бұрын
Gaskiya bai kamata ace kunayimana karamar maganaba
@kadijahzango3827
@kadijahzango3827 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kaimu Insha Allah
@nigerianigeria6308
@nigerianigeria6308 3 жыл бұрын
Gaskiya Kuma kunanunamana izza
@bilkisuabdulhameedibrahiim9659
@bilkisuabdulhameedibrahiim9659 3 жыл бұрын
Da Allah ku maida shirin awa daya
@abdoullahielhadji3203
@abdoullahielhadji3203 3 жыл бұрын
Masha Allah 😍 hajjiya nafisa non
@abdoullahielhadji3203
@abdoullahielhadji3203 3 жыл бұрын
Izzar so 🙋😂 Umar 🏆🏆🥇
@karimashuaibubulele1630
@karimashuaibubulele1630 3 жыл бұрын
Allah yasa muna daga cikin masu rai da lfy
@awilliadbula3195
@awilliadbula3195 3 жыл бұрын
Yayidada matawale zaya aure👍daga lawali
@mahihamzabilyaminu3230
@mahihamzabilyaminu3230 3 жыл бұрын
Haba wannan aiyazama yaudara gaskiya banji dadiba rashin saka izzar so ba
@souleyhannatou558
@souleyhannatou558 3 жыл бұрын
Gaskia yaw Bakou mana adaltchi ba
@mbachoftm6946
@mbachoftm6946 3 жыл бұрын
Je te remercie pour toi monsieur le directeur nura Moustapha waye
@jamiluadam216
@jamiluadam216 3 жыл бұрын
Bahaka mukaso ba Amma Allah yasa jinkirin ya zama Alkairi
@aboubacaryaou4767
@aboubacaryaou4767 3 жыл бұрын
Gaskiya naji dadi yinda kuka damu damu harkokin duniya dama ce kayima dan uwanka uzuri Wannan tattaro mana jarumai ai gaskiya munkaru da juna daku da yin uwanmu Allah yabamu albarkacin manzon s a w
@Wayarkadukiyarka
@Wayarkadukiyarka 3 жыл бұрын
Ba nakowa ba izzarso😂😂😂
@salimauwal8009
@salimauwal8009 3 жыл бұрын
yayi kyau ma cha Allah ninasan za,arina soyayya ko Allah bada,sa,a
@taiyaboumamoudou2898
@taiyaboumamoudou2898 3 жыл бұрын
Ok yayi kyau badamuwa Allah shi nuna mana wani sati lafiya
@isahaliuyayee7609
@isahaliuyayee7609 3 жыл бұрын
Allah ya SA muna ganeeen Rana ya ta yau
@kaneahmedahmed2707
@kaneahmedahmed2707 3 жыл бұрын
Gaskiya mun faragaji fa sati uku muna jira kunata muna gobe gobe allah ya kai mu
@sheriffali4101
@sheriffali4101 3 жыл бұрын
In azimi yazo adakatardashi har azimi yeshige
@Issanigertv
@Issanigertv 3 жыл бұрын
Nine issa Umar niger masha Allah to an karbi uzzu rin
@maryamsalisuisah1847
@maryamsalisuisah1847 3 жыл бұрын
ALLAH yabaka lfy dan isar ANNABI s.a.w🙏🙏🙏🙏
@sulaimanadam3496
@sulaimanadam3496 3 жыл бұрын
Saw
@alali7027
@alali7027 3 жыл бұрын
ASlm
@abulfathiahmad334
@abulfathiahmad334 3 жыл бұрын
SallalLahu Alaihi Wasallam. Aameen
@laoualiboubacar4468
@laoualiboubacar4468 3 жыл бұрын
Macha allah wato naji dadi sosey kuma muna muku fatan alheri allah kara basira amine
@oumrfaroukmlhachimou1752
@oumrfaroukmlhachimou1752 3 жыл бұрын
Allah ya taimaka Allah yakara basira
@suleimanbello953
@suleimanbello953 3 жыл бұрын
Fatan alheri a'garku gabakidaya 🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏🙏
@ibrahimissoufouguinde5978
@ibrahimissoufouguinde5978 3 жыл бұрын
Тo ALLAH tay maka. Kuma adinga tchika alkawali dan ALLAH!
