BAKIN DAMBE SANI SANGWAM DA AUDU DAN ZURU NABACHIRWA DA ISUHUN TARABA

  Рет қаралды 5,059

Al'AMEEN SOKOTO TV

Al'AMEEN SOKOTO TV

Жыл бұрын

KUDANNA MUNA SUBSCRIBING DOMIN SAMUN SABBIN SHIRYE SHIRYENMU

Пікірлер: 12
@muhammadsaminuayagi4880
@muhammadsaminuayagi4880 Жыл бұрын
Al'amin, muna godiya da wannan tsohuwar ajiya.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Nima nagode
@usmanmuazu1377
@usmanmuazu1377 3 ай бұрын
Ksci mazs wa ka janka yaki Yo damara yusuf na mallam Kyawun mallam ya zan karatu Ya fidda kolo in azumi ya taho,ya dauka. Kyawun arne yasha giyaita,ya bauta gunki.
@alameensokototv496
@alameensokototv496 3 ай бұрын
Madallah
@nasiruaibrahim7591
@nasiruaibrahim7591 Жыл бұрын
Al'ameen Akwai wani Dattijo wanda yake amsar speaker idan anfara Dambe yana commentator A sokoto Ya Dade sosai Yana wannan aiki zakaganshi Da farin gemu inaga kila yayi shekara kusan 30 yana aikin yaka mata shima kasamu lokaci kayi fira Dashi saboda Yasan Dambe sosai fatar Alkhairi Al'ameen
@alameensokototv496
@alameensokototv496 Жыл бұрын
Ba matsala in Sha Allah
@usmanmuazu1377
@usmanmuazu1377 3 ай бұрын
Yusuf tarabane da nabacirawa?
@bishirdauda6264
@bishirdauda6264 9 ай бұрын
A shekarar 2000,dambe ta fara sakin Sangwam
@alameensokototv496
@alameensokototv496 9 ай бұрын
To
@aminuabdul4661
@aminuabdul4661 9 ай бұрын
Meyasa kace haka?
@bishirdauda6264
@bishirdauda6264 9 ай бұрын
Saboda Sangwam ko Sani bahagon Danjuma ya fi zama hadari daga Shekar 1995 zuwa 1998. Daga baya an yi mai makasa ,Sanin Daga ya shammace ya raunata shi a muka-muki. Ita matsalar dambe ita ce yana da wahala idan ka cire irin su Mamman, Jafaru,Bala Yaro,ka samu dan dambe ya yi shekara 2 bai fara deforming ba saboda bugu da kara,,asiri da rashin hutu da sauran su. Misali, lokacin da Mamman yai tashe, Jafaru da Bala Yaro,yara ne 'yan rikon jikka. Mati Nabadiya da Dan Cana sune abokan damben Mamman. Kazalika, lokacin da Horo ya fara dambe, dambe ta fara sakin Jafaru.
@aminuabdul4661
@aminuabdul4661 9 ай бұрын
@@bishirdauda6264 waya raunata sangom mekasa ko sanin daga?
I CAN’T BELIEVE I LOST 😱
00:46
Topper Guild
Рет қаралды 10 МЛН
PINK STEERING STEERING CAR
00:31
Levsob
Рет қаралды 22 МЛН
Final muy inesperado 🥹
00:48
Juan De Dios Pantoja
Рет қаралды 17 МЛН
Children deceived dad #comedy
00:19
yuzvikii_family
Рет қаралды 2,4 МЛН
ALEWA TADA JAFARU VS SANIN GIDAN DAN KANDE
41:54
Musbahu Kano
Рет қаралды 48 М.
Sickle Cell Foundation Holds Conference To Mark 30th Anniversary
2:51
Channels Television
Рет қаралды 86
Kirarin Jafaru  Awaja Ajon Sarkin Gida Marigayi June 21, 2020
58:04
Musbahu Kano
Рет қаралды 41 М.
Tula Shagon Tuwo da Sanin Kwarkwada
1:18
Dambe Unlimited
Рет қаралды 802
NINA FARA KASHE ALIN MARA LOKACINDA YA GAGARA A KATSINA INJI MANU NPC
19:52
Al'AMEEN SOKOTO TV
Рет қаралды 4,3 М.
天使与小丑心灵感应#short #angel #clown
0:39
Super Beauty team
Рет қаралды 23 МЛН
Лучший лайфхак от Миракла 😄
0:31
Miracle
Рет қаралды 10 МЛН