Rashin son fadin gaskiya ne ya sanya gwamnatin Tinubu kama Farfesa Usman Yusuf - Muhammad Rabi'u Sabo Bakin Zuwo
Пікірлер: 33
@Abdurrashid1110Ayuba5 күн бұрын
Kuma sabuwar jam'iyyar d za'a kafa Muna tare daku Kuma insha'Allahu Allah Yana tare damu.
@yahuzatahir52634 күн бұрын
Allah Ya saka maka da alkhairi Alhaji Sabo Bakin Zuwo.
@waitakasunnah5 күн бұрын
Muna wannan tafiyar 100percent saimunkawo karshen zalunci insha Allah
@yusufyahuza42226 күн бұрын
Allah ya saka mana tsakaninmu da azzaluman da tsinannun malamai
@kamalbeach4715 күн бұрын
Allah yasakama da Alkhairi malan Rabiu sabo bakin zuwo
@AhmadAlaina5 күн бұрын
Gaskyne Allah ya kawo Mana mafuta alfarman manzo Allah s.a.w
@MuhammadAuwalAbdullahi-lb2vm5 күн бұрын
Allah ya yi muku Jagora muna tare daku insha'Allahu
@abubakarbaba90516 күн бұрын
Mun gode baba Allah ya kara lafiya,in sha Allah sai kun ga farin ciki kafin ku bar duniya ta hannun matasa sai Nigeria ta dawo hayyacin ta
@MuawiyyaIsyakuIbrahim4 күн бұрын
Allah kaimana maganin wannan gwamnati
@usmanyakubu87885 күн бұрын
Babanmu allah yajazamani da I Mani munanan in Sha allah bagudu bajada baya, from now to 2027 Nigeria na MATASA ne.
@bibifarouk2555 күн бұрын
wannan ba karamin karin karfin geiwa bane Allah ya bamu sa'a ameen
@IbrahimAbubakar-z2p4 күн бұрын
Zaharadin kaji tsurun Allah
@MusagarbaSaad-ir3yp4 күн бұрын
Wlh. Baba. Free our professor 💫 justice for him 💫 🔥 must change APC 2027 Election I swear Allah Yasa ka da mafifichin alkair 💫 Baba 🔥🔥
@Abdurrashid1110Ayuba5 күн бұрын
Muna tare d masoyanmu a Nigeria Yaa Allah ka kawo mana karshen mulkin zalunci d yaudara d karyan d rashin kwanciyar hankali a mulkin Tinubu. Amiiiiin
@Abdurrashid1110Ayuba5 күн бұрын
Gaskiyane Tinubu baida hankali domin akan Prof. Sedai mu mutu Kuma insha'Allahu zamu fito zanga zanga Kuma insha'Allahu Tinubu d makarrabansa sun gama mulki. Suda mulki sedai a su mulkin iyayensu.
@abubakaradam14084 күн бұрын
Free Prof
@drwakili5363 күн бұрын
Free Prof Usman Yusuf
@ahmedmusa51885 күн бұрын
Gaskiya ne ya baba
@Mukhtar_Hausa_lng6 күн бұрын
Allah yadda shuwagabannin ƙasata Nigeria 🇳🇬 suka saka talakawan Nigeria 🇳🇬 idan alkhairi ne Allah yasaka musu da alkhairi Allah idan kuma asane sukeyi muna Allah kajarabesu da abinda talakawan Najeriya 🇳🇬 suka fuskanta
@aminumukhtar6 күн бұрын
Wanan gomnatin ta Tunibu Allah ka gaggauta kawo mana karshenta
@ShehuManniru6 күн бұрын
Bamatareda APC har abada sai munchimutunchita 2027
@ZugachiTV3 күн бұрын
Wannan maganar gaskiya ce Allah yasa shuwagabannin mu sunaji. Kuma su gyara domin ana shan wahala a kasar nan.
@abdullahiyolaabubakar95475 күн бұрын
Assl. Wanna gaskiyane
@sabodkddkdsabo12256 күн бұрын
ALLAH YA SAKAWA PROP. USMAN
@MusaIdris-bn7oc4 күн бұрын
Gaskiya azo agyara. Dokedokennan da kame mutane bazai haifi Da Mai idoba.
@hassanmayaki55634 күн бұрын
✅☝️☝️☝️✅🕋🕋🕋✅🤲🤲🤲✅🙏🙏🙏✅🙌🤝😁👏👍✅
@mubasshirabubakar6 күн бұрын
Zaluncine kace mawaki yahi malami daraja. Kuma malami nada damar yin siyasa donko annabawa nayin siyasa da shiga harakar mulki
@shehuyakubu97536 күн бұрын
Amma kamar baka fahimci abinda ya fada ba ko yake nufi. Ba cewa yayi fa Mawaki yafi Malami ba, yace a wannan gwammati dama wajen 'yan siyasa, mawaka yanzu sunfi Malamai domin Malaman sun zubda girma, kima, da daukaka da Allah ya masu.
@shehuyakubu97536 күн бұрын
Amma kamar baka fahimci abinda ya fada ba ko yake nufi. Ba cewa yayi fa Mawaki yafi Malami ba, yace a wannan gwammati dama wajen 'yan siyasa, mawaka yanzu sunfi Malamai domin Malaman sun zubda girma, kima, da daukaka da Allah ya masu.
@illiassoudade6 күн бұрын
Suwanene gewayan tinubu a hukumce ? Fulanine masu son kauda duk wanu bahaushe daga kan milki. Dan allah kuyi nazari a kan duk madafin ikon gwamnatin taraya da gwamnatotin jaha,ina wani baushe guda daya tak minista ko gwamnan jaha a arewacin najeria. Kai al'amarinnan yana bada mamaki.