@ummikhalifa5298
@ummikhalifa5298 3 жыл бұрын
Dan Allah kude garin gashi kunsan bakyaufa kuma wllh bayayi muku kyau Dan Allah kudaina
@usmanrabi5996
@usmanrabi5996 3 жыл бұрын
Allah ya baku ikon kawowa next week
@nasirhamisou8418
@nasirhamisou8418 3 жыл бұрын
Fatan alheri ALLAH yakarabasira munamuku Fatan alheri
@ibrahimyahaya1500
@ibrahimyahaya1500 3 жыл бұрын
Yaya lauwa mu gode Allah kara lafiya yaya nura Allah ya kara baiwa
@RabiuRabiu-cn8wv
@RabiuRabiu-cn8wv 2 жыл бұрын
nima inayimuku fatan alheri ❤️🥰🥰🥰
@badariyyaabadariyya1256
@badariyyaabadariyya1256 3 жыл бұрын
Masha allah allah Yakaimu ya aramana lokaci insha allah mungode
@ibrahimmuhammad8757
@ibrahimmuhammad8757 3 жыл бұрын
Allah yadafa muku alfarmar Annabi muhammad
@auwalyahaya219
@auwalyahaya219 3 жыл бұрын
No problem we 're waiting for you and we are always wishes for you very best actors and actresses of IZZAR SO
@MdFahim-mz4cu
@MdFahim-mz4cu 3 жыл бұрын
غفقث
@adamouadamou8960
@adamouadamou8960 3 жыл бұрын
Adamou
@adamouadamou8960
@adamouadamou8960 3 жыл бұрын
Adamou
@adamouadamou8960
@adamouadamou8960 3 жыл бұрын
@@MdFahim-mz4cu Adamou
@adamouadamou8960
@adamouadamou8960 3 жыл бұрын
Adamou
@tioussoibrahim2820
@tioussoibrahim2820 3 жыл бұрын
Ok,allah ya godamuna ranar,fatan alheri.
@sarkikafun2335
@sarkikafun2335 3 жыл бұрын
Muna godiya da kulawa muna tare daku Allah yatemaka
@magajimaga8266
@magajimaga8266 3 жыл бұрын
macha alah bakomai alah yakai mulokachin munatare daku lawal incha alah
@suwaibasuleimanshinkafi9457
@suwaibasuleimanshinkafi9457 3 жыл бұрын
Gaskiya munkagara wlh Umar Hashim munajiranku inbahakaba nimazandauki Hutu nasati biyar😃😃😃😃
@abdiissaabdiissa9710
@abdiissaabdiissa9710 3 жыл бұрын
Domin Allah banzidadinhakaba damatsalatasamo ba.akawo.izzarsoba awannasatiba.nayau
@abdulgamannin4791
@abdulgamannin4791 3 жыл бұрын
Mu gode Allah
@sagirdanlami3117
@sagirdanlami3117 3 жыл бұрын
Badamuwa fatan Alheri. Amma ataimaka acanzama abokina role zuwa babban role samaila yaro. Hon. Lawal Ahmad na masari barkanku da kokari. Daga sagir danlami Bakori
@alaminminuwa9260
@alaminminuwa9260 3 жыл бұрын
Dan Allah inada tambaya me yasa bakori tv sukayi yawane akan you tobe
@ahmadmuhammad4610
@ahmadmuhammad4610 3 жыл бұрын
Allah ya nuna mana da rai da lfy
@sanoussitanimoun8615
@sanoussitanimoun8615 3 жыл бұрын
Good walihi na gaicheku
@antyrukyuwarmarayu1615
@antyrukyuwarmarayu1615 3 жыл бұрын
ubangjiji Allah yabako ikon kawowa nima inason innadawo 9j asani a film din izazr so dinanan ykamata ace umar hashim yanada mata sabida kamalarsa Allah ybaka lfy bro Nura Allah ybarmu dason Annbin mu muhmd s.a.w amen
@rikijientertainment6778
@rikijientertainment6778 3 жыл бұрын
Wato ke kina so asaki a matsayin matarshi kenan
@jamliutasi341
@jamliutasi341 3 жыл бұрын
Hi
@antyrukyuwarmarayu1615
@antyrukyuwarmarayu1615 3 жыл бұрын
@@rikijientertainment6778 Eh
@Mansas
@Mansas 3 жыл бұрын
Da har nayi hushi amma yan zun nayi hakuri. Ina fatan Allah ya bada nasara Amin
@ibrahimissa651
@ibrahimissa651 3 жыл бұрын
Allah ya sa hakan chii alheri
@adamuibrahimfele3361
@adamuibrahimfele3361 3 жыл бұрын
