Shirin siyasa mai ƙunshe da muhimman labarai da suke faruwa a da'irar mulki da kuma jin ra'ayoyin ƴan siyasa daga jam'iyyu dabam-dabam a Najeriya. #politics #trending #news #currentaffairs
Пікірлер: 2
@MuhammedzaharaddeenAbdul-fx2yq8 күн бұрын
Allah ya Kara Lafiya Ibrahim Ishaq Rano
@IbrahimAbdullahi-y7r5 күн бұрын
Dan uwa yaya mukaji da karin hakuri Allah yajikan mahaifiyarka Allah yasa ta huta Allah yabata aljanna Allah ya albarkaci zuri'arta