Allah yakara daukaka lawan Ahmad
@sadaukione7932
@sadaukione7932 3 жыл бұрын
Allah ya daukaka Nura mustafah waye
@maryamahmad7864
@maryamahmad7864 3 жыл бұрын
Masha Allah Allah ya kaimu
@chaharoulawali9844
@chaharoulawali9844 3 жыл бұрын
Toh Masha Allah Allah ya kaimuna rai da lfy
@mouctarpuyol8677
@mouctarpuyol8677 3 жыл бұрын
Gaskiya Bakou cika alkawali karku saka nidai banso nadai na kallo
@rashgold1217
@rashgold1217 3 жыл бұрын
Allah Ya bada sa a muna na tare da ku 💯💯💯💯💯💯💯💯💯 Sannan kuma director nura mustapha Waye that's Our now best director wishing you quick recovery Dan rahamar annabi muhd (S W A)
@kokoko2884
@kokoko2884 3 жыл бұрын
👍👍🤲🤲🙋‍♀️🇸🇦🇳🇬
@ابوطالبابكرعمر-ذ6ف
@ابوطالبابكرعمر-ذ6ف 3 жыл бұрын
Masha allah ai wanan ya ye susai
@gharbaharissa8475
@gharbaharissa8475 3 жыл бұрын
Gaskiya bamuji dadin hakanba
@soumailaaichatou9803
@soumailaaichatou9803 3 жыл бұрын
Gaskiya bah dadi , Ku rinka sanya manah a kulum dan Allah
@musamuhammad9338
@musamuhammad9338 3 жыл бұрын
Allah ya kemu dare DA lafiya ameen
@tukurlabaran1693
@tukurlabaran1693 3 жыл бұрын
To Allah ya kaimu kuma yasa hka ya fi zama alkhairi
@souleymansouleyman2463
@souleymansouleyman2463 3 жыл бұрын
Masha Allah, Allah ya kemu sati dan albarka Anabu Muhammad S L w
@ashiruahmed4757
@ashiruahmed4757 3 жыл бұрын
Bada muwa Allah ya kaimu Sati Mai Xuwa lfy Kuma Ina Rokon ku Idan Sakona Yakai Gareku Asanar da PA Ina gaisheta Kuma Ina Muku Fatan Alkairi 🙏🙏🙏
@nawafhawsawi6910
@nawafhawsawi6910 3 жыл бұрын
Baku kyautamana wlh 🇸🇦
@alimusa3603
@alimusa3603 3 жыл бұрын
Gaskiya banjidadiba yau nasahe data akan inkal li izzar so amma gurina bai cika ba bako mai Allah ya kaimu Satie na gaba
@anasmusajg2669
@anasmusajg2669 3 жыл бұрын
Allah ya qara mana son annabi
@erbaiwatv7433
@erbaiwatv7433 3 жыл бұрын
wallahi bakomai allah yakaimu darai da lafiya da allah ku karamana mintuna ina gaidaku anamuku fatan alheri yakamata kudinga samana asati saubiyu
@sulaimanadam3496
@sulaimanadam3496 3 жыл бұрын
Muna godiya da nasihar da kuke muna. Allah ya farantawa dik masoya shugaban halitta Annabi Muhammadu Sallallahu alaihi Wasallama ameen. Kuma inai dada muku fatan alheri. Wai dan. Annabi Sallallahu alaihi Wasallama. Yaza ayikuhadani da Nana konace. Meenal dan Allah,,👏👏👏👏👏👏👏👏👏
@achirouissaka5625
@achirouissaka5625 3 жыл бұрын
To macha Allah bamatsallah Allah ya kaimu lafiya
@jabah344
@jabah344 3 жыл бұрын
ALLAH YAKARA AMMAFASAUKI DARAKTA
IZZAR SO EPISODE 74 ORIGINAL
56:13
BAKORI TV
Рет қаралды 1,2 МЛН
УЛИЧНЫЕ МУЗЫКАНТЫ В СОЧИ 🤘🏻
0:33
РОК ЗАВОД
Рет қаралды 7 МЛН
Who is More Stupid? #tiktok #sigmagirl #funny
0:27
CRAZY GREAPA
Рет қаралды 10 МЛН
HAKURI DA RABO HAUSA MOVIE COMPLETE
1:58:24
Ali Daddy Tv
Рет қаралды 98 М.
Jaruman kannywood da suka rasu tsakanin shekarar 2023 da 2024😭😭
9:10
Mahangar Zamani tare da MC Raheena
30:39
BBC News Hausa
Рет қаралды 46 М.
IZZAR SO EPISODE 9 EXP ORG SUBT
14:53
BAKORI TV
Рет қаралды 959 М.
….Daga Bakin Mai Ita tare da Fati Zinariya ta Izzar So
6:43
BBC News Hausa
Рет қаралды 81 М.
УЛИЧНЫЕ МУЗЫКАНТЫ В СОЧИ 🤘🏻
0:33
РОК ЗАВОД
Рет қаралды 7 МЛН